Umar Yahuza

Umar Yahuza Content Creator| Airdrop Hunter| Blockchain Technology Enthusiast| Nigerian.

Sakon Gaggawa daga bnb cold mining.S**ace nanda 48H duk wanda baiyi wildraw abunda yayi Mining ba zai iya rasawa gaba da...
17/06/2024

Sakon Gaggawa daga bnb cold mining.

S**ace nanda 48H duk wanda baiyi wildraw abunda yayi Mining ba zai iya rasawa gaba daya.

Nikuma nace matukar bnb wallet dinka bai kai 5 ba to kayi hakuri kabar musu shi domin gas fee dazaka saya na bnb Smart chain zai sayamaka bnb cold mining guda goma a bisa Hashen price din mu but shawara ce kana da daman yin avubda kaso da dukiyar ka.

Kuma ko bnb cold dinka a kasa da goma ne ana iyayin wildraw abin nufi basai yakai 10 ne minimum wildraw ba ko guda nawane u can wildraw it to your main wallet.

Allah yasa mu amfana.

Barka Da Sallah Ƴan Uwa Musulmi, Allah ya maimaita mana Amin
16/06/2024

Barka Da Sallah Ƴan Uwa Musulmi, Allah ya maimaita mana Amin

Today's hamster Kombat Cards
15/06/2024

Today's hamster Kombat Cards

Big shout out to my newest top fans! 💎 Ishaq Muhammed, Katiacilenesilvacosta Katiacilenecosta, Aliyu Abdu, Abdulrahman L...
15/06/2024

Big shout out to my newest top fans! 💎 Ishaq Muhammed, Katiacilenesilvacosta Katiacilenecosta, Aliyu Abdu, Abdulrahman Lawan Abubakar, Sbm Medugu, Muhammad Lawal, Isma'eel Haruna Joji, Fatima Muhammad Ibrahim, Bilkisu Umar Dawood, Muhammad Sani Abubakar, Yahaya Aliyu, Salisu Saidu, Ummu Yasmeen Jibrin, S Farouq Abbakar, Zubairu Mahmud, Nazifi H Abubakar, Sulaiman Adamu Hago

15/06/2024

ALLAHU AKBAR: Khuɗubar Annabi Muhammadu S.A.W Ta Ƙarshe, Wadda Yayi Wa Al-Ummarsa A Ranar Arafat 9 Ga Watan Zul-Hijja.

Annabi Muhammad SAW yayi khuɗubar ga al-ummarsa a ranar Arafat 9 ga watan Zhul-Hijja, shekara 10 bayan Hijrar Annabi SAW a saman dutsen Arafat, wadda wannan khuɗubar ta kasance khuɗubar ƙarshe ta Manzon Allah SAW, Fiyayyen Hallita ya cigaba da khuɗubantar da al-ummarsa cewa;

“Ya ku mutane! Ku bani hankalinku, domin mai yiwuwa ba zan sake kasancewa da ku bayan wannan shekarar ba, saboda haka, ku saurari abin da nake gaya maku da kyau, kuma ku isar da abin da zan gaya maku ga waɗanda basa wannan wuri a yau”.

“Ya ku mutane! kamar yadda kuka riƙi wannan wata na aikin hajji da wannan rana ta arfa, da kuma wannan gari na Makka da girma, kuma abin tsarewa, to haka kuma ku riƙi ran Musulmi da dukiyoyinsu da girma abin karewa".

“Ku maida wa mutane kayan da s**a baku Amana, kar ku cuci kowa, kar ku yi zalunci, saboda kar wasu su cuce ku, ku tuna fa, haƙika Allah zai yi sakayya a kan ayukakanku, Allah (SWT) ya hana cin riba, (wato kuɗin ruwa) saboda haka, duk abin da aka ƙulla ta kuɗin ruwa sai an warware shi”.

“Ku yi hattara da shaiɗan, domin kiyaye Addininku. Yanzu kan ya fidda ran ɓatar da ku a kan manyan abubuwa na saɓo, saboda haka ku guji bin shi a kan ƙanana”.

“Ya ku jama'a haƙiƙa kuna da haƙƙi bisa matayenku, amma suma suna da haƙƙi bisa kanku, to haƙƙinsu ne a kanku da kuciyar da su, sannan ku tufatar da su a kan jin ƙai. Ku bi da su kyakkyawar biyarwa, ku kuma tausasa musu, domin su majiɓintan al-amurran ku ne, kuma mataimakan ku, hakki ne a kansu da kar su yi abota da duk wanda ba ku so, kuma su nisanci zina”.

“Ya ku jama'a ku yi kyakkyawan bauta ga Allah (SWT) ku tsaida salloli biyar (5) na farilla, ku azumci watan Ramadan, ku bada zakka, ku aikata aikin hajji in har kun sami damar yi”.

“Ku sani fa, ko wanne musulmi ɗan uwan musulmi ne, dukkan ku dai dai kuke, ba wanda yake da fifiko saman wani, sai wanda yafi wani tsoron Allah, da aikata kyawawan ayyukka”.

“Ku tuna fa ya ku jama'a wata rana za ku tsaya gaban Ubangijinku, domin sakamakon ayyukanku, saboda haka ku yi hattara, kada ku yi sake da hanya madaidaiciya bayan na babu raina”.

“Ya ku jama'a ba wani Annabi ko Manzo da zai zo bayana, kuma babu wani Addini da zai zo bayan addinin musulunci, saboda haka, kuyi tunani sosai a kan wannan magana dana gaya maku, kuma ku fahimce ta sosai”.

“Zan bar maku abubuwa guda biyu (2); ga Al-Qur'ani da kuma Sunnah ta. In kun bi wannan ba za ku ta ɓa ɓata ba, duk abin da ya shige muku duhu komai na cikin Al-Qur'ani da kuma Sunnah ta”.

"Duk wanda ya ji wannan saƙo to ya jiyar da waɗansu, suma su jiyar da wasunsu, kuma sau da yawa waɗanda za su ji magana daga ƙarshe sufi masu ji na yanzu fahimtar abin da nake faɗa”.

"Ya Allah Ubangijin halittu, ka zamo shaida a gareni, cewa na isar da aikenka zuwa ga bayinka”. Inji Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W a khuɗubarsa ta ƙarshe.

Sannan ina kira ga 'yan uwana musulmai da ku yaɗa wannan khuɗubar ga 'yan uwa musulmai domin ta ƙara yaɗuwa kamar yau akayi ta., Ya Allah ka biya wa kowa buƙatunsa na Al-khairi Allah Kagafartamana Kurakuran Mu. Tsira da Amincin Allah suqara tabbata ga Shugaban mu Annabi Muhammad SAW.

Sabon Update- NOTAI Gaming Project Shine mining Application na farko na AI da aka ɗaura akan Telgram. Gaming Project ne,...
14/06/2024

Sabon Update- NOTAI Gaming Project

Shine mining Application na farko na AI da aka ɗaura akan Telgram. Gaming Project ne, sannan AI project ne.

1. Da farko kayi register anan sai kaje ɓangaren Task: https://t.me/NOTAI_App_Bot/notai?startapp=iasx077-E7UXl22

2. Kayi connecting Tonkeeper ɗinka.
3. Kayi duka task ɗin da suke wajen.
4. Sai kake shiga kullum kana claimin points

Ba tapping bane kamar Notcoin, shi wannan gaming Project ne. Zaku iya ɗana game ɗin yana da daɗi. Ana kashewa gaming Project kuɗi sosai, sannan ana samun kuɗi dasu.

14/06/2024

GORON JUMA'A
****
Ku ƙawata juma'ar Ku Da Yawaita Salatin Manzon Allah ﷺ Da Ambaton Allah.

ONCHAIN UPDATE 🔥 An Fara CONNECTING Wallet A Onchain Wanda Mining Har Nayi CONNECTED Successfully.Ka Tabbatar Kana Da OK...
13/06/2024

ONCHAIN UPDATE 🔥

An Fara CONNECTING Wallet A Onchain Wanda Mining Har Nayi CONNECTED Successfully.

Ka Tabbatar Kana Da OKX Wallet Sannan Sai Ka Shiga Cikin Mini App Dinka Dake Cikin Telegram.

Bayan Ya Bude Zakaga Wasu Bayanai Sai Ka Danna Wajen Guide Sannan Daga Kasa Akwai Wajen "Register" Sai Ka Danna.

Tunda Kana Da OKX Wallet Already Kana Dannawa Zai Daukeka Zuwa Cikin OKX Wallet Dinka Ya Nuna Maka Wajen Connect Sai Kayi Connecting Kayi Confirming.

Congratulations 🎉
Umar B Umar

Wannan haɗin yafi soyayya daɗi 💔😋
13/06/2024

Wannan haɗin yafi soyayya daɗi 💔😋

Holding some sh*t coin 🥱🥱
13/06/2024

Holding some sh*t coin 🥱🥱

Today's hamster cards ⛏️
13/06/2024

Today's hamster cards ⛏️

Munyi wani Airdrop a watan April mai suna AI Arena. Ku duba ko kun dace, an fara duba eligibility,https://aiarena.io/tge...
12/06/2024

Munyi wani Airdrop a watan April mai suna AI Arena.

Ku duba ko kun dace, an fara duba eligibility,
https://aiarena.io/tge-claim

Kuyi amfani da VPN, sannan ta Mises Browser, sai kuyi connecting wallet ɗinku.

Daga nan sai ku saka UID na Bybit ɗinku.

12/06/2024

GARE KU MASU KULA SU!!!

S**a da zagi ko habaici basu taɓa damuna akan abinda nake ba. A baya ne ma nake kula wanda na aminta dasu daga baya s**a ci amana ta, su ma yanzu na ƙara hankali na share banzaye!

Duk munafuncin ka zan iya rayuwa ta dakai ba tare da munafuncin naka ya dame ni ba. Duk da haka dai Allah ya ƙare mu daga sharrin masu sharri a duk inda suke Amin.

1.5M ba wasa ba, a kunna masa fanka!
12/06/2024

1.5M ba wasa ba, a kunna masa fanka!

AVACOIN UPDATE 🔥 Aje ayi connecting telegram wallet naku ko kuma kuyi amfani da Tonkeeper wallet ko wata wallet ɗin da t...
11/06/2024

AVACOIN UPDATE 🔥

Aje ayi connecting telegram wallet naku ko kuma kuyi amfani da Tonkeeper wallet ko wata wallet ɗin da take supporting TON BLOCKCHAIN.

Allah yasa mu amfana 🤲

Idan kana mining na OGC karka tsallake koda rana 1 ne bakayi ba har zuwa 25th, kuma ka tabbatar kayi linking da social m...
11/06/2024

Idan kana mining na OGC karka tsallake koda rana 1 ne bakayi ba har zuwa 25th, kuma ka tabbatar kayi linking da social media account ɗin ka da kuma wallet

10/06/2024

A harkar mining ⛏️ ne kawai Zaka ga ɗan ƊARIƘA, IZALA, SHI'A sun haɗa kai, basa neman aya ko hadisi.
Qasar nan ana Amsar Kebura😁

Amin Amin 😮‍💨
10/06/2024

Amin Amin 😮‍💨

💔😅
09/06/2024

💔😅

08/06/2024

Mun rayu babu Crypto! Bazamu taba iya rayuwa babu malamai ba, suna nuna mana hanyar aljannane, dan haka malaman da s**ayi fatawa akan Crypto haramun ne ba ruɓaɓɓu bane!

Malamai ne kuma muna alfahari dasu. Allah ya fahimtar damu gaskiyar da suke son nuna mana Amin

08/06/2024

TIME-FARM 🤳🤳🤳

Shima Wannan Farming Ne Wanda Ake Yinsa A Telegram Kuma A Maganar Gaskiya Duk Cikin Wannan Mining Ko Farming Da Ake A Telegram Babu Wanda Yakai Su Tara Manyan Dalolin.

Ga LINK 👇

https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=fcIsMtEAXtgwUc2B
https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=fcIsMtEAXtgwUc2B

Abun Dadin Shine Ba Tap-tap Ake Ba Irin Mining Din Da Mukafi So Ne Wato Wanda Idan Lokaci Ya Qare Muje Muyi Claiming.

Zaku Iya Fara Join Domin Farawa Sannan Akwai TASKS Bayan Kayi JOIN Ka Samu Ka Kammala Domin Samun POINTS Masu Yawa.

Akwai Task da za kuyi wanda zan kawo su a posting na gaba In sha Allah. Allah yasa mu amfana 🤲

OGC sun kara tabbatar da cewa a ranar 25 na watan da muke chiki zasuyi launching.💧 Ku tabbatar kuna mining a kullum.💧 Ku...
08/06/2024

OGC sun kara tabbatar da cewa a ranar 25 na watan da muke chiki zasuyi launching.

💧 Ku tabbatar kuna mining a kullum.

💧 Ku tabbatar kunyi linking da twitter, discord da telegram dinku.

Zasuyi snapshot kafin lokachin launching.

Sunusi Danjuma Ali ✍️

08/06/2024

Ɗan mining yafika maroƙi 🫵

Hamster Combat sun ce da "profit per hour" za suyi amfani ba da tarin point ɗin mu ba, saboda haka ƙona point ya zama do...
08/06/2024

Hamster Combat sun ce da "profit per hour" za suyi amfani ba da tarin point ɗin mu ba, saboda haka ƙona point ya zama dole matuƙar kana so ka samu airdrop ɗin su a lokacin Mainnet.

Ku shiga wurin "mine" zaku ga levels da yawa dai ku danna duk wanda kukeso za'a din ga ɗaukan point ɗin ku sannan zaku ga profit ɗin ku yana ƙaruwa.

DBH✍️

Mining zaiyi kísá! Daɗi zai káshé ɗan baiwa 😅😅
08/06/2024

Mining zaiyi kísá! Daɗi zai káshé ɗan baiwa 😅😅

07/06/2024

A fa riƙa lallashin mu 📉📉

07/06/2024

Kasuwa tayi ja ja wur 💔😮‍💨

07/06/2024

Duk rikicin da akeyi tsakanin Binance da Tapswap bashi bane a gabana, abinda yafi damuna shine nayi task amma ban saka UID ba 🥲

Address

Funtua
830101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Yahuza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Yahuza:

Videos

Share


Other Digital creator in Funtua

Show All

You may also like