Daily Rapid News

Daily Rapid News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daily Rapid News, Social Media Agency, Abuja.

01/05/2024

"Happy International Workers' Day! As we celebrate this year's Workers' Day, I wish to extend my warm greetings to all Nigerian workers across the nation. Your dedication and hard work are instrumental in driving our nation's progress and prosperity. Today is also a day to acknowledge and celebrate the remarkable efforts of all the workers who have given their sweat and blood in building our nation into a great land. Let us honor their efforts and salute their hard work.

On this occasion, I urge all Nigerians to remain steadfast in supporting the Renewed Hope Agenda of President Bola Ahmed Tinubu's administration. Let us continue working together towards a brighter and more prosperous future for all. Happy Workers' Day to everyone!

May this day bring renewed inspiration to each and every worker in our beloved country. Wishing you a peaceful and rewarding Labour Day filled with appreciation for your invaluable contributions to society.

Ibrahim Kabir Masari
Senior Special Assistant on Political Matters to the President"

27/04/2024
11/04/2024

SALLAH MESSAGE

Assalamu Alaikum
I wish to felicitate with the good and peace loving people of katsina State and Nigeria at large on the successful completion of the Ramadan Fast and celebration of Eid-Fitri.

For Muslims in our country and all over the world, Ramadan is a sacred spiritual obligation as one of the five pillars of Islam. With the help of Almighty Allah, we have gone through a period of abstinence, self-discipline, self-reflection, self-purification in gratitude and total submission to the will of Allah.

Beyond the self-abnegation and pious living that the fasting period imposed on us, the spiritual excercise we just concluded has also helped us to improve on our moral character, refine our minds in pursuit of higher ideals for which there should be no turning back.

At the heart of our faith and a major demand on all faithful is the requirement to commit ourselves to wholesome living. This entails love for one another, love for fellow humans regardless of creednand ethnicity, love for our communities and love for country.

We must constantly seek to become a better version of ourselves in dedication to duty and honesty. We must also never be weary of doing what is right, fair and just to all.

And I want assure you that Nigeria will be great during the tenure of President Asiwaju Bola Ahmed Tinubu GCFR, God's willing

May Almighty Allah accept our acts of worship, abstinence and charity that we undertook during the period.

I wish all Muslims in Nigeria and beyond happy Sallah celebration.

Ibrahim Kabir Masari
SSA on Political Matters to President ✍️

08/04/2024

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raajiun!

Mun samu labarin daya daga cikin manyan Limamin mu dake Malumfashi wato Chief Imam Ishaq Limamin Jibwis Central Mosque Malumfashi wanda ya rasu jiya

Muna ta'aziyya zuwa ga iyalansa, da yan'uwansa, limamai da sauran yan uwa Musulmai da malaman Jiha gaba daya sak**akon dogowar jinyar da yasha dama da ita

Muna addu'ar Allah Ya sa Aljannar Firdausi ne makomarsa, Ya sauran magabatanmu da duk wani wanda ya riga mu gidan gaskiya.

Alh Ibrahim Kabir Masari
SSA on Political Matters to President

03/04/2024

“Allahumma innaka 'afuwwun, tuhibbul-'afwa, fa'fu 'anni.

(Ya Allah Kai Mai Afuwa ne, Ka na son yiwa bayin Ka Afuwa, Ya Allah Ka yi mana Afuwa)”

Wallahi MATA tausayi sukebani😢😢Tun tana qarama batada kuzari wanda qaninta namiji zai iya sata kuka, tataso tafara girma...
31/03/2024

Wallahi MATA tausayi sukebani😢😢

Tun tana qarama batada kuzari wanda qaninta namiji zai iya sata kuka, tataso tafara girma idanuwa yadawo kanta tundaga 'yan unguwa har iyeynta,

Tak**a kanta ace girmankai
Tayi faran-faran ace batada kamunkai
Tayi kwalliya da kwarkwasa ace yar iska
Taqiyi acemata qazama.
Waidame zasujine?😭😭

Ahaka a huro masu wuta agida akan Aure duk hankalinsu baya kwanciya kullum burinsu shine suga sunsamu miji nagari wanda zaibasu cikakken kulawa, ahaka suma mazan suzo su yaudaresu suci amanarsu.

Sunyi Auren k**ar sun huta amma shima sai wacce tadace😭😭😭

Gaba daya rayuwarku tana cikin jarabawa wacce shiyasa dayawa suke fadawa halaka.

Dan Allah kuyi haquri ku kame kanku dahalinda kuka tsinci kanku babu abinda yake dauwamamme arayuwa watarana sai labari.

Ina QAUNARKU MATA💝
Ina TAUSAYINKU MATA😢

Allah yayimaku albarka🙏🌹

Nigeria Ta Karbi Shirin Mata A Yau Wanda Kasa Baki Daya Ake Marhaban Da Ita .Director : EFCC Boss.🙄🙄🙄Bada Umurni : TINNI...
10/01/2024

Nigeria Ta Karbi Shirin Mata A Yau Wanda Kasa Baki Daya Ake Marhaban Da Ita .

Director : EFCC Boss.🙄🙄🙄

Bada Umurni : TINNINBU 🤣😂🤣

Daukan Nauyi : NPOWER BENEFICIARIES 🙄🙄🙄

EFCC ta yi ram da shugabannin bankunan Zenith, Providus da Jaiz kan zargin badakalar kudin Betta Edu da Sadiya Umar Faro...
09/01/2024

EFCC ta yi ram da shugabannin bankunan Zenith, Providus da Jaiz kan zargin badakalar kudin Betta Edu da Sadiya Umar Farouk.

Jaridun The Punch da Guardians ne s**a ruwaito wannan labari, inda s**a ce manyan jami’an bankunan na ofishin EFCCin suna amsa tambayoyi.

Yanzu idan kuka ji sanarwar cewa an maye gurbin Beta Edu da Dr Mariya Bunkure, wa za ku zarga....?
09/01/2024

Yanzu idan kuka ji sanarwar cewa an maye gurbin Beta Edu da Dr Mariya Bunkure, wa za ku zarga....?

Shugaba Tinubu ya gayyaci Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo zuwa fadar A*o Rock, kan biyan N438m a matsay...
09/01/2024

Shugaba Tinubu ya gayyaci Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo zuwa fadar A*o Rock, kan biyan N438m a matsayin kudin tuntubar wani kamfani da ke da alaka da Tunji-Ojo, dakatarwar ministar harkokin jin kai, Betta Edu Kamar yadda jaridar WesternPost ta Ruwaito.

An sanya dokar ta ɓaci a Ecuadar bayan da shugaban wata ƙungiyar riƙaƙƙun ƴan daba Adolfo Macias Villamar, ya tsere daga...
09/01/2024

An sanya dokar ta ɓaci a Ecuadar bayan da shugaban wata ƙungiyar riƙaƙƙun ƴan daba Adolfo Macias Villamar, ya tsere daga gidan yari.

Adolfo, wanda aka fi sani da "Fito", na ɗaya daga cikin mutanen da ake zargi da kisan tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar na 2023 kuma ya jagoranci yin barazana ga gidan yarin cikin watannin da s**a gabata.

09/01/2024
💥BREAKING President Bola Tinubu Suspends Minister Of Humanitarian Affairs,  Dr Betta Edu Pending The Outcome Of Investig...
08/01/2024

💥BREAKING

President Bola Tinubu Suspends Minister Of Humanitarian Affairs, Dr Betta Edu Pending The Outcome Of Investigations.

Hakan na zuwa ne bayan fitar wata takardar biyan kuɗi da ministar ta aike wa ofishin babbar akanta janar ta ƙasar, inda ...
08/01/2024

Hakan na zuwa ne bayan fitar wata takardar biyan kuɗi da ministar ta aike wa ofishin babbar akanta janar ta ƙasar, inda take buƙatar a tura zunzurutun kuɗi don biyan tallafi zuwa asusun bankin kuɗin wata mata mai suna Onlyelu Bridget.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4aEEJ7w

N44bn Fraud: PDP demands immediate sack, prosecution of Tinubu’s ministerThe Peoples Democratic Party (PDP), has  demand...
08/01/2024

N44bn Fraud: PDP demands immediate sack, prosecution of Tinubu’s minister

The Peoples Democratic Party (PDP), has demanded the immediate sack and prosecution of the embattled Minister of Humanitarian Affairs, Betta Edu over the alleged looting of N44 billion National Social Investment Programme Agency (NSIPA) fund, including the N585.2 million audaciously diverted by her to a private account.

Read more>>> https://bitly.ws/38ZLq

25/12/2023

Assalamu alaykum!
HAPPY 74TH BIRTHDAY, OUR NATIONAL CHAIRMAN OF ALL PROGRESSIVES CONGRESS, DR. Abdullahi Umar Ganduje, OFR.

On behalf of my family and humble self, I rejoice with our leader, grassroot politician, a two time Commissioner, served as Deputy Governor two times, as well as two time Governor and now the National Chairman of our great party, the All Progressives Congress (APC).

Your are indeed a leader per excellence, who has exhibited great leadership skills with dexterity over the years.

Today, the All Progressives Congress witnesses significant transformation in all ramifications under his leadership since assumption of office, some months ago.
May Allaah, the almighty, give you sound health, divine guide and protection as you pilot the affairs of our great party to the highest elevation.

Once again, congratulations "Uban Abbah, mijin Gwaggwo".

Ibrahim Kabir Masari,
SSAP Political Matters.

17/12/2023

Happy 81st Birthday your Excellency
Muhammadu Buhari

Born on December 17th, 1942 in Daura,
May Almighty God grant you even longer life, good health, peace and joy.
Amen.

$HAHADA IN$HA ALLAHWannan shine Professor Mohammad Eid Shubeir Shugaban Jami'ar Mu$ulunci dake Gàzà (I$lamic University ...
15/11/2023

$HAHADA IN$HA ALLAH

Wannan shine Professor Mohammad Eid Shubeir Shugaban Jami'ar Mu$ulunci dake Gàzà (I$lamic University of Gàza) a Ka$ar FàIà$dinu

Jiya s0j0j¡n saman Kà$ar l$ràíIa sun jefa b0m daga jirgi ya fada gidansa wanda yayi ajal¡n$a ya samu $hahada Insha Allah

Yaa Allah Ka karbi shahadarsa tare da sauran 'yan uwa Musulmi wadanda t@àddàncín ya rut$a da su

Daga Datti Assalafiy

Allah ka saka mana😭😭😭Baka isa kayi magana ba yayin da kazo ka iske Fulanin daji sun tura shanu cikin gonarka suna cinye ...
15/11/2023

Allah ka saka mana😭😭😭

Baka isa kayi magana ba yayin da kazo ka iske Fulanin daji sun tura shanu cikin gonarka suna cinye maka amfani.

Harbewa ko sara shine sak**akon da zasuyi maka k**ar yadda ya faru da wannan bawan Allah mazaunin wani yanki a ƙaramar hukumar Sabua, lokacin da yaje kauda amfanin nasa don kar shanun ɓarayin su cinye masa.

Wannan shine halin da mazauna yankunan Ɗandume. Faskari Da Sabua a cikin jihar Katsina suke ciki.

Innanillahi wainna ilaihi raji'un 😭😭😭

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daily Rapid News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Daily Rapid News:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Social Media Agencies in Abuja

Show All