28/12/2024
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Dan Majalisa Mai Wakiltan Karamar Hukumar Bauchi A Majalisan Tariyya Hon. Aliyu Aminu Garu (Sarkin Alhazan Bauchi) Yana Farin Cikin Gayyatar Al-Ummar Karamar Hukumar Bauchin Zuwa Wajen Bude Katafariyar Makarantar Daya Gina A Anguwar Madaki Dake Gundumar Tirwun
Wanda Za,Ayi Kamar Haka Ranan Litinin 30/12/2024
Lokaci Karfe 10:30Am Na Safe
Wuri Garin Kajatu Dake Gundumar Tirwun.
Sanarwa Daga
Babayo Ibrhim Inkil
Coodinetor