Auwal kainuwa

Auwal kainuwa Bk Da zuwa Auwal Kainuwa page wanna Shafi Anbudeshi Ashekarar 2023 Domin wallafa labaran hausa..

17/12/2023

Sabuwar wakar auta mg boy
゚viralシ

ALLAHUMMA SALI,ALA SAYIDINA MUHAMMADU RASULILLAHI S.A.W
17/12/2023

ALLAHUMMA SALI,ALA SAYIDINA MUHAMMADU RASULILLAHI S.A.W



09/10/2023

A DUNIYA KASHI 96 a Duniya episodelabarina seasonlabarina episodeizzar so episode ...

08/10/2023

sabon comedy hausa || kalli sabon comedy 2023Sabon comedy HausaComedy videoArewa comedians Comedy HausaSabon Comedy nakowaSabon Comedy Ayatollahi tageSabon c...

With Zubi Islamic – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
29/09/2023

With Zubi Islamic – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

27/09/2023

448 likes, 15 comments. “ 🇳🇬 #”

Gwamnatin Najerya ta ayyana ranar Laraba, 27 ga Satumban 2023 a matsayin ranar hutu domin bikin Maulidi, wato zagayowar ...
27/09/2023

Gwamnatin Najerya ta ayyana ranar Laraba, 27 ga Satumban 2023 a matsayin ranar hutu domin bikin Maulidi, wato zagayowar ranar haihuwar annabi Muhammad (SAW), k**ar yadda ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ya bayyana.

Yayin da yake bayyana hakan a Abuja, ya taya daukacin al’ummar Musulmi murnar zagayowar ranar.

"Shawarar sa ga ƴan Najeriya ita ce su tsarkake zuciya tare da nuna soyayya da hakuri da juriya wadanda su ne kyawawan dabi'un da annabi Muhammad (SAW) ya nuna," in ji babban sakataren ma'aikatar, Oluwatoyin Akinlade a cikin wata sanarwa.

“Mai girma Minista ya bukaci ‘yan Najeriya musamman matasa da su rungumi dabi’ar aiki tukuru da kuma zaman lafiya da juna, ba tare da la’akari da addini da aƙida ko kuma kabilanci ba."

Wani ɓangare na harabar kotun ƙolin Najeriya da ke birnin Abuja ya k**a da wuta a safiyar ranar Litinin.Shugaban Hukumar...
27/09/2023

Wani ɓangare na harabar kotun ƙolin Najeriya da ke birnin Abuja ya k**a da wuta a safiyar ranar Litinin.

Shugaban Hukumar agajin gaggawa a Yanklin Birnin Tarayya, Abbas Idris ya tabbatar wa BBC da faruwar lamarin, inda ya ce tuni jami'an kai ɗauki s**a isa harabar kotun, sai dai ya tabbatar da cewa lamarin ya shafi wani ɓangare ne kawai na kotun.

A cewarsa: "ofisoshi biyu ne lamarin ya shafa kuma babu wanda ya rasa ransa."

Abbas ya ƙara da cewa yanzu haka jami'an kai ɗauki sun samu nasarar shawo kan wutar.

Bayanan farko-farko da ke fitowa na cewa wutar lantarki ce ta haddasa gobarar.

27/09/2023

Makkah Saudi Arabia arabiasaudi arab songsaudi arabia national anthemsaudi arabia livesaudi arabia nation...

Yau ce Ranar Faɗakarwa kan Tazarar Haihuwa ta Duniya.👫Wane tsari kuke bi wajen tazarar haihuwa?
26/09/2023

Yau ce Ranar Faɗakarwa kan Tazarar Haihuwa ta Duniya.👫

Wane tsari kuke bi wajen tazarar haihuwa?

A Credible Credit Of An Ovation Merit To A Second To None Acadamic Ocean And A Virtue Version Of A True Comrade.Primary ...
26/09/2023

A Credible Credit Of An Ovation Merit To A Second To None Acadamic Ocean And A Virtue Version Of A True Comrade.

Primary School Leaving Certificate (FLC)
Senior Secondary School Cetificate Examination (SSSCE)
National Diploma (ND)
National Certificate Of Education (NCE)
Bachelor Of Science Education (BSc-Ed)
Post Graduate Diploma In Education (PGDE)
Master's (MSc)
Post High Degree (PhD) In Veiw

May God Continue To Aim Your Status Higher Malam Mujahid Ajah (Katsina State, matazu local government)

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, a matsayin ranar hutu domin gudanar da bikin Mauludi (Ei...
26/09/2023

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, a matsayin ranar hutu domin gudanar da bikin Mauludi (Eid-El-Maulud) da Musulmai ke yi domin tunawa da zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad S.A.W.

WASHINGTON DC —
Cikin wata sanarwa da ya fitar, Sakataren dindindin na ma’aikatar cikin gida, Dokta Oluwatoyin Akinlade, ya bayar a madadin, ministan harkokin cikin gida, Hon Olubunmi Tunji-Ojo, ya taya daukacin al’umar Musulmi murnar zagayowar wannan rana.

Ya kuma yi kira gare su, da su kasance masu nuna hakuri da juriya wadanda suna daga cikin dabi’un Manzon Allah S.A.W.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Ministan na taya daukacin al’ummar Musulmi na gida da na kasashen waje murnar riskar bikin na bana.

Eid-ul-Maulud biki ne da Musulmi ke yi a duk shekara don nuna murna ga zagoyar wannan rana.

Bikin na Maulidi na dauke da tarukan wa’azi, da addu’o’in yabon Manzon Allah S.A.W., karatun al-Qur'ani da kuma yin sadaka.

26/09/2023

sabuwar wakar uba sani || sabuwar wakar rarara uba sani || kaduna uba Sani...rara abba gida gidasabuwar wakar dauda kahuturarara na 2023rarara tangal tangalr...

 ://www.youtube.com/Today's Best Photo ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️                            •
25/09/2023

://www.youtube.com/
Today's Best Photo
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
























25/09/2023
'An ceto ɗalibai 14 na Jami'ar Tarayya ta Gusau da ƴan bindiga s**a sace'Jami'ar Tarayya ta Gusau da ke jihar Zamfara a ...
25/09/2023

'An ceto ɗalibai 14 na Jami'ar Tarayya ta Gusau da ƴan bindiga s**a sace'

Jami'ar Tarayya ta Gusau da ke jihar Zamfara a arewacin Najeriya ta ce ya zuwa yanzu an ceto ɗalibai 14 da leburori biyu waɗanda ƴan bindiga s**a sace a daren Juma'ar da ta gabata.

Wata sanarwa da hukumar jami'ar ta fitar, na cewa a jimilla, an ceto mutum 16, 14 dalibai, 2 kuma ma'aikata tun bayan faruwar lamarin.

Sanarwar ta ce ɗaliban, waɗanda s**a shiga firgici a hannun ƴan bindigar, tuni aka haɗa su da iyalansu.

Haka nan sanarwar ta buƙaci ɗalibai da malaman jami'ar su ci gaba da tafiyar da lamurransu k**ar yadda s**a saba.

Ta kuma yaba wa dakarun Najeriya bisa ƙoƙarin da s**a yi na ƙwato waɗanda aka sace.






With Shoukatpappubhatti – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
25/09/2023

With Shoukatpappubhatti – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

24/09/2023

A Daren Farkona || Sabon Littafin Hausa (original audio)2023sabon littafin hausasabon littafin tsakar gidasabon littafin bilyn abdulsabon littafin batsasabon...

Onana ya bayyana cewa wasanninsa a Manchester United ba su yi masa daɗi ba zuwa yanzu, bayan Bayern Munich ta zuba masa ...
23/09/2023

Onana ya bayyana cewa wasanninsa a Manchester United ba su yi masa daɗi ba zuwa yanzu, bayan Bayern Munich ta zuba masa kwallo huɗu a raga.





Wazai iyafadamana Wannan wace jahace a Nigeria...
23/09/2023

Wazai iyafadamana Wannan wace jahace a Nigeria...






The global mission of ISLM is to empower the world's Muslim community with a financial instrument for the Digital Age, t...
23/09/2023

The global mission of ISLM is to empower the world's Muslim community with a financial instrument for the Digital Age, that enables seamless transactions and interaction while supporting innovation and philanthropy.

'Mun bi matakan da s**a dace kafin ɗaura aure da mai HIV a Katsina'
23/09/2023

'Mun bi matakan da s**a dace kafin ɗaura aure da mai HIV a Katsina'

Kalli yadda Ronaldo da wasu 'yan ƙwallo da ke taka leda a Saudiyya s**a yi shigar Larabawa ta gargajiya a bikin tunawa d...
23/09/2023

Kalli yadda Ronaldo da wasu 'yan ƙwallo da ke taka leda a Saudiyya s**a yi shigar Larabawa ta gargajiya a bikin tunawa da ranar kafa ƙasar Saudiyya.

Banda Ronaldo da Neymar, wa kuka gane a cikin waɗannan taurari?

Kotun ƙorafin zaɓe ta tabbatar da nasarar gwamnan BenueKotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaɓen gwamnan jihar Benue da ke zam...
23/09/2023

Kotun ƙorafin zaɓe ta tabbatar da nasarar gwamnan Benue

Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaɓen gwamnan jihar Benue da ke zamanta a Makurdi, ta tabbatar da nasarar gwamnan jihar Hyacinth Alia na jam’iyyar APC a zaɓen ranar 18 ga watan Maris.

Kotun ta yi watsi da karar da ɗan takarar jam’iyyar PDP, Titus Uba, ya shigar gabanta, inda yake kalubalantar sak**akon zaɓen.

Kotun ta ce ta kori ƙarar ne saboda ba ta da hurumin sauraron batun da aka kai mata.

Tawagar alƙalan kotun uku ƙarƙashin jagorancin mai shari'a, Ibrahim Karaye, sun bayyana cewa kotun ba ta da hurumin sauraron karar ne saboda abin da aka kai mata ya shafi batutuwa ne na gabanin zaɓe k**ar yadda yake a sashe na 285 na dokar zaɓe.

Mista Titus na zargin Mista Alia da gabatar da takardar shaidar kammala karatu ta jabu a lokacin da ya tsaya takara.

Sai dai kotun ta ce a gaban hukumar zaɓe ta INEC ya k**ata ya kai ƙorafinsa.

Sak**akon zaɓen da INEC ta fitar a wancan lokaci, ya nuna cewa Mista Alia ya samu nasara ne da kuri'u 473,933, inda ya doke takwaransa na PDP, Titus Uba, wanda ya samu kuri'u 223,913.

Karanta karin bayanai kan wannan mashigin
https://www.youtube.com/

Barrister Abba Hikima yayi martani akan hukuncin zaben kanoBarrister Abba hikima yana daya daga cikin lauyoyin da suke k...
23/09/2023

Barrister Abba Hikima yayi martani akan hukuncin zaben kano

Barrister Abba hikima yana daya daga cikin lauyoyin da suke kariya ga mai girma gwamna Engr Abba kabir Yusuf akan shari’ar da ankayi wanda tabbas duk mai bibiyar shafin wannan lauyan ya fadi tabbas ya fadi wanann fargaba.

Abba hikima yayi wannan martani akan wannan sharia a yau asabar domin mutane da dama suna jiran abinda wannan hazikin lauyan ya fadi a shafinsa na sada zumunta.

Maganan nan fa daya ce. Idan za’a maka rashin adalci to sai kaga mutum ya zama wani iri. Sai ya ji yaki ji. Ya gani yaki gani. Ga abu a fili amma yaki fahimta. Ko kuma ga adalchi mai sauki amma sai an bi doguwar hanya domin a tabbatar da akasin sa.

Gaskiya ne. Akwai abubuwan da ni kaina ban gamsu da yadda aka tafi da su ba a shariar daga bangaren NNPP. Kuma tun farko na fada. Ana cikin shariar ma kafin azo ga6ar da kusan awa 2 na fadi tsorona.

Amma babu maganar rashin kwarewa a bangaren lauyoyin. Domin SAN 6 ne kuma gogaggu. Har wadanda ba SAN ba daga cikin team din babu wanda bai san shariar zabe ba daidai gwargwado.

Saboda haka da girmamawa ga kotu, bai k**ata ace wannan hukuncin aka gabatar ba a fahimta ta.

Ina da yakinin kotunan sama baza su tabbatar da wannan hukuncin ta. Za’a samu sauki.”

Address

Funtua

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348061444270

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal kainuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Auwal kainuwa:

Videos

Share


Other Social Media Agencies in Funtua

Show All