WTV

WTV WTV broadcasts on MOREPLEX Decoder Channel 556 and is also accessible via NIGCOMSAT Free to Air (FTA) Satellite

Dakarun Faransa za su fice daga Ikasar vory Coast, in ji Shugaba Ouattara
01/01/2025

Dakarun Faransa za su fice daga Ikasar vory Coast, in ji Shugaba Ouattara

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya taya ‘yan Nijeriya murnar shiga sabuwar shekara ta 2025, inda ya...
01/01/2025

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya taya ‘yan Nijeriya murnar shiga sabuwar shekara ta 2025, inda ya bukace su da su hada kai wajen ganin an samar da shugabanci na gari, su kuma jajirce wajen ganin shugabanni Basu yi rub-da-ciki Kan dukiyar al'umma ba

31/12/2024

Ƙarin Bayani Kan Kasafin Kuɗin Shekarar 2025 Na Jihar Gombe

Akalla mutane 71 ne s**a mutu a ranar lahadi da ta gabata a kasar Habasha lokacin da wata babbar motar ɗaukar fasinjoji ...
31/12/2024

Akalla mutane 71 ne s**a mutu a ranar lahadi da ta gabata a kasar Habasha lokacin da wata babbar motar ɗaukar fasinjoji ta fada cikin kogi, a cewar kakakin gwamnatin yankin Sidama ta kudancin kasar.

'Yan sanda a Nairobi babban birnin kasar Kenya sun harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa masu zanga-zangar adawa da zarg...
31/12/2024

'Yan sanda a Nairobi babban birnin kasar Kenya sun harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa masu zanga-zangar adawa da zargin sace masu s**ar gwamnati

31/12/2024

Yadda Manyan Malaman Addini S**a Hallaci Taron Tallafawa Marayau Ta Gidauniyar Gorbo A Yobe

30/12/2024

Majalisar Zartarwar Jihar Gombe Ta Amince Da Biyan Gratutin Naira Bilyan 4 Da Ɗoriya

30/12/2024

MARTANIN BABBAN HAFSAN TSARON NAJERIYA JANAR CG MUSA KAN KALAMAN SHUGABAN MULKIN SOJIN JAMHURIYYAR NIJAR

30/12/2024

BIKIN BAJE KOLIN AL'ADUN MASARAUTAR KALTUNGO 2024

KALTUNGO 2024: BIKIN BAJE KOLIN AL'ADUN MASARAUTAR KALTUNGO
29/12/2024

KALTUNGO 2024: BIKIN BAJE KOLIN AL'ADUN MASARAUTAR KALTUNGO

Akalla mutane 122 ne s**a mutu a wani hatsarin jirgin sama a Koriya ta Kudu, da safiyar yau Lahadi, a cewar jami’an kash...
29/12/2024

Akalla mutane 122 ne s**a mutu a wani hatsarin jirgin sama a Koriya ta Kudu, da safiyar yau Lahadi, a cewar jami’an kashe gobara da ceto na yankin

28/12/2024

Gwamnatin Jihar Yobe da Hukumar UNDP Sun Horas da Matasa 500 Kan Dabarun Dogaro da Kai

Faransa ta mika sansanin sojinta na farko da ke Faya-Largeau ga hukumomin kasar Chadi a ci gaba da janye dakarunta daga ...
27/12/2024

Faransa ta mika sansanin sojinta na farko da ke Faya-Largeau ga hukumomin kasar Chadi a ci gaba da janye dakarunta daga Chadi

Akalla fursunoni 6,000 ne s**a tsere daga wani gidan yari mai cike da tsaro a Maputo babban birnin kasar Mozambique a ra...
27/12/2024

Akalla fursunoni 6,000 ne s**a tsere daga wani gidan yari mai cike da tsaro a Maputo babban birnin kasar Mozambique a ranar Kirsimeti, bayan wani tawaye, Inji babban jami’in ‘yan sandan Kasar, Bernardino Rafael

26/12/2024

Bikin Krismati da Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Janar CG Musa

Akalla mutane 38 ne s**a mutu bayan da wani jirgin saman fasinja na kasar Azerbaijan ya yi hatsari a kusa da birnin Akta...
25/12/2024

Akalla mutane 38 ne s**a mutu bayan da wani jirgin saman fasinja na kasar Azerbaijan ya yi hatsari a kusa da birnin Aktau na kasar Kazakhstan da safiyar ranar Laraba

24/12/2024

KALAMUN MASU BUƘATA TA MUSAMMAN KAN SABUWAR DOKAR DA GWAMNA INUWA YA SANYA WA HANNU

24/12/2024

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kuɗi Na Bilyan 369 Na Shekarar 2025, Da Dokar Masu Bukata Ta Musamman

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category