AFRIC MEDIA HAUSA

AFRIC MEDIA HAUSA News and media

27/03/2024
26/03/2024

016 Ramadan Tafsir tare da Sheikh Dr. Aminu Abdullahi Yammawa, daga masallacin GRA Katsina, jihar Katsina.

Daga ina kuke kallonmu ?

26/03/2024

KAI TSAYE: Jawabin babban mai taimakawa Gwamnan Jihar Katsina kan waɗanda harin ƴan bindiga ya shafa da ƴan gudun hijira Hon. Sa’idu Ibrahim Danja, a wurin wani taro na gabatar da tallafi ga al'ummar ƙaramar hukumar Batsari da harin ƴan bindiga ya rutsa da su a kwanan nan.

25/03/2024

015 Ramadan Tafsir tare da Sheikh Dr. Aminu Abdullahi Yammawa, daga masallacin GRA Katsina, jihar Katsina.

Daga ina kuke kallonmu ?

25/03/2024

Yayin wani taro a Batsari ta jihar Katsina inda Hon. Mustapha Tukur Ruma ke ƙaddamar da tallafin kimanin Naira milyan 24 ga al'ummar ƙaramar hukumar.

Daga ina kuke kallonmu?

25/03/2024

Majalisar Dokoki ta jihar Katsina.

Daga ina kuke kallon mu ?

Iyayen jami'an CWC na yankin ƙaramar hukumar Safana, sun buƙaci ɗauki daga Gwamnatin jihar Katsina, kan ƴan bindiga da k...
24/03/2024

Iyayen jami'an CWC na yankin ƙaramar hukumar Safana, sun buƙaci ɗauki daga Gwamnatin jihar Katsina, kan ƴan bindiga da ke shirin ƙona masu gidaje👇

Ƴan bindiga a ƙaramar hukumar Safana ta jihar Katsina, sun sha alwashin ƙona gidajen mahaifan jami'an tsaron al'umma, wato 'Community Watch Corp' na jihar Ka...

Tsokacin Sheikh Dr. Yammawa ga hukumomin wutar lantarkin Najeriya👇
23/03/2024

Tsokacin Sheikh Dr. Yammawa ga hukumomin wutar lantarkin Najeriya👇

Babban limamin masallacin Juma'a na GRA da ke birnin Katsina, Sheikh Dr. Aminu Abdullahi Yammawa, ya yi tsokaci game da wutar lantarkin Najeriya.

23/03/2024

013 Ramadan Tafsir tare da Sheikh Dr. Aminu Abdullahi Yammawa, daga masallacin GRA Katsina, jihar Katsina.

Daga ina kuke kallonmu ?

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta'aziyyarsa ga mutanen wani ƙauye a ƙaramar hukumar Rafi da ...
23/03/2024

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta'aziyyarsa ga mutanen wani ƙauye a ƙaramar hukumar Rafi da ke jihar Neja, kan wani hari da 'yan bindiga s**a kai wanda ya yi ajalin wani mai rike da sarautar gargajiya.

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta'aziyyarsa ga mutanen wani ƙauye a ƙaramar hukumar Rafi da ke jihar Neja, kan wani hari da 'yan

"Limamai ku dinga bada tazarar mintuna 10 bayan kiran Sallah domin  ayi buɗa-baki" - Sheikh Yammawa
23/03/2024

"Limamai ku dinga bada tazarar mintuna 10 bayan kiran Sallah domin ayi buɗa-baki" - Sheikh Yammawa

Hukumar lafiya ta duniya ta magantu akan tabarbarewar lamuran lafiya a Jamhuriyar dimokaradiyar Congo
23/03/2024

Hukumar lafiya ta duniya ta magantu akan tabarbarewar lamuran lafiya a Jamhuriyar dimokaradiyar Congo

Hukumar lafiya ta duniya ta magantu akan tabarbarewar lamuran lafiya a Jamhuriyar dimokaradiyar Congo, inda ta ce in ba a dauki matakan gaggawa matsalarfiya na

An Kubutar Da Almajirai 18 Da ‘Yan Bindiga S**a Sace A Sokoto
22/03/2024

An Kubutar Da Almajirai 18 Da ‘Yan Bindiga S**a Sace A Sokoto

Dan Majalisar Dokoki ta jihar Sakkwato mai wakiltar mazabar Gada ta gabas Honorabul Haruna Dauda ya ce an ceto yaran ne bisa ga kokarin mai baiwa shugaban kasa

Gwamnan Kano ya yi Allah-wadai da yadda ake raba wa Mabuƙata abincin buɗa baki a jihar
22/03/2024

Gwamnan Kano ya yi Allah-wadai da yadda ake raba wa Mabuƙata abincin buɗa baki a jihar

Ziyarar Bazata, zuwa daya daga cikin wajan da ake Gudanar da rabon Abincin azumi a unguwar gidan maza dake karamar hukumar kumbotso. Gwamnan jihar kano Alha...

22/03/2024

012 Ramadan Tafsir tare da Sheikh Dr. Aminu Abdullahi Yammawa, daga masallacin GRA Katsina, jihar Katsina.

Daga ina kuke kallonmu ?

Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na cewa hukumomi a kasar sun shirya bude iyakanta da Najeriya kwanaki takwas bayan Shuga...
22/03/2024

Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na cewa hukumomi a kasar sun shirya bude iyakanta da Najeriya kwanaki takwas bayan Shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu ya bada umarnin bude iyakan Najeriya da kasar.

Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na cewa hukumomi a kasar sun shirya bude iyakanta da Najeriya kwanaki takwas bayan Shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu ya bada u

21/03/2024

011 Ramadan Tafsir tare da Sheikh Dr. Aminu Abdullahi Yammawa, daga masallacin GRA Katsina, jihar Katsina.

Gwamnatin Najeriya ta ayyana mawallafin jaridar DESERT HERALD Tukur Mamu a jerin mutanen da ta ke tuhuma da daukar nauyi...
21/03/2024

Gwamnatin Najeriya ta ayyana mawallafin jaridar DESERT HERALD Tukur Mamu a jerin mutanen da ta ke tuhuma da daukar nauyin ta'addanci a Najeriya.

Gwamnatin Najeriya ta ayyana mawallafin jaridar DESERT HERALD Tukur Mamu a jerin mutanen da ta ke tuhuma da daukar nauyin ta'addanci a Najeriya. Mamu wanda s

An gurfanar da fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Ta Kannywood gaban kotun majistre da ke Gyaɗi-gyaɗi a birnin Kano bis...
21/03/2024

An gurfanar da fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Ta Kannywood gaban kotun majistre da ke Gyaɗi-gyaɗi a birnin Kano bisa zargin yunƙurin bai wa ɗansanda cin hanci.

An gurfanar da fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Ta Kannywood gaban kotun majistre da ke Gyaɗi-gyaɗi a birnin Kano bisa zargin yunƙurin bai wa ɗansanda ci

Tottenham na shirin gabatar da tayi kan ɗan wasan tsakiya a Chelsea, Conor Gallagher mai shekara 24, wanda sai 2025 kwan...
21/03/2024

Tottenham na shirin gabatar da tayi kan ɗan wasan tsakiya a Chelsea, Conor Gallagher mai shekara 24, wanda sai 2025 kwantiraginsa ke karewa.

Tottenham na shirin gabatar da tayi kan ɗan wasan tsakiya a Chelsea, Conor Gallagher mai shekara 24, wanda sai 2025 kwantiraginsa ke karewa. (Teamtalk) Live

Shugaba Tinubu ya haramta wa ministoci da sauran manyan jami’an gwamnati yin tafiye-tafiye zuwa  ƙasashen waje a aljihun...
21/03/2024

Shugaba Tinubu ya haramta wa ministoci da sauran manyan jami’an gwamnati yin tafiye-tafiye zuwa ƙasashen waje a aljihun gwamnati.

Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya haramta wa ministoci da sauran manyan jami’an gwamnati yin tafiye-tafiye zuwa ƙasashen waje a aljihun gwamnati.

Gwamnatin Katsina ta aike da tawaga zuwa ƙaramar hukumar Sabuwa domin jaje tare bada tallafin kuɗi ga mutanen da wani ha...
21/03/2024

Gwamnatin Katsina ta aike da tawaga zuwa ƙaramar hukumar Sabuwa domin jaje tare bada tallafin kuɗi ga mutanen da wani harin ƴan ta'adda ya shafa da yawan su ya kai kimanin 60 a ciki har da wata amarya a yayin kai ta gidan mijinta na aure.

Babban mataimaki na musamman kan waɗanda harin ƴan ta'adda ya shafa da ƴan gudun hijira, Hon. Sa'idu Ibrahim Ɗanja, ya aike da tawaga zuwa ƙaramar hukumar

Kalli bidiyon yadda wasu 'yan ƙaramar hukumar Jibia s**a yaba wa ƙoƙarin Alhaji Bishir Abdullahi Ɗangote da ya jagoranci...
18/03/2024

Kalli bidiyon yadda wasu 'yan ƙaramar hukumar Jibia s**a yaba wa ƙoƙarin Alhaji Bishir Abdullahi Ɗangote da ya jagoranci sayar da buhunnan hatsi mallakar gwamnatin jihar Katsina a ₦20,000 kacal👇

Al’ummar karamar hukumar Jibia da ke jihar Katsina a Najeriya, suna ci gaba da bayyana gamsuwa bisa aiwatar da shirin gwamnati na sayar da kayayyakin masaruf...

Da ƊUMI-ƊUMI: Ƴan bindiga sun saki dukkan ɗaliban jami'ar taraiya ta Gusau da su ka sace
17/03/2024

Da ƊUMI-ƊUMI: Ƴan bindiga sun saki dukkan ɗaliban jami'ar taraiya ta Gusau da su ka sace

Ƴan bindiga sun saki dukka ɗalibai mata na jami'ar taraiya da ke Gusau, jihar Zamfara. A watannin baya me dai yan bindiga su ka kutsa kai a ɗakunan kwanan

A Najeriya, kungiyar makiyaya ta Kullen-Allah ta kasar ta yi kira ga illahirin makiyayan kasar da su guji duk wani abu d...
17/03/2024

A Najeriya, kungiyar makiyaya ta Kullen-Allah ta kasar ta yi kira ga illahirin makiyayan kasar da su guji duk wani abu da zai kai ga tayar da zaune tsaye.

A Najeriya, kungiyar makiyaya ta Kullen-Allah ta kasar ta yi kira ga illahirin makiyayan kasar da su guji duk wani abu da zai kai ga tayar da zaune tsaye. Ku

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnati ba za ta biya kudin fansa don ceto daliban Kuriga ba.
16/03/2024

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnati ba za ta biya kudin fansa don ceto daliban Kuriga ba.

…Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnati ba za ta biya kudin fansa ba. Kasashe da dama ciki har da Amurka, sun yi wa Najeriya tayin taimakawa wajen ceto d

Address

Garki

Telephone

+2348069578288

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AFRIC MEDIA HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AFRIC MEDIA HAUSA:

Videos

Share


Other Media/News Companies in Garki

Show All