Muhammad Bello Dantani

Muhammad Bello Dantani Public Awareness

08/08/2024

Ina mai matukar jajanta ma wadanda Iftila'in ruwa ya rutsa dasu

Fatan Allah ya maisuwa da mafificin alherin sa

A Yau Ne 06/08/2024 Cikin Ikon Allah da muwayar sa ya kaddare Ni tare da dan uwa Hon Bello A Ka'oje mun karbi wasu manya...
06/08/2024

A Yau Ne 06/08/2024 Cikin Ikon Allah da muwayar sa ya kaddare Ni tare da dan uwa Hon Bello A Ka'oje mun karbi wasu manyan Jiga- jiggan yan jam'iyar PDP dake Karamar Hukumar mulki ta Argungu da kasar Gulma.

Waɗannan shuwagabannin Jam'iyar adawa ta PDP sun yenke shawarar komawa Jam'iyar APC ne Saboda tabbatar da adalci na mulkin Dr Nasir Idris Kauran Gwandu Gwamnan Jihar kebbi.

1..…Alhaji Aminu Sauwa Tsohon kwamishina Kuma Tsohon Shugaban Jami'yar PDP a Karamar Hukumar mulki ta Argungu.

2...Hon.Garba engineer Gulma Tsohon Dan Majalisar Tarayya Mai wakiltar Argungu da Augie.

3....Alhaji Usman Saidu Gulma.

Muna yimuku barka da zuwa Jam'iyar APC Mai Adalci.

Muna rokon Allah ya karama wannan jambiyar tamu albarka Allah yasa wannan canza shekar ya zamo alheri ga talakawa

Ina yima dukkanin al'ummar Musulmi barka Da sallah Allah ya maimaita muna muna fatan Allah ya karbi ibadun mu
18/06/2024

Ina yima dukkanin al'ummar Musulmi barka Da sallah Allah ya maimaita muna muna fatan Allah ya karbi ibadun mu

Innalillahi Wa'innah Ilaihin Raju'unn 😭Ina mika sakon ta'aziya ta ga iyalai da yan uwan prof. Sani Sagir Sokoto akan wan...
13/04/2024

Innalillahi Wa'innah Ilaihin Raju'unn 😭

Ina mika sakon ta'aziya ta ga iyalai da yan uwan prof. Sani Sagir Sokoto akan wannan babban rashi da sunkayi

Allah ya gafarta masa da rahama yasa aljanna ce makomar sa mukuma da muke raye Allah ya bamu ikon cikawa da imani

Allah ya kara dafa muna
12/04/2024

Allah ya kara dafa muna

Ina yiwa dokacin al'ummar musulmi barka da sallah muna rokon Allah SWA da ya karbi ibadun mu Allah ya maimaita muna amin
11/04/2024

Ina yiwa dokacin al'ummar musulmi barka da sallah muna rokon Allah SWA da ya karbi ibadun mu Allah ya maimaita muna amin

09/04/2024

Dukkan Yabo Da Godiya Sun Tabbata Ga Allah SWA Da Ya Bamu Ikon Kammala Azumin Mu Allah Ya Karbi Ibadun Mu

Assalamu Alaikum.May Allah make the blessing of today be with you, grant you a permanent peace of mind, remove all the o...
11/03/2024

Assalamu Alaikum.
May Allah make the blessing of today be with you, grant you a permanent peace of mind, remove all the obstacles in your life, amin.

Ramadan Kareem

13/11/2023

Good morning Muslim communityMay God give us more blessings in this Monday

We will not stop. We are asking God to increase peace in Muslim countries

Address

Delta State

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Bello Dantani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Bello Dantani:

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Delta State

Show All