A T V HAUSA

A T V  HAUSA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A T V HAUSA, News & Media Website, FCT Abuja.

ATV Hausa Kafa Na 1 Wanda Tayi Suna Wajen Kawo Maku Ingantattun Labarai na Cikin Gida Nigeria Dama Kasashen Ketare Kamar Labaran Al-Amuran Yau Da Kullum, Wasanni, Siyasa, Addinai, Kasuwanci Da Sauransu…

Idan wannan fim ne ko littafi wane suna zaku saka masa?
05/02/2025

Idan wannan fim ne ko littafi wane suna zaku saka masa?

Ya Allah Ka Cece Mu Daga Wadannan Maçiýa Amana Da S**a Fake Da Adďinì Suña Cutar Mu Ni Da 'Yaýana, Koken Uwargidan Marig...
02/02/2025

Ya Allah Ka Cece Mu Daga Wadannan Maçiýa Amana Da S**a Fake Da Adďinì Suña Cutar Mu Ni Da 'Yaýana, Koken Uwargidan Marigayi Sheik Albany Zaria Ga Wadanda Marigayi Sheik Albaniy Ya Baiwa Amana

Cikin kuka a wani bidiyo, uwargidan marigayin ta tabbatar da cewa 'ya'yan ta guda biyu daya tana fama da ciwon koda daya kuma an damfare ta, inda suke bukatar taimako amma wadanda marigayin ya ba su amana sun kasa taimakonsu.

ALAMUN TUBA: Wani Rahoto Ya Nuna Cewa Ďan Ta'àďda Bèllo Țùŕji Ya Saki Dukkan Wadanda Ya Yi Garkuwa Da SuKo kuna ganin ya...
21/01/2025

ALAMUN TUBA: Wani Rahoto Ya Nuna Cewa Ďan Ta'àďda Bèllo Țùŕji Ya Saki Dukkan Wadanda Ya Yi Garkuwa Da Su

Ko kuna ganin ya kamata gwamnati ta karbi tuban Țurjì idan ya mika wuya?

ALLAHU AKBAR: Wannan itace maryam, wanda ta Kar'bi Addinin Islama a watannin Baya, Shekaran jiya tayi Sanadiyar shigowar...
21/01/2025

ALLAHU AKBAR: Wannan itace maryam, wanda ta Kar'bi Addinin Islama a watannin Baya, Shekaran jiya tayi Sanadiyar shigowar wannan Mutimin zuwa Addinin Islaman shima, ya Zabi Suna Muhammadu.

Allah ya tabbatar da dugadugan mu tare dasu.

DARASIN RAYUWA: Abokai Uku Da Suke Cikin Hotonan Nan, Dukkansu Yanzu Ba Sa Raye, Inda Allah Ya Dauki Ransu Daya Bayan Da...
21/01/2025

DARASIN RAYUWA: Abokai Uku Da Suke Cikin Hotonan Nan, Dukkansu Yanzu Ba Sa Raye, Inda Allah Ya Dauki Ransu Daya Bayan Daya

Allah Ya gafarta musu

Alhamdu Lillah Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, wata budurwa ƴar kimanin shekaru 16 ƴar ƙabilar Igbo ta karɓi addinin M...
30/12/2024

Alhamdu Lillah Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, wata budurwa ƴar kimanin shekaru 16 ƴar ƙabilar Igbo ta karɓi addinin Musulunci da sanyin safiya, ta canza suna zuma Maryam.

Kuma tace ba zata iya komawa gidan su ba saboda suna iya kashe ta, don haka ana neman wanda zai aure ta ya riƙe ta tare da koyar da ita addinin Musulunci.

Don Allah ana roƙon ƴan'uwa al'ummar Musulmi duk wanda yaci karo da wannan labarin ya taima wajen tura shi zuwa sauran groups ko Allah zai sa a samu wanda zai iya riƙe ta bisa amana

Jaruma Mansura Isah ta maka Hukumar Hisbah ta Kano da Yan Sanda a Kotu
11/05/2024

Jaruma Mansura Isah ta maka Hukumar Hisbah ta Kano da Yan Sanda a Kotu

INNÁ LILLAHI WA'INNÁ ILAIHI RAJI'UŃTsóhuwar Jarumar Fim, Maryam Waziri wacce aka fi sani da Layla a cikin Shirin Labarin...
10/05/2024

INNÁ LILLAHI WA'INNÁ ILAIHI RAJI'UŃ

Tsóhuwar Jarumar Fim, Maryam Waziri wacce aka fi sani da Layla a cikin Shirin Labarina sunyi hátsariñ møta tare da mijinta tsohon ɗan wasan ƙwallón Super Eagles na Nájeriya, Tijjani Babangida, da ɗansu.

Iyalan sun yi hátsárin ne akan hanyar Kaduna zuwa Zaria kuma anan take ƙanin Tijjani wato Ibrahim Babangida ya rasú a yayinda aka kwashi Maryam da mijinta da yaronta zuwa asibiti.

Masu zuba hannun jari na kasashen duniya za su ci gaba da Kauracewa Nageriya ~Atiku Abubakar.Dan takarar shugaban kasa a...
05/05/2024

Masu zuba hannun jari na kasashen duniya za su ci gaba da Kauracewa Nageriya ~Atiku Abubakar.

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abuabar, ya ce masu zuba jari daga kasashen waje za su ci gaba guje wa Najeriya matukar gwamnati mai ci ta tsaya kan farfaganda a matsayin manufofinta maimakon mayar da hankali wajen jawo masu zuba jari na gaske a matakin duniya.

Innalillahi Yanzu Wannan Budurwar An Daura Aurenta Jiya Amma An Nemeta Sama Ko Kasa An Rasa
05/05/2024

Innalillahi Yanzu Wannan Budurwar An Daura Aurenta Jiya Amma An Nemeta Sama Ko Kasa An Rasa

Innalillahi Yanzu Wannan Budurwar An Daura Aurenta Jiya Amma An Nemeta Sama Ko Kasa An Rasa

Address

Fct Abuja

Telephone

+2347010942309

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A T V HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share