AREWA 2.4.7 News

AREWA 2.4.7 News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AREWA 2.4.7 News, News & Media Website, Arewa 2. 4. 7 News, Dawakin Kudu.

Assalamu Alaikum AREWA 2.4.7 News page ne wanda zai dinga sahihan labarai kamada kan Labaran dake faruwa daga nan cikin gida dama na kasashen ketare Dakuma siyasa Al'adu da dai sauran batu tuwa.

Rundunar Ƴansanda ta Jihar Kano ta gano mashinan Adaidaita sahu 10, da aka sace.Rundunar tace duk wanda yasan an sace ma...
25/08/2022

Rundunar Ƴansanda ta Jihar Kano ta gano mashinan Adaidaita sahu 10, da aka sace.

Rundunar tace duk wanda yasan an sace masa Adaidaita Sahu, yazo ofishin PPRO dake Hedikwatar Yan Sanda Bompai Kano.

Ko kuma a kira wadannan lambobin; 08067885568, 08071271183. Wadanda s**a ga nasu, sai su zo da takardun Adaidaita Sahun da aka sace.
ASY

Guterres ya yi gargadin cewar, muddin aka gaza samun takin zamani a wannan shekarar ta 2022, akwai fargabar cewar ba za ...
24/08/2022

Guterres ya yi gargadin cewar, muddin aka gaza samun takin zamani a wannan shekarar ta 2022, akwai fargabar cewar ba za a samu isasshen abincin da jama’a ke bukata ba a shekara mai zuwa. https://rfi.my/8fyq

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce ya zama dole kasashen duniya su bada dama domin safarar takin zamani da kayan abincin da Rasha ke nomawa zuwa sassan duniya domin magance…

Shugabannin kasashen yammacin duniya sun bukaci taka tsan-tsan a kewayen tashar nukiliyar Zaporizhzhia da ke Ukraine, wa...
24/08/2022

Shugabannin kasashen yammacin duniya sun bukaci taka tsan-tsan a kewayen tashar nukiliyar Zaporizhzhia da ke Ukraine, wanda dakarun Rasha s**a mamaye, yayin da s**a sha alwashin ci gaba da taimaka wa kasar sakamakon mamayar da aka mata.

Shugabannin kasashen yammacin duniya sun bukaci taka tsan-tsan a kewayen tashar nukiliyar Zaporizhzhia da ke Ukraine, wanda dakarun Rasha s**a mamaye, yayin da s**a sha alwashin ci gaba da taimaka wa…

24/08/2022

Dan Takarar shugaban Najeriya a Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya sha alwashin mikawa gwamnatocin jihohi manyan jami’oin tarayya da zarar an zabe shi shugaban kasar a shekara mai zuwa.

24/08/2022

Arewa

Address

Arewa 2. 4. 7 News
Dawakin Kudu
227748

Telephone

+2348068989042

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA 2.4.7 News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA 2.4.7 News:

Share


Other Dawakin Kudu media companies

Show All