Know the Common Abbreviation you always see or use uncountably ๐
The best call for prayer in the world ๐
Allah SWT ya saka da alheri Malam ๐คฒ
Allahu Akbar ๐ wannan ฦiran sallar na ฦayatar da dukkanin musulmi mai imani da ma wanda ba musulmi ba. ๐คฒ
As the course tutor of History, I just paid a sudden visit during the conduct of History first term examination to see how my students attempt the given questions for the end of the 2024/2025 academic session.
Really, the students enjoy my lesson according to them but actually do not like seeing me in the exam hall while the terminal exam is being taken place in their class which I don't know why?
Historian Hadejia
As the course tutor of History, I just paid a sudden visit to see how my students attempt the given questions for the end of the first term examination 2024/2025 academic session.
Really, the students enjoy my lesson according to them but actually do not like seeing me, struggling around the class while the exam is being taken place which I don't know why?
Allah SWT ka sa Gwamnoni su gane cewa mafiya yawan matsalolin Arewa na talauci da yunwa da mu ke fama da shi akwai rashin adalci na su kuma su tuba su gyara.
BOLA AHMED TUNIBU KO KUMA GWAMNONI
Assalamu alaikum...
Kamar yadda muka sani cewa maganganu da dama sun baiyana a lokutan wannan zanga-zangar ta yunwa da tsadar rayuwa a Najeriya. Yan Najeriya da dama mun koka game da halin da muke ciki na yunwa da tsadar rayuwa a ฦasar mu Najeriya, muna da arziฦi da kuษi amma yunwa na kashe mu, na mana illa, ammaida mu bayi ฦarfi da yaji, ku kuma na abinda kuke so da arziฦin mu ba ku damu da mu ba.
Shugaban ฦasa Asiwaju Bola Ahmed Tunibu ya ce ya bawa Gwamnoni shinkafa tirelolo da yawa domin rarrabawa a jihohin su don a rage raษaษin halin da yanฦasa suke ciki amma da yawan mu ba muga shinkafar ba balle mu ce ambayar, wannan ne yasa mu ke zargin gwamnoni da yin sama da fadi ko kuma rabe ta a tsakanin su da yanbarandar su.
Haka kuma, shugaban ฦasa, ya kuma baiyana cewa ya sake rabawa Gwamnonin ฦasar fiye da Naira biliyan ษari-biyar don su rabawa al'umma a jihohin su don rage raษaษin halin yunwa da tsadar rayuwa da muke ciki, amma shima bamu shaida sun raba ba, ko shima sun yi rufdaciki a kansa?
Didda hakan, shugaban ฦasa shine ya haifar da duk tsarin da ฦasar mu Najeriya ta shiga, a sakamakon tsare-tsaren marar gadon kai da ya kawo a ฦasar mu da nufin wai ษora ta a kan hanyar ci-gaba. Lallai ya kamata shugaban ฦasa Asiwaju Bola Ahmed Tunibu ka sani cewa raya yanฦasa ya fi gina ฦasa a wannan lokaci na yunwa da tsadar rayuwa da mu yan Najeriya ke ciki.
Kuma Gwamnoni ku sani cewa Wallahi idan bakwa mana adalci, Wallahi wuta za ku je kaitsaye domin baza mu yafe muku ba. Munzabe ku, munsa an zabe ku, mun muku addu'a tsakar dare, safe, rana, domin ku sami damar zama zaษaษษu kuma kunzama amma kunbarmu yunwa na mana illa ku kuma kuna gina kanku da ya'yan ku, to ku sani akwai Allah SWT domin shi ba ya goyon bayan zalunci kuma Wallahi idan ba ku mana adalci ba za mu dawo da ku a zaben 2027 Kamar yadda muka muku kuka hau to haka za mu muku ku dawo mu ษora wasu.
Yanzu dai anyi walkiya mungano shi, wato shugaban ฦ
RAISING UP A FLAG OF OTHER COUNTRY'S IN NIGETIAN SOIL
RAISING UP THE FLAG OF ANOTHER COUNTRY IN THE NIGERIAN SOIL
In Nigeria, it is generally considered disrespectful and potentially illegal to raise another country's flag on Nigerian soil during a peaceful demonstration. The Nigerian Constitution does not explicitly address this specific scenario, but the Nigerian Flag and other National Symbols Act provide guidelines on the proper use and display of the national flag.
Raising another country's flag in Nigeria could be seen as a breach of protocol, a sign of disrespect to the sovereignty of Nigeria, or even an act of provocation. While peaceful demonstrations are allowed in Nigeria as a form of freedom of expression, raising a foreign flag during such a protest could lead to confusion, misinterpretation, or possible legal consequences.
It is important to respect the laws and customs of the country where you are demonstrating. If you are planning a peaceful demonstration in Nigeria, it is advisable to stick to using Nigerian flags or symbols to avoid any unnecessary complications or misunderstandings.