Abdulrahaman Bako

Abdulrahaman Bako Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulrahaman Bako, Warji Lg, Bauchi.

06/04/2024

Kisan yan shi'a
Da akeyi billahillazi zalunci ne, kuma Allah zai saka musu, babu mai goyon bayan haka sai dakiki

Senegal's New President Resumes Office with 2 First LadiesPresident Bassirou Diomaye Faye, and his two wives pose for ph...
06/04/2024

Senegal's New President Resumes Office with 2 First Ladies

President Bassirou Diomaye Faye, and his two wives pose for photograph after his swearing-in as Senegal's President at an exhibition centre in the new town of Diamniadio near the capital Dakar on April 2, 2024.

Me self don’t know 😂😂😂
06/04/2024

Me self don’t know 😂😂😂

DAREN 27: Yadda aka cika Masallacin Harami cikin wannan daren.Ya Allah ka biya wa kowa bukatarsa ta alheri 🤲
06/04/2024

DAREN 27: Yadda aka cika Masallacin Harami cikin wannan daren.

Ya Allah ka biya wa kowa bukatarsa ta alheri 🤲

Mutuwa Wajibi ne a wajen duk wanda yazo duniya, zata same ka zata same Ni, Menene fai'dar Karyan mutuwar Sheikh Dahiru U...
06/04/2024

Mutuwa Wajibi ne a wajen duk wanda yazo duniya, zata same ka zata same Ni,

Menene fai'dar Karyan mutuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ko wani fa'idah suke samu wurin faɗan hakan?

Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana masu albarka Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, Idan Mutuwa ta riske mu Allah yasa ta riske mu cikin masu imani, tare da cikawa da kalmar shahada

Rundunar 'Yan-sandan Nigeria tana neman wata mai suna Rukayya Saadina Dantata, 'yar asalin jihar Kano, ruwa a jallo
01/02/2024

Rundunar 'Yan-sandan Nigeria tana neman wata mai suna Rukayya Saadina Dantata, 'yar asalin jihar Kano, ruwa a jallo

INALILAHI WA'INA ILAIHIR RAJI'UN 😭 Yanzu Ƴanzu An Gabbatar da jana'izar Hakimin WarjiAllahu Akbar 😭Allahu Akbar 😭Allahu ...
27/04/2023

INALILAHI WA'INA ILAIHIR RAJI'UN 😭 Yanzu Ƴanzu An Gabbatar da jana'izar Hakimin Warji

Allahu Akbar 😭
Allahu Akbar 😭
Allahu Akbar 😭
Allahu Akbar 😭

Innalillahi...Allahu akbar. Allah ya gafartawa hakimin warji yasa mutuwa hutu agare shi damu Baki daya ameeen.
27/04/2023

Innalillahi...
Allahu akbar. Allah ya gafartawa hakimin warji yasa mutuwa hutu agare shi damu Baki daya ameeen.

INA NEMAN ALFARMAR KU ƳAN'UWA DA ABOKAN ARZIKI..!.Muna Buƙatar Addu'oi Daga Bakunan Ku Masu Albarka Domin Cimma Nasarori...
01/04/2023

INA NEMAN ALFARMAR KU ƳAN'UWA DA ABOKAN ARZIKI..!.

Muna Buƙatar Addu'oi Daga Bakunan Ku Masu Albarka Domin Cimma Nasarori Kan Manufofin Maigidan Mu Sen. Abdul Ahmed Ningi,(CON,OON) Ina Neman Alfarmar Ku, Kuma Ina Fatan Zaku Tayamu Da Addu'oi Domin Samun Wata Babbar Dama Domin Cigaban Al'ummar Mu Gabaɗaya!

Duk Mai Ƙaunar Cigaban Ƴankin mu Inada Ƴakini Zai Aje Tunanin Jam'iyya da Ƙabilancin Jam'iyya Tunda Allah Yabamu Kamar Yanda Muka roka Yamana Zaɓi Mun Gode Masa, Ku Taya Sen. Abdul Ahmed Ningi, Da Addu'a Kan Kyawawan Manufofinsa Na Alkairi, Ina Rokonku A Wanan Lokaci Da Muke Ciki Na Watan Ibada Watan Azumi Mu Ƙara Addu'a Ubangiji Allah Ya Jiɓanci Lamuran ~Walin Ningi, A Cikin Majalisa ta Goma Allah Ya Bashi Babbar Dama Ta Fitar da Ƴankinsa Kunya 🤲

✍️ ••Abdul Warji Na Leader••
10 - Ramadan -2023

Zamu Saurari Rediyo Wajen Jin yaya Shari'ar CBN Da Wasu Gwamnoni Najeriya Masu yi Don Kansu Masu yi Don Jama'a Allah Yas...
15/02/2023

Zamu Saurari Rediyo Wajen Jin yaya Shari'ar CBN Da Wasu Gwamnoni Najeriya Masu yi Don Kansu Masu yi Don Jama'a Allah Yasa Ayima talaka Adalci Don An Shiga Matsi Munana Na Bukatar Tausayawa

Ƴan Najeriya Kuyiwa Girman Allah Ranar Zaɓe Ku Zaɓi Alh Atiku Abubakar Badon Komaiba Saidan Ceto Ƙasarmu Najeriya Daga H...
08/02/2023

Ƴan Najeriya Kuyiwa Girman Allah Ranar Zaɓe Ku Zaɓi Alh Atiku Abubakar Badon Komaiba Saidan Ceto Ƙasarmu Najeriya Daga Halin Taɓarɓarewar Tattalin Arzikin Da Rashin Tsaro Da Rashin Aikinyi Da Jam'iyyar APC Ta Jefa Al'umma.

Allah Ka Tabbatarwa Atiku Mulkin Najeriya Allahumma Amin 🙏.

19/01/2023

Kalma Ɗaya Akaina ?
Abdul Warji Na Leader

01/01/2023
Munyi Rashin Jigo A Wanan Gida Na •KODA NAKA KASO NAKWARAI•ALHAJI NASSALAHA MAI WAKE WARJI ALLAH YA SANYA ALJANNA MAKOMA...
20/11/2022

Munyi Rashin Jigo A Wanan Gida Na •KODA NAKA KASO NAKWARAI•
ALHAJI NASSALAHA MAI WAKE WARJI ALLAH YA SANYA ALJANNA MAKOMARKA.

Address

Warji Lg
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrahaman Bako posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulrahaman Bako:

Videos

Share


Other Bauchi media companies

Show All