Unguwar Gyari Celebrities

Unguwar Gyari Celebrities Domin ilimantarwa tunatarwa fadakarwa gami da wa'azantarwa harma da labaran duniya da dumiduminsu garzayo zuwa wannan dandali mai tarin albarka..da sharhi

29/09/2023
Ɓarar da damar zuwa Saudiyya da salah yayi babbar asara ce.
08/09/2023

Ɓarar da damar zuwa Saudiyya da salah yayi babbar asara ce.

ALLAH ka ƙara mana soyayyar Manzon ALLAH
03/09/2023

ALLAH ka ƙara mana soyayyar Manzon ALLAH

ALLAH ka bani miji nagari
03/09/2023

ALLAH ka bani miji nagari

Masu burin faranta wa al'umma ALLAH ka basu dama.
03/09/2023

Masu burin faranta wa al'umma ALLAH ka basu dama.

29/05/2023

An hana Ganduje da Soludo shiga wurin manyan baki na alfarma

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3N2eiz1

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ALLAH yayima ƊanƊan yayata Abdullahi Lawal Sabon gida Rasuwa, ALLAH ya yafe masa zunu...
27/05/2022

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ALLAH yayima ƊanƊan yayata Abdullahi Lawal Sabon gida Rasuwa, ALLAH ya yafe masa zunubansa ya haskaka kabarinsa yasa aljanna che makomarsa. Ameen.

Notice: NNPP (New Nigeria Peoples Party) Contact persons list of the 36 states and FCT for the purpose of enquiries, req...
08/04/2022

Notice: NNPP (New Nigeria Peoples Party) Contact persons list of the 36 states and FCT for the purpose of enquiries, requests and participation in NNPP activities in the respective states or the National level.

Sanarwa: Wannan sune lambobin jama'ar da za'a tuntuba a jihohi 36 da Abuja dangane da neman bayani ko mu'amala a jam'iyyar NNPP a jiha ko a fadin kasa.

Nima Wannan itache matsayata kufa
24/12/2021

Nima Wannan itache matsayata kufa

18/07/2021
"Kanu da Igboho, da Buhari su ke fada kai tsaye, shi yasa ka da kayi zaton zai saku-saku wajen mayar da martani ta hanya...
03/07/2021

"Kanu da Igboho, da Buhari su ke fada kai tsaye, shi yasa ka da kayi zaton zai saku-saku wajen mayar da martani ta hanyar yaren da su ke fahimta.

Boko Haram da 'yanbandits kuma, da talakawa su ke fada, ba mai fahimtar yarensu sai talakan da su ke fada da shi.

Baba ba ya jin yaren banditawa da boko haram, ta ya zai mayar musu martani da yaren da su ke fahimta?

Ba ku gama sanin waye baban ba.

A yahe min saboda Allah idan ba a ji dadin maganar ba.

I'm ➖ minus one today, because the birthday would be a subtraction year from our ages that means one year has been submi...
02/05/2021

I'm ➖ minus one today, because the birthday would be a subtraction year from our ages that means one year has been submitted from my years Astagfirillah.

On other hand, I'm ➕ plus one today, because it bless to me to have new stage in my life time. Alham dulillah😍 I also thank those who have joined me to celebrate my birthday I'm grateful. HAPPY BIRTHDAY TO ME😍😍

06/04/2021

Allah ya jikan Aliyu Namangi... Ashe Shima ya hango irin wannan yanayi, ya kuma yi wa'azi ta shigar Waka.. Allah yayi mana magani

Daga Nasiru Salisu Zango

Ya ilahal-Arshi gamu,
Yara Har Tsoffin cikimmu,
Duk Takaici ya Ishe Mu,
Ga ana faman kashe Mu,
Ba'a girmama tamu Rayuwa ba.
😭😭😭
Yau Arewa Maza da Mata,
Kuntatarmu tana yawaita,
Ga Musifu sun tsawaita,
Ga Shi kowa ya Kawaita,
Ba mu San Manufar Ubangiji ba!
😭😭😭
Mun zamo Guiwa a sare,
Kowanemmu Ido a zare,
Ko ana so ne mu k'are?
Namu Tarihi a share,
Tamkar ba'a yi mu Yan Adam ba!
😭😭😭
Rabbi ga Kukammu mun Kai,
Tunda ba me jimmu sai Kai,
Me isar Daukar matakai,
Zul-jalali ka ba mu jin-kai,
Kai ne Gatammu ba Mutum ba!
😭😭😭

~Aliyu Namangi
Kamar yau ne yake wannan waqe😭

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Unguwar Gyari Celebrities posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Unguwar Gyari Celebrities:

Share

Category


Other TV Networks in Abuja

Show All