People's Mirror

People's Mirror We Publish Online & Print News as well as TV & Podcast. We are committed to publishing incisive, objective & unbiased Stories on various topics...

Duniya mai yayi….
18/11/2024

Duniya mai yayi….

Sarauniyar kyau ta Najeriya takare a ta biyu a gasar Sarauniyar kyau ta duniyaChidimma Adetshina ta ƙare a mataki na biy...
17/11/2024

Sarauniyar kyau ta Najeriya takare a ta biyu a gasar Sarauniyar kyau ta duniya

Chidimma Adetshina ta ƙare a mataki na biyu a gasar, yayin da wakiliyar ƙasar Denmark, Victoria Kjaer Theilvig ta zo ta farko a gasar da aka gudanar a birnin Mexico City na ƙasar Mexico.

Me za ku ce

TIRƘASHI: Ba Mu Isa Mu Kayyadewa 'Yan Kasuwa Asalin Farashin Da Za Su Sayar Da Kayan Su Ba, Amma Mu Dai Mun Sayar Da Buh...
31/08/2024

TIRƘASHI: Ba Mu Isa Mu Kayyadewa 'Yan Kasuwa Asalin Farashin Da Za Su Sayar Da Kayan Su Ba, Amma Mu Dai Mun Sayar Da Buhun Siminti Akan Farashin Naira Dubu 3,500 A Watanni Baya, Amma Abin Mamaki shine Dillalai Sun Sayar Da Kowane Buhu A Farashin Naira Dubu 7,000 Zuwa 8,000, Inji BUA

Ko an ina matsalar take?

Domin samun $Dala 100 Idan baka fara CATS farming ba, ka fara yanzu!👇👇👇

t.me/catsgang_bot/join?startapp=x7-wqQNGhjPV7HnyLm5u8
Meow, lets see who is OG 😼

Mako Guda Da Dawowa Daga Ziyarar Da Ya Kai Ƙasar Faransa, Shugaba Tinubu Na Shirin Sake Shillawa Ƙasar SinMe za ku Ce?
27/08/2024

Mako Guda Da Dawowa Daga Ziyarar Da Ya Kai Ƙasar Faransa, Shugaba Tinubu Na Shirin Sake Shillawa Ƙasar Sin

Me za ku Ce?

HOTUNA CIKIN HAWAYE: Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya halarci jana'izar Kwamishinan kuɗi na jihar Borno, Ahme...
27/08/2024

HOTUNA CIKIN HAWAYE: Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya halarci jana'izar Kwamishinan kuɗi na jihar Borno, Ahmed Ali Ahmed,

Sauran jiga-jigan da s**a halarci jana'izar sun haɗa da Gwamna Zulum da Shehun Borno

Rahotannin farko sun nuna marigayi Ahmed ya rasu ne daga kwantawa bacci

Daga Abubakar Saleh

 . Prof. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo OON. shi ne mutum na farko a duniya daya fara rubutu Alqur'ani mai tsarki daga Hars...
27/08/2024

.

Prof. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo OON. shi ne mutum na farko a duniya daya fara rubutu Alqur'ani mai tsarki daga Harshen Manzon Allah (ﷺ) Larabci zuwa Harshen Hausa domin amfanar da al'ummar Hausawa.

Allah ya karawa malam Lahfiya, Yaja da nisan kwana masu Albarka Amen.
Ya kare shi daga sharrin masu sharri àmen

Daga Abubakar Saleh

Matasa Sun Fasa Wani Rumbun Ajiya A Kano, Inda S**a Wawushe Buhunan Shinkafa Mai Dauke Da Hatimin Gwamnatin TarayyaDaga ...
07/08/2024

Matasa Sun Fasa Wani Rumbun Ajiya A Kano, Inda S**a Wawushe Buhunan Shinkafa Mai Dauke Da Hatimin Gwamnatin Tarayya

Daga Abubakar Saleh
Me zaku ce?

Ku yarda da ƙwarewa ta sauki yana tafe - Tinubu ya roƙi ƴan Najeriya A sabon bidiyon da ya saki a yau Laraba Shugaba Bol...
07/08/2024

Ku yarda da ƙwarewa ta sauki yana tafe - Tinubu ya roƙi ƴan Najeriya

A sabon bidiyon da ya saki a yau Laraba Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga ’yan Najeriya su yi imani da shi zai kai Najeriya tudun tsira

Kuma ya ce ya fahimci radadin da yan Najeriya ke sha amma kowa ya sani "sauƙi yana zuwa kuma nan gaba kaɗan abubuwa za su warware saboda kyawawan manufofinsa".

Menene ra'ayinku?

Gwamnan yayi wannan tsokaci ne yayin ganawar gaggawa ta musamman da yan kasuwannin Jihar Kano akan tashin gwaron zabi na...
07/08/2024

Gwamnan yayi wannan tsokaci ne yayin ganawar gaggawa ta musamman da yan kasuwannin Jihar Kano akan tashin gwaron zabi na kayan masarufi a kano.

Yace karin kudin Abinci daga kasuwar Singa zai shafi hatta wasu jihohin a Arewacin Najeriya.

Gwamnan ya kuma nusar da yan kasuwar da su sani cewa irin wannan matsin rayuwa da tsadar kayan abinci,sune s**a tunzura matasa s**a fita zanga zanga.

A karshe dai yan kasuwar sunyi alkawarin cewa za'a ga sauyi daga wannan rana.

Address

Maitama
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when People's Mirror posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share