(FAB)
(1) masha Allah
(2) kalli video nan kaga irin nasarorinda Hamas ta samu
(3) kayi following din wannan page domin cigaba da samun labarai da videos da Hamas ta samu nasara
(FAB) Azubilla azzalumar kasar yahudawa ta kai wani hari Palestine Kan fararen hula bayan da kasa samun nasara akan mayakan hamas mujahidun kuyi following din wannan shafin domin cigaba da samun sabbin labarai da videos
(FAB) subahallah allahu Akbar
Allah ya tsinewa isra,ila ku duba irin zaluncin da suke aikatawa Allah wadai da isra,ila kuyi following din wannan shafin domin cigaba da samun sabbin labarai
(FAB) KU kalli wannan videon kuga yadda rayuwa ta koma a Gaza a yayinda ake cigaba da gwabza kazamin fada
Zan cigaba da kawo muku video abubuwan fake faruwa KU dai kuyi followin din wannan shafin domin samun sabbin labarai da video
(FAB) ku kalli Abun Al,ajabi
Dabba da wayo kamar mutum
(FAB) wannan Ramin da kuke gani daya ne daga cikin hanyoyin da mayakan hamas suka tona a karkashin kasa kuma irin wannan hanyoyin suna da yawa akalla sunfi 400 kuma akwai wanda tsayinsu yakai kilomita 500 Dan ba iya cikin Gaza suka tsayaba akwi tabbacin cewa da yawa daga cikin su sun shiga har Israel saboda haka nema ake ganin yaki ne bame sauki ba saboda haka ni zan cigaba da kawo muku abubuwan dake faruwa kudai kawai kuyi followin din wannan shafin domin sanar daku halinda ake ciki
Shugaban Russia Vladimir Putin kenan a yayinda yaziyarci shugaban kasar Iran aziyarar da ba.asaba ganin irinta ba
Kalli kaga yadda Musa Mai sana a ke tafka rawa babu kunya
Ministan tsaron rasha kenan yayin da ya ziyarci inda ake kera tnkokin yaki ayayin da kasarsa ta Russia π·πΊ ke cigaba d gwabza yaki d kasar Ukraine πΊπ¦
Ka tsaya k saurari bayani na gaskiya da daga baking babban lamamin kasa na Nigeria π³π¬ professor Ibrahim Ahmad maqari