Abdul Mudallib Usman Abdul Kadir

Abdul Mudallib Usman Abdul Kadir Assalatu Wassalamu Alaika Ya Shugaban Masu Jinkai da Tausayi Annabi Muhammadu SAW

30/03/2024
Aduk Siffofin Muminai Babu ƘARYA A CikiAN TAMBAYI MANZON ALLAH S.A.W: ANA IYA SAMUN MUMINI  MAROWACI? YACE EH! ✓MATSORAC...
07/03/2024

Aduk Siffofin Muminai Babu ƘARYA A Ciki

AN TAMBAYI MANZON ALLAH S.A.W: ANA IYA SAMUN MUMINI MAROWACI? YACE EH! ✓
MATSORACI? YACE EH ✓
MAQARYA CI? YACE AA .

Alhamdulillah (والصلح خير). Was-silhu Khair.
05/03/2024

Alhamdulillah (والصلح خير). Was-silhu Khair.

Idan kana bibiya (following), ko sha'awa (liking), na wāni ko wāta, mai yaɗa Fasadi, a kafafen sada zumunta na zamani, k...
04/03/2024

Idan kana bibiya (following), ko sha'awa (liking), na wāni ko wāta, mai yaɗa Fasadi, a kafafen sada zumunta na zamani, ka tabbata tare kuke dakon zunubi, dashi ko da ita.
Idan baka tuba ka daina ba, zaku tashi tare gobe Ƙiyama ranar da za a tambayi:
Kunnuwa me s**a ji
Idanu me s**a gani
Zukata me s**a so

RAMADAN TAFSIR 1445/2024Domin samun karatun sheikh zaku iya mana magana ta WhatsApp.07083354552اللهم بلغنا رمضان
03/03/2024

RAMADAN TAFSIR
1445/2024
Domin samun karatun sheikh zaku iya mana magana ta WhatsApp.
07083354552
اللهم بلغنا رمضان

"Babu Abinda Ke Sanya Nutsuwar Zuciya Kamar Zikirin Allah, Kada Kasake Harshen ka Yabushe Batare Da Yawan Zikiri Ba"."أل...
03/03/2024

"Babu Abinda Ke Sanya Nutsuwar Zuciya Kamar Zikirin Allah, Kada Kasake Harshen ka Yabushe Batare Da Yawan Zikiri Ba".
"ألا بذكر الله تطمئنّ القلوب" صدق الله العظيم

02/03/2024

Barkada Juma'a

Allah ykaimu da lafiya
28/02/2024

Allah ykaimu da lafiya

Alhamdulillahi    Masallacin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA
27/02/2024

Alhamdulillahi
Masallacin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA

Masha'Allah
26/02/2024

Masha'Allah

Alhamdulillahi
26/02/2024

Alhamdulillahi

Prof. Ibrahim Maqari hafizahullah
26/02/2024

Prof. Ibrahim Maqari
hafizahullah

يا أيها الذين آمنوا إذا نودي للصلاة من يوم الجمعه فاسعوا إلى ذكر الله وذكروا بيع ذلكم خير لكم إن كنتم تعلمون
23/02/2024

يا أيها الذين آمنوا إذا نودي للصلاة من يوم الجمعه فاسعوا إلى ذكر الله وذكروا بيع ذلكم خير لكم إن كنتم تعلمون

Barkada Juma'a Maulana💚
23/02/2024

Barkada Juma'a Maulana💚

ألا يا رسول الله وارفع شكايتي   إليك وحالي ماترى العبد سودافحاجي وحاخ المسلمين أحلته  عليك فطبت النفس حرا مسر مدا
22/02/2024

ألا يا رسول الله وارفع شكايتي إليك وحالي ماترى العبد سودا

فحاجي وحاخ المسلمين أحلته عليك فطبت النفس حرا مسر مدا

In sha ALLAH anjima da misalin karfe 9:00 ko 9:30 M. Abulfathi Sani Attijjany zai gabatar da ta kaitaccen RADDI akan was...
22/02/2024

In sha ALLAH anjima da misalin karfe 9:00 ko 9:30 M. Abulfathi Sani Attijjany zai gabatar da ta kaitaccen RADDI akan wasu maganganu na M. Sani Umar Rijiyan Lemo.

Daga cikin jarabawar da Allah Ya ke yiwa Malamai da mutanen kirki, shine izgilancin fasiƙai da wawaye.Ayoyin ƙarshen Sur...
22/02/2024

Daga cikin jarabawar da Allah Ya ke yiwa Malamai da mutanen kirki, shine izgilancin fasiƙai da wawaye.

Ayoyin ƙarshen Suratul Mudaffifeen, sun isa su kwantar da hankalin duk mutumin kirki akan wannan jarabawa.

Dattijo!!
21/02/2024

Dattijo!!

Idan laddar ciyar da mai Sahur, bai wuce na ciyar da mai shan ruwa ba, to ba zai gazashi ba.Mu tuna cewa, da dama su kan...
21/02/2024

Idan laddar ciyar da mai Sahur, bai wuce na ciyar da mai shan ruwa ba, to ba zai gazashi ba.

Mu tuna cewa, da dama su kan ɗauki Azumi ɗore, saboda rashin abin Sahur, mai yuyuwa wasu ma su kasa Azumin.

Address

F/Madda
Bauchi
6406

Opening Hours

09:00 - 17:00

Telephone

+2348064063545

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul Mudallib Usman Abdul Kadir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdul Mudallib Usman Abdul Kadir:

Videos

Share


Other Digital creator in Bauchi

Show All

You may also like