Aku Radio TV

Aku Radio TV Aku Radio Tv is a television and radio station on internet, we broadcast programs in Hausa language. GOMBE
(1)

Da Dumi-DumiJami‘an tsaro sun k**a Farfesa Usman Yusuf a yammacin wannan Laraba a gidansa da ke Abuja.Majiyoyi daga iyal...
29/01/2025

Da Dumi-Dumi

Jami‘an tsaro sun k**a Farfesa Usman Yusuf a yammacin wannan Laraba a gidansa da ke Abuja.

Majiyoyi daga iyalansa sun shaida wa DCL Hausa cewa jami‘an tsaron ba su bayyana dalilin k**a tsohon shugaban hukumar inshorar lafiyar Nijeriyar ba. Amma dai ya yi kaurin suna wajen s**ar manufofin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta Nijeriya

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Najeriya ta dakatar da kamfanin jiragen Max Air na wata uku bayan hatsarin da ya faru a Kano
29/01/2025

Da Dumi-Dumi:

Gwamnatin Najeriya ta dakatar da kamfanin jiragen Max Air na wata uku bayan hatsarin da ya faru a Kano

Cikin Hotuna: Shehu Sani Sani ya raka Sowere kotun tarayya inda Yan Sanda s**a gabatar dashi tare da karanta masa laifuk...
29/01/2025

Cikin Hotuna: Shehu Sani Sani ya raka Sowere kotun tarayya inda Yan Sanda s**a gabatar dashi tare da karanta masa laifuka sama da goma wanda s**a hada da zargin kiran shugaban Yan sanda a matsayin haramtacce bayan lokacin ritayarsa tayi.

Haka kuma Yan sandan na Najeriya sun zargeshi da wallafa faifan bidiyo dake nuna wasu Yan Sanda na karban na goro a shingen ababen hawa.

Ko kun taba fuskantar karban na goro daga wajen Yan sandan A Najeriya.?

Abinda yasa nake son G Fresh saboda bashi da Hayaniya kullum cikin nishaɗi, Da mukai Aure yadda yake kulawa dani yana sa...
29/01/2025

Abinda yasa nake son G Fresh saboda bashi da Hayaniya kullum cikin nishaɗi,

Da mukai Aure yadda yake kulawa dani yana sa ina kara son shi

~ cewar Amaryar G Fresh Maryam Yola

An baiwa hammata iska a taron kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP An gwabza fada a hedikwatar jam’iyyar PDP, inda ake gu...
29/01/2025

An baiwa hammata iska a taron kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP

An gwabza fada a hedikwatar jam’iyyar PDP, inda ake gudanar da taron kwamitin amintattu na jam’iyyar (BoT).

Rikicin dai ya fara ne lokacin da aka hana Sunday Ude-Okoye, wani jigo a jam’iyyar shiga wajen taron.

Jam’iyyar PDP dai ta shiga wani sabon rikicin shugabanci a daidai lokacin da Samuel Anyanwu da Ude-Okoye, tsakanin su ke ikirarin zama sakataren jam’iyyar na kasa.

Na Rantse Da Allah Idan Na San Cewa Wani Dan Siyasa Za A Yi Wa Yakin Neman Zabe Da Suna Taron 'Qur'anic Festival' Ba Zan...
29/01/2025

Na Rantse Da Allah Idan Na San Cewa Wani Dan Siyasa Za A Yi Wa Yakin Neman Zabe Da Suna Taron 'Qur'anic Festival' Ba Zan Saka Kaina Ba, Inji sakataren kungiyar izala ta kasa Sheik Kabiru Gombe

YANZU-YANZU :Hussaina matar Seaman Abbas ta ce yanzu basa tare da mijinta Seaman Abbas Ba sakinta ya yi ba amma wulakanc...
29/01/2025

YANZU-YANZU :Hussaina matar Seaman Abbas ta ce yanzu basa tare da mijinta Seaman Abbas

Ba sakinta ya yi ba amma wulakanci da hantara da cin mutuncin da take zargin yake mata shi da danginsa da yan garinsu abun yayi yawa, kuma duk suna yi mata cin mutuncin ne saboda zargin an bata gudunmawar Naira milyan N20 daga Berekete Family. Tace kuma ba gaskiya bane ba a bata ko sisi ba.

Yanzu dai haka bayan sun fatattako ta daga gidan mijin tana cen tana fama da rashin lafiya har ma ta roki a taya ta da addu'a...

Abun lura shine Seaman Abbas ya ji sauki, yana cikin hayyacinsa, ya dawo lafiyarsa lau

Da DumI DUMi...Majalisar dokokin jihar Kano ta gabatar da ƙudirin samar da rundunar tsaro ta jihar Kano, domin inganta h...
28/01/2025

Da DumI DUMi...

Majalisar dokokin jihar Kano ta gabatar da ƙudirin samar da rundunar tsaro ta jihar Kano, domin inganta harkokin tsaro a Kano tare yaƙi da masu aikata laifuka.

Idan Ƙudurin ya zama doka za'a baiwa rundunar ƙarfin ikon ɗaukar makami, da ƙarfin iko k**awa, tsarewa tare da gurfanar da masu laifi a jihar Kano.

A yaune Aka Daura Auren jarumin ticktock Wanda akafi Sani da Al Ameen g fresh tare da Amaryar shi Maryam a garin yolaWan...
24/01/2025

A yaune Aka Daura Auren jarumin ticktock Wanda akafi Sani da Al Ameen g fresh tare da Amaryar shi Maryam a garin yola

Wane fata kuke musu?

Da Dumi-Dumi Sojojin Nijeriya sun hallaka mataimakin Bello Turji, Aminu Kanawa da karin wasu kwamandojin Turjin guda 7 a...
22/01/2025

Da Dumi-Dumi
Sojojin Nijeriya sun hallaka mataimakin Bello Turji, Aminu Kanawa da karin wasu kwamandojin Turjin guda 7 a jihar Zamfara

NLC na son ministan mak**ashi ya sauka saboda yawan katsewar wutar lantarki a Najeriya.Martaba fm
22/01/2025

NLC na son ministan mak**ashi ya sauka saboda yawan katsewar wutar lantarki a Najeriya.

Martaba fm

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta gurfanar da  mai rajin kare hakkin jama’a, Muhammad Mahdi Shehu, a gaban Babbar Kotu...
22/01/2025

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta gurfanar da mai rajin kare hakkin jama’a, Muhammad Mahdi Shehu, a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna, bisa zargin aikata laifuka guda biyar da s**a shafi ta’addanci.

Matakin ya biyo bayan sake k**a Mahdi da jami’an tsaro s**a yi makon da ya gabata a asibitinsa da ke Unguwar Dosa, Kaduna.

Makonni biyu da s**a gabata ne dai, Babbar Kotun Kaduna ta bayar da belin Mahdi Shehu a kan kudi Naira miliyan uku (N3m), tare da sharaɗin bayar da manyan malamai biyu masu mutunci a matsayin masu tsaya masa.

An fara k**a Mahdi Shehu ne bisa zargin wallafa bidiyoyi masu rudani da s**a yadu a kafafen sada zumunta.

A ranar 2 ga Janairu, 2025, Kotun Majistare a Kaduna ta ba da umarnin tsare shi, bayan wani saƙo da ya wallafa a kafafen sada zumunta wanda aka ɗauka a matsayin barazana ga tsaron ƙasa.

Hikima radio tv

Jarumar Finafinan Hausa, Umma Shehu Ta Sa Jami'an Tsaro Sun Cika Hannu Da Shehun Tìķțòk Bisa Zargin Yì Mata Kaźafin Źìña...
18/01/2025

Jarumar Finafinan Hausa, Umma Shehu Ta Sa Jami'an Tsaro Sun Cika Hannu Da Shehun Tìķțòk Bisa Zargin Yì Mata Kaźafin Źìña

Ka ji manya a komar hukuma!

Ko matakin da ta dauka ya yi daidai?

Rariya

Wutar lantarkin fadar shugaban kasa da wasu yankuna ta ɗauke sak**akon sace wayar wutar  An samu katsewar wutar lantarki...
17/01/2025

Wutar lantarkin fadar shugaban kasa da wasu yankuna ta ɗauke sak**akon sace wayar wutar

An samu katsewar wutar lantarki a wasu sassa na Fadar Shugaban Kasa da Maitama, Wuse, Jabi, Lifecamp, Asokoro, Utako, da Mabushi.

Hakan ya biyo bayan barnar da aka yi wa layin wutar 132kV da kuma sace wayar wuta ta karkashin kasa da ke ba da wutar lantarki mai yawa zuwa tashar wutar lantarki ta Katampe a tsakiyar birni.

Batagarin sun kuma sace wani kebul mai tsawon mita 40.

“Saboda haka, yankunan da s**a fuskanci katsewar wutar lantarki sun hada da Maitama, Wuse, Jabi, Life Camp, Asokoro, Utako, Mabushi, da kuma wasu sassan Fadar Shugaban Kasa,” in ji Babban Manajan Hulda da Jama’a na Kamfanin Wutar Lantarki na Najeriya (TCN), Ndidi Mbah, a cikin wata sanarwa ranar Juma’a.

Mbah ta bayyana cewa wannan lamarin ya shafi injinan rarraba wuta guda takwas da ke samar da wuta a yankin tsakiyar Abuja, inda hakan ya haifar da rashin wutar sama da kashi 60 cikin dari na birnin.

Sai dai ta ce TCN ta tura tawagar injiniyoyi domin gyara wutar da sauri a yankunan da abin ya shafa.

Daily Nigeria Hausa

16/01/2025

Jerin fuskokin wasu Daga cikin jaruman kannywood kenan a wajan Pandora Award da aka gudanar a jihar Kano.

DA DUMI-DUMI: Gwamnonin Najeriya sun yi watsi da kudirin gyara haraji, sun ba da shawarar raba harajin VATA karshe kungi...
16/01/2025

DA DUMI-DUMI: Gwamnonin Najeriya sun yi watsi da kudirin gyara haraji, sun ba da shawarar raba harajin VAT

A karshe kungiyar gwamnonin Najeriya ta yi watsi da kudirin sake fasalin harajin da ake shirin yi a majalisar dokokin kasarnan.

A cikin wata sanarwa a ranar Alhamis, kungiyar ta ba da shawarar tsarin rabo "daidaitacce" don ƙarin harajin ƙima (VAT).

Wannan ci gaban ya samo asali ne daga wani taro da aka yi tsakanin NGF da kwamitin shugaban kasa na sake fasalin haraji, wanda aka yi a ranar 16 ga Janairu, 2025, don tattaunawa kan muhimman batutuwan da s**a shafi kasa, ciki har da sake fasalin manufofin kasafin kudin Najeriya da tsarin haraji.

Mikiya

Ya zama dole mu sasanta Kwankwaso da Ganduje Ko Sunaso Ko Basaso ~  Cewar Abdulmumin JIbrin Kofa
16/01/2025

Ya zama dole mu sasanta Kwankwaso da Ganduje Ko Sunaso Ko Basaso ~ Cewar Abdulmumin JIbrin Kofa

Address

Tashan Dukku Alhajin Yara Plaza Gombe
Gombe
00076

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aku Radio TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aku Radio TV:

Videos

Share