๐“”๐“ช๐“ป๐“ต๐”‚ ๐“’๐“ฑ๐“ป๐“ฒ๐“ผ๐“ฝ๐“ถ๐“ช๐“ผ ๐“ข๐“ช๐“ต๐“ฎ: 55% ๐“ž๐“ฏ๐“ฏ

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • ๐“”๐“ช๐“ป๐“ต๐”‚ ๐“’๐“ฑ๐“ป๐“ฒ๐“ผ๐“ฝ๐“ถ๐“ช๐“ผ ๐“ข๐“ช๐“ต๐“ฎ: 55% ๐“ž๐“ฏ๐“ฏ

๐“”๐“ช๐“ป๐“ต๐”‚ ๐“’๐“ฑ๐“ป๐“ฒ๐“ผ๐“ฝ๐“ถ๐“ช๐“ผ ๐“ข๐“ช๐“ต๐“ฎ: 55% ๐“ž๐“ฏ๐“ฏ Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ๐“”๐“ช๐“ป๐“ต๐”‚ ๐“’๐“ฑ๐“ป๐“ฒ๐“ผ๐“ฝ๐“ถ๐“ช๐“ผ ๐“ข๐“ช๐“ต๐“ฎ: 55% ๐“ž๐“ฏ๐“ฏ, Murtala muhammad Way, Bauchi.

06/11/2023

Akwai page mai 10k followers ga mai buqata DM

Wannan maganin sunanshi ฦŠAN ฦ˜ULAFUCI.Indai mace tana amfani da shi ko haihuwa ษ—ari tayi sai ta dawo ta tsuke, sannan ga ...
01/11/2023

Wannan maganin sunanshi ฦŠAN ฦ˜ULAFUCI.

Indai mace tana amfani da shi ko haihuwa ษ—ari tayi sai ta dawo ta tsuke, sannan ga yan mata masu tsalle-tsallen zuwa SARINA HOTEL da BANANA CAR WASH suma zasu iya mallakar ษ—an ฦ™ulafuci...

Maganin matsi ne sadidan alaji. ๐Ÿ˜Ž

01/11/2023

Yar'uwata karkiji kunya lafiyarki mutumcinki ne wallahi karkiyi wasa maganinmu ingantacce ne kuma mujarrabi ne.

01/11/2023

Virgin oil is available just dm if you are interested

01/11/2023

Duk wanda keson magani yayi magana a private inkunyi order yau insha Allah zuwa safiya gobe za'a turo muku

01/11/2023

Lafiya jari

Alhamdulillah ba wayonmu bane ko dabara abun daga Allah ne shine yaso kuke Samun biyan buqata mukuma sanadi muna rokon A...
01/11/2023

Alhamdulillah ba wayonmu bane ko dabara abun daga Allah ne shine yaso kuke Samun biyan buqata mukuma sanadi muna rokon Allah ya cigaba da taimakon mu a dukkan Lamarin mu
Haryanzu munada Virgin oil ga duk mai buqata kawai min magana private insha Allah za'a dace wassalamu alaikum.

01/11/2023

Duk wanda s**ayi ordern magani daga ranan monday zuwa yau antura musu maganinsu kuma saqo ya isa alhamdulillah

01/11/2023

Qarfe tara zamu Fara turawa duk wanda s**a yi order magani insha Allah.

31/10/2023

Yar'uwa a Neman lafiya babu jin kunya inkikaji kunya ke kika cuci kanki.

๐Ÿฏ VIRGIN MATSI ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐ŸฏTWO DAYS VIRGIN RECOVERYโค๏ธโค๏ธGUARANTEE48HRS VIRGIN SET-UP IDAN BAKI KOMA VIRGIN BA WALLAHI BILLAHI Z...
30/10/2023

๐Ÿฏ VIRGIN MATSI ๐Ÿฏ

๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ๐Ÿฏ

TWO DAYS VIRGIN RECOVERYโค๏ธโค๏ธGUARANTEE

48HRS VIRGIN SET-UP IDAN BAKI KOMA VIRGIN BA WALLAHI BILLAHI ZAN DAWO MIKI DA KUฦŠINKIโœ…โœ…โค๏ธ

DM for your order

Note: Sau 1 muke siyarda wannan magani saboda gudun matsala, akwai wadanda zasu rinka mana kallon masu koyawa mata iskanci saboda zamu Gyarasu while mu munayi ne don gyaran Aure, amma duk yanda mutum ya ษ—auka hakan ne.

Virgin matsi a haษ—a shi da ingantattun itatuwa, masu tasiri ga matan da keson su nemawa kansu yanci da kima ga idon mazanjesu๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ.

๐Ÿฏ Virgin matsi yana matse mace ta koma gam-gam tamkar sabuwar amarya, koda ta haihu goma. Insha Allah.

๐Ÿฏ Virgin matsi yana maganin ฦ™aiฦ™ayin gaba da ฦ™uraje.

๐ŸฏVirgin matsi yana maganin fitar iskan gaba da mata ke haduwa dashi sakamakon buษ—ewa ko haihuwa.

๐Ÿฏ Virgin matsi yana maganin warin gaba.

๐ŸฏIdan kinsan ke budurwace kar kiyi amfani da virgin matsi sai idan kinsan baki da gaskiya๐Ÿคฃ(Allah ya kyauta).

Virgin matsi ba shi da wata illa, ba ta haifar da wata matsala it's safe.

VIRGIN INSERT
Virgin insert is a herbel mixure, that tightens the woman's V area, cure V fart, and treats itching and rashes. Its hundred percent safe.

Buy it @ Affordable price
For ur order DM
Ayi sharing domin masu buฦ™ata su gani.

Yanda duk Allah yayi dai-dai ne Allah ya baki lafiya ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
29/10/2023

Yanda duk Allah yayi dai-dai ne

Allah ya baki lafiya ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

YANZU YANZU: Wani mai wankin mota ya faษ—i da motar da aka bashi aikin wanke ta inda ya jefa ta a rami yana tsaka da ษ—an ...
29/10/2023

YANZU YANZU: Wani mai wankin mota ya faษ—i da motar da aka bashi aikin wanke ta inda ya jefa ta a rami yana tsaka da ษ—an zagawa da wata budurwansa a โ€˜Port Harcourtโ€™ Nijeriya.

29/10/2023

Inkinsan fara ce ke Kinada dimple ki ajiye hotonki zan zabi budurwa.

A matsayinki na budurwa 'yar ฦ™walisa, ko za ki iya zuwa koyon sana'ar daddawa domin samun sana'ar dogaro da kai?A matsay...
29/10/2023

A matsayinki na budurwa 'yar ฦ™walisa, ko za ki iya zuwa koyon sana'ar daddawa domin samun sana'ar dogaro da kai?

A matsayinka na sabon Ango ko za ka iya barin Amarya fara wannnan sana'a?

Muna jiran ra'ayoyinku...

29/10/2023
๐— ๐—ฎ๐—ด๐—ฎ๐—ป๐—ถ๐—ป ๐—ฅ๐—ฎ๐—ด๐—ฒ ๐—ง๐˜‚๐—บ๐—ฏ๐—ถ (Flat tummy capsules) Wannan wani haษ—i ne na musamman na itatuwa, saiwayoyi da sassaken gargajiya don...
27/10/2023

๐— ๐—ฎ๐—ด๐—ฎ๐—ป๐—ถ๐—ป ๐—ฅ๐—ฎ๐—ด๐—ฒ ๐—ง๐˜‚๐—บ๐—ฏ๐—ถ

(Flat tummy capsules)

Wannan wani haษ—i ne na musamman na itatuwa, saiwayoyi da sassaken gargajiya don ฦ™one kitse. ๐—ฌ๐—ฎ๐—ป๐—ฎ ๐—ฟ๐—ฎ๐—ด๐—ฒ ๐—ง๐˜‚๐—บ๐—ฏ๐—ถ ๐˜†๐—ฎ ๐˜€๐—ฎ๐˜‚๐—ธ๐—ฎ ๐˜†๐—ฎ ๐—ฑ๐—ฎ๐˜„๐—ผ ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐—ถ๐—ฑ๐—ฎ๐—ถ๐—ฐ๐—ถ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ถ๐—ธ๐—ผ๐—ป ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต.

Wannan capsules ne, za a yi amfani dashi na kwana 28 (28 Days).

Wannan magani mujarrab ne, gwadajje, ingantacce da ikon Allah. Bashi da illah ga lafiyar ษ—an adam.

Muna tura magani kowacce jiha a fadin ฦ™asarnan idan an siya ta hannun direbobi.

๐™”๐™ž ๐™ข๐™–๐™œ๐™–๐™ฃ๐™– ๐™™๐™–๐™ข๐™ช ๐™†๐™–๐™ž ๐™ฉ๐™จ๐™–๐™ฎ๐™š ๐™ฉ๐™– ๐™’๐™๐™–๐™ฉ๐™จ๐™–๐™ฅ๐™ฅ ๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™ฃ๐™ฎ๐™–๐™ง ๐˜ฟ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™ž๐™ฃ๐™  ๐™™๐™ž๐™ฃ ๐™™๐™–๐™ ๐™š ๐™ ๐™–๐™จ๐™–:-

Watsapp:08124228117

27/10/2023

Matasa Dubu 'Dari Biyune Da Tamanin Da Takwas 200,88 Ne S**a Cike Aikin Police Cikin Sati Guda Dafara Cikewa ๐Ÿค”

A yaune โ€œfarin wataโ€ yake cika shekaru miliyan 40 da halittar sa.- BincikeDaga Aliyu Adamu Tsiga
27/10/2023

A yaune โ€œfarin wataโ€ yake cika shekaru miliyan 40 da halittar sa.- Bincike

Daga Aliyu Adamu Tsiga

Na fi ฦ™arfin na karษ“i muฦ™amin minista sai dai in tura sunan wani a bashi - Rarara Mรฉ zakรบ cรฉ?
27/10/2023

Na fi ฦ™arfin na karษ“i muฦ™amin minista sai dai in tura sunan wani a bashi - Rarara

Mรฉ zakรบ cรฉ?

27/10/2023

Meyasa duk irin soyayyar da namiji yakewa mace, bazai iya kirga kudi a gabanta ba?

Allah ya rufa miki asiri kekuma kinzo kina tonawa kanki tirrr.
27/10/2023

Allah ya rufa miki asiri kekuma kinzo kina tonawa kanki tirrr.

Wato Allah ya jikan kwankoso badan ya mutu ba!Yace "mawaki karuwa ne"
27/10/2023

Wato Allah ya jikan kwankoso badan ya mutu ba!

Yace "mawaki karuwa ne"

An ce farashin shinkafa ta fara karyewa ษ“as shin ko wannan sauฦ™in ya zo inda kuke kuwa ?Muna jiran amsoshin ku..!
27/10/2023

An ce farashin shinkafa ta fara karyewa ษ“as shin ko wannan sauฦ™in ya zo inda kuke kuwa ?

Muna jiran amsoshin ku..!

01/10/2023

SO da Qaunar Fiyayyen halitta Annabi muhammad (S.A.W) shine Abincin zuciyar m, Dan Allah kuzo muyi masa salati.

01/10/2023

Karkayi tunanin yawan dukiya shine farin ciki.
Asalin farin ciki shine wadatuwa da abunda kake dashi (wadatar zuci) Allah kasa muci musha muyi sutura daga Halak, Alfarman ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)

Abun Alkhairi ne ya samu shine nace barin kawowo nan kowa ya amfana Ku shiga kuyi Register ku sami data kyauta da Yan Ch...
29/09/2023

Abun Alkhairi ne ya samu shine nace barin kawowo nan kowa ya amfana

Ku shiga kuyi Register ku sami data kyauta da Yan Chanji

Take a look at this amazing website. They sell data at the cheapest price and they give 11GB welcome bonus to all new users...... *Click the link to register for free* https://meggadata2-infodoleef.b4a.run/home/65168e4181d67d0013bb70bd
*Ku shiga kuyi Register ku sami data kyauta da Yan Chanji* ๐Ÿ˜€

Address

Murtala Muhammad Way
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐“”๐“ช๐“ป๐“ต๐”‚ ๐“’๐“ฑ๐“ป๐“ฒ๐“ผ๐“ฝ๐“ถ๐“ช๐“ผ ๐“ข๐“ช๐“ต๐“ฎ: 55% ๐“ž๐“ฏ๐“ฏ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies


Other Bauchi media companies

Show All