Jewel Online Media TV

Jewel Online Media TV JOM TV zata na yaɗa sahihan labarun duniya da shirye-shirye masu ilmantarwa da wayar da kan al'umma
(1)

An gudanar da Sallar Nafila Kan tsadar rayuwa a Jigawa
08/06/2024

An gudanar da Sallar Nafila Kan tsadar rayuwa a Jigawa

Ba zamu iya biyan dubu Sittin N60,000 amatsayin Mafi Karancin Albashin Ma'aikata ba ~Gwamnonin Nageriya Gwamnonin jihohi...
07/06/2024

Ba zamu iya biyan dubu Sittin N60,000 amatsayin Mafi Karancin Albashin Ma'aikata ba ~Gwamnonin Nageriya

Gwamnonin jihohi 36 na tarayya sun ki amincewa da mafi karancin albashi na N60,000 da Gwamnatin Bola Tinubu ta gabatar a baya.



Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktar yada labarai da hulda da jama’a ta kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) Hajiya Halimah Salihu Ahmed ta fitar a ranar Juma’a.



Gwamnonin sun bayyana Naira 60,000 a matsayin mafi karancin albashi ba za su iya ba inda s**a kara da cewa amincewa da hakan zai sa gwamnatocin jihohi da dama su kara karbar lamuni don biyan albashi duk wata.

Da dumi'dumi: Alkali zai Yanke hukunci kan karar da Aminu Ado Bayero ya shigar domin Hana Jami'an tsaro k**a Shi a jihar...
07/06/2024

Da dumi'dumi: Alkali zai Yanke hukunci kan karar da Aminu Ado Bayero ya shigar domin Hana Jami'an tsaro k**a Shi a jihar kano.

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano zata sanar da ranar hukunci a kan karar kare hakkin dan Adam da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya shigar.

Alkalin kotun, Mai shari’a Simon Amobeda, ya ce zai sanar da ranar hukuncin ne biyo bayan zazzafar muhawara tsakanin lauyoyin.

Idan ba a manta ba mun ruwaito cewa mai shigar da kara, Aminu Ado Bayero, ya shigar da kara a gaban kotu, inda ya bukaci kotu ta hana wadanda ake kara k**awa ko tauye masa hakkinsa.

Wadanda ake kara a karar sun hada da Babban Lauyan Tarayya, Babban Lauyan Jihar Kano, Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya, IGP, Kwamishinan ‘Yan Sanda na Kano, DSS, NSCDC, Sojojin Nijeriya, Sojojin Saman Nijeriya da Sojojin Ruwan Nijeriya.

A yayin da ake sauraren karar a ranar Juma’a, lauyan wanda ake kara na 2, Mahmoud Abubakar Magaji, ya shaida wa kotun cewa zama sarki gata ne ba hakki ba Aminu Ado ya shigar da bukatarsa ne ​​kwanaki biyar bayan cire shi daga sarki kenan A lokacin shigar da kara ba sarki bane don haka Lauyan ya bukaci ayi watsi da karar da Aminu Ado Bayero ya shigar

An Daura Auren Tsohuwar Matar Sani Danja, Wato Tsohuwar Jarumar Kanńywòod Mansurah Isah Kan Sadaki Naira Milyan ƊayaWane...
07/06/2024

An Daura Auren Tsohuwar Matar Sani Danja, Wato Tsohuwar Jarumar Kanńywòod Mansurah Isah Kan Sadaki Naira Milyan Ɗaya

Wane fata zaku yi mata?

ALLAHU AKBÀR: Yau Marigayi Sarkiń Kanò Alhaji Ado Bayero Ya Ke Cika Shekaru 10 Da RasùwàMarigayin sarkin Kanò Alhaji Ado...
06/06/2024

ALLAHU AKBÀR: Yau Marigayi Sarkiń Kanò Alhaji Ado Bayero Ya Ke Cika Shekaru 10 Da Rasùwà

Marigayin sarkin Kanò Alhaji Ado Bayero ya rásù yana da shekaru 84 a duniya, ya kuma bar mata 4 da ƴaƴa sama da sittin da jikoki fiye da 300.

Alhaji Ado Bayero shi ne sarkin mafi daɗewa a sarakunan Fulani a Kano da s**a fara mulki bayan jíhádi a shekara ta 1807.

Allàh ya jiƙan sarki Ado Bayero ya albarkaci bayansa.

Shin da me kuke tuna marigayin ?

An samu sabuwar fasahar da za ta rika leko wa matasa abin da za su zama idan sun girma.
05/06/2024

An samu sabuwar fasahar da za ta rika leko wa matasa abin da za su zama idan sun girma.

Tsohon shugaban kasar Nijeriya, Goodluck Jonathan, ya jaddada bukatar tabbatar da gaskiya a shari’o'in da ake gudanarwa ...
05/06/2024

Tsohon shugaban kasar Nijeriya, Goodluck Jonathan, ya jaddada bukatar tabbatar da gaskiya a shari’o'in da ake gudanarwa a kasar.

Yana mai cewa ‘yan siyasa za su daina tunkarar kotuna da zarar sun fahimci cewa alkalai na ayyukan su yadda ya dace.

Da dumi'dumi: Shugaba Tinubu Ya Bawa Ministan Kudi Awanni 48 Domin Ya Gabatar Da Sabon Tsarin Albashi Mafi KaranciShugab...
05/06/2024

Da dumi'dumi: Shugaba Tinubu Ya Bawa Ministan Kudi Awanni 48 Domin Ya Gabatar Da Sabon Tsarin Albashi Mafi Karanci

Shugaba Bola Tinubu ya umurci Ministan Kudi, Wale Edun, da ya fito da abubuwan da za a kashe akan sabon mafi karancin albashi cikin kwanaki biyu.

Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na kasa, Mohammed Idris, ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai na Fadar Shugaban kasa bayan wata ganawar da tawagar ta yi da shugaban kasar a A*o Rock, ranar Talata.

Sanatoci Sun Yi Wa Sanata Abdul Ningi Kyakkyawar Tarba Bayan Dawòwar Sa Majalisar Dattijai A Yau, Bayan An Yi Masa Afuwa...
04/06/2024

Sanatoci Sun Yi Wa Sanata Abdul Ningi Kyakkyawar Tarba Bayan Dawòwar Sa Majalisar Dattijai A Yau, Bayan An Yi Masa Afuwa Kan Dakatarwar Da Aka Yi Masa Kan Zargin Zubar Da Kimar Majalisa

Daga Abba Abdulaziz Fari Funtua

Shugaba Tinubu ya jaddadawa kananan yaran Nijeriya cewa gwamnatinsa za ta yi musu tanadin kasa mai inganci da za ta sama...
02/06/2024

Shugaba Tinubu ya jaddadawa kananan yaran Nijeriya cewa gwamnatinsa za ta yi musu tanadin kasa mai inganci da za ta samar musu da walwala.

Mai zaku ce?

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce ya yi niyyar ɗaukar sojoji milyan ɗaya da  ƴan sanda milyan ɗaya da a ce ya zama shug...
01/06/2024

Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce ya yi niyyar ɗaukar sojoji milyan ɗaya da ƴan sanda milyan ɗaya da a ce ya zama shugaban Najeriya a zaɓen 2023

Ɗan takarar shugaban ƙasar na jam'iyyar NNPP a zaɓén na 2023 da ya gabata, Engr Rabi'u Musa Kwankwaso ya furta hakan a hirarsa da BBC Hausa, ya ce wannan matakin zai inganta harkokin tsaron Najeriya da ya tabarbare a wasu sassan ƙasar.

Wane fata zaku yi masa?

MUHAWARÀ: A yau ne gwamnonin ƙasar nan 36 s**a cika shekara ɗaya daidai kan karagar mulki. Shin a ganinku wane gwamna ne...
29/05/2024

MUHAWARÀ: A yau ne gwamnonin ƙasar nan 36 s**a cika shekara ɗaya daidai kan karagar mulki. Shin a ganinku wane gwamna ne ya fi kawo cigaba a Jiharsa cikin waannan shekara ɗayar ?

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya ba 'yan Najeriya haƙuri game da halin matsin rayuwa da suke ciki, ya ce a ɗan ƙara ha...
26/05/2024

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya ba 'yan Najeriya haƙuri game da halin matsin rayuwa da suke ciki, ya ce a ɗan ƙara haƙuri komai zai daidaita ba da jimawa ba

Wane fata zaku yi masa?

YANZU - YANZU: Hotuna sun karaɗe inatanet dake nuna cewa Kwamandan Hisbah na Kano Malam Aminu Daurawa ya ziyarci Sarki S...
25/05/2024

YANZU - YANZU: Hotuna sun karaɗe inatanet dake nuna cewa Kwamandan Hisbah na Kano Malam Aminu Daurawa ya ziyarci Sarki Sanusi II a fadarsa.

25/05/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Elsageer Lawan Maikano, Dan Taura

Bani Da Hannu A Rushe Sabbin Masarautu Biyar Da Gwamnatin Abba Kabir Yusuf Tayi, Céwar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso Mene...
25/05/2024

Bani Da Hannu A Rushe Sabbin Masarautu Biyar Da Gwamnatin Abba Kabir Yusuf Tayi, Céwar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso

Menene ra'ayinku?

Ta Faru Ta Ƙare Muhammadu Sanusi II Ya Dawo Sarautar Sarkin Jihar Kano Na 16Bayanai Sun Nuna Cewa Sarkin Shi Ne Zai Jago...
24/05/2024

Ta Faru Ta Ƙare Muhammadu Sanusi II Ya Dawo Sarautar Sarkin Jihar Kano Na 16

Bayanai Sun Nuna Cewa Sarkin Shi Ne Zai Jagoranci Sallar Juma'a A Masallacin Gidan Sarki.

Magana ta gaskiya batúrań da ya kawowa matasan mu labarin Crypto da Mining ba karamar cutar mu yayi ba, Cèwar Dr. Sherif...
20/05/2024

Magana ta gaskiya batúrań da ya kawowa matasan mu labarin Crypto da Mining ba karamar cutar mu yayi ba, Cèwar Dr. Sheriff Almuhajir

Muna fama matasan mu su k**a sana'o'i, har wasu sun fara yarda kawai sai ya sako musu kudin minning domin ya kara durkusar da tunanin su. Yanzu babu wata hujja da za ka bawa matashi ya yarda ya yaje sana'a tunda ya san idan ya zauna ya daddanna waya za'a bashi kudin kyauta.

Ni a gani na wannan ci baya ne, domin idan kowa ya koma sana'ar crypto to ya za'a yi kenan? Wa zai yi noma nan gaba, wa zai bude shago ko yayi kiwo tunda ya san idan ya danna waya za samu daloli kyauta.

Ni dai ina nan gefe zan noma shinkafa, idan sun baku kudin crypto sai ku zo ba kudin mu Saida muku shinkafa ku ci ko biya mu.

Masu karatu me za ku ce? Anya shima bai taro match da 'yan Crypto ba kuwa ?

Ga Hotunan Auren Rizqat Sani Musa Danja...✍️ Jamilu Sani
19/05/2024

Ga Hotunan Auren Rizqat Sani Musa Danja...

✍️ Jamilu Sani

Yar Gidann Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda Ta Kammala Karatu A Jami'ar Amurka Dake AdamawaGwamnan Jihar Katsina, Malam...
19/05/2024

Yar Gidann Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda Ta Kammala Karatu A Jami'ar Amurka Dake Adamawa

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda Ya Halarci Bikin Kammala Karatun Diyarsa, Amina Dikko Radda A Jami'ar Amurka Dake Najeriya A Birnin Yola, Jihar Adamawa, Wadda Ta Karanci Digirinta Na Farko A Fannin (Entrepreneurship And Management) Yau Asabar

Jami'ar Dai Mai Zaman Kanta, Mallakin Tsohan Mataimakin Shugaban Kasa Ce, Alhaji Atiku Abubakar Kuma Wannan Shi Ne Karo Na 15 Da Take Bikin Yaye Dalibanta.

Wane fata zaku yi mata?

Hukumar EFCC za ta sake gurfanar da Hadi Sirika da dan'uwansa a ranar Talatar nan, kan wasu laifuka 8 da ake zarginsu.Da...
13/05/2024

Hukumar EFCC za ta sake gurfanar da Hadi Sirika da dan'uwansa a ranar Talatar nan, kan wasu laifuka 8 da ake zarginsu.

Dama dai a Alhamis din makon jiya aka gurfanar da Hadi Sirika da diyarsa Fatima da surukinsa a gaban kotu, daga bisani aka bayar da belinsu kan kudi Naira 100,000 kowane.

Gwamnan Kano Abba Kabir ya gana da tsohon kwamishinan yan sanda na jihar Kano Muhammad Wakili da aka fi sani da Singam a...
10/05/2024

Gwamnan Kano Abba Kabir ya gana da tsohon kwamishinan yan sanda na jihar Kano Muhammad Wakili da aka fi sani da Singam a yammacin wannan Laraba.

Nijeriya za ta yanke wutar lantarki ga kasashen Benin, Togo,da Niger domin bunkasa samar da wutar lantarki a cikin gida.
08/05/2024

Nijeriya za ta yanke wutar lantarki ga kasashen Benin, Togo,da Niger domin bunkasa samar da wutar lantarki a cikin gida.

WATA SABUWA: Atiku yace akwai yaron Tinubu (Sheyi Tinubu) a cikin shugabannin kamfanin Chagoury, kamfanin da aka baiwa k...
07/05/2024

WATA SABUWA: Atiku yace akwai yaron Tinubu (Sheyi Tinubu) a cikin shugabannin kamfanin Chagoury, kamfanin da aka baiwa kwangilar gina Coastal Road, titin da aka ware kudade malala gashin tinkiya domin gina shi.

Me zaku ce?

Masu zuba hannun jari na kasashen duniya za su ci gaba da Kauracewa Nageriya ~Atiku Abubakar.Dan takarar shugaban kasa a...
06/05/2024

Masu zuba hannun jari na kasashen duniya za su ci gaba da Kauracewa Nageriya ~Atiku Abubakar.

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abuabar, ya ce masu zuba jari daga kasashen waje za su ci gaba guje wa Najeriya matukar gwamnati mai ci ta tsaya kan farfaganda a matsayin manufofinta maimakon mayar da hankali wajen jawo masu zuba jari na gaske a matakin duniya.

Yau ce ranar 'yancin 'yan jarida ta duniya.Su wanene 'yan jaridar da ku ke cike da burin haduwa da su?
03/05/2024

Yau ce ranar 'yancin 'yan jarida ta duniya.

Su wanene 'yan jaridar da ku ke cike da burin haduwa da su?

Zalunci ne da haúka tuburañ ka baiwa Ma'aikaci albashin Nera dubu 30 tare da sanin baza ta ishe shi kwana talatin yana c...
29/04/2024

Zalunci ne da haúka tuburañ ka baiwa Ma'aikaci albashin Nera dubu 30 tare da sanin baza ta ishe shi kwana talatin yana cin abinci da su ba, wai shin da wane irin kwakwalwa muke lissafi? Sheíkh Maqari Abuja Central Mosque

DAGA Shuaibu Abdullahi

A karon farko diya ga hambararren shugaban kasar Nijar Hinda Bazoum ta fito fili ta zargi tsohon shugaban kasa kuma amin...
28/04/2024

A karon farko diya ga hambararren shugaban kasar Nijar Hinda Bazoum ta fito fili ta zargi tsohon shugaban kasa kuma aminin mahaifinta a matsayin wanda ya ci amanar mahaifinta wajen kitsa yadda aka hambarar da gwamnatinsa.

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta gargadi mutanen da suke tunzura Umar Bush yana yin ashariya da su daina.
27/04/2024

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta gargadi mutanen da suke tunzura Umar Bush yana yin ashariya da su daina.

Sarki Charles III na Birtaniya zai ci gaba da gudanar da ayyukan mulki bayan kammala jinyar cutar kansa.
27/04/2024

Sarki Charles III na Birtaniya zai ci gaba da gudanar da ayyukan mulki bayan kammala jinyar cutar kansa.

Address

Gombe

Telephone

+2348162588596

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jewel Online Media TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jewel Online Media TV:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Gombe

Show All

You may also like