29/01/2025
Assalamu Alaikum
Kuma iya shigowa cikin shirin mu na maineman shawara yanxu kai tsaye daga nan Brc fm Gamawa.
Lambar waya 08062170070
Wani magidanci ne zai kara aure sai ya bawa Uwargidansa naira Dubu dari biyar domin ta shirya ana saura kwana biyar sai aka fasa auren.
Shin zata maida wannan kudin ne ko sun zama nata?
Sai munji ku