J.N.I GOMBE TV

J.N.I GOMBE TV Don yada manufofin wanan kungiya mai Albarka tarda yada dukkanin taruka da kuma wa'azi dakuma sauran programe na wanan kungiya mai Albarka

Barka da juma a Allah yasa muchika da imani
22/07/2022

Barka da juma a Allah yasa muchika da imani

Gaisuwan Ta, aziya na rasuwan yar uwan mai girma Gwamna wanda J N I Gombe s**akai yau litinin tare da shugaban agaji Alh...
18/07/2022

Gaisuwan Ta, aziya na rasuwan yar uwan mai girma Gwamna wanda J N I Gombe s**akai yau litinin tare da shugaban agaji Alhaji Bappaji Abubakar Allah yamata rahama ameeen

Allah kahadamu da Alkairin dake chikin wannan rana ta juma, a Alfarman annabi s a w ameeen barka da juma a
01/07/2022

Allah kahadamu da Alkairin dake chikin wannan rana ta juma, a Alfarman annabi s a w ameeen barka da juma a

Barka da juma, a
17/06/2022

Barka da juma, a

Allah yakarawa rayuwa albarka
09/06/2022

Allah yakarawa rayuwa albarka

Barka da juma a
03/06/2022

Barka da juma a

14/05/2022
Ayau 3/5/2022 gungiyar agaji na JNI shugabannin adamu abdullahi tumu pindiga Division ta ziyarci State chairman Alhaji B...
03/05/2022

Ayau 3/5/2022 gungiyar agaji na JNI shugabannin adamu abdullahi tumu pindiga Division ta ziyarci State chairman Alhaji Bappaji Abubakar a office din gungiyar dake cikin fadar jiha,
Acikin ziyaran Alhaji bappaji ya yaba bisa kokarin yan agaji na pindiga division dama sauran division,

ayaune kungiyan agaji na j n i Gombe s**ayi saukan alkur ani da buda baki da addu, a na zaman lafiya da kuma wanda s**a ...
29/04/2022

ayaune kungiyan agaji na j n i Gombe s**ayi saukan alkur ani da buda baki da addu, a na zaman lafiya da kuma wanda s**a rigamu gidan gaskiya Allah yajikansu anyi taronne karkashin jagoranchi shugaban kungiyar na jahar Gombe Alhaji bappaji Abubakar Adam Allah yasa amizani ameeen

in Allah yakaimu
23/04/2022

in Allah yakaimu

Masha AllahChairman Nagi of JNI Gombe State Chapter
19/04/2022

Masha Allah
Chairman Nagi of JNI Gombe State Chapter

Address

Gombe
Gombe

Telephone

+2348137064490

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when J.N.I GOMBE TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to J.N.I GOMBE TV:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Gombe

Show All