15/04/2024
RUBTUN NA IMAMU SHEKA NE Muhammad Sheka (Sarkin noman Crypto) !
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
MAI TAMBAYA: MENENE CRYPTOCURRENCY...?
AMSA: Ka ฦaddara a ranka crypto wani kuษi ne na intanet, kamar dai yadda kuษin takadda yake, sai dai kawai shi banbancinci da kuษin takadda shine shi a intanet yake. A maimakon kuษin takadda da gwamnatin ฦasa ke da iko dashi, to shi crypto yana aiki ne akan wani tsarin intanet mai ฦดanci wadda ake kira da "Blockchain".
Akan wannan tsarin intanet ษin na Blockchain ake ajiye bayanan komai na kuษin crypto, duk wanda ka turawa kuษin crypto ko ya turo maka idan aka duba zaka ga wannan bayanan akan intanet na Blockchain. Tsarin intanet na Blockchain yana da tsananin tsaro fiye da normal intanet da muke dashi.
Banbancin tsarin Intanet na Blockchain da kuma Normal Intanet da muke amfani dashi shine: Misali kamar facebook yana kan normal intanet da muke amfani dashi, dan haka duk wanda yake amfani da facebook toh facebook suna da cikakken iko dashi.
Toh da ace facebook akan tsarin intanet na Blockchain yake toh facebook basu da wani iko dakai. Wannan dalilin yasa ake wa tsarin intanet na Blockchain laฦabi da "Intanet Mai ฦณanci", kana da damar yin komai naka ba tare da tsangwama ba.
"Idan nace iko ina nufin: Facebook nada ikon rufe ma account naka, restriction dinsa, hanaka comments dss"
Toh su wannan kuษin crypto ษin akan tsarin intanet na Blockchain aka gina su, shiyasa suma ake musu laฦabi da "Kuษi Masu ฦณanci". A maimakon yanzu idan kana da kuษi a bankinka, toh bankin nada iko dakai, toh su kuษin crypto idan ka mallake su ka mallaka kenan ba wanda ya isa dasu in ba kai ba.
MAI TAMBAYA: TAYAYA KUฦIN CRYPTO S**A ZAMA KUฦI DA HAR KAKE IYA CHANZA SU KA KARฦI NAIRA....?
AMSA: Kana ji yanzu idan na kirkiri kuษin crypto akan Blockchain, da farko zan fara bashi adadin yawan sa. Misali na kirkiri coin ษin mai suna $ORC, dana tashi kirkirar sa sai na kirkiri guda 1Million. Toh da farkon lokaci dana kirkiri sa ba komai bane shi illa numbobi. kashi na 2