AUTAN IMAM Barham Dandume

AUTAN IMAM Barham Dandume Assalamu alaikum yan,uwa wannan page munbudesa saboda fadakarwa tunatarwa da ilmantarwa da kuma isar da manufofin shehananmu harda karabtarwa

MURNAR SAMUN QARUWAR HAIHUWA TA YAYANMU SAYYID ZAINUL-ABIDIN SHEIKH BARHAM DANDUME
15/07/2022

MURNAR SAMUN QARUWAR HAIHUWA TA YAYANMU SAYYID ZAINUL-ABIDIN SHEIKH BARHAM DANDUME

28/06/2022
Happy Alhamis to all members of this group from maulana cheikh barham Dandume R.T.A
09/06/2022

Happy Alhamis to all members of this group from maulana cheikh barham Dandume R.T.A

Wallahu mutummu nurihi walau karihal kaafiruun shehu Abdulla
29/05/2022

Wallahu mutummu nurihi walau karihal kaafiruun shehu Abdulla

27/05/2022

SIRRIN AMSAR ADDU,@ WANDA AKEYI RANAR JUMA,A
IDAN LIMAN NA HUDUBA DA YAYI SHIRU MUTUM YA KARANTA BASMALA 113 KA ROQI BUQATARKA ZAKA SHA MAMAKI
DAGA IMAM ALLAH YA QARA MASA LAFIYA DA NISAN KWANA

Happy juma, kareem to all muslims alkhairan dake wannan rana allah ya bamu sharrin dake cikinta allah ya karemu fatan mu...
27/05/2022

Happy juma, kareem to all muslims alkhairan dake wannan rana allah ya bamu sharrin dake cikinta allah ya karemu fatan mu wuni lafiya

Murabbiii Muradina Maulana shehu Abdullahi dandume gatanmu haskenmu allah ya Qara kusanmu dakai duniya da lahira
26/05/2022

Murabbiii Muradina Maulana shehu Abdullahi dandume gatanmu haskenmu allah ya Qara kusanmu dakai duniya da lahira

allah yana kar6ar addu,ar wanda ya nace da rokonsa kuma allah baya kar6ar addu,a daga zuciya rafkananna mai wasa allah k...
23/05/2022

allah yana kar6ar addu,ar wanda ya nace da rokonsa kuma allah baya kar6ar addu,a daga zuciya rafkananna mai wasa allah ka tsaida mu bisa tafarkinka

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH MUNBUDE WANNAN PAGE NE DAN YADA ABUBUWAN ALKHAIRI DA MAULANMU SHEIKH IMAM BARAHAM DANDUME...
20/05/2022

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH MUNBUDE WANNAN PAGE NE DAN YADA ABUBUWAN ALKHAIRI DA MAULANMU SHEIKH IMAM BARAHAM DANDUME KUMA SHIGABAN MUNAZZAMATU FOTYANUL ISLAM TA DANDUME DA YAKE YI SANNAN DA SANAR MANA DA MUHIMMAN ABUBUWA DA S**A SHAFI RAYUWARMU MUSAMMAN CIGABANMU KARIYARMU DA DAI SAURANSU MUNA FATAN MEMBERS ZASU BAMU HADIN KAI 100% MASHA ALLAH

Address

Shehu Abdullahi Road Opp Layin Shehi
Funtua

Telephone

+2347087149999

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AUTAN IMAM Barham Dandume posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AUTAN IMAM Barham Dandume:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Social Media Agencies in Funtua

Show All