The Trumpet

The Trumpet We are accurate in briging you an update and verified news cut across the entire Nigerian State.
(8)

ALLAH KA SHIRYAR DA BARAYIN WAYADaga Datti Assalafy Wannan yarinya ta hadu da sharrin barayin waya, s**a càka mata wúka ...
28/04/2024

ALLAH KA SHIRYAR DA BARAYIN WAYA

Daga Datti Assalafy

Wannan yarinya ta hadu da sharrin barayin waya, s**a càka mata wúka a bayanta, s**a kwace wayanta s**a gudu

Wannan zalunci ya faru a anguwar Jerusalem dake birnin Damaturu jihar Yobe

Yanzu haka yarinyar 'yar shekara 24 tana kwance a Specialist Hospital Damaturu Likitoci na kokarin bata agajin gaggawa

Shawara:
Idan tsautsayi ya rusa da kai barayin waya sun tareka a inda ba zaka iya gudu ko samun agaji ba, to ka mika musu wayan ka tsira da rayuwanka ina ganin hakan yafi

Yawanci mutanen da barayin waya s**a caka wa wuka su kan nemi suyi gardama ne da jayayya idan barayin sun bukaci karban wayan a hannunsu, don haka rayuwa yafi waya daraja a fahimtata

Allah Ya karemu

The question Nigerians are not asking is why the American International School, Abuja, is collecting school fees in U.S....
26/04/2024

The question Nigerians are not asking is why the American International School, Abuja, is collecting school fees in U.S. Dollars for a school that is domiciled in Nigeria. That is wrong, and probably illegal!

Would the United States tolerate a school in America collecting fees in Naira or any other currency? Of course not!

Fact-check me: Last year, the American International School, Abuja, had over 500 students. Consider the downward pressure that school is causing on the Naira if 500 students pay hundreds of thousands of dollars each as school fees annually.

That is a bigger offence and more severe economic sabotage against Nigeria than the alleged actions of Yahaya Bello.

If I were the Minister of Education of Nigeria, that school would have been closed, and their Directors would be receiving the same treatment meted out to Binance executives.

If the EFCC swings to action and not only prosecutes the owners of that school, but also asks them to refund all parents who paid their fees in Dollars and ordered them to repay in Naira, it would have an immediate and positive impact on the Naira.

Flash🛎: EFCC Requested The Amer?ican International School In Abuja To Refund The $845,000 School Fees Payment Made By Fo...
26/04/2024

Flash🛎: EFCC Requested The Amer?ican International School In Abuja To Refund The $845,000 School Fees Payment Made By Former Governor Yahaya Bello.

The School Offered To Refund $760,000 After Deducting Services Rendered.

25/04/2024

Nawa ake sayar da litar Man Fetur a yankunan ku ?

Aƙalla fursunoni 119 ne s**a tsere daga gidan yarin Suleja da ke jihar Neja mai maƙwabtaka da birnin Abuja, sak**akon ru...
25/04/2024

Aƙalla fursunoni 119 ne s**a tsere daga gidan yarin Suleja da ke jihar Neja mai maƙwabtaka da birnin Abuja, sak**akon ruwan sama mai k**a da bakin ƙwarya da ya ruguza wani ɓangaren ginin gidan ranar Laraba.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3Qjyb5A

Why are men running away from uniformed girls?
24/04/2024

Why are men running away from uniformed girls?

YADDA FARASHIN ABINCI KE KARA RUGUZOWA A NAJERIYA Ana ci gaba da samin rahoton saukar kayan abinci daga jihohin Najeriya...
24/04/2024

YADDA FARASHIN ABINCI KE KARA RUGUZOWA A NAJERIYA

Ana ci gaba da samin rahoton saukar kayan abinci daga jihohin Najeriya a kowace rana ...

Rahoto daga wani Ganau a Jahar Yobe wanda ya je sayo abinci da kansa ya shaida mana cewa lallai ya shaida yadda abinci ya sauka a tasa jahar.
Ga abinda yake cewa

"Sati biyu da s**a gabata farashin buhun Wake Naira 110,0000k amma a wannan satin 100,000 yake.. yanzu haka da muke magana an ce ya sake saukowa zuwa 80,000
Masara ma a sati biyu da s**a gabata 55k take amma jiya ta koma 42k
Dawa da Gero a sati biyu da s**a wuce suna tsakanin 47 - 50k, ita ma jiya sun koma 40k - 38k." In ji Malamin.

Wannan Ganau ya ci gaba da cewa. "Shinkafa yar India jiya na sayi buhu akan kudi 60,000"...
A Kasuwar Ngalda ita ma dai a jahar ta Yobe ga yadda aka yi cinikin kayan abincin k**ar haka
1. Buhun Wake 80k,
2. Buhun Masara 45k
3. Buhun Dawa 38k
4. Buhun Gero 41k.

© D.K

Ikon Allah Meet Fatima Adamu the great mathematician from northern Nigeria🇳🇬She was awarded a scholarship by American 🇺🇸...
24/04/2024

Ikon Allah Meet Fatima Adamu the great mathematician from northern Nigeria🇳🇬

She was awarded a scholarship by American 🇺🇸 embassy in Nigeria 🇳🇬 to go study in America 🇺🇸 but her parents refused they said they want her to study in Nigeria 🇳🇬 so that she can help Nigeria 🇳🇬 to develop.

This is a great patriotism.

This foreign countries always try to take our best.

A 14-year-old mathematician genius from Nigeria who has won 7 international math competitions begining when she was just 9 years old! From the American Mathematics Competition to the Komodo Math Festival in Indonesia, Fatima is making Nigeria proud.

Let’s protect her and keep her safe.

24/04/2024

Efcc vs Rochas Okorocha

Efcc Vs Godswill Akpabio

Efcc Vs Bello Matawalle

Efcc Vs Ayo Fayose

Efcc vs Kayode Fayemi

Efcc Vs Chimaroke Nnamani

Efcc Vs Sullivan Chime

Efcc Vs Abdullahi Adamu

Efcc Vs Theodore Orji

Efcc Vs Danjuma Goje

Efcc Vs Aliyu Wamako

Efcc Vs Timipre Sylva

Efcc Vs Sule Lamido and sons

Efcc Vs Uzor Kalu

Efcc Vs Abdulaziz Yari

Efcc Vs Willie Obiano

Efcc Vs Abdulfatah Ahmed

Efcc Vs Ahmadu Fintiri

Efcc Vs Samuel Ortom

Efcc Vs Yahaya Bello

EFCC has been able to successfully prosecute only two former governors – Joshua Dariye of Plateau state and his Taraba state counterpart, Jolly Nyame in 2018 after almost a decade in court Both have been convicted, served brief jail terms and were pardoned by the Buhari led government.

~ Ettu Mohammed.

How Yahaya Bello Declined EFCC’s Invitation for Interrogation- OlukoyedeThe Executive Chairman of the Economic and Finan...
23/04/2024

How Yahaya Bello Declined EFCC’s Invitation for Interrogation- Olukoyede

The Executive Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, Mr Ola Olukoyede has disclosed that he made personal efforts to invite a former governor of Kogi State, Mr. Yahaya Adoza Bello to respond to investigations regarding his alleged involvement in money laundering to the tune of N80,246,470,089.88 (Eighty Billion, Two Hundred and Forty Six Million, Four Hundred and Seventy Thousand and Eighty Nine Naira, Eighty Eight Kobo).

Olukoyede stated this in Abuja on Tuesday, April 23, 2024 while addressing media executives at the Corporate Headquarters of the EFCC. According to him, he had a telephone conversation with Bello offering him ample opportunities to present himself for interrogation by investigators of the EFCC.

“On my honour, I put a call to him to honour him as a former governor. He said, I can’t come, claiming that a certain lady has surrounded the EFCC with over 100 Journalists to embarrass or intimidate him and all that stuff. I said if that is your fear, I will make you come directly to my floor. I will invite my operatives to interrogate you in my own office. What could be more honourable than that? Do you know what he said? ‘ Can’t they come to my village?’ My Director of Investigations also sent a message to him”, he said.

The EFCC’s boss said he was worried at the report of larceny available to the EFCC concerning the former governor. “A sitting governor, because he knew he was going, he moved money directly from the government’s account to a bureau de change to pay his children’s school fees in advance, $7,2000 , in anticipation that he was going to leave government house”, he said.

Olukoyede also disclosed that the EFCC, in its bid to ensure the safety and stability of the foreign exchange market, has uncovered a new fraudulent scheme called P to P, peer to peer trading scheme. The platform, according to him, is operating outside the official banking and financial corridors ,with more than 300( three hundred) accounts linked to it already frozen by the EFCC.

He reaffirmed the commitment of the Commission to the economic growth and development of the country, promising that the EFCC would not relent in the exercise of its mandate. He told the media executives that the Commission has recovered more than N120billion from fraudsters within six months and secured more than 1300 convictions.

He called on Nigerians to be more dedicated to the nation, insisting that patriotic Nigerians should offer more support to the EFCC because the Commission is crucial to the growth and development of Nigeria. ‘’If you support the EFCC, you are working for the growth of Nigeria. We all have stakes in the wellbeing of our nation”, he said.

Visit www.efcc.gov.ng for more stories.

Fadi Sunan Abokinka (Mentioned) Na Facebook Wanda Idan Bukatar Naira 5,000 Ta Taso Maka Za Ka Iya Kiransa Kai Tsaye Ya T...
19/04/2024

Fadi Sunan Abokinka (Mentioned) Na Facebook Wanda Idan Bukatar Naira 5,000 Ta Taso Maka Za Ka Iya Kiransa Kai Tsaye Ya Turo Maka!

11/01/2024

BREAKING NEWS

Supreme Court will deliver Judgements in Appeals tomorrow Friday 12th of January 2024 for the following States.

KANO
ZAMFARA
PLATEAU
LAGOS
EBONYI
BAUCHI

DIGIRIN KWATONO: Ba Takardan Shaidar Bace Matsala, Ta Wace Hanya Aka Samu Shine Matsalar.Ba adalci bane kayi tsammanin c...
08/01/2024

DIGIRIN KWATONO: Ba Takardan Shaidar Bace Matsala, Ta Wace Hanya Aka Samu Shine Matsalar.

Ba adalci bane kayi tsammanin cewa duk mai dauke da takardar shaidar DIGIRIN KWATANO saya yayi ko kuma bayi da ilmin da zai iyi kareta. saboda akwai da yawa daga cikin ma'aikata, yan kasuwa, masu mulki da suke dauke da irinta kuma suke amfani da ita. Misali akwai Gwamna maici yanzu haka dana sani yake amfani da ita a matsayin shaidar digiri duk wata gogewa ta rayuwa yana da ita harma fiye da wasu masu dauke da shaidar digirin gida Nijeriya wata kila ma ka samu sun fita da FIRST CLASS.

Yak**ata mu sani cewa akwai tsantsar rashin kyautatawar wasu daga cikin jami'oin kasar nan daga cikin dalilai da yake sanya wasu naiman mafita, a wani kaulin har takai ga wasu, naiman takardan sak**akon gama jami'a ta haramtanciyar hanya, kuma wanna haramtanciyar hanyar ba KWATANO ko TOGO bane ake samu harda wasu kashashe da nan cikin gida Nijeriya, saboda naga misalai da yawa daga ciki harda yan siyasar da kotu ta kwace kujeran su saboda sun mallaki shaidar DIGIRI na bogi.

Duk da cewa wasu zalama (Anxiety) da gaggawan (Curiosity) irin na rayuwa shike sakasu mallakar wanna takarda, amma mafi yawan masu naiman takardan shaidar ta haramtanciyar hanya musamman a kashashe irin su Kwatano,Togo,Gabon da sauransu, zaka samu tsofoffin dalibai ne a wasu jami'oin cikin gida Nijeriya, sak**akon kora (Expulsion) ko kuma gajiya da irin abunnan da ake kira "academic go slow" sak**akon yajin aiki (ASSU Strike) ko irin muguntar nan da ake samu tsakanin dalibai da wasu daga cikin malaman jami'a wanda sau dayawa yake kawo rashin fahimta.
Wanna al'amari ne daya zama ruwan dare gama duniya, don haka kowa yana da nasa irin ruwan wajen maganinsa.

Ra'ayin M. Y Lamido Misau.

Miji yayi yunkurin Kashe Matar sa akan Tv.Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta cafke wani dan kasuwa kan yunkurin kashe m...
10/12/2023

Miji yayi yunkurin Kashe Matar sa akan Tv.

Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta cafke wani dan kasuwa kan yunkurin kashe matarsa don ya samu damar sayar da talabijin dinsu ya kara jari a shagonsa a Jihar Bauchi.

Magidancin mai shekaru 35 ya shiga hannu ne bayan ya yi amfani da tabarya wajen dukan matar tasa da nufin kashe ta.

Kakakin rundunar, Mohammed Ahmed Wakil, ya ce an kai matar Asibitin Kwararru da ke Bauchi domin kulawa da ita a sak**akon munanan raunukan da mijin ya yi mata da tabaryar.

~Albarka Radio

WATA SABUWA: KWAFIN TAKARDUN HUKUNCIN KOTUN ƊAUKAKA ƘARA YA BAYYANA NASARAR GWAMNA ABBA KABIR YUSUF.______________A yayi...
22/11/2023

WATA SABUWA: KWAFIN TAKARDUN HUKUNCIN KOTUN ƊAUKAKA ƘARA YA BAYYANA NASARAR GWAMNA ABBA KABIR YUSUF.
______________

A yayin da jaridar SOLACEBASE ta ci karo da kwafin hukuncin kotun ɗaukaka ƙara ya saɓawa hukuncin da da a ka karanta a ranar juma'a 17 ga wannan watan na korar Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf

A cikin kwafin hukuncin shari'ar da kotun ta fitar ranar talata mai dake ɗauke da sahanun magatakarda Jameel Ibrahim Umar, kotun ɗaukaka ƙarar ta tabbatar da nasarar jam'iyyar NNPP da Engr Abba Kabiru Yusuf a matsayin zaɓaɓben gwamnan jihar Kano.

A sabon bayanin k**ar yadda aka nuna a cikin rubutaccen hukunci, kotun ɗaukaka ƙara ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaɓe ta Kano ta yanke.

Kwafin hukuncin da jaridar SOLACEBASE ta gani ɗin, ya nuna cewa shaidun da ke ƙunshe a shafi na 67 na kwafin hukuncin da kotun ɗaukaka ƙarar ta fitar a ranar talata mai ɗauke da sa hannun magatakarda Jameel Ibrahim Umar, kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Abba Kabiru Yusuf na Jam'iyyar NNPP a matsayin zababben gwamnan Kano.

© Labari Daga Bauchi

Wane saƙo catoonist Bulama ke isarwa da wannan zane a fahimtar ka/ki?~ Abba Hikima
19/11/2023

Wane saƙo catoonist Bulama ke isarwa da wannan zane a fahimtar ka/ki?

~ Abba Hikima

17/11/2023

A shari'ar Tinubu da Obi, APC ta ce Obi ba cikakken dan Jami'iyya bane. A karshe kotu ta yi watsi da maganar ta ce ba huruminta bane tantance wanda yake dan jam'iyya da wanda ba danta ba. Wannan rigima ce ta cikin gida, tsakanin jam'iyyar kanta.

Amma yau a shari'ar Gwamnan Kano kotu tayi tsalle ta ce Abba Kabir Yusuf ba dan Jam'iyyar NNPP bane. Har da cewa hukuncin kotun baya akan kasancewarsa dan jam'iyya ba ba daidai babe.

Haka ake hauka a Democracy fa. Abu daya ne zaa yi amfani dashi a waje biyu amma kowanne hukuncin sa daban. Double Standards din sun yi yawa!

©Ra'ayin Mahmud Galadanci II

BREAKING: Appeal Court Sacks Kano Governor Abba Kabir YusufThe Court of Appeal sitting in Abuja has sacked Governor Abba...
17/11/2023

BREAKING: Appeal Court Sacks Kano Governor Abba Kabir Yusuf

The Court of Appeal sitting in Abuja has sacked Governor Abba Kabir Yusuf of Kano State.

Read BREAKING: Appeal Court Sacks Kano Governor Abba Kabir Yusuf on our Top Story. Click to read now.

17/11/2023

BAUCHI: KAURA VS MARSHAL LIVE UPDATE FROM APPEAL COURT ABUJA.

KOTUN DAUKAKA KARA TA KORI KARAN DA JAM'IYAR APC DA DAN TAKARANTA AIR MARSHAL BABA SADIQ S**A SHIGAR, TA KUMA JADDADA HUKUNCIN KOTUN TRIBUNAL, TACE SANATA BALA ABDULKADIR NE YAYI NASARA.

17/11/2023

BAUCHI: KAURA VS MARSHAL LIVE UPDATE FROM APPEAL COURT.

Muna issue karshe yanzu. Wajibine Mai Kara ya tabbatar da karansa Amma ba wai ya dogara da raunin Mai amsa Kara ba. Shaida 10 na Mai Kara yace baisan sak**akon zaben ba. Court tace BATA da dalilin rushe zaben ba. An kori kara an tabbatar da hukuncin tribunal.

©Hantsi

17/11/2023

Kaura Vs Marshal

Hantsi

Shima issue na 4 anyi resolving, wadda ake kara yayi nasara akai..

Zamu je issue na 5

17/11/2023

BREAKING NEWS!

BAUCHI: KAURA VS MARSHAL LIVE UPDATE FROM APPEAL COURT.

Bai k**ata kotu ta ba da wata ƙima ga duk wata takarda da aka ba da ita daga mai kara ba tare da kiran shaidar da za ta yi magana kan takardar ba.
Amma kash sun kawo Takardun Basu kawo shaidun da zasuyi magana akai ba ....sunyi dumping Takardun ne kawai...
Takardun da APC ta gabatar ba sa hannu ajiki .....wadannan Takardun shirme ne..

©Hantsi

17/11/2023

BREAKING NEWS!

BAUCHI: KAURA VS MARSHAL LIVE UPDATE FROM APPEAL COURT.

Issue na 1,2,3 anyi resolving in favor of the respondant against the appealiants
Zamu je issue na hudu 4 yayi Sama....

©Hantsi

17/11/2023

BREAKING NEWS!

BAUCHI: KAURA VS MARSHAL LIVE UPDATE FROM APPEAL COURT.

Kotu tana mamakin Mai yasa shaidun APC na jitajita s**a bada akan abin da basu sani ba.
Hakkin Mai karane su ambaci wadannan Takardun da Lokacin da aka kaisu mazabun da yadda ya k**ata acikasu ....
Court of appeal ta yaba ma kotun tribunal yadda tayi binciken kwakwaf akan maganar takakardu...

Wasu shaidun ma basuyi zabe ba, Shaidun masu Kara ba abun dogara bane kuma court of appeal ba kotun bincike bane da zata sake tantance shaidun..

©Hantsi

17/11/2023

Bauchi: Kaura Vs Marshal Update From Appeal Court Abuja.

Maganar rashin cika takardu karkashin Section 73 ba dalili bane na soke zaben wadan nan mazabun, kotu tayi watsi da wannan korafin saboda appeallants Basu ambata polling unit din da baa cika Takardun ba ......wajibine bayyana poling unit din da kuma shaidu Akan haka ...Amma masu daukaka Kara sun kasa aiwatar dashi. Haka ....shaidan haka Yana Kan Mai karan ......ba dadai bane ace inec ne zata BADA shaida Akan haka...

© Hantsi

BREAKING: ‘We’ve Arrested Ajaero’s Attackers’, NSA Begs LabourNational Security Adviser, Nuhu Ribadu, on Wednesday apolo...
15/11/2023

BREAKING: ‘We’ve Arrested Ajaero’s Attackers’, NSA Begs Labour

National Security Adviser, Nuhu Ribadu, on Wednesday apologised to the organised labour over the attack on President of Nigeria Labour Congress (NLC), Joe Ajaero, in Owerri, Imo State capital, on November 1.

Ajaero, who stormed Owerri to lead a protest, was severely beaten and detained for hours.

Consequently, the labour gave government an ultimatum to meet some demands, including arresting those behind the attack on Ajaero, threatening to begin nationwide strike if the demands were not met.

The Federal Government had gone to court to restrain labour, but the strike commenced on Monday, paralysing activities across the nation.

In a statement signed by the Head of Strategic Communications in the Office of the National Security Adviser, Zakari U Mijinyawa, on Wednesday, Ribadu urged the movement to rescind its decisions on the ongoing strike , adding that attackers of Ajaero have been arrested and investigations had commenced.

Ribadu said the federal government regrets the incident that happened in Imo and condemns it in its entirety, noting that it was against the rule of law and the principles of freedom of association and expression subscribed to by President Tinubu and his administration.

Link in bio…

Workers in Nigeria have commenced strike action as instructed by Nigeria Labour Congress. How is it going in your area ?
14/11/2023

Workers in Nigeria have commenced strike action as instructed by Nigeria Labour Congress.

How is it going in your area ?

05/11/2023

FLASH: Three blind men arrested for running a drug trafficking syndicate.
05/11/2023

FLASH: Three blind men arrested for running a drug trafficking syndicate.

Address

Bauchi

Telephone

+2348034513438

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Trumpet posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to The Trumpet:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Bauchi

Show All