GOMBE PDP DAILY Reporters

GOMBE PDP DAILY Reporters Reporting PDP News and Political Awareness Supporting And promoting PDP

11/01/2025

Thank you Our Dear Team!

Gombe State PDP Daily Reporters...🙌🙌🙌

SAKON GODIYA!!!!Amadadin Nikaina da iyalina Muna Mika Sakon Godiyar mu Zuwaga yan Kungiyar mu Ta Gombe state PDP Daily R...
11/01/2025

SAKON GODIYA!!!!

Amadadin Nikaina da iyalina Muna Mika Sakon Godiyar mu Zuwaga yan Kungiyar mu Ta Gombe state PDP Daily Reporters, Bisa Ziyara da s**a Kawomin hargidana domin Tayani murnar Aure danayi da Kuma Tayani murnar samun Appointment danayi, As (SLA) to speaker.

Sannan Kuma wannan Kungiya tamu ta Karra Mani da kyautar Roll-up Banner Mai Dauke da hotona a jiki don Tayani Murnar Samun wannan Appointment danayi.

Ina Kara Godiya Allah ya Sakawa kowa da A'lkairi, Ameen.

SAKON: Hussaini Ali Muhammed REMINDER!Amadadin Nikaina da Sauran Yan uwana Ina Kara Amfani da wannan dama wajen qara tun...
24/12/2024

SAKON: Hussaini Ali Muhammed

REMINDER!

Amadadin Nikaina da Sauran Yan uwana Ina Kara Amfani da wannan dama wajen qara tunatar da Al'umma Gayyatar Daurin aure na Wadda za'ayi a ranan Asabar Mai zuwa nanda Kwana hudu a Masallacin Mai Martaba Sarkin Gombe, a 28th December, 2024, in-sha Allahu.

Ga Wadda Allah Baiyi Nasamu damar kawomar Katin Gayyata ba Kona Tura Masa ba amun aikin gafara, Idan anga wannan sakon a daukesa Amatsayin Katin Gayyatar please, Nagode.


💍❣️

15/12/2024

Hon. Ali Isa JC, Member Representing Balanga/Billiri Federal Constituency and Minority Whip of the 10th Assembly has on the 13th Of December, 2024 swiftly responded to the devastating Herdsmen attacks in Powashi Village, Kalmai Ward, Billiri Local Government, where lives and properties were lost. He promptly visited the scene, sympathizing with the affected community and providing immediate relief materials, including food items, clothing, and other essential materials necessary.

His rapid response demonstrated exceptional leadership, concern, and passion for his people's livelihood and safety. Accompanied by Hon. Sunday Danlele, alongside member representing Billiri West at the Gombe State House of Assembly, and other members of his entourage, Hon. Ali Isa JC Consulted immensely with traditional leaders to dig into the remote and immediate causes of such an act and engages in dialogue with the people in the area which undoubtedly proved his commitment to his constituents' well-being.

Describing the attack as "barbaric, evil-driven, nasty, and brutish," he tearfully assured the community that he would exhaust all efforts to bring perpetrators to justice. He vowed to address the issue under urgent matters of national importance before the House Of Representatives while collaborating in the same vein with federal agencies to provide necessary aid.

Key initiatives undertaken by Hon. Ali Isa JC include:

Immediate Response!
Relief Materials which involved Food items, clothing, and essential materials needed by the affected community.

Security Deployment

Rapid deployment of security personnel to ease the ongoing tensions and fears of the unknown as the community were in a state of trauma and threat resulting from the violence.

Long-Term Solutions
Urgent National Intervention by the National Assembly and Collaboration with relevant federal agencies so as to secure permanent solutions and peace.

Community’s Unity.
Encouraging all the villages in his constituency to join hands with the government in fighting banditry and any form of violence against humanity.

Indeed, Hon. Ali Isa JC's dedication to his constituents reflects his unwavering commitment to their safety and well-being.

Daga : Hussaini Ali Muhammed Alhamdulillah!!!Amadadin Nikaina da Sauran Family's Nawa Gaba Daya ina Mai farin cikin Sana...
03/12/2024

Daga : Hussaini Ali Muhammed

Alhamdulillah!!!

Amadadin Nikaina da Sauran Family's Nawa Gaba Daya ina Mai farin cikin Sanar da Gayyatar yan Uwa da Abokan arziki zuwa wajan Daurin Aure na Wadda za'ayi 28th December, 2024, A fadar Mai Martaba Sarkin Gombe, in-sha Allahu.

Zanyi matukar Jin dadi sosai idan kuka samu damar halattar Wannan Daurin Aure Nawa Wadda Kuma Allah yasa bazai Samu damar zuwa ba Ina Mai bukatar Addu'arsa da Allah yasa ayi wannan biki lafiya a gama lafiya Allah Kuma ya Sanya Mana Al'barka acikin Auren, Ameen.



SANARWA!Jam'iyar PDP a Makatin Mallam Sidi Ward, Daga  kwami LGA, ta dakatar da Umaru Muhammed Kari, Daga jam'iyar Bisa ...
28/11/2024

SANARWA!

Jam'iyar PDP a Makatin Mallam Sidi Ward, Daga kwami LGA, ta dakatar da Umaru Muhammed Kari, Daga jam'iyar Bisa Karya Wasu Ka'idojin Jam'iyar da yayi.

-HAM

Innalillahi Wa'inna ilaihirraji'un!!!Allah ya yiwa Tsohon chairman din mu na PDP Gombe LGA, Alh. yaro Na Gambo isari,  R...
23/11/2024

Innalillahi Wa'inna ilaihirraji'un!!!

Allah ya yiwa Tsohon chairman din mu na PDP Gombe LGA, Alh. yaro Na Gambo isari, Rasuwar Bayan Fama da yayi da Kajeriyar Jinya.

Tabbas Marigayi chairman Mutumin kirki ne wannan Hoto Andauke sane a wata Ziyara da mukakai masa lokacin da muke yakin naiman zabe.

Ina Addu'ar Allah ya jikansa da rahama yasa Al'janna Fiddausi ce Makomar sa, Ameen.

-HAM

19/11/2024

VIDEO: Ga Sakon Mal. Na yar Mariya Zuwaga Tunibu.

BREAKING NEWS: Sanata. Dr. Ibrahim Hassan Dankwambo, Mai Wakiltar Yankin Gombe Ta Arewa ya Bada kyautar Kudi, 11,300,000...
18/11/2024

BREAKING NEWS: Sanata. Dr. Ibrahim Hassan Dankwambo, Mai Wakiltar Yankin Gombe Ta Arewa ya Bada kyautar Kudi, 11,300,000,00 Domin Biyan kudin Filin Wajan da za'a Kafa Cibiyar Wutar Lantarki Daya Kawo Funakaye LGA.

Idan Baku Mantaba Akwanakin Baya Sen. Ibrahim Hassan Dankwambo, OON, ya Gabatar da Roko a Majalisar kasa Domin Nemawa Yankin Funaka da Nafada Babbar Cibiyar Wutar Lantarki, Kuma cikin iKon Allah Ansamu wannan aiki yanzu har anbiya kudin filin wajan da za'ayi wannan aiki domin filin bayin' Allah ne bana Gwamnatiba.

In-sha Allahu Nan bada Bata lokaci ba za''a Gudanar da wannan aikin kuma Wutar Lantarki Zata wadaci yankin Fanakaye da Nafada.

Hussaini Ali Muhammed,
Media Aide To H.E Sen. Dankwambo,
18th November, 2024

12/11/2024

Thank You!

Hon. Khamisu Ahmed Mailantarki, Asaurari shirasa da Yan Jarida Bacin da wowar sa jam'iyar PDP.

-HAM

DA KAI DA WANDA S**A BAKA KONGILA AKAN DANKWAMBO BAZAKUYI NASARA BA HON. YAUSHE'U DAN AUTA.Mun saurari hirar shugaban Ya...
05/11/2024

DA KAI DA WANDA S**A BAKA KONGILA AKAN DANKWAMBO BAZAKUYI NASARA BA HON. YAUSHE'U DAN AUTA.

Mun saurari hirar shugaban Yan Hassada na jahar Gombe Hon. Yaushe'u Dan'auta akan Maigirma adalin Jagora Dist. Sen. Ibrahim Hassan Dankwambo.

Bakomai a cikin hirar face saci fadi da bata suna irin na Siyasa, Duk da ma bamuyi mamakin Hakan ba, don kuwa Dan'auta mutun ne da ya gina Siyasar shi akan aljihun shi da abunda za'a bashi ba Al'umma ba, don wasu sun bashi kongilar bata Sen. Dankwambo ba abun mamaki bane Saboda shi akan kudi ba wanda bazai iya cin mutuncin shi ba.

Don kuwa indai Gaskiyar ce da gaske kakeson ka fadawa leader to kanada Number shi kuma kana iya waya da shi, da sai ka fada masa kai dashi face to face amma kazo kasuwa kayi barin zance irin haka ba daidai bane. Kuma bazamuyi shiru ba.

Dan'auta shi kadai ne a Kakar Siyasa Daya yayi Jam'iyyu uku na Gombe, daga PDP ya fita zuwa NNPP nan ma yaci amanar Mailantar ki ya kara wuta ya tafi APC, dashi aka ci mutuncin PDP, dashi aka yaki PDP, wai yau kuma shine yake cewa su s**a kawo Dankwambo, duka duka ma yaushe Dan'auta ya dawo PDP da har zaice su s**a kawo leader?? (Zan fayyace waye Dan'auta a rubutu na gaba).

Duk hassadar mai hassada da kushe indai zaiyi Magana akan Dankwambo ne to Wlh dole ne ya zayyano Alkhairen shi komin kankantar shi ko da ma kuwa dan wata Jam'iyya ne ba PDP ba.

Amma abun mamaki Dan'auta Dankwambo ya mayar koma baya, abunda bai sani ba kuwa shine su kansu sauran Yan Majalisar da yawa daga cikin su da taimakon shi sukeyin wasu abubuwan Alkhairyn da sukeyi.

Maganar forms kuwa da kayi na farko ba wanda baiga Alert din shi ba sai dai in bai cika ba ko Lokacin bayarwa baiyi ba kokuma ba'azo kan batch dinshi ba, Domin kuwa wannan form din farkon da Dan'auta yayi magana akai, ba Senator ko Dan Majalisar tarayyar da ba'a bashi ba, Programme ne na Federal Government ba sunan Dankwambo za'a gani a cikin credit alert din ba.

Sannan na biyun form din da aka bayar mai taken SEN DANKWAMBO HOUSEHOLD UPLIFTMENT PROGRAMME GOMBE NORTH Ko wata daya bai kai da aka initiating programme din ba, akan wannan kayi gaggawa gaggawa kuma aikin shedan ne, indai akan Talba ne wlh zakaji kunya.

Kuma tunda aka fara demokuradiyya ba'ayi Senator da yakai Sen. Dankwambo gina Boreholes na ruwa a Gombe ta Arewa ba, a yau din nan hidimar bada ruwa da Talba yakeyi ko Gomnatin Gombe batayin irin haka, a wannan fannin Duk bakin cikin mutum dole ya Yaba masa.

Harwala yau Sen. Dankwambo shine Senator da ya baiwa Manoma taki kyeuta a Lokacin da suke bukata Sama da buhu Dubu Biyar a Gombe ta Arewa.

Daga cikin kwazon sa ya gina Masallatai da Masallata a Gombe ta Arewa, mudai akan Dankwambo bama gaggawa Dan'auta inkana gaggawa to sai muce Allah raka taki Gona.

Duk wani Tallafi da ake bayarwa ba wanda Dankwambo baiyi ba, Daga Kan Shinkafa, Taliya, Mai, Indomie da sauran su, A rebiyar Senator Dankwambo wannan kayan Tallafin kowa har gida ake kaimashi ba sai an taso mutum yazo har Gombe ba, Kowa ya sani akan hidimar tallafin abinci kusan Trailer ASHIRIN Gomnatin Gombe ta rike na Al'umma amma fa Dan'auta bai fadi wannan ba.

Marassa lafiya kuma marassa karfi duk Gombe Sen. Dankwambo shine yafara basu kyeutar Magani da duba Lafiyar su a Asibitoti a Gombe ta Arewa.

Sen. Dankwambo shi ka dai ne inzaiyi taimako yake cewa a kashe Camera bayason yamadidi, Kuma shine wanda wlh in yama taimako to kaima fah sai dai ka rike wasu, shiru rabaka da Yaro.

Sen. Dankwambo aikin Nazari yakeyi ayyuka ne da zasu wanzu shekaru aru aru, Ayyuka ne da Iyayen mu zasu amfana, "Yayan mu zasu amfana, Jikoki zasu amfana, har tattaba kunnen tattaba kunne mutanen Gombe ta Arewa zasu amfana.

Mudai muna yabawa da Jagorancin Jagora Dankwambo, matikar kai dan PDP ne to wajibi ne kabi shi ko ka kara wuta, don bazamu lamunci Cin mutuncin Jagora ba.

Allah kara shiga lamuran ka Baba, Sen. Ibrahim Hassan Dankwambo OON Talban Gombe, Talban Duk Duniya uban Muniru kakan Haima.

Bello Young Doctor
5, November 2024.

SAKO DAGA: Hussaini Ali Muhammed Chairman din Wannan Kungiya ta,  GOMBE PDP DAILY Reporters Alhamdulillah!It's now offic...
01/11/2024

SAKO DAGA: Hussaini Ali Muhammed Chairman din Wannan Kungiya ta,
GOMBE PDP DAILY Reporters

Alhamdulillah!

It's now official, save the date for my wedding Fatiha, scheduled on December 28th, 2024, in Gombe State.

The official invitation card with the program of events will follow soon.

💍❣️

23/10/2024

VIDEO: During today's Planary Session in Red chamber, His Excellency Distinguished Sen. Ibrahim Hassan Dankwambo, Moved a motion for second reading of Federal university of Education Gombe state.

Hussaini Ali Muhammed
Media Aide To Sen Dankwambo.

20/10/2024

FLASH BACK: GOMBE STATE IN 5 MINUTES!

The Legacy of His Excellency Distinguished, Senator Dr. Ibrahim Hassan Dankwambo, OON, (Talban-Gombe)

PART 1.

16/10/2024

Today, I stood up for the voiceless! I moved a motion before the Honorable House of Representatives, urging the government to reduce petroleum prices and cushion the hike in market prices, particularly for the poor. This crucial bill, signed by over 111 members, demonstrates our collective commitment to alleviating the economic burden on our citizens.

As we're aware, the recent fuel subsidy removal has led to increased prices of consumer goods and services, affecting vulnerable households. It's imperative that we prioritize social safety nets and protective measures to minimize the negative impacts.

Our call to action includes:

•⁠ ⁠Immediate Reduction of petroleum prices to alleviate economic pressure
•⁠ ⁠Cushioning Measures to protect low-income households from price hikes
•⁠ ⁠People-Friendly Policies to promote economic growth and social welfare

In the words of the President, he said “ Let the poor breath” We therefore urge the Executive to consider implementing these measures, ensuring a fair transition for all Nigerians.

Rt. Hon. Ali Isa JC

PUBLIC HEARING !Today's Pictures From the Public Hearing of a bill sponsored by RT. HON ALI ISA JC, PhD, (Makaman-cham) ...
16/10/2024

PUBLIC HEARING !

Today's Pictures From the Public Hearing of a bill sponsored by RT. HON ALI ISA JC, PhD, (Makaman-cham) Minority whip of 10th Assembly,

The Bill for an Act to establish an Orthopedic Hospital in Billiri, Gombe State, affiliated with the Federal Teaching Hospital, Gombe (HB.1277). This is a crucial step towards improving healthcare services in our community.

-HAM

PUBLIC INVITATION! FROM RT. HON ALI ISA JC, PhD, (Makaman-cham) Minority whip of 10th Assembly. -HAM
15/10/2024

PUBLIC INVITATION!

FROM RT. HON ALI ISA JC, PhD, (Makaman-cham) Minority whip of 10th Assembly.

-HAM

Address

Pantami
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GOMBE PDP DAILY Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to GOMBE PDP DAILY Reporters:

Videos

Share