DA IRAR Tsangarwa

DA IRAR Tsangarwa Wannan shafi an bude shi don ilmantar bisa koyar war Annabi da iyalan gidansa(A.s)
(1)

Wallahi tallahi billahillazi na rantse da Allah wannan hadisin karya akewa Annabi Muhammad(S.a.w.w)Karyane wallahi
26/03/2024

Wallahi tallahi billahillazi na rantse da Allah wannan hadisin karya akewa Annabi Muhammad(S.a.w.w)Karyane wallahi

26/03/2024

Duk wanda ya riƙe Annabi Muhammad(S.a.w.w)Ya gama dacewa.Assalamu alaika ya Rasulillah S.a.w.w

Tab mutanan fa suna abin da s**a ga dama wallahi.Kai kace kakansu ne mai raba aljanna sai wanda s**a ga dama
26/03/2024

Tab mutanan fa suna abin da s**a ga dama wallahi.Kai kace kakansu ne mai raba aljanna sai wanda s**a ga dama

SALLOLIN NAFILAN WATAN RAMADANA DARE BA SHA BAKWAI(17)Sallah raka'a biyu(2)Raka'ar farko fatiha da abinda ya sawwaka rak...
26/03/2024

SALLOLIN NAFILAN WATAN RAMADANA DARE BA SHA BAKWAI(17)Sallah raka'a biyu(2)Raka'ar farko fatiha da abinda ya sawwaka raka'a tabiyu fatiha kulhuwallahu kafa dari(100)Bayan sallama La'ilaha'ilallah kafa dari(100)Allah ya bamu ikon yi

السّابعة عشرة ركعتان في الاولى يقرأ بعد الحمد ما شاء من السّور وفي الثّانية يقرأ بعدها التّوحيد مائة مرّة. ويقول بعد السّلام مائة مرّة لا اِلـهَ إلاّ اللهُ

26/03/2024

Duk Mai posting a tashi ai sahur yaci Kai😆😆😆 yana bukatar zuwa dawanau😁😁😁kada a makara

25/03/2024

Assalamu alaika yabn Rasulillah(S.a.w.w)🍸🌹🌹🍸🌹🌹🍸
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍸🌹🌹🌹🌹🌹🍸
🍸🍸🌹🌹🌹🍸🍸
🍸🍸🍸🌹🍸🍸🍸
🍸🍸🍸🌹🍸🍸🍸
🍸🎁😊❤☺🎁🍸

Assalamu alaika yabn Faďimatu✨🌺🌺✨🌺🌺✨
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
✨🌺🌺🌺🌺🌺✨
✨✨🌺🌺🌺✨✨
✨✨✨🌺✨✨✨
Zahra(S.a)

Assalamu alaika yabn Amirul💧💔💔💧💔💔💧
💔💔💔💔💔💔💔
💔💔💔💔💔💔💔
💧💔💔💔💔💔💧
💧💧💔💔💔💧💧
💧💧💧💔💧💧💧
Mumineen(A.s)

Assalamu ala Hassanul mujtaba(A.s)💍🌹🌹💍🌹🌹💍
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
💍🌹🌹🌹🌹🌹💍
💍💍🌹🌹🌹💍💍
💍💍💍🌹💍💍💍

Daren Shashida (16)Ga wata ramadan Sallah raka'a shabiyu kowacce raka'a fatiha daya da Alhakumutakasu shabiyu Allah ya b...
25/03/2024

Daren Shashida (16)Ga wata ramadan Sallah raka'a shabiyu kowacce raka'a fatiha daya da Alhakumutakasu shabiyu Allah ya bamu ikon yi

السّادسة عشرة اثنتا عشرة ركعة في كلّ ركعة الحمد واثنتا عشرة مرّة سورة اَلْهيكُمُ التَّكاثُرُ

25/03/2024

Masoya Annabi Muhammad(S.A.W.W)

RANAR IMAM HASSAN (A.S)An haifi Imam Hassan(A.s)A ranar shabiyar ga watan Ramadan.Ya tarbiyya wajen Annabi muhammad shi ...
25/03/2024

RANAR IMAM HASSAN (A.S)

An haifi Imam Hassan(A.s)A ranar shabiyar ga watan Ramadan.Ya tarbiyya wajen Annabi muhammad shi da dan uwansa Imam Hussain(A.s) yayi rayuwa da kakansa Manzon Allah(S) Har zuwa lokacin wafatin Annabi daga nan kuma yaci gaba da karbar tarbiya wajen Mahaifinsa na tsawon shekaru rayuwarsu tare.

Imam Hassan ya rayu tsawon shekaru 47 a duniya. Ya kasance mai kyauta hakuri karamci tausayi ma yafiya.Imam yana k**a da sosai da kakansa manzon Allah(S)A dabi unsa siffarsa da k**aninnsa.

Yau ranar murna ce......Ranar farin cikiبسم الله الرحمن الرحيم  Yau yayi daidai ga shabiyar(15)Ga watan Ramadan ranar da...
25/03/2024

Yau ranar murna ce......Ranar farin ciki

بسم الله الرحمن الرحيم
Yau yayi daidai ga shabiyar(15)Ga watan Ramadan ranar da aka haifi jikan manzon Allah na farko,Imami na biyu daga cikin jerin Imamuna Ahlul baiti shabiyu(12)Allah ta'ala ya azurta manzon rahma Annabi Muhammad(S.a.w.w)Da samun jika.Da Shugaban muminai Imam Aliyu(A.s)Da sayyida Zahra(S.a)Allah ubangiji ya musu kyauta samun da.
Ina mai tayasu murna bakiya daya.

25/03/2024

Me ya Kai Annabi Muhammad dadi ne?

Taron saudiya ya rufe bakin masu yankawa mutane biza su fitar da wanda suke so su shigar da wanda s**a so.sai kace addin...
24/03/2024

Taron saudiya ya rufe bakin masu yankawa mutane biza su fitar da wanda suke so su shigar da wanda s**a so.sai kace addinin gadon gidan su ne.

Daren sha biyar ga watan ramadan(15)Sallah raka'a hudu raka'a biyun farko fatiha da kulhuwallahu kafa dari(100) Biyun ka...
24/03/2024

Daren sha biyar ga watan ramadan(15)Sallah raka'a hudu raka'a biyun farko fatiha da kulhuwallahu kafa dari(100) Biyun karshe kuma kafa hamsim(50)Allah ya bamu ikon yi.

الخامسة عشرة أربع ركعات في الاوّليين يقرأ بعد الحمد التّوحيد مائة مرّة، وفي الاخريين يقرؤها خمسون مرّة. daren sha biyar ga wata(15)s

TAB GASKIYA AKWAI CHAKWAKIYA KAI A SUWA HASSADU YANAN ZUWA KANKA😱😱😱😱
24/03/2024

TAB GASKIYA AKWAI CHAKWAKIYA KAI A SUWA HASSADU YANAN ZUWA KANKA😱😱😱😱

Daren sha hudu(14)Ga wata Sallah raka'a shida kowacce raka'a fatiha da Izazul zulatu kafaa talatin Allah ya bada ikon yi...
23/03/2024

Daren sha hudu(14)Ga wata Sallah raka'a shida kowacce raka'a fatiha da Izazul zulatu kafaa talatin Allah ya bada ikon yi

الرّابعة عشرة ستّ ركعات في كلّ ركعة الحمد وثلاثون مرّة سورة اِذا زُلزِلَت .

YADDA NA ZAMA DAN SHI'A (1)بسم الله الرحمن الرحيمDaure ka karanta  Na taso  a cikin  wani gida na darikar sufaye masu ma...
23/03/2024

YADDA NA ZAMA DAN SHI'A (1)
بسم الله الرحمن الرحيم

Daure ka karanta
Na taso a cikin wani gida na darikar sufaye masu matukar riko da wazifa da azkar na yau da kullum da tsantsar girmama Shehu Ibrahim.A garinmu mafiya yawan yara da aka haifa ana sa musu suna AhmadTijjani da Ibrahim da yawa daga ciki irin wannan sunayen.'yan salafiyya ko sam basu da yawa a wannan garin. sam bana gani dan shi'a a matsayin wani musulmi ko kusa na kasance ma matukar gaba da su.Sunana yazo jerin cikin na sufaye Na kasance mai yawan zikri wazifa ko bata wuce ni tun ina dan karami babana ya kaini makarantar haddan Qur'ani Bayan na na dau yan shekaru na haddace.Na zama k**ar abin kwatanci a unguwa.Kowa na son mu'amala dani .iyayena ko suna ta kokarin tarbiyya.Ana cikin wannan lokaci Allah ya min wata kyauta wanda na dade ina burin samu itace zuwan kasa mai tsarki na ziyarci madina naje rauda.Bayan na kammala shiri muka zo bankwana da iyayena babana yayi kuka hawaye kukan farinciki ganin cewa zan ziyarci madina .Yayi burin ace ya riga ni zuwa amma Allah bai kaddara ba.Bayan bankwana da gida lokaci yayi muka hau jirgi.A raina ina cewa da ma haka jirgin yake.Ina ganin girman garin makka da madina kasan cewa nanne Babban masoyinmu yayi rayuwa.A ganina dole mutanen garin su zama na gari masu nagarta. Bayan mun kammala ibada na ga abin mamaki wanda ban taba tsammanin sa.Yadda wani abokina a can Basalafe yake nuna min illar wazifa da kuma zikirin da muke yi ba dai dai bane kuma wai shehu Ahmad Tijjani (R.A) Da AbdulQadir Jilani ba waliyay bane. Abin ya bani mamaki kwarai da gaske
Zamu mu ci gaba in sha Allah

Shifa Assadul bid'a bai da wani buri da ya wuce yakar shi'a ta kowanne hali da bata mata suna.Kuma a haka zaka mutu da h...
23/03/2024

Shifa Assadul bid'a bai da wani buri da ya wuce yakar shi'a ta kowanne hali da bata mata suna.Kuma a haka zaka mutu da haushi.

Assadul bid'a ya kasa Ko tari akan taron hadin kan musulmai wanda akayi a Saudia Ko bai sani bane mu sanar da sh
23/03/2024

Assadul bid'a ya kasa Ko tari akan taron hadin kan musulmai wanda akayi a Saudia Ko bai sani bane mu sanar da sh

Hankalin Mai yiwa sunnah Hassada ya tashi.Yayi shekara da shekaru yana kulla makirci da karairayi akan shi amma duk a ba...
22/03/2024

Hankalin Mai yiwa sunnah Hassada ya tashi.Yayi shekara da shekaru yana kulla makirci da karairayi akan shi amma duk a banza jiya k**ar yau domin kuwa bata sake zani ba.

Daren sha uku ga wata(13)Sallah raka'a biyu KO wacce raka'a fatiha DA kuhuwallahu kafa hamsim(50) Allah ya bamu iko yiال...
22/03/2024

Daren sha uku ga wata(13)Sallah raka'a biyu KO wacce raka'a fatiha DA kuhuwallahu kafa hamsim(50) Allah ya bamu iko yi

الثّالثة عشر ركعات في كلّ ركعة الحمد والتّوحيد خمسون مرّة.

DA GASKE AKWAI HUKUMAR DA TAKE KULA DA ALMAJIRAI? KO DAI WASA AKE?
21/03/2024

DA GASKE AKWAI HUKUMAR DA TAKE KULA DA ALMAJIRAI? KO DAI WASA AKE?

AIKI YA SAME KU 'YAN WAHALA KUNGIYAR IZALA SUNYI TARON NUNA ILLAR AQIDAR SHI'A GANI YA KORI JI A FUNTUWADUK KUYI KU GAMA...
21/03/2024

AIKI YA SAME KU 'YAN WAHALA

KUNGIYAR IZALA SUNYI TARON NUNA ILLAR AQIDAR SHI'A GANI YA KORI JI A FUNTUWA

DUK KUYI KU GAMA 'YA'YANKU SHI'A ZA SUYI

Shabiyu ga wata sallah raka takwas(8)Kowacce raka fatiha kafa daya da Inna anzalnahu kafa talatin(30) Allah ya bamu ikon...
21/03/2024

Shabiyu ga wata sallah raka takwas(8)Kowacce raka fatiha kafa daya da Inna anzalnahu kafa talatin(30) Allah ya bamu ikon yi

الثّانية عشرة ثمان ركعات في كلّ منها الحمد وثلاثون مرّة انّا اَنْزَلناهُ .

DARE NA GOMA SHA DAYA (11)SALLAH RAKA'A BIYU FATIHA DA INNA A'AƊAINA KAFA ASHIRIN(20)الحادية عشرة ركعتان في كلّ منهما ال...
20/03/2024

DARE NA GOMA SHA DAYA (11)

SALLAH RAKA'A BIYU FATIHA DA INNA A'AƊAINA KAFA ASHIRIN(20)

الحادية عشرة ركعتان في كلّ منهما الحمد وعشرون مرّة اِنّا اَعْطَيْناكَ الْكَوثَرَ

Assalamu alaikum ya binta khuwailid😭😭😭😭😭😭😭😭
20/03/2024

Assalamu alaikum ya binta khuwailid😭😭😭😭😭😭😭😭

INDE BA'A NAJERIYA KAKE BA BA KA MORE BA. GA WANI DA WAHALA
20/03/2024

INDE BA'A NAJERIYA KAKE BA BA KA MORE BA. GA WANI DA WAHALA

DAN ALLAH A INA AKE WANGA TANSIRI?
20/03/2024

DAN ALLAH A INA AKE WANGA TANSIRI?

19/03/2024

MU RAYA DARAREN WATAN RAMADAN DA IBADA DARE NA GOMA(10)SALLAH RAKA'A ASHIRIN(20)KOWACCE RAKA'A FATIHA DA KUL HUWALLAH KAFA DAYA ALLAH YA BADA IKON YI

العاشرة عشرون ركعة في كلّ ركعة الحمد والتّوحيد ثلاثون مرّة.

19/03/2024

Yanzu akwai wanda zasu cewa sarkin sham Rarial*****hu anhu kai Allah ya kyauta🙆🙆🙆🙆🙆😹😹

Address

Tsangarwa
Gwaram
ISLAMICMOVEMENT

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DA IRAR Tsangarwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DA IRAR Tsangarwa:

Videos

Share


Other News & Media Websites in Gwaram

Show All

You may also like