Itz Nuraddency

Itz Nuraddency Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Itz Nuraddency, Digital creator, Sangaru Near izzala mosque, Bajoga.

10/09/2023

Yau Likita yace idan akacemin I love you Ciwona zaitashi saura Kuma naji wata tafada๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
Akafta Nuraddency.

15/07/2023

๐Ÿ‘ณ LABARiN WANi USTAZU DA BUDURWARSA ๐Ÿ‘ฉ

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: My love wai kai baka iya soyayyar turawa ba ??

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Eh ai kin san ni ษ—in bahaushe ne ba bature ba.

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Ina nufin soyayyar wayayyu

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Au a hakan ta gidadawa muke yi ??

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: My love baka fahimce ni ba

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Toh fahimtar dani

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Ina nufin mu soye

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Tayaya zamu soye mu da ba kifaye ba ??

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Pls be a wise mana! ina nufin irin yadda turawa da indiyawa suke soyayyarsu, kaga yanzu wannan tazarar ma tayi yawa kamata yayi ace........

๐Ÿ‘ณ USTAZU: (dariya) Ohoooo! Sai yanzu na gane kice min irin iskancin turawa da indiawa zamuyi ??

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Ta gyaษ—a tare da rufe fuskarta da tafin hannu (wai ita kunya).

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Toh mu shiga gida mu fara

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Ta zaro ido tare da dafe ฦ™irji! Wanne gidan ??

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Gidanku mana

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Kana hayyacinka kuwa ?? So kake daddynmu ya karyani ??

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Saboda me zai karyaki ?? Kenan Yanzu a ina zamu ษ—abbaฦ™a wannan soyayya ta turawa ??

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Wani wajen mana amma banda gidanmu ko arear layinmu.

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Ya zaro ido har arear layinku ma ??

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: (Cikin ฦ™warin guiwa) ฦ™warai ma kuwa

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Toh kenan sai dai mu ษ“uya ??

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Ta gyaษ—a kai alamar eh!

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Kenan ba abin arziฦ™i zamuyi ba tunda dole sai mun ษ“uya, kuma ni gaskiya duk abinda ba za'a iya yin shi a gaban mutane ba sai an ษ“uya toh ni ban yarda da shi ba, kenan mun ษ“oyewa mutane a sa'ilin da Ubangijin mutanen yake kallonmu ?? Bonono kenan (wai rufin ษ—aki da ษ“arawo) inji hausawa..

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Cikin borin kunya (irin na wanda ya rasa abinda yake buฦ™ata) ashe dai zaka iya cin jarrabawata.. ??

๐Ÿ‘ณ USTAZU: Jarrabawa kamar yaya ??

๐Ÿ‘ฉ BUDURWA: Dama jarrabaka nayi naga ko kana da tsoron Allah..

๐Ÿ‘ณ USTAZU: (murmushi) Lallai kuwa naci wannan jarrabawar da kyakkyawan sakamako ma kuwa, kuma wannan makarantar na barta har abada..!!

Send a message to learn more

๐—ก๐—ฒ๐—บ๐—ฎ๐Ÿ‘ˆ ๐˜€๐—ต๐—ถ๐—ป๐—ฒ.. ๐—ก๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐ŸŒ  ๐—”๐—ฟ๐˜‡๐—ถ๐—ธ๐—ถ๐Ÿ‘ˆ๐—ธ๐˜‚๐—บ๐—ฎ๐ŸŒฟ ๐—ก๐—ฎ ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต ๐—ก๐—ฒ๐Ÿ™๐Ÿ•‹  ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต..๐—ธ๐—ฎ ๐—ฎ๐˜‡๐˜‚๐—ฟ๐˜๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐Ÿ™๐Ÿ‘ฌ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘ฆ ๐—ณ๐—ถ๐˜†๐—ฒ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ป๐—ฒ๐—บ๐—ฎ๐—ป๐—บ๐˜‚๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™  legend Nuradden๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
30/04/2023

๐—ก๐—ฒ๐—บ๐—ฎ๐Ÿ‘ˆ ๐˜€๐—ต๐—ถ๐—ป๐—ฒ.. ๐—ก๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐ŸŒ ๐—”๐—ฟ๐˜‡๐—ถ๐—ธ๐—ถ๐Ÿ‘ˆ๐—ธ๐˜‚๐—บ๐—ฎ๐ŸŒฟ ๐—ก๐—ฎ ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต ๐—ก๐—ฒ๐Ÿ™๐Ÿ•‹ ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต..๐—ธ๐—ฎ ๐—ฎ๐˜‡๐˜‚๐—ฟ๐˜๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐Ÿ™๐Ÿ‘ฌ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘ฆ ๐—ณ๐—ถ๐˜†๐—ฒ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ป๐—ฒ๐—บ๐—ฎ๐—ป๐—บ๐˜‚๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™ legend Nuradden๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ

I wish you a Happy New Year โšกโšก God bless the soul ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ‘Œ +1-1 Mrs Barrister ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚                  Rap song Arewa on top ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
27/02/2023

I wish you a Happy New Year โšกโšก

God bless the soul ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ‘Œ

+1-1 Mrs Barrister ๐ŸŽ‚๐ŸŽ‚

Rap song Arewa on top ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

26/02/2023
26/02/2023
On Friday zata fashe๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“
12/02/2023

On Friday zata fashe๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“

Muhammad Ajebortas big boy kana lokacinka ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏโคโค
04/02/2023

Muhammad Ajebortas big boy kana lokacinka ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏโคโค

M Guru big boy dan wash๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏโคโค
04/02/2023

M Guru big boy dan wash๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏโคโค

Hassan Diamond  kana lokacinka โคโค๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏ
04/02/2023

Hassan Diamond kana lokacinka โคโค๐Ÿ’ฏ๐Ÿ’ฏ

Real happy birthday
04/02/2023

Real happy birthday

Address

Sangaru Near Izzala Mosque
Bajoga

Telephone

+2347043144254

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Itz Nuraddency posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Bajoga

Show All