Zinariya

Zinariya Jaridar Zinariya jarida ce mai tsage gaskiya komai ɗacinta ga al'umma da kuma kawo ingantattun labari

16/01/2025

Yau azumi saura kwanaki 44.

Allah nuna mana watan Ramadan da imani da lafiya.

16/01/2025

゚viralシfypシ゚viralシalシ

GARABASAR  SABUWAR SHEKARA !.... Karkasake a baka labari! Shagon Sayar da Takalma na {Abdul shoes collection and Global ...
15/01/2025

GARABASAR SABUWAR SHEKARA !
.... Karkasake a baka labari!

Shagon Sayar da Takalma na {Abdul shoes collection and Global service}
Yana sanar da Al'umma ya rage farashin takalman sa, masu matukar kyau da inganci, domin samun rangwame Sakamakon shigowar Sabuwar Shekara kamar yadda yasaba Yi Duk shekara ya rage kashe 25% cikin 100% Kamar yadda ya Saba duk shekara, duk Mai bukatar Takalma Yan kasashen waje, da sauran manyan takalma Yan kasashen India, China, Spain, Thailand, Dubai, Turkey, Italy, da sauran takalma na kasashen Ketare, muna sayar da Takalma masu matukar Kyau da Kuma inganci, muna sayar da takalman manya har da na yara masu matukar kyau da inganci takalmin da muke sayar dashi dubu 17k yakoma dubu 14k takalman dubu 14 yakoma 11k takalman dubu 10 yakoma 8k, takalman 8k yakoma 6k, anyi wanan ragin domin samun sauki saboda shigowar Sabuwar shekara Kamar yadda muka Saba Duk shekara zaku samu wadanan kayayyakin a shagon mu dake : Sabon gari Yan takalma,
Ko Kuma shagon mu na biyu

Lamba 22, shy plaza Gadon Kaya, Kano.
Zaku iya siyan takalman daga ko Ina kuke a fadin nijeriya da ketare Zaku Samu kayan mu duk inda kuke, zaku tuntubi a mu a Whatapp:

Ko lambar waya/whatahttps://wa.me/message/QFZICWKHVWH5L1pp 07064624880 ko 09067298607

Ko 08024604386

Maza Ku garzaya kusaya kafin lokacin ya kure, garabasar zata cigaba da gudana ne daga nan zuwa wani lokacin zuwa Kar kasake a baka labari maza ka Garzayo kasaya

Adireshin mu : Kasuwar sabon gari Yan takalma Piling parking Block E shop no 2 Kano state.

Ko

Shago na 22 cikin shy plaza daidai Gadon Kaya, saman Gada a jahar kano.

Don Allah Masu saya kadai ne zasuyi Mana magana kafin Garabasar ta Kare.

15/01/2025

Sponsored

Yadda Young Sheikh Zaria Zakeer M.S Ali ya ke horar da ɗaliban makarantarsa.

Dambarwar Masarautar Kano: A Kotun Ƙoli ma Sarki Sanusi ne zai yi nasara, in ji FalanaFitaccen lauyan nan mai rajin kare...
15/01/2025

Dambarwar Masarautar Kano: A Kotun Ƙoli ma Sarki Sanusi ne zai yi nasara, in ji Falana

Fitaccen lauyan nan mai rajin kare ƴancin bil'adama , Femi Falana, SAN, ya tabbatar da cewa ko da an je Kotun Ƙoli, Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll ne zai yi nasara a shari'ar dambarwar masarautar Kano.

Femi Falana ya yi bayanin hakan ne a taron tunawa da Chief Gani Fewehini karo na 21 da aka gudanar a yau Laraba a Legas.

Taron dai ya samu halartar lauyoyi da dama da masu ruwa da tsaki a fannin shari'a.

Da ya ke gabatar da maƙala a taron, Falana ya ce "Ina so na taya Mai Martaba murna bisa nasarar da ya samu a Kotun Ɗaukaka Ƙara , naji wanda ke Shari'a da shi na cewa zai tafi kotun koli, to ko an je can din ma Sanusi ne zai nasara, kai ko ina ma za a je kai ne da nasara.

"Mai Martaba zama daram, kowa yasan kotun tarayya bata da hurumi kan sha'anin masarauta.

"Yakamata kungiyar lauyoyi ta kasa ta dau mataki kan yadda wasu lauyoyi ke yaudarar wadanda su ke karewa a kotu, ya kamata mu ceto mutuncin wannan tsarin", inji Falana.
Daily Nigerian Hausa

15/01/2025

Yau Laraba, azumi saura kwanaki 45 da yardar Allah.
Allah nuna mana watan Ramadan da imani.

RAN MAZA YA ƁACI: Idan ku ka amince a ƙaro mana tamkar yaƙi 50 to a wata biyu za mu gama da ƴan ta'adda - Ministan tsaro...
14/01/2025

RAN MAZA YA ƁACI: Idan ku ka amince a ƙaro mana tamkar yaƙi 50 to a wata biyu za mu gama da ƴan ta'adda - Ministan tsaro

Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya nemi Majalisar Wakilai ta saka kuɗaɗen karin tamkar yaƙi guda 50 a kasafin kudin 2025 don magance matsalar ƴan ta'adda a kasar.

Badaru Abubakar ya yi wannan roƙon ne a yau Talata yayin zaman kare kasafin kudin 2025 da kwamitin tsaro na majalisar ya shirya a Abuja.

Ya bayyana cewa, tare da wannan kayan aiki, za a kawo karshen matsalar ƴan ta'adda a cikin watanni biyu.

“Ma’aikatar Tsaro na da alhakin samar da wasu kayan aiki a wasu yankuna, amma ba mu da damar yin hakan.

“Daga abin da mu ka samu a 2024, mun iya samar da Motoci Masu Sulke guda 20 kawai, amma me za su iya yi?

“Idan mu ka samu karin motocin guda 50 da za su shiga dazuzzuka don fatattakar ‘yan ta’adda, ina tabbatar muku, cikin wata biyu za mu kawo karshen matsalar 'yan bindiga, amma babu tanadin hakan a kasafin kudin 2025.

“Ina fatan wannan Majalisa za ta kara wa Ma’aikatar Tsaro kudi, domin mu iya samar da kayan aiki a wuraren da ke bukata,” in ji shi.

Daily Nigerian

ALLURA CIKIN RUWA MAI RABO KA ƊAUKAƊiyar Sarkin Kano Mai Martaba Sunusi Lamiɗo Sunusi kenan cikin shigar sarauta.Mazajen...
14/01/2025

ALLURA CIKIN RUWA MAI RABO KA ƊAUKA

Ɗiyar Sarkin Kano Mai Martaba Sunusi Lamiɗo Sunusi kenan cikin shigar sarauta.

Mazajen Zinariya ya take ne?

Ba Malami Ba Ne Ni A Zahiri Kamar Yadda Wasu Ke Ɗaukata A Zahiri -Kabiru Nakwango
14/01/2025

Ba Malami Ba Ne Ni A Zahiri Kamar Yadda Wasu Ke Ɗaukata A Zahiri -Kabiru Nakwango

Ko Bola Tunibu da Ganduje Basu isa Su Koreni daga APC ba duk da kulle kullen Kamani da ake ~ 'Dan Bilki.Kuma bazan taɓa ...
14/01/2025

Ko Bola Tunibu da Ganduje Basu isa Su Koreni daga APC ba duk da kulle kullen Kamani da ake ~ 'Dan Bilki.

Kuma bazan taɓa goyuwa da zaluncin Gwamnatin APC ba ina tare da Bala Muhammad Gwamnan Bauchi Jagoran tsage gaskiya.

~ Cewar Abdulmajid 'Dan Bilki Kwamanda Na Jam'iyyar APC

Zinariya

WANI ABU SAI SARAUTA: Kalli yadda Sarkin Keffi ya tashi daga kan karagarsa ta mulki ya bawa Mai Martaba Alhaji Aminu Bay...
14/01/2025

WANI ABU SAI SARAUTA: Kalli yadda Sarkin Keffi ya tashi daga kan karagarsa ta mulki ya bawa Mai Martaba Alhaji Aminu Bayero domin girmamawa a ziyarar da ya kai masa a yau talata.

Zinariya

14/01/2025

IN DA RANKA:

Za’a kashe Naira biliyan takwas domin wayarwa da ƴan Najeriya kai kan muhimmancin biyan kuɗin wutar lantarki.

13/01/2025

゚viralシfypシ゚viralシalシ

Wannan matashin Likitan mai suna Dr. Anas Chika mutumin kirki ne kuma kwararren Likita (Medical Doctor). Allah ya mishi ...
13/01/2025

Wannan matashin Likitan mai suna Dr. Anas Chika mutumin kirki ne kuma kwararren Likita (Medical Doctor). Allah ya mishi rasuwa a sanadiyar hatsarin mota a yau.

Sati biyu da s**a wuce aka mishi haihuwa har ya saka ma ɗan suna Jaafar Assadiq (Mahir), sai gashi Allah ya mishi rasuwa.

Kwanaki naga ya fara fadakarwa a harshen Hausa dangane da harkar lafiya domin amfanar da al'umma ashe abin ba zai tsawaita ba.

Allah ya gafarta mishi yasa Al-Jannatul Firdaus makoma a gare shi.

Daga Pharmacist Musa Bello

Address

Abuja
Anglo Jos
80073

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zinariya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share