11/12/2024
Hon. AAJ Shine Alkibilarmu a siyasa, Kuma ko menene kanema idan AAJ Yanemi Irin wajen Maganar Gaskiya Karna Yaudareka bazanyikaba AAJ Zanyi insha Allah.
Nasan da Yawa basusan Dalilin wannan Rubutun ba to zan baiyanamukua dalilin Hakan Yanzu, Akwai Abinda idan Yazama aikinkane to Saidai anemeka badai kanemaba.
Dadama Sun kirani Masu ra'ayin takara a 2027 Amma Gaskiyar itace nagayamusu idan AAJ Yafito hakika bazanyisuba nasan zasuga wannan Rubutun Kuma ba Karya na rubutaba.
Dalilina Shine AAJ, shine mutum na Farko a Nguru dayafito Takara Kuma yajamu a Jiki, ya Kuma kyautatamana, ya kyautatamana fiye da Wanda suke rike da wani mikami. Ni a siyasa bana Baki Biyu wanda yasanni zaigayamaka hakan, shiyasa na tsaya a waje Daya bana yawo ma'ana nakeyinsa da zuciya Daya.
Wallahi, Wallahi, wallahi, idan lokacin takara Yayi idan AAJ da bakinsa yace Yakuba kayi wane a Rep, ko Senata, karku Raba dayan Biyu wannan wane din shine zanyi da izinin Allah. Domin AAJ Yamin abubuwa a rayuwa da bazan manta dashiba.
Dukkan Abinda zaikawowa AAJ cikas a siyasa bana tare dashi, don haka kakar siyasa ta kusa wannan shine ra'ayina zan Kuma maimaita hakan a ko Ina.
Ya Hayyu ya quyyum, Koda AAJ zaici zabe a Ranar da yaci nafadi na mutu wlh burina yacika domin nasan wanene muka tura, ya wakilci Al'umma.
Yakamata Al'umma kusan masoyinku na Gaskiya da Gaskiya AAJ Yana Kauna Mutane Sosai.
Allah yacikamasa Burinsa Duniya da lahira.
AAJ No Shaking.