History Wall Hausa

History Wall Hausa History Is Who We Are And Why We Are The Way We Are
(1)

Congratulations
18/03/2024

Congratulations

Early results show Putin winning some 87 percent of the vote, the highest-ever result in Russia’s post-Soviet history aje.io/9rpsbm

Ina Masu Sauararin Tafsirin Shaikh Bashir Ahmed Sani Sokoto ga dama ta samu Insha Allah zan dinga Tura Tafseer din Malam...
13/03/2024

Ina Masu Sauararin Tafsirin Shaikh Bashir Ahmed Sani Sokoto ga dama ta samu Insha Allah zan dinga Tura Tafseer din Malam tundaga na jiya har zuwa karshen wanan watan mai Alfarma

Ga group nan kuyi join
https://chat.whatsapp.com/KmM40oa5Kkv6MuQz1X46D5

13/03/2024
TONE KWARANGWAL DIN KAN NEPHILIM.Unlocking Mysteries: Delving into the Enigmatic Story of a Nephilim Skull (Details in c...
14/02/2024

TONE KWARANGWAL DIN KAN NEPHILIM.
Unlocking Mysteries: Delving into the Enigmatic Story of a Nephilim Skull (Details in comments👇)

TARIHIN DAURI: AYA DAGA ALLAH.A SHEKARAR 2010 BAYAN NARKEWAR DUNKULLIYAR KANKARAA YANKIN SIBERIYA TA KASAR RASHA, WATA N...
11/02/2024

TARIHIN DAURI: AYA DAGA ALLAH.
A SHEKARAR 2010 BAYAN NARKEWAR DUNKULLIYAR KANKARAA YANKIN SIBERIYA TA KASAR RASHA, WATA NAU'IN GIWA IRIN DA DAURI DA AKE KIRA DA MAMMOTH TA BAYYANA MAI DAUYIN TON DAYA (KILOGRAM 1000).
WANNAN YAR GIWA KANKARA TA RUFETA NE JIM KADAN DA MUTUWARTA SHEKARU 39,000 DA S**A SHIGE A LOKACIN DA TAKE KOKARIN HAURA WATA YAR KORAMA.
WANI ABIN AL'AJABI SHI NE KANKARAR TA ADANA JIKINTA KAMAR YAU TA MUTU TSOKA DA FATAR JIKINTA DUK BA SU LALACE BA HATTA JININTA BAI DASKARE YA BUSHE BA.WANNAN SHI NE YA BAIWA MASANA KIMIYYA NA KASAR RASHA DAMAR DAUKAR JININTA.
A HALIN YANZU MASANA KIMIYYA NA KASAR RASHA DA KORIYA TA KUDU NA TUNANIN TAGWAITAWA DA SAMAR DA IRIN WANNAN DANKARIRIYAR GIWAR TA SAKE YADUWA A WANNAN KARNIN TA AMFANI DA FASAHAR NAN TA TAGWAITA HALITTA DA AKE KIRA DA CLONING.

In 2010, following a significant thaw in parts of Siberia, Russia, a magnificent one-ton woolly mammoth calf was unearthed. After 39,000 years encased in ice, the calf was remarkably well-preserved, retaining its fur and muscle tissue. Kudos to Russian scientists who, for the first time ever, successfully extracted blood samples from this prehistoric creature.
Research indicates that the mammoth met its demise while crossing a swamp, and the combination of low temperatures and surrounding ice contributed to its impeccable preservation. Scientists and researchers from South Korea are now contemplating the possibility of cloning this extinct species in the future, breathing new life into one of the colossal mammals from history.
It's worth noting that Yuka, the discovered mammoth, wasn't the first of its kind. In 1977, a small mammoth co**se was accidentally found by an excavator, though unfortunately, it was not as well-preserved.

Ku harbi duk wani abu da ke motsawa" da zarar kun shiga yankin Ibo na Biyafara. "In ji Benjamin Adekunle (Black Scorpion...
12/01/2024

Ku harbi duk wani abu da ke motsawa" da zarar kun shiga yankin Ibo na Biyafara. "In ji Benjamin Adekunle (Black Scorpion) 1968.

06/01/2024
Eliot Elisofon ne ya dauki hoton wannan dan saurayin, a kauyen Shadawanka cikin shekarar 1961.
31/12/2023

Eliot Elisofon ne ya dauki hoton wannan dan saurayin, a kauyen Shadawanka cikin shekarar 1961.

WANNAN DUTSIN KAMFAR A KASAR RASHA YAKE YANKIN SIBERIA.ANA KIRANSA HANGIN ROCKS. KO 'KAMFA A SAGALE.'   TSAYUWARSA A HAK...
29/12/2023

WANNAN DUTSIN KAMFAR A KASAR RASHA YAKE YANKIN SIBERIA.
ANA KIRANSA HANGIN ROCKS. KO 'KAMFA A SAGALE.' TSAYUWARSA A HAKA YA SABAWA DOKAR PHYSICS.
ME KU KE ZATON YA TSAYAR DA SHI A HAKA BAI JIRKITO BA?

Rukunin gidajen Kundila da ke  Kano, lokacin da ake kan gininsu, nan cikin watan Yuli na shekarar 1976 ne. Haka Alan Joh...
25/12/2023

Rukunin gidajen Kundila da ke Kano, lokacin da ake kan gininsu, nan cikin watan Yuli na shekarar 1976 ne. Haka Alan Johnston ya dauki hotonsu.

Daga Hannun Hagu Dan Kasar Sweden Carl Gustaf von Rosen Ne Da Wasu Jami'an Rushashshiyar Kasar Biyafara Da Jirgin Yaki K...
21/12/2023

Daga Hannun Hagu Dan Kasar Sweden Carl Gustaf von Rosen Ne Da Wasu Jami'an Rushashshiyar Kasar Biyafara Da Jirgin Yaki Kirar MFI-9B A Bayansu. A Lokacin Da Yake Shirin Tuka Jirgin Domin Kaiwa Birnin Kano Hari A Ranar 10 Ga Watan Agustan 1967.

08/11/2023

Pray for Gaza🇵🇸

A MESSAGE  TO THE COWARDICE OF ARAB NATIONS!! The Jewish of   terrorists state of Israel who are killing innocent Palest...
08/11/2023

A MESSAGE TO THE COWARDICE OF ARAB NATIONS!!

The Jewish of terrorists state of Israel who are killing innocent Palestinians do not even refer them by their name "Palestinian". Instead, they referring them as "Arab" It is important to the Cowards Arab nations to note that if terrorists state of Israel erase our Palestinian brothers and sisters in Gaza and the occupied West Bank, the cowardice of Arab nations should not go unnoticed,
they could be next target by terrorsist state of Israel !

Muhammad Auwal Ibrahim

Ahmadu Bello, the Sardauna of Sokoto and Premier of Northern Nigeria (1910 - 1966) visits Nigerian cadets at the Mons Of...
02/11/2023

Ahmadu Bello, the Sardauna of Sokoto and Premier of Northern Nigeria (1910 - 1966) visits Nigerian cadets at the Mons Officer Cadet School in Aldershot, UK, 26th July 1962. The cadets are taking commissions in the UK before returning to Nigeria.

A supermarket in Egypt, bravely and proudly, put signs up asking to boycott their own sales  that are in any way affilia...
31/10/2023

A supermarket in Egypt, bravely and proudly, put signs up asking to boycott their own sales that are in any way affiliated with those companies and countries who support Is*ra*el.

They put the life of their fellow brothers and sisters above any profit and above any self interest. A beautiful selfless act. May Allah bless them.

Dr. Zakir Naik cikin shigar Hausawa tare da Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sultan ɗin Sokoto 😍
30/10/2023

Dr. Zakir Naik cikin shigar Hausawa tare da Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sultan ɗin Sokoto 😍

30/10/2023

Important Messages watch this till end and share it as much as you can


29/10/2023

Ya Hayyu Ya Qayyum ka Tarwatsa Ƙasar Isreal'ila da masu taimaka masu ta kowace hanya!

Wasu Fulani Masu Siyar Da Nono A Zamfara Tsohowar Jihar Arewa 1957.
29/10/2023

Wasu Fulani Masu Siyar Da Nono A Zamfara Tsohowar Jihar Arewa 1957.

Kano Street in 1956
29/10/2023

Kano Street in 1956

28/10/2023

Please include our brothers and sisters in your prayers as terrorists state of Isrhell has intensified its heavy bombardment on innocent people of Gaza tonight as internet communications have been cut off

A scene from the turbanning ceremony of the Late Ameer of Kano Abbas at Bompai by the white men in the year 1903.
24/10/2023

A scene from the turbanning ceremony of the Late Ameer of Kano Abbas at Bompai by the white men in the year 1903.

19/10/2023

لا حول ولا قوة الا بالله

"There was some hope for my child. That's what the doctor had told me. I returned a little while later to find that my child was gone, the doctor was gone and the whole hospital was gone!"

WAYE ADOLF HI**ER? (1)Hi**er Sunan baban Shi kenan Shi Kuma (ADOLF) yake. (Hi**er Alois  Schicklgruber) wannan shine bab...
19/10/2023

WAYE ADOLF HI**ER?
(1)
Hi**er Sunan baban Shi kenan Shi Kuma (ADOLF) yake.

(Hi**er Alois Schicklgruber) wannan shine baban (Adolf) Shi Kuma Hi**er Alois baban Shi shine (Schicklgruber) Shi Kuma baban Shi shine ( Johann Georg
Hiedler)
Anan mun ambaci kakan (Adolf Hi**er) na biyu bangaren Uba, Baban (Adolf Hi**er) Ya Auri uwar Hi**er Mai suna (klara Polz) Kuma wannan matar itace matar sa ta biyu da ya Aure Bayan rabuwar sa da ita ya auro uwar (Adolf Hi**er) an Auri mamar sa ne a shekarar "1885"
(Adolf Hi**er) Yana da yayye amma wadanda ba uwar su daya ba ma'ana diyan tsohuwar matar baban Shi Kamar babbar diyar sa (Angela)

Ashekarar 1886 uwar (Adolf Hi**er) ta haife yaro Mai suna (Otto) Amma ya mutu, ta sake haifar wani (Gustov.) shima ya mutu, shekarar 1889 Ta haifi (Adolf Hi**er) Wanda shine danta na uku 3 , Ashekarar 1896 ta haifi Qanwa ga Adolf Hi**er Sunan ta (Paula Hi**er) Talauci da quncin rayuwa ya saka baban sa rashin zama wuri daya Wanda Har Aikin (shoemaker) saida yayi kafin ya samu wani qaramin Aikin Gwamnati, (Adolf Hi**er) Ya fara tasowa amma kuma baban sa ya tsufa ya mutu Yana da shekara 58 aloqacin (Adolf Hi**er) Yana yaro qarami Dan shekara (13) a shekarar 1903. wannan mutuwar ta baban sa ta qara saka rayuwar sa cikin kunci inda Har wannan yayi sanadiyar watsewar sauran "Yan uwan Shi na haihuwa dashi daga Garin ( Döllersheim) wani qaramin kauye cikin qasar ta Austria, Bayan mutuwar baban sa da shekara shida uwar (Adolf Hi**er) wato Klara Polz itama ta mutu a shekarar 1907 Hi**er ya zama maraya. Acikin
" Yan uwan Shi (Paula Hi**er) wato Qanwar sa ita ta rayu , Hi**er ya kasance baida wani Dan uwa da suke uwa daya Sai Qanwar sa qarama, Ya taso cikin qasar wahalce, Yana da fasahar Zane Zane Kuma yakasance Yana Qin Jinin yahudawa arayuwar Shi.
SHIN KO MIYE DALILIN SA NA QIN YAHUDAWA?

1-Abunda muka iya ganowa na Tarihi Kan kiyayyar da Hi**er yake yi ma yahudawa Yana daga Dalilin Barkewar Cutar (BURVONIC PLAGUE) Wata Cuta ce Epidemic data taba bayyana shekaru Dadadewa a nahiyar turai a qarni na (13th) Wanda a shekarar 1353 acikin turai cutar ta bayyana akalla mutun miliyan ashirin da biyar s**a mutu (25 million people) Kuma a qarni na (14th) ta sake bayyana inda wannan ya harzuqa Turawa s**a shiga bincike Sai s**a Gano ashe Yahudawa su s**a qirqiro da wannan cutar, wannan yasa aka riqa korar su daga turai aka k**a su ana qona su da ransu,
Wannan tarihin Yana cikin littattafan su Kuma Hi**er ya karanta ya gani, sai ya qara tsanar yahudawa,
Kuma aloqacin da akayi yaqin Duniya na farko anyi nasara Akan qasar Germany Sai labari ya riqa yawo a Gari cewa ai ta hannun makircin Yahudu aka Ci sojojin Germany da yaqin, wannan ma ya qara tasiri ga Hi**er na qara giyayyar su.
2- Sannan Hi**er ya zarge yahudawa da samun dama fiye da "Yan qasar su Kuma sun hana Tattalin Arzikin Germany ya cigaba.
Bugu da qari an Gano yahudawa sun kashe sojojin Germany ta Hanyar amfani da iskar Gas Mai guba loqacin yaqin Duniya na farko.
Hi**er ya bayyana yahudawa amatsayin sune matsalar Duniya" Duk abunda kuka ga ba daidai ba a Duniya to Aikin Yahudu ne "

Wannan yasa ya fito da hanyoyin koya ma sauran" Yan qasar sa Qin yahudawa Har acikin makarantu.

ADOLF HI**ER haifaffen Dan qasar (AUSTRIA) Mu kula akwai babanci tsakanin qasar AUSTRIA da AUSTRALIA. Qasar AUSTRIA wata qaramar qasa ce dake makwaftaka da Qasar GERMANY dake turai. An haife Adolf Hi**er a shekarar "1889" Adolf Hi**er tun Yana qarami ya rasa iyayen sa yayi rayuwar maraici Kuma yasha wahalar rayuwa, Hi**er mutum ne Mai baiwar Zane-zane (Arts) Kuma mutum ne Mai son Tarihi, ya taso Kuma ya Girma acikin qasar sa ta haihuwa AUSTRIA Mai makwaftaka da GERMANY, mutun ne Mai Qin Jinin Yahudawa Kuma Yan tuhumar shugabannin Turai da Daure ma yahudawa suna juya turai da qasashen su na Gado yadda suke so! Tare da zargin shugabanni da fifita yahudawa Akan "Yan Asalin qasashen su, loqacin da wannan ra'ayin ya fara bayyana ga wannan matashin mutun Sai aka daqile yunkurin sa na shiga Aikin soja Kuma aka rufe Shi a gidan yari tsawon loqaci, Bayan fitowar sa Sai ya wallafa wani littafi Mai suna (MY STRUGGLE} Ma'ana GWAGWARMAYA TA. Daga nan Bayan rashin samun cikakkiyar dama daga Qasar sa ta AUSTRIA Sai ya yanke shawarar yaga Indigent nashi na qasar ya Koma qasar GERMANY Mai makwaftaka da AUSTRIA Wanda Hi**er yayi imanin cewa qasar Germany ma qasar su ce ta Gado Domin ma kusan Harshen su daya Kuma Al'adun su daya Qasar Germany ta karbi baquncin matashi Hi**er ya zama Dan qasa ya samu sabon (NATIONALITY) Wanda yayi Hakane a shekarar 1913 ana saura shekara daya a fara Gwabza yaqin DUNIYA na farko (WWI) nan take Hi**er ya shiga Aikin soja Amma cikin Volunteer ma'ana Sojan Sakai. Ashekarar 1914 yaqin Duniya na farko ya barke tsakanin qasashen turai inda qasar Germany ke goyon Bayan qasar Servia wacce aka kashe ma yarima (Franz Ferdinand). Dakarun Germany sun yaba ma ma kokarin Hi**er ganin cewa Bai ma samu horo irin na Sojan Jamus cikakke ba Amma yayi hubbasa ga yaqin, wannan yasa yayi farin Jini gidan soja Har aka bashi muqami, Bayan kammala yaqin Duniya na biyu Sannu a hankali Hi**er na qara karbuwa a Germany kafin ya bayyana cikakkiyar adawa da yahudawa Sai ya kafa Qungiyar siyasa Mai suna (N**I CONGRESS) Ya karbu a gidan siyasa inda a shekarar 1933 Hi**er ya Ci zabe amatsayin shugaban qasar Germany bisa tsarin (CHANCELLOR) Kuma shugaban Hafsan sojin Germany Mai cikakken iko. Aloqacin ne wajen jawabin sa na farko a Garin (NUMERINBERG) yake bayyana haramta ma Mata karatu a matakin Jami'ia Kuma ya karbe ikon manyan ofisosa da Mata ke jagoranta, daga nan alaqar sa da qasashen Turai Kamar France, England Tayi tsami qungiyoyin waje s**a tayar da Mata suna zanga- zanga cikin Germany Domin nuna adawa da Tsatstsauran ra'ayin Hi**er Akan Mata da Kuma yahudawa, ganin haka fa Hi**er Bai yi qasa a Guiwa ba ya shiga kisan yahudawa inda ya ayyana su amatsayin Bala'i ga qasar sa da Kuma Duniya, ya Sanya a makarantu koyar da Dalibai Qin yahudawa Domin ya karanta Tarihi a shekarun da S**a shude qasar Germany ta taba korar yahudawa acikin qasar.

Hi**er ya hada Kai da Qasar ITALY da Qasar JAPAN sun qulla kawance inda Ashekarar 1939 Hi**er yayi umurni ga Generals din Shi dasu kwace ikon qasar POLAND, Bayan nan Hi**er ya tura gagarumar Runduna su kwace qasar FRANCE , SPAIN, PORTUGAL duka qasashen turai da basu Goya masa Baya Sai ya mamaye su da karfin soji, wannan Abu ya tayar ma da Qasar England wacce ke a gefen Germany amma Ruwan teku sun shiga tsakanin su Wanda haka yasa ita ma England din Bai mamaye ta ba. Amma sojojin Sama sunyi luguden wuta acikin biranen qasar England, lamarin Hi**er ya tayar da Hankalin hatta America dukda cewa America Hankalin ta ya karkata ne ga qasar JAPAN da fadan gasar Tattalin Arziki ya rikide zuwa wuta-wuta, amma Nan take shugaban qasar England wato Prime Minister na loqacin da suke kira (WINSTON CHURCHILL) Ya aika da saqon Gaugawa ga shugaban America (FRANKLIN DELANO ROSOVELT)
Kan cewa Hi**er na barazana ga hatta qasar England data rage Mai motsi a loqacin, yayi Kiran karfafa qawancen soja Domin taka ma Germany Birki, ita Kuma America yaqin ta da Dan Hakin daka raina wato JAPAN ya Sha Mata Kai amma a haka ta cije ta Aika ta rudunar sojoji qasar England Domin Tsaurara Tsaro! Bayan Hi**er yaga yayi nasara Akan qasashen Turai Sai ya mayar da Akalarsa ga qasar (RUSSIA) rasha Domin yayi mamaya, a shekarar 1941 ne ya qaddamar da mamayar qasar RUSSIA wato Daular Soviet Union mamayar da manyan kwararrin Generals din Shi s**a saka ma suna (OPERATION BABAROSSA) wadannan Generals din sun hada da
¶Colonel General Von kliest
¶Colonel General Hoepna Hoth
¶Colonel General Edward Gudarean
Nan take shugaban qasar Russia wato JOSEPH STALIN yayi gaugawar umurni ga sojojin Red Armies wato sojoji rasha da su tunkari Dakarun Germany na Hi**er, kwararrin sojojin N**i na Hi**er sun bayyana cewa mamaye rasha bazai wuce wata daya ba kacal, Saidai kash yadda Jamusawa s**a zata abun ya canza Domin qasar rasha qasa ce Mai qarfin gaske dukda irin qarfin Sojin Hi**er din, Tarihi zai iya bayyana wannan mamayar amatsayin kuskure da Hi**er ya tafka.

America, da qawayen ta sun hada rundunar sojoji ta qawance da suke kira (Allies forces) Domin Tunkarar Hi**er da qawancen sa na qasa biyu masu qarfi wato ITALY da JAPAN qawancen Mai suna (AXIS power) saboda rinjaye da qasashen America s**a samu wannan yasa s**a rinjaye sojojin su Hi**er inda Sojin rasha s**a samu damar raka Dakarun Hi**er Har cikin Germany. Wanda a shekarar 1945 shekara biyar ana fafatawa sojojin qawance sun rinjaye rundunar Hi**er inda s**a shiga Har cikin Germany s**a kwace iko da Qasar, masana Tarihi sun tabbatar da cewa ba'a k**a Hi**er Hannu da Hannu ba wasu ma na cewa ya kashe kansa ne aqarqashin qasa wajen fakewa yayin yaqi (Bunker)

BALA'IN DA YAHUDAWA S**A SHIGA CIKIN TSARIN KISA NA (HOLOCAUST) da HI**ER yayi MASU. (4)

Holocaust wani tsarin kisan yahudawa ne da Hi**er yayi amfani dashi wajen halakar da yahudawa afadin qasar Germany dama sauran qasashen turai da ya mamaya.
Wani wuri ne aka kebe akayi gini Kamar gidan yari acikin kowane daki akwai Bayahude fiye da Dari biyu 200 an daure su Kuma wuri ne da mutun Baya iya miqewa tsaye, acikin wannan halin ga yunwa Sai a sako masu Hayaqin Gas Mai guba duk su mutu, wasu Kuma za'a barsu kulle Har yunwa ta kashe su wasu Kuma cikin rame za'a rufe su, wasu rataye akeyi wasu Kuma tarasu ake abude masu wuta, wasu Kuma jirgi ke sakar masu bomb.
Haka Dai ta wadannan hanyoyin Sai da aka kashe bayahude miliyan shida, wasu cikin gidaje ake isko su abasu Bindiga ace su harbi "Yan uwan su, Gashi ko Hi**er Idan ya bayar Da umurni ba'a canzawa, akwai loqacin da yayi umurnin ayi wani munin KISA ga yahudawa Sai Generals din sa s**a ji Tausayin yahudawa an haqa rame za'a rufe su, sojojin nashi s**a nemi atausaya haka Hi**er yace
" Ku yahudawa ku fito cikin ramen, "s**a fito Sai yace
" Ku sojoji na su shiga cikin ramen s**a shiga " Sai yace ma yahudawa" Ku rufe wadannan sojojin nawa, nan take yahudawa s**a Fara afka masu qasa yace ku dakata, Generals din s**a fito yace to kunga abunda nake fada maku, babu mafi sharrin mutane Kamar wadannan mutanen kuzo mu qarar dasu baki daya. Cikin girmama sojojin sa s**a sare masa s**a aiwatar da wannan Aikin, suna mamakin ashe su yahudawa basu Tausayin masu Tausayin su.

SHIN MEYASA HI**ER YA MAMAYI RUSSIA 1941.?

Hi**er ya Tuhumci qasar Rasha (Russia) Da bin muradun Yahudawa tare da goyon Bayan England da America ga siyasar Duniya Kuma Hi**er ya tayar da tsohuwar gaba ta yaqin Duniya na farko inda sojojin Jamus s**a Sha Kashi ga hannun rashar wannan yasa Hi**er yaga cewa yanzu ya samu damar dauko waccan fansar, Saidai kash aloqacin JOSEPH STALIN shugaban rasha ya kira Zaman Sulhu tsakanin Shi da Hi**er amma Ina yayi wannan Kiran ne mamayar na qasa ga Sati daya Kamar yadda Dan leqen asirin rasha Mai suna (Garhard Kegel) Ya hakaito. Wannan mamayar Tayi sanadiyar rushewar Gwamnatin N**i ta Hi**er.

CIGABAN TARIHIN HI**ER (5)

ﻓَﺈِﺫَﺍ ﺟَﺎٓﺀَ ﻭَﻋۡﺪُﺃُﻭﻟَﻯٰﻬُﻤَﺎ ﺑَﻌَﺜۡﻨَﺎﻋَﻠَﻴۡﻜُﻢۡ ﻋِﺒَﺎﺩٗﺍ ﻟَّﻨَﺎٓ
ﺃُﻭْﻟِﻲ ﺑَﺄۡﺱٖ ﺷَﺪِﻳﺪٖﻓَﺠَﺎﺳُﻮﺍْ ﺧِﻠَٰﻞَﭐﻟﺪِّﻳَﺎﺭِۚ ﻭَﻛَﺎﻥَ ﻭَﻋۡﺪٗﺍ
ﻣَّﻔۡﻌُﻮﻟٗﺎ
"Kuma Idan Wa'adi yazo zamu Aiko da bayin mu Masu Tsananin yaqi su fitar daku (yahudawa) ta tsakanin gidajen ku su Gallazama ku, Kuma wannan ya kasance Wa'adi ne abun Aikatawa "
(17 :5 isra'i)

Babu shakka wannan ayar Al-qur'ani tana bayyanar ma da Duniya ne cewa fa Adolf Hi**er da jama'ar sa suna bayin nan da zasu Addabi yahudawa acikin wannan Wa'adi da aka ambata, Wanda bisa Hakane malaman Tafsir dayawa s**a bugi gaba cewa wallahi Adolf Hi**er shine ayar ke nufi lahaula walaquwwata illah billah. Wanda Babu shakka "Yan uwa shine take nufi Domin dama ALLAH Madaukakin sarki ya kan jarabe yahudawa loqaci Bayan loqaci da wata fitina, Bayan ta wuce Kuma Sai su sake Dawowa da qarfin su Kamar yadda muke gani ayau sun sake samun karfi sune ke riqe da Majalisar Dinkin Duniya, suke riqe da Cibiyar kasuwanci ta Duniya, ga mak**ai, to dama ALLAH ya nufi Adolf Hi**er bazai kashe yahudawa duka ba ALLAH yayi alkawarin zasu Kai karshen zamani. Yahudawa sun sha irin wannan Barazanar Wanda fa qasashen Turai sun Sha kora su a shekaru da Dadewa kafin zuwan Hi**er, babu shakka Al'amarin Hi**er akwai ban mamaki gani yadda yake Qin yahudawa sannan Kuma ya saka Dokoki wadanda sunyi daidai da shari'a, Kamar misali a Taron sa na Garin (Numirenberg) Ya soke karatun Mata matakin jami'a Kuma ya hana su ayukan Office Wanda Yana ganin yahudanci ne shiyasa yayi haka ALLAH Mai iko.
Sai gashi Dai Adolf Hi**er Bai samu kammala ayukan manufofin sa ba sojojin qawance na America s**a daqile Shi saboda sunyi ma sojojin sa Taron Dangi, Ashekarar 1945 ne aka rinjaye Shi Kuma ake zargin yayi (committing su***de) , ma'ana ya kashe kansa dukda babu tabbatacciyar hujja Domin wasu masana Tarihi suna cewa basu ga gawar sa ba.

Abbas Ibrahim Zauma. ✒

Adolph Hi**er (A German), wanda ya kashe Yahudawa sama da Miliyan 6, yace:"Naso in kashe Yahudawa gaba dayan su ne, in s...
19/10/2023

Adolph Hi**er (A German), wanda ya kashe Yahudawa sama da Miliyan 6, yace:

"Naso in kashe Yahudawa gaba dayan su ne, in shafe su daga doron 'kasa, amma na bar sauran kadan ne domin in nunawa duniya dalilin da yasa na kashe su".
_
Yana nufin 'yan kadan da ya rage su zasu fitini duniya, har za'a zo gane hatsarin su, daga nan za'a gane Hikimar data sa ya kashe su, wato yana nufin ya taimaki duniya ne da ya kashe su, ya rage muggan iri, idan ana ganin laifin sa toh za'a zo a gane Hikimar sa.
~ Hi**er 'dan duniya 😆

Name one person you can recognize in this photo?
19/10/2023

Name one person you can recognize in this photo?

"Misalin yadda Muminai suke wajen nuna Soyayya ga juna, da tausayawa junan su da sassauta wa junan su cikin damuwar data...
19/10/2023

"Misalin yadda Muminai suke wajen nuna Soyayya ga juna, da tausayawa junan su da sassauta wa junan su cikin damuwar data dame su, k**ar Gangan jiki guda ne, idan wata gaba tana ciwo (ko ta samu rauni) sai sauran jikin ma ya kamu da zazzabi da rashin Bacci cikin Zogi da radadi".
🎤:
Inji Manzon Allah (S.A.W).
Karanta Sahihul Bukhariy, Hadisi na dubu 5,665.

Wato Manzon Allah (S.A.W) 'karshen zance ne wajen bayani da bayar da misali.
Yace Muminai k**ar Gangan jiki ne, wato idan 'kafa tayi rauni sai kaga hatta bacci ba zaka iya ba, ana yin bacci ne da zuciya da Kwakwalwar Kai, amma ba su aka taba ba, kafa ce tayi rauni, sai su gagara yin baccin, duk da cewa akwai nisa tsakanin 'kafa da kai.

Manzon Allah yana nuna maka duk nisan da Mumini yayi maka toh kuna tare, k**ar Gangan jiki daya ne, wancan yana Africa, wancan yana Asia, ko wancan yana Antarctica, wancan yana North ko South America ko Middle East idan ya shiga damuwa sai kaji kaima an taba ka.

~ Hadisin yana nuna cewa idan Muminai s**a shiga wata damuwa sai kaji cewa bai dame ka, ko ko a jikin ka, yana nuna 'karancin Imanin wannan mutum.p

Wai Majalisar Tarwatsa Zaman lafiya tayi Watsi da Ƙudurin da Russia da Brazil s**a shigar Akan PalestineShine nace Dama ...
17/10/2023

Wai Majalisar Tarwatsa Zaman lafiya tayi Watsi da Ƙudurin da Russia da Brazil s**a shigar Akan Palestine

Shine nace Dama taya Zamuyi Tsammanin Adalci daga Kungiyar yan Bautar Shedan 'Yan Freemasons wanan hoton dake kasa babban zauren majalisar tarwatsa zaman lafiya ne daga sama zaku hango "One Eye Symbol" symbol ne' na kungiyar matsafa ta Duniya masu jiran Dujjal yazo

YA Allah ka tarwatsa wanan majilisar k**ar yadda s**a tarwatsa zaman lafiyar Duniya!

16/10/2023

Me yasa Hamas (Sunni) suke karban taimako daga Hezbollah (Shi'a)?
______________________________
Da farko bari mu fara da zargin da ake yiwa tawagar da s**a tsaya domin kare manufar Palasdinawa da Dakin Allah Baitul Maqdis ko (Muqaddas) daga cikin su akwai 'yan Sunnah (Hamas) da akwai Fatah, akwai 'yan Shi'a (Hezbollah) da sauran su.
~ Sannan akwai fahimtu da Aqidu daban daban a cikin Falasdinawa, k**ar dai Arewacin Nigeria, akwai wadanda basa 'dayan biyun, basa Sunnah basa Shi'a k**ar irin su Lebraliyyun da sauran su. Amma zargin da yake yawo a cikin Musulmi shine Hamas itace ta tsokano fadan alhali tasan bata da karfin kare rayuwar Palasdinawa.

~ Tabbas Hamas ce ta dauki nauyin hare haren 6 October 2023 din nan, amma ka tambayi kanka me yasa? bari in fito da wasu abubuwa uku da s**a faru just a cikin 2023 din nan wanda ba kowa ya sani ba daga cikin mu wadanda muke kallon Yakin daga gefe.

Ranar 17 January 2023 Yahudawan Isra'ila sun shiga Gazza, s**a shata wasu Layuka a cikin wata Unguwa, gidajen da suke wajen sun Kai 320, mutanen dake rayuwa a wajen sun haura 2,200 aka basu umarni su fita daga Gidajen su, filayen na ¥@wa ne, bayan su Palasdinawa sun shafe sama da shekaru 100 suna rayuwa a wajen.
~ Wasu sun fita, wasu basu fita ba, aka zo aka k@she su gaba daya bayan kwana 8, aka rushe Gidajen, aka bar wajen har yanzu ba'a gina ko Block daya ba an kore su, an kashe wasun su, an rushe wajen, an tilasta musu gudun Hijira.

Ranar 4 April 2023 an k**a wasu matasa da suke karatu a Jami'ar Azhar, wasu a Kuwait, wasu a America ana zargin su da hada Kai da kasashen Musulmi akan !$r@'ila, aka rike su na tsawon sati 'daya, bayan kwana 7 da Asubah aka ga gawarwakin su su 30 akan Tituna, an k@she an watsar, aikin !$r@'ila ne gaba daya wannan.
~ An kashe musu wasu daga cikin matasan da zasu dawo su zama manyan Likitoci, Injiniyoyi, wahalar da s**a yi na shekaru 30 ko 25 akan Yaran su zama wasu yanzu an rushe musu, sun koma baya, sai sun sake training wasu Yaran da zasu taso nan gaba shekaru 25 da 30 masu zuwa.

An mayar dasu baya, kai kana nan baka san me ake ciki ba kana cewa ai Hamas tana hada Kai da Isra'ila ana kashe Falasdinawa, hmmmm ikon Allah.

Na karshe ranar 1 August 2023 an tayar da V0mb a wani Asibitin Yara jarirai a Gaza, Hakan yasa aka rasa jarirai 79 ko 89 na manta hakikanin yawan, aka rasa iyaye Matan da s**a haife su, aka k**a B@¥ahudiyar data ta shiga kayan fashewar, aka caje ta, aka samu information da dama cewa 'yar aikin !$r@€|a ce, nan da nan aka aike da ita Lahira.
~ Jin an k@she ta sai ¥@wa s**a shigo s**a far wa Falasdinawa, aka k@she duk wanda aka samu a lokacin, saboda an k@she musu mutum 'daya tak, su basu ga illar da s**a yiwa Falasdinawa na kashe musu mutane 158 ko sama da haka ta dalilin v0mb a Asibiti ba.

Yanzu irin wadannan labaran sai ka binciki mazauna wajen da kafofin Sadarwa masu kishi da kare manufar Palasdinawa kafin ka samo su, ba zaka taba jin su a BBC ko CNN ba, kai hatta Aljazeerah sometimes. Wannan fa baka ji me aka yi musu a cikin 2021 ba, ba kaji 2022 ba, na 2023 din ma gudu uku ne rak na kawo, akwai irin su kuma da yawan gaske.
~ Haka F@|asdin@wa suke cikin wannan tasku da wulakanci, da mugunta. Kai ana saura wata biyu a fara wannan Yakin sai da ¥√daw* s**a tarwatsa industrial area na Gaza, wajen da Kamfanonin sarrafa Abinci kayayyaki, Magani da Tufafi suke, aka 'kona fiye da rabin wajen. Anyi hasaran billions dollars.

Kamar a Kano ne ace maka an 'kona Sharada industrial area 😳, ko a Zaria ace maka an 'kona Cikaji industrial area ko a Funtua, duk wanda yasan wadannan wajeje a yanzu da wajejen s**a mutu ma kenan yasan an lalata Billions ne ba millions ba, baka ake yiwa Falasdinawa fa over the years.

Duk baka san rabin ta'addancin da ake yi musu ba Rana 'daya kawai don sun rama kazo kana cewa su s**a tsokano!!! Haba Malam, kana ganin ranar Qiyama ba za'a tuhume ka akan kayi musu sharri ka munana musu zato ba, cikin abinda ake yi musu basu rana ko kashi 1 cikin 100 ba.
~ Yana daga cikin Aqidu ko kuskuren da Western Media suke cusawa a zukatan mutane, ba zasu gaya masa asalin abinda yasa su wane s**a aikata kaza ba, sai su gaya Maka cewa ai su wane ne s**a tsokano, idan mutum yana bin irin wannan kwabar yana nuna he is not current, iya binciken sa ya tsaya akan kafafen watsa labaran Yahudawa irin su BBC da CNN su gaya maka waye yayi laifi a cikin Musulmi da wadanda ba Musulmi ba..

~ Shike nan ku sai zauna ayi ta kashe ku, ana talauta ku baby abinda zaku yi na ramuwa?
Su sun fika sanin wacece Isra'ila, sun fika sanin karfin ta, sun san me zata yi menene ba zata iya yi ba.

Kuma ko Kiristoci ne ake yi musu wannan zaluncin ya dace ka taimake su, ka tausaya musu domin sun fi kusa da kai fiye da Yahud, b***e wanda kake ganin yana Musuluncin amma rabi da rabi.
~ Palasdinawa majority dinsu Musulmi ne, akwai Kiristoci da yawa a cikin su, k**ar Arewacin Nigeria ne, kowa yasan Arewa kasar Musulmi ne, cigaban Arewa cigaban Musulmi ne, toh shike nan sai kace saboda akwai Kiristoci a Arewa Allah yasa Yahudawa su tarwatsa Arewa?

Sannan kada ka manta suna zaune a kusa da Dakin Allah Baitul Maqdis ne, duk ranar da aka gama dasu gaba daya toh 'dakin za'a tarwatsa, ashe bai dace kayi fatan nasara ga wanda yake kokarin tsare dakin Allah ba koda yana Bidi'a a fahimtar ka?
Allah ya kyauta....

Saboda rubutun ya 'dan yi yawa zan tsaya a nan, zamu zo mu duba me yasa Hamas take karban agaji daga 'yan Shi'a Hezbollah na Lebanon wacce Iran take taimakawa 100 percent. Za mu zo da wadannan bayanai a yau in sha Allah.

Address

Zaumanet@&gmail. Com
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when History Wall Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to History Wall Hausa:

Videos

Share

Category