SiddiQ Syd fatiha chota

SiddiQ Syd fatiha chota عَلَيْـــهِ صَـــلاَةُ اللّٰهِ ثُــمَّ سَلاَمُــهُ
يَكُونُ بِهَا لِي عِنْدَ أَحْمَدَ مَوْقِـــفُ
(2)

11/01/2025

Shehu Ibrahim 🥰

Shek Imam mansur Kaduna ya Ziyarchi Shek Usman Sharubutu GhanaAllah ya karbi ziyaraSiddiQ Syd fatiha chota
10/01/2025

Shek Imam mansur Kaduna ya Ziyarchi Shek Usman Sharubutu Ghana

Allah ya karbi ziyara
SiddiQ Syd fatiha chota

ALHAMDULILLAH            A YAU  LARABA  08/RAJAB /1446 (H) WADDA TAYI DAIDAI DA 8/JANAIRU/2025AKA GUDANAR DA KWARYA KWAR...
09/01/2025

ALHAMDULILLAH
A YAU LARABA 08/RAJAB /1446 (H) WADDA TAYI DAIDAI DA 8/JANAIRU/2025
AKA GUDANAR DA KWARYA KWARYAN MAULIDI A CIKIN GIDAN MAULATUNA SAYYADA BARAKATU UTHMAN BASHIR NIASSE (RT) WANDA A KAMASA TAKE DA HIRA CIKIN SHEHU (RT) WANDA YASAMU HALARTAR MURAIDAI DA ALMAJIRAI MASOYA MAZA DA MATA DAGA SASSA NA CIKIN GARIN KATSINA ,KANO DA WASU GARURUWA NA KUSA
ALHAMDULILLAH

Wani bawan Allah ya Gwan,gwaje Shehu Salahuddini Inyass Da Sabuwar Mota Al hamdulillahi Allah yasa Al barkaSiddiQ Syd fa...
09/01/2025

Wani bawan Allah ya Gwan,gwaje
Shehu Salahuddini Inyass Da Sabuwar Mota Al hamdulillahi Allah yasa Al barka

SiddiQ Syd fatiha chota

09/01/2025

Baye niyass ♥️🌹

Daga wace halara kuka karbi Darikar Tijjaniya???Allahu Akbar 😭😭Wasu daga , Cikin, manyan shehanan Nigeria 🇳🇬SHEK GIBRIMA...
08/01/2025

Daga wace halara kuka karbi Darikar Tijjaniya???

Allahu Akbar 😭😭
Wasu daga , Cikin, manyan shehanan Nigeria 🇳🇬
SHEK GIBRIMA
SHEK Abul,fatahi
Shek Tijjani Dan usumanu
Shek Atiku sanka
Shek balarabe gusau
Shek Aliyu harazumi
Shek dahiru bauchi
Dikansu Al,majiran shehu IBRAHIM ne
Allah ya, jaddada Rahamarsa Agaresu
Shek dahiru bauchi kuma shine a,Raye Allah yakara Masa lafiya
Daga wace halara,kuke. Bibiyarmu A, Wannan shafi
Ya, Allah kasa muci Al barkachin Annabi MUHAMMADU S A W ❤️

SiddiQ Syd fatiha chota

Shekh imam mansur Kaduna ya Sauka Kasar Ghana Al hamdulillahiSiddiQ Syd fatiha chota
08/01/2025

Shekh imam mansur Kaduna ya Sauka Kasar Ghana Al hamdulillahi

SiddiQ Syd fatiha chota

08/01/2025

Zikirin samarin faila

08/01/2025

Maganin hawan jini

Alhamdu Lillahi MAULIDIN BAGUDU 1446/2025Zaman Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) niyaba ga Annabi (SAW) a Garin BAGUDU...
08/01/2025

Alhamdu Lillahi
MAULIDIN BAGUDU 1446/2025

Zaman Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) niyaba ga Annabi (SAW) a Garin BAGUDU da ke Jihar Kebbi KARO NA 4, da Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani) yake gabatarwa wanda 'Yan'uwa Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, Reshen BAGUDU suke shiryawa bisa jagorancin Shehu Malam Aminu Bagudu da Shehu Malam Umar Bakin Ruwa.
Yau Talata da dare (07/01/2025) (07/07/1446BH)
Wal Abdu Lillahi

07/01/2025

Shehu Malam tijjani

Ya Allah dik Wanda yakeda Gurin Zuwa ziyarar Annabi s a w Allah Ka yassa re masa Allah Ka h**e masa ya Allah dik Wanda y...
07/01/2025

Ya Allah dik Wanda yakeda Gurin Zuwa ziyarar Annabi s a w Allah Ka yassa re masa Allah Ka h**e masa ya Allah dik Wanda yayi Shiyarin din wannan post ya Allah Ka kaishi madina ya ziyarar ciyarchi Annabi s a w 🤲🤲

SiddiQ Syd fatiha chota

07/01/2025

Amen sayyada

06/01/2025

Arifai kusau rara Kuji wannan zance🌹

06/01/2025

Allah ya kyauta 😭

Alhamdu Lillahi.Ziyarar Raudar Shehu Malam Siddi Koko (Abdul-Abdi)wadda Shehu Isma'ila Umar Almaddah S**a Kai Yau Litini...
06/01/2025

Alhamdu Lillahi.
Ziyarar Raudar Shehu Malam Siddi Koko (Abdul-Abdi)
wadda Shehu Isma'ila Umar Almaddah S**a Kai
Yau Litinin 06 ga watan Rajab 1446 (06/1/2025)

Wal Abdu Lillah

Happy birthday 🎈🎂🎈🎂🎈Babban malamin Darikar Tijjaniya Shekh Sama,ila MaidiwaniA,yau yake cika Shekara 54 Aduniya Al hamdu...
06/01/2025

Happy birthday 🎈🎂🎈🎂🎈
Babban malamin Darikar Tijjaniya Shekh Sama,ila Maidiwani
A,yau yake cika Shekara 54 Aduniya Al hamdulillahi Allah yakara wa Rayuwa Al barka Shek

Al barkacin Annabi s a w
SiddiQ Syd fatiha chota

Khalifa Shek mahi inyassYajagoranci Taron Tijjaniya A,kasar single Allah yakara masa lafiyaSiddiQ Syd fatiha chota
06/01/2025

Khalifa Shek mahi inyass
Yajagoranci Taron Tijjaniya A,kasar single Allah yakara masa lafiya

SiddiQ Syd fatiha chota

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SiddiQ Syd fatiha chota posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share