Dajinawa Tv

Dajinawa Tv For education and technical experience

24/04/2024

π”π©ππšπ­πž π€π€πšπ§ 𝐋𝐒𝐬𝐭𝐒𝐧𝐠 𝐝𝐒𝐧 𝐍𝐨𝐭𝐜𝐨𝐒𝐧 πŸ”₯:

β–ͺ️ Withdraw na Notcoin: Kwanan nan za a bude wajan da mutum direct zai yi withdrawing din Notcoin din sa zuwa wallet da exchangers da zarar an yi listing.

β–ͺ️Voucher: Sannan su kuma masu voucher kwanan za fitar da hanyar da su maida voucher ko wNOT in sun riga sun yi converting zuwa notcoin balance din su.

β–ͺ️ Ga wanda kuma za suyi holding notcoin din su bayan listing akwai tagomashi masu yawa da zasu samu bayan listing din, sannan zai basu damar yin task da yawa da za gabatar da ma wasu listing na project da dama wanda za dunga gabatar wa nan gaba bayan listing.

β–ͺ️ Sannan ina mai dada jan hankalin mutane akan suyi hakuri akan rashin listing din nan da ba ayi da wuri ba, inshallahu Alkhairi ne, akwai dalilai masu yawa wajan haka.

β–ͺ️Sannan bana tunanin za a fita daga watan nan ba ayi listing ba, koda kuwa an wuce to bai wuce farkon wata mai kamawa ba.

Allah ya bamu sa’a 🀲

Congratulations Notcoin Family πŸŽ‰

✍️ UKASHA NUHU DAJIN

Jama'a Assalamualaikum ina mai farin cikin sanar muku cewa daga Yau wannan shafi zai dinga bayani kan abubuwan da s**a s...
24/04/2024

Jama'a Assalamualaikum ina mai farin cikin sanar muku cewa daga Yau wannan shafi zai dinga bayani kan abubuwan da s**a shafi harkar MINING, CRYPTO, da kuma koyarda yadda ake yinsu

21/03/2024

Wannan maganar gaskiya ne yakamata mu lura

21/03/2024
05/06/2022

Change your life by following this advise

Video mu na yau akan falalar sallar dare daga bakin Mallam tijjani Yusuf guruntun kar a Manta a Danna subscribe https://...
26/10/2021

Video mu na yau akan falalar sallar dare daga bakin Mallam tijjani Yusuf guruntun kar a Manta a Danna subscribe https://youtu.be/V7PlsponbD0

falalar tsayuwar dare qiyamul layl

Shin kasan amfanin (aloe vera) to ka biyo mu a wannan shafin na dajinawa Tv domin sanin amfani wannan tsiro
22/09/2021

Shin kasan amfanin (aloe vera) to ka biyo mu a wannan shafin na dajinawa Tv domin sanin amfani wannan tsiro

Jama'a Assalamualaikum Ina mai sanar muku cewa mun chanza logo na channel din mu zuwa wannan don haka karku ga ya chanza...
12/09/2021

Jama'a Assalamualaikum Ina mai sanar muku cewa mun chanza logo na channel din mu zuwa wannan don haka karku ga ya chanza ba tare da kun sani ba sannan irin kalan videos din ma sun chanza saboda wasu dalilai yan YouTube channel dinmu (Dajinawa Tv) zai rika kawo muku video akan yadda zaka samu waraka daga cututtuka na jikin ka ne ta hanyar amfani da magunguna ga gargajiya/ Islamic medicine don haka idan bayi subscribe Dan uwa ka daure kaje YouTube Kayi Mana subscribe mun gode Naku Ukasha Nuhu Dajin

17/08/2021

Jama'a Assalamualaikum wannan shafi zai rika posting na video Wanda zaka samu ilimi fannai daban daban don haka ka kasance da mu ta hanyar taba alamar LIKE a wannan shafi mun gode

https://youtu.be/y4q_GFBOgiQ. Abduljabbar nasiru kabara Kano yayi sharri wa imam bukhari RA ga video nan
09/02/2021

https://youtu.be/y4q_GFBOgiQ. Abduljabbar nasiru kabara Kano yayi sharri wa imam bukhari RA ga video nan

Abduljabbar nasiru kabara Kano yayi karya wa imam bukhari RA . , tv, so, tv #,

A kokarta  ayi subscribe ayi share wa abokai da sauran group don Allah
03/02/2021

A kokarta ayi subscribe ayi share wa abokai da sauran group don Allah

Jama'a Assalamualaikum wannan channel na bude Shine domin ilimantarwa da fadakarwa akan abun da ya shafi Maura Mai kwakwalwa da wayar hanu(handset)

08/12/2020

Assalam. jama'a ina gabatar muku da sabuwar shafin mu mai suna (Dajinawa Tv) wanda zamu rika saka video na ilimin wayan hanu(handset) da computer nishadantarwa, fadakarwa kuma nan bada dadewa ba zamu bude youtube channel, twitter,instagram da sauran su

08/02/2020

Wannan shafi zai rika karantar da matasan mu da ilimin da zasu Rika samun kudi saboda yau da gobe

Address

Dajin
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dajinawa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dajinawa Tv:

Videos

Share


Other Digital creator in Bauchi

Show All

You may also like