Anchau Independent Social Media Forum

Anchau Independent Social Media Forum Latest News Update

Ready to work? Bsc Degree with 2 years working Experiances. Shandong province China!
08/12/2023

Ready to work? Bsc Degree with 2 years working Experiances. Shandong province China!

Job opportunity In ChinaIf You have a Bsc Degree in any related Field for atleast 3 years of completion and are willing ...
07/12/2023

Job opportunity In China
If You have a Bsc Degree in any related Field for atleast 3 years of completion and are willing to work in China. You can Contact me via [email protected]. or DM me.

TO WHOM IT MAY CONCERN!
19/09/2023

TO WHOM IT MAY CONCERN!

Asslm alaikum dafatan kowa zai tashi cikin QOSHIN LAFIYA.        Ina Mai sanar daku cewa yau asabar Muna gayyatar alumma...
16/09/2023

Asslm alaikum dafatan kowa zai tashi cikin QOSHIN LAFIYA.
Ina Mai sanar daku cewa yau asabar Muna gayyatar alumma zuwa wurin Sanya albarka ga makarantar da zaabude ta marayu dake Anchau gari,kubau local government Kaduna state Nigeria.
Ubangiji Allah yabada iKon zuwa Koda bakayi niyyaba!!
Allah yaqara bamu iKon qara taimakawa gaba dayan mu

03/09/2023

Pulse pounding.

03/09/2023
03/09/2023
03/09/2023

Rahotonni da dama daga wasu mazauna k@sar Kamaru, sun nuna cewa akwai wasu al'amura na rashin y@dda, da suke faruwa a fadar shugaban k@sar, inda wasu s**a bayyana mana da cewa tun dazu da yamma soj©ji sun k©ri mutane daga yankin da fadar shugaban kasar take.

Amma har zuwa yanzu ba'a san ainahin hakikanin abunda ke faruwa a cikin fadar shugaban kasar ba.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

03/09/2023

Application for NITDA AI Developers Group Training Cohort 11

The free monthly programme at National Centre for Artificial Intelligence and Robotics (NCAIR), Abuja, aligns with NITDA's goal to train one million Nigerian developers.

Two tracks are available for different skill levels: Beginner and Intermediary.

It is open to Nigerian youths aged 15 and above, including NYSC Corps Members, students, graduates, and tech enthusiasts.

Please note that this opportunity is available to those residing in the FCT or have logistic arrangements.

Details and applications:

Beginner’s level: https://bit.ly/3SvJ2Zy

Intermediary level: https://bit.ly/3Szm17R

02/07/2023

A yanzu haka El-rufa'i bai amince da karbar mukamin minista ba, yana son ya cigaba da karatunsa na PhD, amma har yanzu shugaban kasa Bola Tinubu yana son sa a Gwamnatinsa, yanzu haka ya tura wakilai domin tattaunawa da shi domin a shawo kanshi.

21/04/2023

UPDATE:

The management of Usmanu Danfodiyo University Sokoto has approved the payment schedule for the Undergraduate Student programs for the 2022/2023 academic session.

Congratulations 🎉

19/04/2023

Advisory on ChatGPT-Based Phishing Attacks

19/04/2023

Can you solve this

24/01/2023
Brazil legend Pele dies aged 82.Rest in peace ❤️
29/12/2022

Brazil legend Pele dies aged 82.

Rest in peace ❤️

28/12/2022

To All People who followed me.
Thanks you once again!

26/04/2022
APCDECIDE2023Zuwan Uba Sani Kubau kaddamar da takaranshi Na Governor Jihar Kaduna 2023
23/03/2022

APCDECIDE2023
Zuwan Uba Sani Kubau kaddamar da takaranshi Na Governor Jihar Kaduna 2023

APC DECIDE2023Zuwan Dattijo Kubau dan kaddamar da Aniyarshi Na takaran  Governor Na jahar Kaduna.
23/03/2022

APC DECIDE2023
Zuwan Dattijo Kubau dan kaddamar da Aniyarshi Na takaran Governor Na jahar Kaduna.

ALLAH YASA HAKA SHINE MAFI ALKAIRI Sabo Aminu
18/03/2022

ALLAH YASA HAKA SHINE MAFI ALKAIRI Sabo Aminu

01/03/2022

LABARI DA DUMI DUMINSA.
Ayaune maka samu labari yadda ya'n Makarantar Sakindire dake Karamar hukumar Giwa, dake Jihar Kaduna Nigeria. Suke Auren makaranta a tsakaninsu dalibai, da zaran kaga budurwar dakeke so Sai kabada sadakin Naira Dubu Biyar( #5000), Limami daga cikin daliban sai ya daura maku Aure, bayan gabatar da waliyai da Kuma shaidu daga cikinsu Daliban.

K U  B  A  U     L  G  A      R  E  P  O  R  T.February 25th, 2022.                      Abu Sani🖊️     Cikin kankanin l...
25/02/2022

K U B A U L G A R E P O R T.

February 25th, 2022.

Abu Sani🖊️

Cikin kankanin lokaci, al'ummar karamar hukumar Kubau sun shaida irin gagarimin alkhairan da Shugaban karamar Hukumar Hon. Zuntu Bashir Suleiman ya kawo domin cigaba mai daurewa.
Duba da yanda gwamnatinsa tamaida hankali wajen kawo abubuwan da zasu amfani al'ummar na tsahon zamani, k**ar:

🔹Kokarinsa wajen inganta harkan ilimi.
🔹Tallafawa masu karamin karfi musamman ta fanni ilimi.
🔹Kokarin kawo masana'antun dazasu zuba hannun Jari domin fadada hanyoyin samun kudin shiga ga gwamnati da Al'ummah.
🔹 Kokarinsa na ganin ya samar da hanyan gyara wutan lantarki tareda inganta ta na tsahon zamani.
🔹Bunkasa bangaren noma da kiwo.
🔹Yunkurinsa na gyara da kuma gina sababbin titina a fadin karamar hukumar kubau.
🔹Yunkurin Samar da kayan aiki a asibitoci da kuma makarantu, tareda gyara wadanda s**a lalace.
Bisawannan namijin kokarin nasa, ya kyautu ilahirin al'ummar karamar hukumar Kubau, k**a tun daga kan Sarakuna, Shuwagabannin al'ummah, Yan siyasa, Malamai, Tattijai, Matasa maza da Mata mu maramasa baya tareda addu'o'i domin ganin yakai karamar Hukumar izuwa tudun mun tsira, ta yanda zamuyi gogayya da sauran kananan hukumomi.

Dafatan Allah ya albarkaci al'ummar karamar Hukumar Kubau, ya kara hada kanmu, Ya zaunar damu lafiya da kasarmu baki daya.

Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum🤲🏻.

Innalillahi wa'enna Ilaihi Raju'un 😭😭😭Alh ya jikan ka da rahama, Allah ya bi mana hakkin mu
11/02/2022

Innalillahi wa'enna Ilaihi Raju'un 😭😭😭

Alh ya jikan ka da rahama, Allah ya bi mana hakkin mu

Technical Session of Kaduna State Local Government Join Account Allocation Committee Meeting for the month of January 20...
09/02/2022

Technical Session of Kaduna State Local Government Join Account Allocation Committee Meeting for the month of January 2022.
The meeting is being chaired by the Honourable Commissioner Ministry for Local Government Affairs, at the ministry Conference Hall.

Kubau Local Government updated 2022

©️ Taron shugabanin kanannan hukumomin jahar kaduna yau 09/02/2022.

Kwamitee kula da tsare-tsaren na jahar kaduna da hadin gwuiwan shugabanin kanannan hukumomi suna taron su na watan jiya wato janairu a kaduna.

Taron yana gudana ne a dakin taro na ma'aikatar kula da kanannan hukumomi da masarautun jahar kaduna,wata Shugaban ma'aikatar yake jagorancin a yanzu haka. Don ganin yadda kowacce karamar hukuma zata ke kashe kudadden ta da kuma gabatar masu da wasu matsallolin da suke bukatar daukan gyara cikin sauri.

Shugaban karamar hukumar kubau Hon Zuntu Bashir Suleiman zuntu Yana cikin wadan da s**a Sami damar halartan taron na yau,in Sha Allah Al'umman wan nan yanki zakuji labari mai dadi.

Address

Anchau, Kubau Local Government
Anchau
#234

Telephone

+2347086619536

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anchau Independent Social Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anchau Independent Social Media Forum:

Share