Global Sufism TV

Global Sufism TV Duniyar Sufanci da sufaye na duniya Ku kasance damu anan domin samu duk abunda muka kawo. Sufism services

Àlhamdulillahi Dare Da Rana Safiya Da Yamma a Cikinka Muke Tafiya Ya      Radyallahu Anhu.Duk Wanda Ya Kaurace Maka Abun...
14/02/2024

Àlhamdulillahi Dare Da Rana Safiya Da Yamma a Cikinka Muke Tafiya Ya Radyallahu Anhu.

Duk Wanda Ya Kaurace Maka Abun Tausayi Baka Sonshi Bane Shehu, Kuma Baka Taba Kinsaba 😭😭.

Alhamdulillahi, Da wannan babban aikin.
08/02/2024

Alhamdulillahi, Da wannan babban aikin.

Ana dakuwa a ƙasar nan, ana matuƙar shan wahala, har an kai matakin da babu abinda zai yi tasiri sama da Addu'a. Ga wani...
08/02/2024

Ana dakuwa a ƙasar nan, ana matuƙar shan wahala, har an kai matakin da babu abinda zai yi tasiri sama da Addu'a. Ga wani sirri mai ƙarfi da saurin fitar da mutum daga ƙunci, yana matuƙar kashe Bala'i duk girman sa, haka duk ƙarfin talauci sai ka samu Luɗufi Albarkar Shugaba Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sahbihi Wa Sallamm:

"Astaghfirullah-Ya Laɗifu" (A haɗe ake karantawa, ba Astaghfirullah daban Ya Laɗifu daban ba). Adadin sa Dubu Ashirin da Tara ne 29,000 kullum. Idan kuma baza ka iya kullum ba, ka raba shi gwargwadon kwanakin da za ka iya. Idan ka haɗa Adadin kayi ta maimaitawa.

Mujarrabi ne!

Bugu da ƙari kuma a yawaita Salati ga Shugaba Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sahbihi Wa Sallamm. Kowane irin Salati domin Salati shi ne komai, duk Addu'ar da aka yi, idan babu Salati ba ta tashi.

Mai Kyautar Da Baya Tsoron Talauci Khathimul Anbiyullah Muhammad Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam.
27/01/2024

Mai Kyautar Da Baya Tsoron Talauci Khathimul Anbiyullah Muhammad Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam.

Sallallahu Alaihi Wassalam ❤️
25/01/2024

Sallallahu Alaihi Wassalam ❤️

Alhamdulillahi Niase RTA ❤️❤️
21/01/2024

Alhamdulillahi Niase RTA ❤️❤️

Alhamdulillah Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Kenan Allah Yaqara Lafiya Da Nisan Kwana.
18/01/2024

Alhamdulillah Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Kenan Allah Yaqara Lafiya Da Nisan Kwana.

Muhammad Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam Shine Takamarmu Dare Da Rana Duniya Da Lahira ❤️❤️
17/01/2024

Muhammad Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam Shine Takamarmu Dare Da Rana Duniya Da Lahira ❤️❤️

Àlhamdulillahi Niase RTA Mai Yunkurin Kauracewa Dandalinka Bakaso Sa Bane, Sannan Baka Taba Kinsaba Baba.
15/01/2024

Àlhamdulillahi Niase RTA Mai Yunkurin Kauracewa Dandalinka Bakaso Sa Bane, Sannan Baka Taba Kinsaba Baba.

Gareka Muke, Cikinka Muke,  Fatanmu  Karewa Cikinka Ya Manzon Allah Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam.  ...
12/01/2024

Gareka Muke, Cikinka Muke, Fatanmu Karewa Cikinka Ya Manzon Allah Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam.

Ahmadun Yarwa Shugaban Gabas ❤️❤️
11/01/2024

Ahmadun Yarwa Shugaban Gabas ❤️❤️

Kowa Da Gwaninsa, Alhamdulillahi Namu Gwanin Dabanne,   Alhaji Radyallahu Anhu  ❤️❤️❤️.
09/01/2024

Kowa Da Gwaninsa, Alhamdulillahi Namu Gwanin Dabanne, Alhaji Radyallahu Anhu ❤️❤️❤️.

Àlhamdulillahi Niaser ❤️❤️
07/01/2024

Àlhamdulillahi Niaser ❤️❤️

Mamanmu gatanmu Niaser ❤️❤️
06/01/2024

Mamanmu gatanmu Niaser ❤️❤️

Garkuwa Maganin Shiga Matsi ❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹
04/01/2024

Garkuwa Maganin Shiga Matsi ❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹

😭😭😭😭😭  Tabbas rayukan dubban mutane ya salwanta yana kuma kan salwanta ba tareda sunsan me sukayi ba, Allah Martabar Ann...
04/01/2024

😭😭😭😭😭 Tabbas rayukan dubban mutane ya salwanta yana kuma kan salwanta ba tareda sunsan me sukayi ba, Allah Martabar Annabi Rahama Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam Ka Saka wa Dukkan randa aka salwantar Ake Kuma kan salwantarwa.

Dukkan Bukatunmu Allah Ya Biya Mana Darajar Manzon Allah Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam.
01/01/2024

Dukkan Bukatunmu Allah Ya Biya Mana Darajar Manzon Allah Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam.

Barhamu Niase Baba Radyallahu Anhu.
31/12/2023

Barhamu Niase Baba Radyallahu Anhu.

30/12/2023

Shin Wai Kun manta muna cikin watar haihuwar sayyida fadeema ASW 💝🦋
Kozo ku hadu domin yiwa yar Shugaba kirari.

😭😭
30/12/2023

😭😭

Duk wanda ya ganka wallahi ya dace      Radyallahu Anhu,  Mungode.🫶🫶🫶🫶❤️❤️❤️❤️❤️🫶🫶🫶🫶
29/12/2023

Duk wanda ya ganka wallahi ya dace Radyallahu Anhu, Mungode.
🫶🫶🫶🫶❤️❤️❤️❤️❤️🫶🫶🫶🫶

Allahh Ta'Alah Ya Haskaka Zuciyoyinmu Da Fuskokinmu Daraja Manzon Allah Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassala...
29/12/2023

Allahh Ta'Alah Ya Haskaka Zuciyoyinmu Da Fuskokinmu Daraja Manzon Allah Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam 💝💝.

Nisan Kwana Muryar Faidha Imam Sheíkh Mahy Cisse Radyallahu Anhu.
28/12/2023

Nisan Kwana Muryar Faidha Imam Sheíkh Mahy Cisse Radyallahu Anhu.

Mungode     Niase RTA ❤️‍🩹Wanda dana hanyarka shine ke zarce damuwa.
27/12/2023

Mungode Niase RTA ❤️‍🩹

Wanda dana hanyarka shine ke zarce damuwa.

Garkuwa Maganin Shiga Matsi ❤️‍🩹❤️‍🩹
26/12/2023

Garkuwa Maganin Shiga Matsi ❤️‍🩹❤️‍🩹

Àlhamdulillahi Da Komai    ❤️
25/12/2023

Àlhamdulillahi Da Komai ❤️

Karshen Zance Makurar Lissafi ❤️❤️
24/12/2023

Karshen Zance Makurar Lissafi ❤️❤️

Dakai Muka Dogara, Muka Fake Ya Manzon Allah Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam 💝.
23/12/2023

Dakai Muka Dogara, Muka Fake Ya Manzon Allah Muhammadu Rasoolillahi Sallallahu Alaihi Wassalam 💝.

Shugaban Dukkan Fanni, Mafitar Dukkan Lamari     Radyallahu Anhu.
22/12/2023

Shugaban Dukkan Fanni, Mafitar Dukkan Lamari Radyallahu Anhu.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Global Sufism TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Abuja media companies

Show All

You may also like