14/12/2024
Indai aka cigaba da tafiya a haka, al'ummar ƙasa na cikin matsanancin hali, kuma har yanzu shuwagabanni sun kasa samar da hanyoyin da za'a magance waɗannan matsalolin, wallahi 2027 za'a sha mamaki.
-SABB