Serbia_15 online news

Serbia_15 online news journalist
(2)

11/05/2024

With the fans Serbia_15 online news

But duk dinsu for sale ne

◾Cikin Fotuna bayan Gama Shirin Tattaunawa Tareda C. E. O Billy care foundation azare Bilkisu Muhd C. E. O
11/05/2024

◾Cikin Fotuna bayan Gama Shirin Tattaunawa Tareda C. E. O Billy care foundation azare

Bilkisu Muhd C. E. O

11/05/2024

Tattaunawa Tareda Bilkisu Muhd C. E. O. Billy care foundation azare

Come on today ✔️🖕🖕🖕
11/05/2024

Come on today ✔️🖕🖕🖕

One day to go ✔️
10/05/2024

One day to go ✔️

💥Super chairmanMal. Musa Azare  ya ɗauki nawin karatun Abdullahi Aliyu Garba wanda ya kafa tarihi a kasar Katagum na cin...
09/05/2024

💥Super chairman
Mal. Musa Azare ya ɗauki nawin karatun Abdullahi Aliyu Garba wanda ya kafa tarihi a kasar Katagum na cin 347 a JAMB bana wanda zai karanta Software Engr a BUK.

Wanda ya aminta da karfafa gwiwar matasa kenan akan kwazo da jajircewa wanda ya aminta shi shugaba ne, yayi karatu kuma yakeso ayi.

Yace daga farko har ƙarshen karatun Abdullahi

09/05/2024

Yaro yakawo Serbia 15

Join us on Saturday 11 may 2024 8:00 pm ✅
08/05/2024

Join us on Saturday 11 may 2024

8:00 pm ✅

◾💥TIRKASHI: Fadar shugaban kasa ta yarda da zargin da Atiku Abubakar ya yi cewa akwai yaron Tinubu a cikin Shuwagabannin...
07/05/2024

◾💥TIRKASHI:
Fadar shugaban kasa ta yarda da zargin da Atiku Abubakar ya yi cewa akwai yaron Tinubu a cikin Shuwagabannin kamfanin da aka baiwa kwangilar titin Ibadan wanda za a kashe kudin da s**a haura Tiriliyan 15

▫️Sai dai fadar shugaban ƙasar ta ce ai Seyi Tinubu balagagge ne yana da damar yin fafutuka domin neman halaliyarsa, don haka ba wani laifi don an baiwa kamfaninsu aiki

Wanan kafa me Albarka tana sanarda Yanuwa cewa zatakawo muku ziyarar Gaisuwar da za Akai Wa M. D FMC Azare bisa Appointm...
06/05/2024

Wanan kafa me Albarka tana sanarda

Yanuwa cewa zatakawo muku ziyarar Gaisuwar da za Akai Wa M. D FMC Azare bisa Appointment dayabayar a Yan Katagum

Albishir Mutanen Yankin Katagum Zone Shahararren Malamin Nan Ustaz Dr Aliyu Rasheed Makarfi Zai gabatarda Lecture a gari...
03/05/2024

Albishir Mutanen Yankin Katagum Zone

Shahararren Malamin Nan Ustaz Dr Aliyu Rasheed Makarfi

Zai gabatarda Lecture a garin Itass goobe in sha Allah

Allah kaimu yabada iKon hakarta
Zaku iya Samun live stream a fage Dina Serbia_15 online news

💥Kamfanin MTN ya yi asarar Naira bilyan N392.6bn daga watan Janairu zuwa Maris, 2024 a Nijeriya.Kamar yadda kamfanin ya ...
01/05/2024

💥Kamfanin MTN ya yi asarar Naira bilyan N392.6bn daga watan Janairu zuwa Maris, 2024 a Nijeriya.

Kamar yadda kamfanin ya sanar, hakan ya faru ne ya dalilin tsawwala haraji da faduwar darajar Naira a kasar.

Serbia_15 online news  Call 07038026879 for Vedio or live interview ✅
01/05/2024

Serbia_15 online news

Call 07038026879 for Vedio or live interview ✅

30/04/2024

Cikekiyar Zantawa da Imran Muhammad jiddah (Dan gatan Abba G )

30/04/2024

Khadeeja M Inuwa azare

Daga COASU AMINU SALE COE AZARE Yayinda MSSN Tashirya Lecture Don wayar da kayin Sabbin dalibai da aka Dauka Wanda Ustaz...
28/04/2024

Daga COASU AMINU SALE COE AZARE

Yayinda MSSN Tashirya Lecture Don wayar da kayin Sabbin dalibai da aka Dauka

Wanda Ustaz Abubakar Adam imam Kimah

Yagabatar da Lecture

Daga Kafar sadarwa ta Serbia_15 online news

◾Breaking News 💥Yauma Fetur Yasake Tashin Gauron Zabi inda ake sayar da liter a kan 950  Acikin Garin Azare Nawa kuke sa...
28/04/2024

◾Breaking News 💥
Yauma Fetur Yasake Tashin Gauron Zabi inda ake sayar da liter a kan 950 Acikin Garin Azare

Nawa kuke saya agunku shin Kun Kara Kuma ??

DaDumi Duminsa Mawaki Rara yayi alkawarin bada Jari a Fateema me zogale Harma yasa anfara Neman wajenda zata zauna tafar...
27/04/2024

DaDumi Duminsa

Mawaki Rara yayi alkawarin bada Jari a Fateema me zogale

Harma yasa anfara Neman wajenda zata zauna tafara sanaa

◾Farashin Patrol A gidajen Mai a Nan Garin Azare  Naira 900 per liter◾Nawa kuke saya a yankunan ku ?  Follow Serbia_15 o...
27/04/2024

◾Farashin Patrol A gidajen Mai a Nan Garin Azare Naira 900 per liter

◾Nawa kuke saya a yankunan ku ?

Follow Serbia_15 online news

27/04/2024

Yayin gabatar da Shirin labaran Karshen mako

💥◾Litar man Fetur a Azare Yau Naita 820 Awasu gidajen Mai 🤔◾Shin nawa kuke saya a yankunan ku
26/04/2024

💥◾Litar man Fetur a Azare Yau Naita 820 Awasu gidajen Mai 🤔

◾Shin nawa kuke saya a yankunan ku

💥DA DUMI DUMIN SA: An kori Fatima  Mai Zogalen da mawaki Rarara yayi ma waƙa kwanan nan daga aiki sanadiyyar waƙar. Wane...
25/04/2024

💥DA DUMI DUMIN SA: An kori Fatima Mai Zogalen da mawaki Rarara yayi ma waƙa kwanan nan daga aiki sanadiyyar waƙar.

Wane fata zakuyi mata ?

SSerbia_15 online news

TIRƘASHI: Idán Mutane Sun Ga Dama Su Kwána Suna Zâgín Mu Dón Mun Raba Gari Da Ibrahim, Idan Dai Ba Zuwa Za Su Yi Su Dáke...
25/04/2024

TIRƘASHI: Idán Mutane Sun Ga Dama Su Kwána Suna Zâgín Mu Dón Mun Raba Gari Da Ibrahim, Idan Dai Ba Zuwa Za Su Yi Su Dáke Mu Ba, Céwar Umar Bush

Menene ra'ayinku?

◾Daga daren jiya zuwa wayewar gari yau an tashi da ƙarin ₦40 a kuɗin litar man fetur inda ta koma ₦820 a garin Azare, ◾n...
25/04/2024

◾Daga daren jiya zuwa wayewar gari yau an tashi da ƙarin ₦40 a kuɗin litar man fetur inda ta koma ₦820 a garin Azare,
◾nawa ake sayar litar man a yadda kuke ?

Ibrahim Ya Mika Kudaden Umar Bush Dake Hannunsa Ga MahaifinsaGa abinda Ibrahim ya ce kan mika dukiyar;Assalamu Alaikum.S...
24/04/2024

Ibrahim Ya Mika Kudaden Umar Bush Dake Hannunsa Ga Mahaifinsa

Ga abinda Ibrahim ya ce kan mika dukiyar;

Assalamu Alaikum.

Sakamakon abinda yake faruwa tsakanina da Umar Bush da Sadiq har ya janyo wasu suke zargin ko matsalar kudi ce ta hadamu ko an bani kudi na rike na hanasu ko kuma ina basu kudi kadan ina rike ragowar.

Yau cikin hukuncin Allah mun zauna kasuwa bisa jagorancin iyayen gidanmu na kasuwa tare da 'yan uwa da abokan arziki an kira Mahaifan Umar Bush tare da Wakilan Sadiq an yi lissafin abinda muka taba samu sanadin bidiyoyi da nake yi musu mutane suna ba mu kyautar kudi.

An cire hakkinsu an basu kamar yadda shaidu s**a tabbatar yanzu babu wani hakki na kudi ko wani abu a tsakanina da Umar da Sadiq saidai zumunci kawai da mutunta juna.

A karshe ina godiya ga duk yan uwa da abokan arziki bisa addu'a da karamci da aka yi min ina yiwa kowa fatan alkairi.
Nagode.

🔘 SSerbia_15 online news

Carlos Ancelotti bai taɓa rashin nasara ba a tarihin haɗuwar sa da Bayern Munich.Nasara 6, Canjaras 2.• Serbia_15 online...
24/04/2024

Carlos Ancelotti bai taɓa rashin nasara ba a tarihin haɗuwar sa da Bayern Munich.

Nasara 6, Canjaras 2.

• Serbia_15 online news

"Daga yau ni Ibrahim Abdullahi na janye hannu na akan Umar Bush da Sadiq, duk wani video da zaai musu bani bane.Iyayen U...
24/04/2024

"Daga yau ni Ibrahim Abdullahi na janye hannu na akan Umar Bush da Sadiq, duk wani video da zaai musu bani bane.

Iyayen Umar sun damka shi hannun Wanda ya fini, Dan Haka zuwa gaba Koda wani Abu zai faru, ku shaida yanzu bana tare dasu na cire hannu na a kansu, Ina musu fatan alkairi.

~ Cewar mai yiwa Umar Bush Video, Ibrahim Abdullahi

Meye raayinku?

◾Cikin Fotuna yayinda ake Gabatar da Tattaunawa ta Musamman tareda ◾Poet Amal Azare
22/04/2024

◾Cikin Fotuna yayinda ake Gabatar da Tattaunawa ta Musamman tareda

◾Poet Amal Azare

22/04/2024

Cikekiyar Zantawa da Hassana Dahiru yahaya

Matashiya me koyon Poem dake Nan Cikin Garin Azare (poet Amal )

Address

Azare
Azare

Telephone

+17038026879

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Serbia_15 online news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Serbia_15 online news:

Videos

Share


Other Azare media companies

Show All