Kalangu News

Kalangu News Domin samun labarai akan tattalin arzuki da cigaba a Nigeria da sauran Makwabtan kasashe

13/07/2023

Aliko Dangote has reclaimed his position as Africa's richest man on Forbes list and earned a whopping N613.3 billion with a net worth of $16.9 billion recently.

14/06/2023

Yanzu-yanzu: Naira ta haura N755/$ yayin da CBN ya umurci bankunan da su yi ciniki cikin ‘yanci. Karin bayani👉https://bit.ly/42E4eAK

25/03/2023

CBN ya umarci bankuna su yi aiki a ranakun Asabar da Lahadi don magance karancin naira

Karin bayani - https://bbc.in/3TGc5uJ

07/03/2023
04/03/2023

Tsohon akanta a Najeriya zai sha ɗaurin shekara 21 kan kuɗin 'yan fansho
https://bbc.in/3mfsrOa

10/02/2023

A Daure Duk Dan Kasuwar Da Ke Shigo Da Tufafi Daga Kasar Waje: Dangote

A jawabinsa:

“Ga masana’antar saƙar tufafi, na yi imanin ya kamata gwamnati ta tsara doka a Majalisar Dokoki ta ƙasa da za ta sa duk wanda ya sayar da kayan saƙar tufafi na ƙasashen ƙetare da aka haramta, dole ne ya fuskanci zaman gidan yari ba tare da ba shi zaɓin biyan tara ba. Don haka za a ɗaure shi ne kawai, ko da na shekara biyu ne kawai.

"Ainihin da ke faruwa a masana'antar saƙar tufafi ba tsadar wutar lantarki ba ne. Harkar saƙar tufafi ba za ta yiwu ba idan kuka ba su wuta mai rahusa amma ana ci gaba da fasa ƙwauri."

"Abin da ke faruwa shi ne, kamfanonin ƙasashen waje suna hankaɗo da kayayyakinsu Najeriya.

"Shi ya sa ba na son shigo da kayayyaki daga kasashen waje. Lokacin da kuke shigo da kaya, kuna shigo da talauci ne tare da fitar da wadata da guraben aikin yi."

06/02/2023

Sauya fasalin kuɗi: Jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara sun kai gwamnatin tarayya ƙara

Karin bayani: https://bbc.in/3DIKO3Q

06/02/2023
05/02/2023
24/01/2023

Majalisar dokokin Najeriya ta buƙaci ƙarin wa'adin wata shida kan amfani da tsoffin kuɗi

Karin bayani: https://bbc.in/3R7tSd8

24/01/2023
15/01/2023
12/01/2023

Za a shafe wata shida nan gaba cikin karancin fetur a Najeriya, in ji IPMAN
https://bbc.in/3QAmeaO

01/12/2022

Ba za mu ƙara kuɗin man fetur ba a yanzu - Gwamnatin Najeriya

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3UpDNKM

29/11/2022

Kasar Najeriya za ta samu sama da Naira Tiriliyan 32 daga sabbin rijiyoyin Man Fetur da aka samu a tsakanin jihar Gombe da Bauchi.

Ana sa ran kasar Najeriyar za ta samu kusan Dala biliyan 73 dai-dai da Naira Tiriliyan 32.3 na danyen Man Fetur da aka samu a tsakanin kan iyakar kogin Kolmani da ya ratsa jihohin Gombe da Bauchi, wanda aka kiyasta zai kai kimanin ganga biliyan 1 da aka yi amfani da shi wajen kasafin kudin shekarar 2023.

Kasar Najeriya za ta samu Naira Tiriliyan 32 ne a cikin shekaru Goma kacal kuma hakan ya danganta da yanayin yadda farashin mai din ya kasance a kasuwannin Duniya.

Wa 'yan nan rijiyoyin dukansu na Arewa ne kuma babban cigaba ne ga al-ummar Arewa baki daya, kuma Insha'Allah muna fatan Al-ummar Arewa za su amfana da su.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

15/11/2022

Address

Dutsin-Ma

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kalangu News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share


Other Media/News Companies in Dutsin-Ma

Show All