17/10/2024
A madadin mai girma HON Abubakar Joga hadejia muna kara mika sakon ta,aziyya ga
Mutanen da Ifti'la'in Wuta Ta Rutsa Dasu A Jihar Jigawa Sanadiyar Faduwar motar Tankar Mai a garin majia wadda s**a rasu Allah kamu su rahma wadda suke kwance Allah ya sauwa ke musu yaba su lafiya.