21/07/2022
Ba tare da bata lokaci ba kowa dai ya san ma'anar LUWADI wanda girman laifinsa a musulunci shine kisa, kisan ma na wulakanci, don haka kai tsaye zan tafi zuwa ga zayyano muku siffofin 'yan Luwadi, yadda za'a ganesu a cikin al'umma da kuma bayani akan rayuwar 'yan Luwadi cikin sirri.

Siffofin'Yan Luwaɗi
Marubuci: Datti Assalafy
1- Siffa na farko da za'a fara gane 'dan Luwadi shine 'dan daudu, idan sun rika a harkan luwadi sai su fara yin shiga irin na mata, da magana irin na mata, da duk wata mu'amala irin na mata, duk 'dan daudu ana zuwa masa ta dubura
Luwadi kashi biyu ne: akwai nau'in Luwadi da ana yin amfani da wasu mayukan shafawa a goga a tsakanin cinyoyin na miji a na yin lalata dashi ba tare da an je ta dubura ba, wasu basa yarda ayi ta dubura saboda suna tsoron kada a zuba musu cuta, shiyasa ko da an k**asu, idan anje gwaji likita zai ga ba'a batawa 'dan luwadin dubura ba, amma dai ana Luwadi dashi ta tsakanin cinyoyinsa, sai kuma wanda ake zuwa ta dubura
2- Idan baka taba haduwa da dan luwadi ba, sai kuka fara haduwa a karon farko, ka lura da idonshi yana zuwa gabanka (saitin al'aura) zai fara kallo kafin ma kuyi musabaha, domin su 'yan Luwadi a rayuwarsu basa sa gajeran wandon ciki, k**ar boxer haka, ta nan ma suna saurin gane junansu idan haduwa bata taba hadasu ba, idan kun gaisa hannu da hannu da 'dan luwadi zai matse maka hannu da karfin tsiya, sannan ya kura maka ido, wannan wata hanyace da 'yan Luwadi suke gane junansu da wuri
3- Suna da wata siffa na kyautatawa wanda suke so suyi Luwadi da shi, shiyasa ko da an k**a 'dan Luwadi zaku ga mutane suna jin nauyin a masa rashin mutunci a unguwa saboda yadda suke kyautatawa yara, sannan matsananciyar shakuwa, kullun suna tare, Magidanci idan kaga kullun yaronka matashi yana tare da abokansa, idan dare yayi su yi wanka su fita to akwai wani abu, suna da zumunci a tsakaninsu k**ar zumunci irin na kurame da bebaye, iyaye sai ku sa ido, sai su samu yaro karami suna kyautata masa, to ko da sunja yaro