Zawiyya Bolari Tv

Zawiyya Bolari Tv for Faidha activities.

30/04/2024
Babu abunda zamu cewa Shehunan mu da khalifofi n mu na Gombe saidai Allah yasaka musu da dukkan Alkairi musan manKhalifa...
22/04/2024

Babu abunda zamu cewa Shehunan mu da khalifofi n mu na Gombe saidai Allah yasaka musu da dukkan Alkairi musan man

Khalifa S Manzon
Khalifa S modibbo
Khalifa S Bolari
Khalifa S Bago
Shugaban fityanu
Shehu Ibrahim Gajale
Shehu Tijjani Rijalo
Shehu salis imam
Sheikh Nazir
Sheikh Umar Rauda
Da sauran Shehu nai da mukaddamai na jahar Gombe

kowa yayi qoqarinsa wajen Hidimtawa wannan Jagora namu.

Kuma wannan Jagora ya sauqa yau a Garin Bauchi lafiya chikin aminchi

Muna fata Allah ya Qara Masa lafiya Da nisan kwana Albarkan Shehu RTA

وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَٱتَّبَعَتْهُمْ ذُرِّيَّتُهُم بِإِيمَٰنٍ أَلْحَقْنَا بِهِمْ ذُرِّيَّتَهُمْ وَمَآ أَلَتْنَٰهُم م...
21/04/2024

وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَٱتَّبَعَتْهُمْ ذُرِّيَّتُهُم بِإِيمَٰنٍ أَلْحَقْنَا بِهِمْ ذُرِّيَّتَهُمْ وَمَآ أَلَتْنَٰهُم مِّنْ عَمَلِهِم مِّن شَىْءٍۢ ۚ كُلُّ ٱمْرِئٍ بِمَا كَسَبَ رَهِينٌ

11/04/2024
Eid mubaraka🤍
10/04/2024

Eid mubaraka🤍

Sheikh Tijjani sheikol_Hadi al_Murtani            tare daSheikh Ahmadu Bolari Gombe RTA
24/01/2024

Sheikh Tijjani sheikol_Hadi al_Murtani
tare da
Sheikh Ahmadu Bolari Gombe RTA

Raunin Imani a zukatan mutane shine hikimar bayyanar Faidah a chikin wannan gurbataccen zamaninوالحكمة فى ظهور هذه الفيض...
29/12/2023

Raunin Imani a zukatan mutane shine hikimar bayyanar Faidah a chikin wannan gurbataccen zamanin

والحكمة فى ظهور هذه الفيضة فى هذا الزمان الفاسد ضعف الإيمان فى قلوب الناس

BAYE NIASS

17/12/2023

Assalatu wassalamu alaiki yaa ummul khairi R.T.A

05/12/2023

أَغَادِي الصَّبُوحَ عِنْدَ أَفْضَلِ مُرْسَلٍ
وَمَنْ بِرَسُولِ اللّٰهِ لَمْ يَخْشَ جَلْمَــدَا

Wanda ya damfarewa SHUGABA kuma yaji tsoron Wani Qato?

Muje zuwa!!!

05/12/2023

Sako Namusamman kan kisan Gilla da akayiwa yan uwa masu maulidi a garin Kaduna.

Tare da ta'a ziyya ga yan uwan mu Tijjanawa.

Daga Khalifa Shehu Tijjani Bolari Gombe (RTA)

Saqo daga Khalifa Sheikh Mahy Niasse!Kowa ya bayar da hadiyyarsa domin tallafawa Palastine.Maulana Shehu Dahiru Usman Ba...
17/11/2023

Saqo daga Khalifa Sheikh Mahy Niasse!
Kowa ya bayar da hadiyyarsa domin tallafawa Palastine.

Maulana Shehu Dahiru Usman Bauchi
Yabayar da miliyan dari (100,000000)

Allah Yasaka Shehu.

Target 1 billion remain 900,000000.

Abuja maulud 2023Allah maimaita mana
01/11/2023

Abuja maulud 2023

Allah maimaita mana

Abuja maulud 2023.
29/10/2023

Abuja maulud 2023.

29/10/2023

Abuja maulud 2023

Juma'at mubarak!
27/10/2023

Juma'at mubarak!

21/10/2023

صَلاَةٌ وَتَسْلِيمٌ عَلَى طَهَ أَحْمَــــدٍ
وَآلٍ وَأَصْحَابٍ صِرَاطًا مُقَوَّمَا
S.A.W

Address

Bolari West Gombe
Gombe

Telephone

+2348031124146

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyya Bolari Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zawiyya Bolari Tv:

Videos

Share

Category


Other TV Channels in Gombe

Show All