Salisu Haladu

Salisu Haladu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Salisu Haladu, News & Media Website, Daura.

Assalamu Alaikum yan uwa yaudai bari na tallata hajata muna sayar da kayan masarufi nau'i daban daban sai wanda kuke buk...
13/01/2025

Assalamu Alaikum yan uwa yaudai bari na tallata hajata muna sayar da kayan masarufi nau'i daban daban sai wanda kuke bukata sannan munyi maku tanadin ayar kunun aya manya da kanana Koda kuwa bahu kuke so cikin farashi mai rangwame da rahusa .

Muna nan a Zango Road Daura ko a tuntubi wannan lambar kamar haka
08028107656 saikun zo.

Kuna iya tallata hajarku kuma a comment section🙏

ﷺ♥️♥️🥰
13/01/2025

ﷺ♥️♥️🥰

12/01/2025
Shekara biyu s**a dauka suna kone Gazza s**a kuntatawa yan uwan mu musulmi Iko sai Allah yau gashi cikin kwanaki biyu ka...
11/01/2025

Shekara biyu s**a dauka suna kone Gazza s**a kuntatawa yan uwan mu musulmi

Iko sai Allah yau gashi cikin kwanaki biyu kacal birnin da s**a tutiya dashi wanda sukewa lakabi da mahadi ka ture ya kone kurmus wato Los Angeles da California

11/01/2025

Allah ya tseratar da yan uwan mu musulmi daga wannan iftila'i🤲

Idan kunne yaji🧏
10/01/2025

Idan kunne yaji🧏

09/01/2025

Akwai wasu qualities a rayuwa idan kanaso kayi nasara kujisu da kyau🧏
Professor Isa Ali Pantami

08/01/2025

ME ZAKACI NA 500 KA KOSHI?
🤔

07/01/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Isa Ibrahim, Ibrahim Ibrahim

07/01/2025

Allahu Akbar Mahaukaci ne amma akwai hikima da basira cikin zancen sa.

Allah bashi lafiya🙏

🤣🤣🤣
07/01/2025

🤣🤣🤣

07/01/2025

Allah muna roƙonka don sunayenka tsarkaka, Allah don Rahmarka mara yankewa, Allah don Jiñkanka mai gamewa ga abin halitta .Ya Allah ga ƙasarmu Nijeriya Akbar alfaharin mu, ƙasarmu abar tinƙahonmu. ya Allah kai ka halicce mu a cikinta ta zama ƙasar da muke da hurumin zama da 'Yancinmu, Ya Allah ka san halin duk da muke ciki waɗanda s**a bayyana da ɓayayyunsu. Allah ka yi mana maganinsu a cikin sauki don isarka ya Allah. Ba domin halinmu ba. Allah ka bamu shugabanni nagari masu kishinmu da kishin wannan Yanki Nijeriya.

Wasa kwakwalwa me idonku ya gani anan? 🤔
06/01/2025

Wasa kwakwalwa me idonku ya gani anan? 🤔

Wannan yarinyar KHADIJA tana neman adalci akan irin zaluncin da wani bawan Allah ya aikata mata.Ku duba sauran bayani a ...
06/01/2025

Wannan yarinyar KHADIJA tana neman adalci akan irin zaluncin da wani bawan Allah ya aikata mata.

Ku duba sauran bayani a comment 👇

Alhassan Mai Lafia

06/01/2025

06/01/2025

MENENE BURINKA A 2025
🤔

Allah ubangiji ka ceci rayukan ƴan uwan mu na Maiduguri da ambaliyar ruwa ta afka masu tare da dukkan ƴan uwa musulmi da...
12/09/2024

Allah ubangiji ka ceci rayukan ƴan uwan mu na Maiduguri da ambaliyar ruwa ta afka masu tare da dukkan ƴan uwa musulmi da suke cikin ƙunci ya Allah 🤲

SSalisu HaladuHSalisu Haladu

Address

Daura

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salisu Haladu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salisu Haladu:

Videos

Share