Bashir Ikara TV

Bashir Ikara TV We opened this page for pasting some good deed about the islamic musician All over the world

01/04/2024

ALLAH KASA MUNA CIKIN BAYIN DA AKE 'YAN TAWA A WANNAN WATA ALFARMAR SHUGABA S A W

06/01/2024
06/01/2024

Maulud yanata gudana a IKARA LG
Yanzu haka shek Haruna Mai takobin Yasin yake jawabi

31/12/2023

29/12/2023


mai taken AL ILMU ZEENATUL FATAH
Daga masallchin mal Rashidu Ikara
Wanda ustaz mal Sabiu Abdullahi ke gabatarwa

10/11/2023

DA DAN BIDI'A GWANDA KAFIRI INJI WANI MAHAUKACHI A KWASALLAWA
KODA YAKE BANYI MAMAKIBA....

Muna gayyatar kowa da kowa zuwa wajen wannan muhadhara
09/11/2023

Muna gayyatar kowa da kowa zuwa wajen wannan muhadhara

03/11/2023

Imam muhammad uba musa ikara yake magana

03/11/2023

Ana gayyatar dukkan musulmi yau jumua 03-11-2023

28/07/2023

Chigaban adduar sabuwar shekara

28/07/2023

Addu'ar sabuwar shekarar musulunchi 1445 kenan da akeyi yau jumu'a a babban masallachin jumu'a Ikara lg kaduna state Nigeria 🇳🇬

Addu'ar sabuwar shekarar musulunchi kenan da ake gudanarwa a babban masallachin jumua dake ikara lg kaduna state. Dafata...
28/07/2023

Addu'ar sabuwar shekarar musulunchi kenan da ake gudanarwa a babban masallachin jumua dake ikara lg kaduna state.
Dafatan Allah ya zaunar sa qasarmu lapiya ameeen.

20/07/2023

ADDU'AR SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCHI DAGA MAD. MIFTAHUL ILMI IKARA. YAU ALHAMIS 2-ALMUHARRAM-1445ah.

AIKIN DAUKAR VEDION WAQAR BUSHIRA ISAH KENAN Daga Bakin Basheer M Tajo IkaraWanda insha Allahu nanda lokachi kadan zaizo...
15/07/2023

AIKIN DAUKAR VEDION WAQAR BUSHIRA ISAH KENAN Daga Bakin Basheer M Tajo Ikara
Wanda insha Allahu nanda lokachi kadan zaizo maku a YouTube channel namu
Muna godiya ga masoyammu ako ina suke.

By management

06/07/2023

ANNABI MUHAMMADU S A W

SHUARAUL ISLAM IKARA LG. Muna Gayyatar kowa da kowa zuwa Adduar cikar shehi Shekara 4 da wafati Dukkan bayanan suna jiki...
22/03/2023

SHUARAUL ISLAM IKARA LG.

Muna Gayyatar kowa da kowa zuwa Adduar cikar shehi Shekara 4 da wafati
Dukkan bayanan suna jikin takardar
Allah yabada ikon zuwa ameeen.

Basheer M Tajo Ikara
Wakilin Sharif Saleh Jos
Chairman (JSI IKARA LG)

SHU`ARA`U ko SHU`ARA`I .ya abun yake ne? wannan bambanci yana daga cikin abinda ake yaudarar mutane da shi to mu sani du...
09/03/2023

SHU`ARA`U ko SHU`ARA`I .ya abun yake ne?
wannan bambanci yana daga cikin abinda ake yaudarar mutane da shi to mu sani duk daya ne abinda ke kawa bambancin shine kaidar larabci idan akasa Jama`atu to agaban ta shu`ara`i za a sa saboda ya zama JAMA'ATU ta zama MUBTADA kuma MUDHAFU ILAIHI yayin da SHU'ARA'I kuma ya zama MUDHAFU akaidar larabci jama'atu zaa yi mata Rufuane a karshen ta yayin da zaa yiwa SHU'ARA'U zaa yi mata jarri wato kasra saboda anjin Gina ta da jama'atu.
Amma idan SHU'ARA'U aka fara FASA ko rubutawa a farkon jimla ya zama SHU'ARA'U ce MUBTADA tinda sunace to kuma rufua zaa yi mata wato dhumma.
A farkon lamari a shekara 2000 mu na rubuta jama'atu sai mu rubuta SHU'ARA'U da maarifa Musa jamaatul shuararul Islam sai yayun mu da mallaman mu s**a ce a a mu cire maarifar shine kaidar larabci bayan mun cire sai ya zama mu na rubuta jama'atu SHU'ARA'UL Islam.sai wata rana mun je wurin Shekhul Islam wa lisanul faidha SHEIKH DAHIRU BAUCHI(zadahumullahu afiyatan wa faidhatan wa qurbatan) da wata takarda ya sa mana hannu sai yace da ina nan aka rubuta da sai ince a gyara wurin SHU'ARA'Un asa shu'ara'i.
Sai mu kace ya shehu angyara daga lokacin muka gyara har wasun mu s**a Dan taba karatun nahwu muka kara fahimtar lamarin.
Allah ya kara fahimtar da mu ya kara hada kawunnan mu ya gyara zukatan mu ya kara kusanta Sharif da kakan saﷺ

 'ARA'IL ISLAM OF NIGERIA CE ALQIBLA SHIRI NA ARBA'IN DA TARA (49) (13 January 2023) Mai gabatarwa Basheer M Tajo Ikara ...
13/01/2023

'ARA'IL ISLAM OF NIGERIA CE ALQIBLA

SHIRI NA ARBA'IN DA TARA (49)
(13 January 2023)
Mai gabatarwa
Basheer M Tajo Ikara

Tare da hadin gwuiwar
Abdulrahman hassasa bauchi
Ibrahim Dogarai minna

cigaba.
BAYAN DA shuwagabbanin jaha da national exco na wannan kungiya s**a SALLAMAWA (MADIHI) Shikuma Bayan yakarbi wannan MUQAMI
Sai yafara da Aikin CEWA Daga yau Sunan wannan kungiya idan ANfadi SHU'ARA'IL ISLAM OF NIGERIA 🇳🇬 TO arinqa jinginawa da Founded By Sharif Rabi'u usman baba r t a
(Wato assasawar Maulana Sharif Rta)
Shikenan kowa Yadauka akaci Gaba da yada manufar wannan tafiya ta jikan Annabi Muhammadu (saw) babu dare babu Rana sai hidimar wannan kungiya yakeyi burinshi dai Alqawarin daya dauka wajen shehi yazamanto Yacika shi
Kuma duk mai hankali wallahi yasan kullum Cigaba akeyi a wannan matafiya.
Sannan shugaban na yanzu ba Rago bane. Amma dai sati mai zuwa zankawo wasu misalai da mai hankali inyayi tafakkuri akai zangane me nake nufi

Zamu TSAYA anan sai wani satin Insha Allahu

ALHAMDU
LILLAHI

Anzo zamanin da shiru yafi alkhairi akan magana saboda tsira da imani...Zamanin da aka mayar da gaskiya ƙarya, aka mayar...
21/12/2022

Anzo zamanin da shiru yafi alkhairi akan magana saboda tsira da imani...

Zamanin da aka mayar da gaskiya ƙarya, aka mayar da ƙarya gaskiya, zamanin da aka ajje komai ba'a mahallinsa ba, zamanin da jahilai ke amsa sunan malamai, aka mayar da malamai kuma jahilai, zamanin da aka mayar da addini hanyar neman abin duniya.

Zamanin da mutane s**a koma bautawa son zuciyar su s**a sauka daga karantarwar Shugaba Alayhis Salaam, zamanin da aka mayar da addini ra'ayi da son zuciya, zamanin da makusanta Allah s**ai shiru da baƙin su, su kuma tawagar sheɗan s**a baza komar su.

Zamanin da aka mayar da addini qungiyoyi da firqoqi kuma kowa na da'awar fahimtar sace dai dai wanda yabar tasa kamar ma yabar musulunci, zamanin da mutum yasan gaskiya zai take, zamanin da mutane sukewa mutane hukunci akan makomar su.

Tabbas wanda Allah ya ɓatar babu wanda zai iya shiryar dashi, haka ma wanda Allah ya shiriyar babu mai iya ɓatar dashi.

A yanzu na fahimci wannan ayar kuma zan ɗabbaƙa aiki da ita dan kiyaye imani ne daga tarkon wannan zamanin

عَلَيْكُمْ أَنفُسَكُمْ لَا يَضُرُّكُم مَّن ضَلَّ إِذَا اهْتَدَيْتُمْ

“Kuyi ta kanku, wanda ya ɓata bazai cutar daku ba, idan ku kun shiriya...”

Suratu Ma'eda 5/105.

Ka maida hankali ga abinda ya zama wajibin ka kabar rigingimun duniyar nan musamman akan abinda ya shafi addini, ka sani kai bawa ne kuma yana da kyau kasan dalilin halittar ka sai ka mayar da hankali wajen yin abinda ya kawo ka duniya kafin lokaci ya qure maka.

Allah ya tsare mana imanin mu... Saboda Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa sallama

Ziyarar bazata kenan da Khalifa Shareef Fatihu Rabiu r t a ya kawo mana zawiyyarmu Wajen shehimmu Maulana imam Muhammad ...
07/12/2022

Ziyarar bazata kenan da Khalifa Shareef Fatihu Rabiu r t a ya kawo mana zawiyyarmu Wajen shehimmu
Maulana imam Muhammad Uba MUSA ikara r t a.
Jiya talata 06-12-2022.
Allah yasaka da Alkhairi dafatan Ankoma Gida Lapiya Allah yabar zumunchi Ahlubayti.

SARKIN YAQIN DAN USSUMANU SHI ZANYIWA TAKE*DAN MUSA KENAN. MADIHI GWARZOMMU CIKAKKE*WANDA BA DOMIN SHIBA SHUARAU TINI TA...
04/05/2022

SARKIN YAQIN DAN USSUMANU SHI ZANYIWA TAKE*
DAN MUSA KENAN. MADIHI GWARZOMMU CIKAKKE*
WANDA BA DOMIN SHIBA SHUARAU TINI TA TSINKE*
SHIYA SAMO SILKE"" MAQIYANTA YA SOKE""
YAQI INHAR KUWA BA COMANDA NASARA BAZA'AYITABA

Address

Kwasallawa Street
Ikara
I

Telephone

+2347037105699

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bashir Ikara TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bashir Ikara TV:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Ikara

Show All