Ga sako Mai Muhimmanci Daga Gidan kasa zuwa Ga Gidan Sama..
A wani abu mai kama da azazza, wasu ɓatagari sun farmaki dan takarar shugaban karamar hukumar Bukkuyum Hon Umar A Faru (Custums) a lokacin da ake gudanar da taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP a garin na ƙaramar Hukumar mulkin Bukkuyum dake jihar Zamfara.
Sai dai a lokacin da yake ƙarin haske kan faruwar lamarin, A Faru. ya zargi kantoman riƙo na ƙaramar hukumar Hon Nasiru Muhammad DG da dauko hayar ɓatagarin daga Zuru da Sokoto da kuma Riɓa domin su hallaka shi kamar yadda ya bayyana.
Ya bayyana cewa farin jinin da yake da shi ga jama'ar yankin ne, ya tsonewa Kantoman ido, shi ya sa ya ɗauki wannan abin da ya kira da mummunan mataki domin ayi masa lahani, ya bayyana abin da ya faru a matsayin babban abin takaici.
Bahsan Online Tv
Za mu tuhumi masu daga tutar wasu ƙasashen a yayin zanga-zanga da laifin cin amanar ƙasa. - a cewar Babban Hafsan Sojin Najeriya, Janal Christopher Musa.
Babban Hafsan ya fadi hakan ne jin kaɗan bayan taron da ya gudana tsakanin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da manyan hafsoshin tsaron kasar nan.
A cewar Janal Christopher Musa, rundunar sojin kasar nan ko kusa ba ta tare da kiraye kiraye da wasu daga cikin masu zanga-zanga ke yi na neman a yi juyin mulki, a maimakon haka za su yi aiki tukuru wajen tabbatar da mulkin demokradiyya a Najeriya.
Bahsan Online tv
08033600056
Alh Hamisu Ibrahim Magami
Sakataren karamar hukumar Mulkin Gusau,
Ya ansawa tashar Talabijin ta Bahsan Online tv wadannan Tambayoyi ?
Cikin wannan Satinne Gwamna Jihar Zamfara Dauda Lawal Dare Yabada Aikin Hanyar Magami-Dansadau kan kuddi 81Billion Yaya kajji?
Wanne fata Gareku Ga yankinku na magami Ganin wannan Gwamnati tana Gyare Gyaren Asibitota?
Gwannatinku tabada kwangiloli Ga yan Asalin Jiha karo nabiyu Wanne fatan Alhairi zakayiwa Dr Dauda Lawal ?
Daga Karshe Akwai Wani Abu da kake son ka Isar Wanda mu bamu tambayekaba ?
Bahsan Online tv
08033600056
Zanga-Zanga : Amatsayinka Na Matashi Yaya kake Ganin kiraye kirayen da Matasa Dakasonyin Zanga-zanga tsadar Rayuwa?
Bahsan Online tv
08033600056
Jawabi kenan daga Chairman na social media na gidan Sanata kabir kabir Garba marafa wato Shamsu kasida bayan kammala taron zama da yan social media na gidan marafa wanda akayi yau lahadi a falala hotel dake Gusau.
Matsin Rayuwa: An Fara Saraffa Tafasa Ana Ci A Matsayin Abinci A Arewa