Duniyar Mu A Yau

Duniyar Mu A Yau Labaran Mu Ayau

17/03/2024

An samu sassauci game da zirga-zirgan ababen hawa a kananan Hukumomin Yola ta Kudu, Yola ya Arewa da kuma Girei inji mai magana da Nyawun ƴansanda a Jihar Adamawa SP Sulaiman Yahya Nguroje.

15/03/2024

Salam ƴan uwa barka da shan ruwa
Ga wata wasika da na samu yanzu daga wani mai sauraron tashar mu ta NAS Radio wanda ya san Amsar ya gaya mana a comment section
"Assalamu Alaikm nas fm don allah ku gayamana a wani yankine ake yin azumin awa uku"

Ko da mai wayar mini da kai?
09/03/2024

Ko da mai wayar mini da kai?

08/02/2024

Rahoton Aishatu Musa na BBC na Taure Jami'in sojin Burtaniya kenan

Allah ya baiwa mai Rabo Sa'a
07/02/2024

Allah ya baiwa mai Rabo Sa'a

Ayi kokari kafin abin yafi karfin talaka a soke batun Lefe da Kayan daki dan kaucewa bude kofar barna!!!
03/02/2024

Ayi kokari kafin abin yafi karfin talaka a soke batun Lefe da Kayan daki dan kaucewa bude kofar barna!!!

02/02/2024

Ƴan wasa a tawagar Nigeria mutum 36 ne daga cikin adadin 7 ne kawai yan Arewaci, 19 ƴan kudanci ne, 10 haifaffun ƙasashen waje ne. Kuma suma iyayen su daga kudanci s**a fito.

Ɗaya cikin bakwai daga Arewa shima ɗan kudanci ne da aka haife shi a jihar Borno!!!
Kenan cikin mutum 36, (6) shida ne kawai yan Arewa
NIGERIA na da jihohi 36 kuma Arewa itace tafi yawan jihohi da mutane domin Arewa na da jihohi 19 kudanci na da 17!!!
A tsarin mulkin kasa Masu rinjaye sune masu yanke hukunci ba yan kadan ba.

To yauma k**ar dai wanchan karo, muddin Baza'ayi abinda ya dace ba bana tare da tawagar yan Nigeria a karon ta Angola.

Kawai su dawo!!!

Wasu daga cikin kayan tarihin da aka sace daga wadansu sassan Kasar Ghana kenan da ake son kawowa Ghana na dan wani loka...
30/01/2024

Wasu daga cikin kayan tarihin da aka sace daga wadansu sassan Kasar Ghana kenan da ake son kawowa Ghana na dan wani lokaci kenan sannan a sake komarwa Kasar turai!!!
Da fari dai an sace ne amma idan s**a kawo sannan aka sake basu s**a tace ya zama an basu ne hikima kashin kwance.

20/01/2024

Yadda aka gabatar da jana'izar wani matashi bayan sallar magariba a unguwar Nasarawa dake Damaturun jihar Yobe kenan.
Ana zargin matashin ne da kashe kanshi ta hanyar rataye kanshi.
Allah yasa muyi kyakkyawar karshe.

A kasance da shirin Duniyar mu Ayau na wannan Larabar da jin ko su waye su1. Alexandra Siang2. Chahat Kumar3. Shin Huwam...
10/01/2024

A kasance da shirin Duniyar mu Ayau na wannan Larabar da jin ko su waye su
1. Alexandra Siang
2. Chahat Kumar
3. Shin Huwamyung
4. Bayezid Hossain
5. Arshid Ali Khan

Barka da Shiga Sabuwar Shekara
01/01/2024

Barka da Shiga Sabuwar Shekara

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Yau 24, ga watan 12 Nas FM Yola ke cika shekaru (3) da fara watsa shirye...
24/12/2023

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Yau 24, ga watan 12 Nas FM Yola ke cika shekaru (3) da fara watsa shirye shirye kai tsaye a kan mita 89.9 zangon FM.

18/12/2023

إلى اليوم العالمي للغة العربية، ماذا تعرف عن اللغة العربية؟

هل يمكنك التحدث باللغة العربية؟
أرسل لنا تعليقك باللغة العربية.
يوم عربي سعيد للجميع

Nasarar Rundunar Yan sandan jihar Kano.
03/11/2023

Nasarar Rundunar Yan sandan jihar Kano.

16/10/2023

Allah Sarki Soyayya

11/10/2023

Cin Amana

20/09/2023

Gwamnatin jahar Kano ta sanya dokar hana zirga-zirga na awowi 24 a jihar dan tabbatar da doka da oda, bayan yanke hukuncin kotun sauraren kararrakin zabe a wannan Larabar 20-09-2023

Address

Plot 6/7 Sangere Mautech Mubi Road
Girei

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniyar Mu A Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Duniyar Mu A Yau:

Videos

Share


Other Girei media companies

Show All