
09/06/2024
Innaalillahi Wa'Innaa Ilaihi Raaji'un
Shi ɗin mahaifina ne
Allah kai kuma bawanka ne Allah ka karɓi bakwancinsa kuma ka yafe masa kurakuransa kasa doguwar jinyar da yayi a mizani.
Za'a yi sallarsa da ƙarfe 12pm na rana gobe litanin da izinin Allah
Allah ya kyautata tamu idan tazo, Allah ya jiƙanka Baaba
Muhammad Bello Almu Mai Adashe (Ulama'u, Bello Gusau, Bello Agric Bank also Manager)