Siyasar Bauchi

Siyasar Bauchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Siyasar Bauchi, Digital creator, Bauchi.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN: Babban Director mai kula da Cibiyar Fassara Alkur'ani Mai Girma na hukumar wallafa A...
21/10/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN: Babban Director mai kula da Cibiyar Fassara Alkur'ani Mai Girma na hukumar wallafa Alkur'ani mai girma ta King Fahad dake Madina, Dr F. Abdul Raheem ya rasu da yammacin yau Asabar.

Dr Abdul Raheem shine yake kula da fassara Alkur'ani mai girma zuwa harsuna fiye da 77

Allah ya jikansa da rahama, yasa aljannah ce makomarsa.

YANZU - YANZU: Babban ɗan gidan Ganduje Abdul’aziz Abdullahi Umar Ganduje, ya ziyarci jagoran kwankwasiyya, Sanata Rabiu...
21/10/2023

YANZU - YANZU: Babban ɗan gidan Ganduje Abdul’aziz Abdullahi Umar Ganduje, ya ziyarci jagoran kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa dake Bompai Kano.

ROMON DIMOKURAƊIYYA: Shugaban Ƙaramar Hukuma A Jihar Jigawa Ya Gwangwaje Wani Dattijo Da Kyautar Lafiyayyen Jaki.
21/10/2023

ROMON DIMOKURAƊIYYA: Shugaban Ƙaramar Hukuma A Jihar Jigawa Ya Gwangwaje Wani Dattijo Da Kyautar Lafiyayyen Jaki.

We're solidly calling for a people of Tafawabalewa🇾🇪🇾🇪 we should pls come out tomorrow 14/10/2023 to Vote, And to be pls...
21/10/2023

We're solidly calling for a people of Tafawabalewa🇾🇪🇾🇪 we should pls come out tomorrow 14/10/2023 to Vote, And to be pls forget and give back to those that don't want a progress of our dear ZA'AR LAND🇾🇪🇾🇪
And don't forget to come with your votercard

19/10/2023
Ministan Abuja Nyesom Wike ya yi magana game da batun zargin rushe babban masallacin Abuja da ake cewa zai yi Ministan b...
19/10/2023

Ministan Abuja Nyesom Wike ya yi magana game da batun zargin rushe babban masallacin Abuja da ake cewa zai yi

Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya ba babban sakataren Hukumar bunkasa ci gaban birnin tarayya Abuja, Engr Shehu Ahmed Hadi, wa'adin sa'o'i 24 da ya gaggauta fito da manufar gwamnati game da batun ɗan wurin da za a taba mallakin babban masallacin Abuja, don aikin fadada aikin hanya da kuma diyar da aka ware za a biya sak**akon taɓa filin.

Wike ya fadi hakan ne a lokacin da ya karbi bakuncin tawagar kwamitin babban masallacin tarayya Abujar, karkashin jagorancin shugaban kwamitin Etsu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar, inda Wike ya ƙaryata labarin da wasu s**a fara yadawa na cewa zai rushe masallacin.

"Ina so in fara daga abin da aka gaya man, cewa wai na bada umurnin a rushe masallacin National Mosque Abuja, Ina son ku san cewa a siyasa mutane na amfani da wata kafa yar ƙadan don su yi amfani da ita su ci mutumci abokin adawarsu.

" Sarkin Musulmi na ɗaya daga cikin wadanda nake bala'in ganin girmansa, don haka ba wai ina daukarsa a matsayin ɗan uwa bane, a'a ni ina ma ɗaukarsa a matsayin uba ne.

"Don haka duk abin da ya bukata za a yi a National Mosque, a matsayinsa na shugaba, akodayaushe zan bayar da gudunmawata.

"Kun ce Obasanjo ne ya jagoranci kaddamar da Gidauniyar tara kudin ginin masallacin, babu gwamnatin da ba za taimaki cibiyar addini ta kasa ba, muna da rawar da za mu taka cewa duk wuraren ibada an kula da su" Inji Wike

DA DUMI DUMINSA: Bance zan rushe duka babban Masallacin Abuja ba, wani yanki ne ɗan karami na Masallacin zamu rushe, dom...
19/10/2023

DA DUMI DUMINSA: Bance zan rushe duka babban Masallacin Abuja ba, wani yanki ne ɗan karami na Masallacin zamu rushe, domin mu kara fadada hanyar wurin, kuma ba nida wata matsala da musulmai ko kadan, inji babban Ministan Abuja Wike.

Me za ku ce?

SAMPLING NA UNIFORM DIN MAKARANTAGwamnan Kano Engineer Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin rabawa dukkanin wani yaro da Yar...
17/10/2023

SAMPLING NA UNIFORM DIN MAKARANTA

Gwamnan Kano Engineer Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin rabawa dukkanin wani yaro da Yarinya dake makarantar gwamnati a duk fadin jihar Kano Uniform na sawa kala biyu biyu. Rabon za'a fara daga kan yan Class 1,2,3. Idan kuma ankammala basu Insha Allah Gwamnatin Kano zata sa a abawa suma na gaba dasu.

Madallah da kokarin Gwamnan Kano bisa dafawa da shawarar Kwamishinan Ilimi Umar Haruna Doguwa Dan'aljanna. Muna Addu'ar Allah ya saka musu da dukkanin alkairai.

HON AHMED ABDULLAHI  BABANGIDA MANAJA YA MIKA  KAYAYYAKIN KOYO ILMI GA HUKUMAR MAKARANTAR PRIMARY BONDI DASS LGA.A kokar...
17/10/2023

HON AHMED ABDULLAHI BABANGIDA MANAJA YA MIKA KAYAYYAKIN KOYO ILMI GA HUKUMAR MAKARANTAR PRIMARY BONDI DASS LGA.

A kokarin samar da yanayi na koyo a makarantar primary.
Hon Ahmed Abdullahi (Babangida Manager) memba mai wakiltar mazabar Dass, majalisar dokokin jihar Bauchi a yaune ya mika kayayyakin koyo ga mahukuntan makarantar Primary ta Bondi dake karamar hukumar Dass.
Yayin mika kayayyakin, Hon Ahmed Abdullahi ya yi kira ga hukumar da ta yi amfani da kayayyakin yadda ya k**ata. Daga nan ya yi kira ga daliban da su kara mayar da hankali kan iliminsu domin gwamnati na yin duk abin da ya k**ata don samar da ingantaccen yanayin koyo.
Kayayyakin da aka raba sune jakunkuna 180 na Makaranta, kujerun filastik na zamani, littattafan karatu da rubuce-rubuce.
Ya samu rakiyar Mal. Sale Abubakar Imam, Sakataren Ilimi (ES) Karamar Hukumar Dass da sauransu.

Sadiq munkaila Dass S.A

Ranar abinci na Duniya.     Gwate or fate as others may call it , is my tribal traditional dish ( jhar or Jarawa) mostly...
17/10/2023

Ranar abinci na Duniya.
Gwate or fate as others may call it , is my tribal traditional dish ( jhar or Jarawa) mostly found in 6 local government's of Bauchi state, 4 local government's in plateau state 7 local government's in Taraba state, 2 local government's in Nasara state, 1 local government in River's state Degema local government( Bille Kingdom) kaduna state, yobe state, FCT ( kwali) and other few states.
It is made of groundnut, vegetables, Beans ( kanannade) pepper, corn flower, onion leafs others choose to add sult etc. Highly nutritious that made it a complete balance diet.
Proudly Jhar tribe.

Nawa ake sayar da siminti a garinku?
14/10/2023

Nawa ake sayar da siminti a garinku?

DA DUMI DUMINSA: Tsohon Shugaban NBA Ya Jajirce Wajen A rage Farashin Man Fetur Zuwa N300 domin Saukakawa talakawan Nige...
14/10/2023

DA DUMI DUMINSA: Tsohon Shugaban NBA Ya Jajirce Wajen A rage Farashin Man Fetur Zuwa N300 domin Saukakawa talakawan Nigeria Sannan yace Zaiyi iya Baki Ƙoƙarinsa wajan ganin Gwamnatin Tarayya ta dawo da fara shin Man Fetur naira 300.

Tsohon Shugaban ƙungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) Dr. Olisa Agbakoba, SAN, ya jajirce wajen Ganin an rage farashin man fetur zuwa Naira 300 ga kowace lita. Yace za a iya cimma hakan ta hanyar sayar da danyen mai ga matatun mai a kan Farashin naira.

"Farashin zai ragu zuwa N300. Da jajircewar kamfanin NNPC in ji Agbakoba. “Amma idan ka sayar da shi a kan farashin kasuwannin duniya, ta yaya waɗanda ke sayar da shi a cikin gida za su sayo su kuma su sayar da Naira? ya fahimci yadda da kuma lokacin da za a yanke shawarar da ta dace don taimaka wa mutane da rage wahala."

Shawarar Agbakoba na iya tayar da kura, domin ya Buƙaci Gwamnati ta tallafa wa farashin danyen mai na matatun mai na zamani. Duk da haka, yana mai cewa wannan zai zama jari mai daraja, Domin a ƙarshe zai haifar da raguwar farashin man fetur ga masu amfani.

“Shin kuma hakan ba zai kai ga dawo da tallafin da Gwamnati ke janyewa ba A halin Yanzu, Tunda farashin danyen man kasuwa ne na ƙasar waje, Inda kaso mai yawa yakan je ya zama abin da muke samu daga ƙasashen waje, Don haka muna sayar da shi a Naira. zai kai kudin.

A Halin Yanzu ‘yan Najeriya na kokawa da tsadar man Fetur. Idan kamfanin NNPC ya samu hanyar rage Farashin man fetur zuwa Naira 300 a Kowace lita, zai zama babbar nasara ga masu amfani da shi.

WATA SABUWA: Wanda ake zargi , Manjo janaral  Umaru Muhammed, shi ne tsohon darektan kungiyar Nigerian Army Properties L...
14/10/2023

WATA SABUWA: Wanda ake zargi , Manjo janaral Umaru Muhammed, shi ne tsohon darektan kungiyar Nigerian Army Properties Limited, NAPL. Ya zo kotun sojoji a keken guragu,

Kotun ta kuma bayyana Manjo Umar da laifin satar zunzurutun kudi dala biliyan $1.476m

An Cafke Wanda Ake Zargi Da Satar Babura A Union Bank Dake Sharada KanoJama'ar unguwar Sharada sun cafke wani matashi ma...
13/10/2023

An Cafke Wanda Ake Zargi Da Satar Babura A Union Bank Dake Sharada Kano

Jama'ar unguwar Sharada sun cafke wani matashi mai suna Jibrin Riminkebe Kano, a lokacin da yake kokarin satar Babur a bankin Union Bank dake Sharada a ranar Alhamis.

Matashin ya bayyana cewa abokinsa mai suna Sadik mazaunin Zoo road Kano ne ya koya masa sakar a mungun zare.

Sai dai ya ce idan saci Babur din suna kaiwa wani mai suna Haruna da akafi sani da Mallam Tijjani Kurna, inda yake siyan kowanne babur daya kan naira dubu tamanin ko dubu dari.

Wanda ake zargi ya kara da cewa, sun dade suna aikata wannan aika-aikar a sassan jahar Kano tsawon lokaci.

Tuni dai aka damka matashin a ofishin yan sanda na Sharada k**ar yadda majiyar mu ta tabbatar mana.

Majiya jaridar oddity24

INDA RANKA: Wata Mata A Amurka Ta Auri Kanta-da-kantaWata mata a ƙasar Amurka ta auri kanta-da-kanta bayan shafe tsawon ...
13/10/2023

INDA RANKA: Wata Mata A Amurka Ta Auri Kanta-da-kanta

Wata mata a ƙasar Amurka ta auri kanta-da-kanta bayan shafe tsawon shekara da shekaru ta na burin wannan rana ta zo, biyo bayan wata doka da ta halasta mace za ta iya auren kanta a ƙasar.

Rahoton ya ci gaba da bayyana cewa matar ta yi taron bikin auren na ta ne tare da 'yan uwa da abokan arziƙi._____________________________________
Sashen Tallace -Tallacen Alfijir Hausa

Kuna Da Labarin Kamfanin Aljazirdata Sun Karya Farashin Data MTN 1GB ₦198

Ga yadda tsarikan nasu yake.
👇🏽

(MTN gifted 1GB ₦198)
(Airtel SME 1GB ₦ 205)
(9mobile 1GB ₦165)

Ga masu buƙatar referral cade.
👇🏽
Bangudo3

Abin farin ciki Datar tana da ƙarfin da har sai ya kai kwana 30 kafin ƙarfinta ya ƙare. Hanzarta kayi download App a nan👇🏽
https://play.google.com/store/apps/details?id=aljazirdata.com

Idan kayi download sai kayi register, idan baka iya register ba sai ka tuntuɓi COE a WhatsApp zasu koya maka yadda za kayi rijista kyauta.

09057910905
09060829923
09066963701
09024644878

Ga Link Whatsapp group Aljazirdata
https://chat.whatsapp.com/CHMapuPJBEM4vPKYOKp53E

AUREN GATA: A yau Gwamnatin Jihar Kano ta daura Aure 1800 na Matasa a fadin Jihar inda jimillar su da Matayen ya k**a 3,...
13/10/2023

AUREN GATA: A yau Gwamnatin Jihar Kano ta daura Aure 1800 na Matasa a fadin Jihar inda jimillar su da Matayen ya k**a 3,600.

An daura Auren a Masallacin fadar Sarkin Kano. Allah ya basu zaman lafiya Ameen.

KAYAN DA BUHARI YA HANA SHIGOWA DA SU, TINUBU YA CE A SHIGO DA SU DAGA YAU1. Shinkafa2. Siminti3. Magarin - (Botar Bired...
13/10/2023

KAYAN DA BUHARI YA HANA SHIGOWA DA SU, TINUBU YA CE A SHIGO DA SU DAGA YAU

1. Shinkafa
2. Siminti
3. Magarin - (Botar Biredi)
4. Man Kwantirola
5. Man gyada
6. Man alayyahu da kayan lambu
7. Nama da naman da aka sarrafa
8. Kayan lambu da kayan lambun da aka sarrafa
9. Kaji da kayan kiwon kaji da aka sarrafa
10. Kifin gwangwani wata Geisha ko sardine
11. Shimfidadden karfe watau faleti
12. Dogon kwanon rufi
13. Gajeren kwanon rufi
14. Wilbaro
15. Kwanon sarki
16. Akwatunan ƙarfe da kwantenoni
17. Fadi ka mutu
18. Badujala
19. Fayif na karfe
20. Wayar rodi - lalatacce da wanda bai lalace ba
21. Rodi sitil
22. Rodi Bagobiri
23. Wayar raga
24. Kusa
25. Wayar tsaro da turakuna
26. Fatikus bodi
27. Faibod da faleti
28. Filawud
29. Ƙofofin katako
30. Tsinken sakace
31. Gilashi da kayan da aka yi da gilashi
32. Kayan kicin
33. Kayan hada tebur
34. Tayil
35. Silindar gas
36. Sakakkun yadudduka
37. Tufafi
38. Kayayyakin da akaa yi da roba
39. Kwayoyin roba watau Polypropylene
40. Ledar rufe alewa da jaka
41. Sabulu da kayan kwalliya
42. Tumatur/tumaturin gwangwani
43. Hannun jarin Yurobond/Bond na kudin kasashen waje/ko kuma hannun jarin kasar waje

An ce an hana bayar da canji akan wadannan abubuwa saboda kishin kasa, sai dai dukkansu babu abin da farashinsa bai ninka sau ninkin ba ninkin ba. Kuma babu abin da ingancinsa bai ragu ba sak**akon hana shi da aka yi. Ashe kenan ci gaban mai hakan rijiya aka yi, kuma kishin kasar na wofi ne.

Daga ~ Danladi Z. Haruna

YANZU-YANZU: Dubban mutane sun fito zanga-zanga a birnin Bagdad ta kasar iraqi don nuna goyon bayansu ga kasar Falasdinu...
13/10/2023

YANZU-YANZU: Dubban mutane sun fito zanga-zanga a birnin Bagdad ta kasar iraqi don nuna goyon bayansu ga kasar Falasdinu. Allah ya karawa Annabi Daraja.

13/10/2023

Na kwafo na yi gyare-gyare (Copied)
daga 24 Hours Kannywood

NASARORI DA PALESTINE S**A SAMU A WANNAN YAƘI

Kowa yana ganin abin da kafafen yaɗa labarai (media) suke rubutawa na cewa ana yaƙi ne tsakanin al'ummar Falasɗinawa (Musulmai) da haramtacciyar ƙasar Isra'ila (Yahudawa)!

1. A karon Farko a tarihin duniya da al'ummar falasɗinu s**a yi ƙarfin sauka har babban birnin Isra'ila suna luguden wuta cikin izza da nasara.

2. Sun ƙwato sansanoninsu (garuruwa) da aka kwata tun a 1940s yanzu haka sun fatattaki Yahudawa 'yan mamaya a yankin baki daya!

3. Su yi nasaran hallaka fiye da Yahudawa 700 wanda mafiya yawansu sojojin mamaya ne wanda s**a ƙware wajen kashe musulmai mata da yara...

4. Sun jikkata sama da Yahudawa 2,200 waɗanda suke kwance suna matsanancin jinya kafa ɗaya a duniya ɗaya a Lahira.

5. Sun yi nasarar k**a manyan sojojin haramtacciyar ƙasar Isra'ila ciki har da Janarori, kurata kam ba a magana.

6. Cikin Isra'ila kuwa sama da mutum 3,000 ba asan labarinsu ba a raye suke ko a mace!

7. sun iya amfani da kariyar sararin samaniya sun kutsa wurare mafi tsaro a doron duniya sun yi operation cikin Isra'ila hankali kwance.

8. Sun k**a al'ummar haramtacciyar ƙasar Isra'ila babu adadi... Abin girmamawa shi ne ba su kashe mata da yara da kuma tsofaffi ba. Saboda koyi da ka'idojin yaƙi k**ar yadda Annabi Muhammad (SAW) ya iyakance wa muminai.

9. Sun lalata Isra'ila sosai yadda kowa zai iya gani infrastructure nasu ya susuce!

10. Al'umma musulmi masu kishin Musulunci sun fito ƙarara suna nuna goyon bayan al ummar Falasɗinawa.

Wannan shi ne abin da kafafen yaɗa labarai na Turai ba su son su faɗa saboda birne nasarar Musulunci da musulmai a kan Yahudawa da kafircin duniya!

Allah ya jiƙan shahidan gwagwarmayar Musulunci na Falasɗinawa ya ba wa majinyatarmu lafiya da yalwar arziki madauwamiya alfarmar tsarkin ruhin Annabi Muhammad (SAW).

Ya kai mai karatu cikin haƙƙin 'yan uwantaka na Musulunci ka karanta suratul fatiha ka karanta izaja'a nasrull

YANZU-YANZU: Allah ya yiwa Sanata Dr. Bello Maitama Yusuf CON, ( Sardaunan Dutse ) rasuwa a birnin Kano ya rasu bayan fa...
13/10/2023

YANZU-YANZU: Allah ya yiwa Sanata Dr. Bello Maitama Yusuf CON, ( Sardaunan Dutse ) rasuwa a birnin Kano ya rasu bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.

Allah ya jiƙansa da rahama ya gafarta masa.

03/10/2023

Yau maimartaba sàrkin Dass Alh. Usman Bilyaminu othman 11 yake cika shekara 14 bisa karagar mulkin Dass Allah ya dafawa wa sarki ya masa jagora ya karo wassu dimbim shekaru masu albarka.

DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu taci tarar gwamnatin jahar Kano Kimanin Naira biliyan 30, kan rushe dukiyoyin mutane da tayi bayan ha...
29/09/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu taci tarar gwamnatin jahar Kano Kimanin Naira biliyan 30, kan rushe dukiyoyin mutane da tayi bayan hawanta Mulki

Me zaku ce?

Burina Na Auri Ahmed Musa Kuma Ina Fatan Yin Ido Huɗu Da Shi Koda Ba Zai Aure Ni Ba, Cewar Bilkisu Na'ibawaDaga ƙarshe d...
28/09/2023

Burina Na Auri Ahmed Musa Kuma Ina Fatan Yin Ido Huɗu Da Shi Koda Ba Zai Aure Ni Ba, Cewar Bilkisu Na'ibawa

Daga ƙarshe dai ɗan wasan ƙwallon ƙafar Ahmed Musa ya yi wa Bilkisu fatan alheri a shafin Dala FM na TikTok in da ya yi mata fatan samun miji mafi alkairi.

Me za ku ce?

Manya jaridun Najeriya sun tabbatar da cewa zabe Kaduna bai kammala ba, sai dai daily trust ta ce uba sani shine  kotu t...
28/09/2023

Manya jaridun Najeriya sun tabbatar da cewa zabe Kaduna bai kammala ba, sai dai daily trust ta ce uba sani shine kotu ta tabbatar, gefe guda DW hausa ta tuntibi layoyin ko wani baangare sun tabbatar mata cewa, su suyi nasara.

Jama'a ina mafita ?

Kai tsaye daga Filin wasa Na Tafawa Balewa dake Bauchi inda Dubban Mutane s**a Maulidin Annabi S.A.W wanda Shehin Mu, Sh...
26/09/2023

Kai tsaye daga Filin wasa Na Tafawa Balewa dake Bauchi inda Dubban Mutane s**a Maulidin Annabi S.A.W wanda Shehin Mu, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yake Jagoranta.

Allah Ubangiji yasa ayi taro a watse Lafiya.

Yadda farashin hatsi na yau ya kasance yayin da buhun masara ya fara yo ƙasa a kasuwar Talata ta Faskarin jihar KatsinaA...
26/09/2023

Yadda farashin hatsi na yau ya kasance yayin da buhun masara ya fara yo ƙasa a kasuwar Talata ta Faskarin jihar Katsina

A kasuwar Talata ta yau 26 Satumban 2023 da ta ci a garin Faskari jihar Katsina, wasu kayan hatsin a kasuwar sun yo ƙasa, yayin da wasu s**a haura.

Daga cikin wadanda s**a yo ƙasa ciki har da sabuwar masara, yayin da tsohon wake kuwa ya ƙara fallawa da gudu

Ga yadda farashin buhunan yake daki-daki;

Buhun dawa N45,000

Buhun masara sabuwa N28,000

Buhun gero N36,000

Buhun farin wake tsoho, N72,000

Buhun sabon farin wake N47,000

Buhun tsohon waken soya N41,000

Buhun sabon waken soya N32,000

Buhun gyada ɓararra N47,000

Buhun gyada mai ɓawo N20,000

Buhun Shinkafa mai ɓawo N26,000

Tattaro farashin Ibrahim M Bawa CEO Katsina Daily News

GWAMNAN JIHAR KANO YA SAKE NAƊA ÝAN SOCIAL MEDIA 94 MUƘAMAN MASU TAIMAKA MASA.A wata sanarwa da ta fito ta ofishin Babba...
26/09/2023

GWAMNAN JIHAR KANO YA SAKE NAƊA ÝAN SOCIAL MEDIA 94 MUƘAMAN MASU TAIMAKA MASA.

A wata sanarwa da ta fito ta ofishin Babban Sakataren yaɗa labarai na Gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ta bayyana Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya sake naɗa matasa ýan social media guda 94 muƙaman manya masu taimaka masa na musamman a kan aiko da rahotanni da kuma masu taimaka masa na musamman a kan aiko da rahotanni daga hukumomi da cibiyoyin gwamnati daban-daban wato Senior Special Reporters (SSRs) and Special Reporters (SRs).

Waɗannan muƙamai da ya naɗa sune za su riƙa aiko da rahotanni daga ma'aikatun gwamnati da cibiyoyinta mabanbanta a faɗin jihar.

Waɗanda a ka naɗa sun haɗa da:

1. Shema'u Maigida Kachako, Senior Special Reporter I, ARTV.

2. Wasila Yunusa Buhari, Senior Special Reporter II, ARTV

3. Abdullahi Sarki Fulani, Senior Special Reporter, Film Censorhip Board.

4. Shehu Bello Bagwai, Special Reporter, Film Censorhip Board.

5. Mukhtar S. Gwarzo, Senior Special Reporter, Guidance and Counselling.

6. Hayat Yanchibi, Special Reporter, Guidance and Counselling.

7. Nura Bulaki Rano, Senior Special Reporter, Housing Corporation.

8. Sadiq Bala Jibril, Special Reporter, Housing Corporation

9. Ismail Dokadawa, Senior Special Reporter, Hospitality Management Institute.

10. Asiya Muhammad Umar, Special Reporter, Hospitality Management Institute.

11. Pharm. Ibrahim Jinjiri, Senior Special Reporter, HMB.

12. Isah Hassan Abubakar, Special Reporter, HMB.

13. Sadiq Bala Gentle, Senior Special Reporter, History and Culture.

14.Basiru Shuaibu Gunduwawa, Special Reporter, History and Culture.

15. Abba Ibrahim Kiru, Senior Special Reporter, Hisbah Board.

16. Bashir Ahmad Muhammad, Special Reporter, Hisbah Board.

17. Nazifi Ya'u Muhammad, Senior Special Reporter, Informatics.

18. K**alu Abdullahi JOR, Special Reporter, Informatics.

19. Aminu Rabi'u Tela, Senior Special Reporter, KARMA.

20. Rauda Umar Adam, Special Reporter, KARMA.

21. Musayyib Kawu Ungogo,

YANZU-YANZU: Rundunar sojin Najeriya ta sanar da fara debar sabbin sojoji, zaku iya cike Portal din ta wannan adireshi k...
26/09/2023

YANZU-YANZU: Rundunar sojin Najeriya ta sanar da fara debar sabbin sojoji, zaku iya cike Portal din ta wannan adireshi kammar haka
👇👇👇👇👇
( recruitment.army.mil.ng. )

Allah ba mai rabo Sa'a

Sanata Barau Jibrin Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar Zagayowar Maulidin Annabi SAW.Yayin da al’ummar Musulmi a Najeriya s...
26/09/2023

Sanata Barau Jibrin Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar Zagayowar Maulidin Annabi SAW.

Yayin da al’ummar Musulmi a Najeriya s**a bi sahun sauran kasashen duniya wajen gudanar da bukukuwan Maulidin Manzon Allah SAW, Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya yi kira ga ‘yan uwa Musulmi da su yi amfani da wannan damar wajen kara karfafa koyi da kyawawan dabi’un Annabi Muhammad (SAW).

Sanata Barau, a cikin sakon murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW) mai dauke da sa hannun mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Ismail Mudashir, ya bayyana cewa, Hakika Manzon Allah SAW babban abin koyi ne ga kowa da kowa.

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Laraba 27 ga watan Satumba a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama.

“Yayin da muke murnar zagayowar ranar haihuwar Annabinmu Muhammadu (SAW), mu yi nazari a kan kyawawan dabi’unsa da koyarwarsa, mu kuma yi koyi da shi a cikin al’amuran mu na yau da kullum. Mu yi koyi da darussan tausayi, zaman lafiya da taimakon juna k**ar yadda Annabinmu mai daraja ya yi umarni,” inji shi.

Ya kuma nanata kudurin majalisar na tafiya akan tsarin da zai tallafa wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin ya cika alkawuran da yayi na cigaba a yayin yakin neman zabensa.

Ya bukaci ‘yan kasar da su ci gaba da baiwa gwamnati goyon baya, inda ya ba su tabbacin cewa manufofin da shugaba Tinubu ke tsarawa za su magance matsalolin da ke addabar al’umma.

Ofishin Yada Labarai na Mataimakin shugaban majalisar dattawan Tarayyar Najeriya

Rundunar 'Yan Sandan Kano Ta K**a Wani Matashi Da Ya Saci Wayoyi 160 Da Wasu Kayayyaki A Kasuwar Waya Ta Farm CenterRund...
26/09/2023

Rundunar 'Yan Sandan Kano Ta K**a Wani Matashi Da Ya Saci Wayoyi 160 Da Wasu Kayayyaki A Kasuwar Waya Ta Farm Center

Rundunar 'yan sandan Kano ta k**a wani matashi mai suna Adamu Ibrahim mazaunin unguwar Sallari da zargin buɗe shaguna 11 ta saman silin tare da sace wayoyi 106 da Laptop 9 da katin cirar kudi na ATM 9 da wasu kayayyakin waya a kasuwar Farm Centre da ke jihar Kano.

Rundunar ta ce, shugabannin rukunin shagunan Ɗan Sulaika da ke Kasuwar ta Farm Centre ne s**a gabatar da ƙorafi a ranar 24 ga watan Agustan 2023, cewa an haura tare da buɗe musu shaguna 11 ta saman silin tare da kwashe musu wayoyi da kayyakin wayoyin na miliyoyin nairori.

Sai dai bayan zurfafa bincike da rundunar tayi, ta gano matashin da aikata laifin, kuma tuni ya amsa laifinsa, tare da tabbatar da cewa shi kaɗai ya sace wayoyin 106 da Laptop 9 da kuɗi Naira dubu 115 gami da wasu kayayyakin waya.

Rundunar ta bayyana cewar, za ta gurfanar da wanda ake zargi da zarar ta kammala bincike.

Wasu daga cikin yan wasan Manchester United sun shawarci Jadon Sancho daya bawa Erik Ten Hag hakuri... Kai tsaye Sancho ...
25/09/2023

Wasu daga cikin yan wasan Manchester United sun shawarci Jadon Sancho daya bawa Erik Ten Hag hakuri... Kai tsaye Sancho ya amsa da cewa A'a ba zai yiwuba.

©️ Fagen Wasanni

Masu aiko da rahotanni daga Garin Dirin Daji a jihar Kebbi sun ce mutumin ya kai maƙwafcinsa ƙara a gaban Kotu inda ya n...
25/09/2023

Masu aiko da rahotanni daga Garin Dirin Daji a jihar Kebbi sun ce mutumin ya kai maƙwafcinsa ƙara a gaban Kotu inda ya nemi alƙali ya ɗaure shi saboda ya satar masa dafaffen abinci ya kaiwa ƴaƴansa, da alƙalin Kotun ya tambayi wanda ake ƙara ko me yasa ya aikata wannan aiki sai yace

Kwana da kwanaki ba'a iya ɗora tukunya a gidana kuma ya san halin da nake ciki na nemi ya taimaka min koda bashi ne ya ranta min idan aikin kaka yazo nayi aikin gona in biya shi amma ya ƙiya ni kuma na fakaici idon matarsa dama a cikin zaure take yin girki ina fitowa waje naga ta tashi sai na lallaɓa na kamfato abincin na kaiwa yara na don sun dameni da kukan yunwa kuma babu inda ban buga ba don in nemi abinci na rasa babu aikin yi

Nan take alƙalin yace wanda yake ƙarar ya kawo dubu 30 kuɗin Shari'a don a yanke hukunci ya sa hannu aljihu ya ƙirgo ya bada, alƙalin ya sauko da kansa ya amshi kuɗin yaje ya damƙawa wanda ake ƙara yace gashi nan kaje ka ƙara siyawa ƴaƴan ka abinci, sannan alƙalin ya umarci ma'aikatan Kotun da su rufe ƙofa duk wanda ya zo kallon Shari'ar nan kowa sai yayi belin kansa akan Naira 1,000 alƙali ya fiddo dubu ɗaya yace ga tashi ya fara ajewa ana gama haɗa kuɗin sai alƙalin ya tattara su duka ya sake damƙawa wanda ake ƙara kuma yace ya kori shari'ar nan take

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin kun gamsu da hukuncin da alƙalin nan ya yake???

An gano wani mutum da ya ɓoye kan shi har na tsawon shekaru 55 a cikin ɗaki saboda gudun kada ya kalli mata dan gujewa a...
25/09/2023

An gano wani mutum da ya ɓoye kan shi har na tsawon shekaru 55 a cikin ɗaki saboda gudun kada ya kalli mata dan gujewa aikata ba dai-dai ba ga Ubangiji na kallon matar da ba ta shi ba, yanzu haka shekarun shi 77 a Duniya.

Matashin jam’iyyar APC ya bukaci yar kwankwasiyya ta cika masa Alkawarin Aurensa..Ƴar kwankwasiyyar nan Zainab Alkhairi ...
25/09/2023

Matashin jam’iyyar APC ya bukaci yar kwankwasiyya ta cika masa Alkawarin Aurensa..

Ƴar kwankwasiyyar nan Zainab Alkhairi tayiwa matashi Muneer Yusuf Assalafy shugaban ƴan Gawuna Is Coming na jihar Kaduna alƙawarin sadakinta idan har Gawuna yayi nasara a kotu. Ga shi gawuna yayi nasara a kotu,

Shi kuma yayi mata alƙawarin wankin kayanta na tsawon shekaru huɗu. Matukar Abba Kabir Yusuf yayi nasara. Sai dai ga shi abba kabir ya sha kasa.

Jaridar ATP ta tuntubi matashiyar ta wayar tarho sai dai anji wayarta a kulle..

CIKIN DARE: Jama'ar Nijar Sun fito kwansu da kwarkwatansu a cikin daren yau,  don gabatar da murnar fitar jakadan Farans...
25/09/2023

CIKIN DARE: Jama'ar Nijar Sun fito kwansu da kwarkwatansu a cikin daren yau, don gabatar da murnar fitar jakadan Faransa daga kasar Nijar

-| ATP HAUSA TV

Idan maganar wakar siyasa ake a Arewa, wa yafi da cewa ya dau kambun gwarzo. ? 1: Naziru Ahamad {PDP ) 2: Gandu{ NNPP }3...
25/09/2023

Idan maganar wakar siyasa ake a Arewa, wa yafi da cewa ya dau kambun gwarzo. ?

1: Naziru Ahamad {PDP )
2: Gandu{ NNPP }
3: Rarara {APC }

Boka Ya ce Zai Iya Tayar Da Gawar Mawaki Mohbad Da Ya Mutu Wani Boka da ya bayyana kansa a matsayin Oba Ewulomi ya yi ik...
25/09/2023

Boka Ya ce Zai Iya Tayar Da Gawar Mawaki Mohbad Da Ya Mutu

Wani Boka da ya bayyana kansa a matsayin Oba Ewulomi ya yi ikirarin cewa zai iya tada mawaƙin Najeriya Marigayi Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi sani da Mohbad.

Ku tuna cewa Mohbad ya mutu a ƙarƙashin yanayi mai cike da cece-kuce a ranar 12 ga Satumba, 2023, kuma an binne shi washegari.

Daga baya ne aka tono gawarsa domin yin binciken gawa bayan da jama’a s**a yi ta cece-kuce domin gudanar da cikakken bincike kan musabbabin rasuwarsa kwatsam.

An ajiye gawarsa a dakin ajiyar gawarwaki bayan da aka gudanar da binciken gawar k**ar yadda ‘yan sanda s**a bayyana.

Yanzu, Boka Ewulomi ya bukaci samun damar ganin gawar mawakin, inda ya yi alkawarin ta da shi.

Da yake magana a cikin cakuda Turanci da Yarbanci a cikin bidiyon da ke zagayawa akan shafin X, Bokan ya dage cewa "Mohbad na iya sake rayuwa har yanzu."

Ya ce, “Alkwari Imole Mohbad zai iya sake rayuwa. Ku ba ni dama ga gawarsa zan tashe shi". Tabbas

Kowa Ya Tuba Dan Wuya....🤣🤣Magudu Da Kantonma Anfara Shiga Malamai
25/09/2023

Kowa Ya Tuba Dan Wuya....🤣🤣
Magudu Da Kantonma Anfara Shiga Malamai

SABODA SOYAYYA DA MURNAR NASARAR GAWUNA YA SOKE RAƘUMI TAREDA SAUKAR ALQUR'ANI DA GAGARUMAR WALIMA A KANOSheikh Ahmad Yu...
25/09/2023

SABODA SOYAYYA DA MURNAR NASARAR GAWUNA YA SOKE RAƘUMI TAREDA SAUKAR ALQUR'ANI DA GAGARUMAR WALIMA A KANO

Sheikh Ahmad Yunus mungode da wannan ƙauna da kanuna sabon gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna akan nasarar da Allah ya bamu a kotu Insha Allahu har kotun ƙoli mune da nasara.

Allah mungode.

AKAN AN KASHE RAI ƘWAYA ƊAYA TALDubban nin mutane s**a ajiye kasuwancin su da aikin su a Garin Lagos don su futo su nuna...
24/09/2023

AKAN AN KASHE RAI ƘWAYA ƊAYA TAL

Dubban nin mutane s**a ajiye kasuwancin su da aikin su a Garin Lagos don su futo su nuna Rashin amincewarsu' da kuma tabbatar da Gomnati ta ɗauki mataki akan wa'inda s**a kashe shi.

Mudai saidai muce: INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Idan jifa ta tsallake kanka..? 🙄

Nidai ban taɓa ganin ƙabila masu ƙin yan uwansu ba irin
Kullum sharrin yan uwanmu kadai muke yadawa...

Copied.

Address

Bauchi

Telephone

+2348091972466

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Siyasar Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Digital creator in Bauchi

Show All

You may also like