Bidiyo:
“Sun tarwatsamu da bam, ina za mu je? Babu sauran wuraren da suka rage”.
Wani Kirista Bafalasdine da ya tsallake rijiya da baya a wani harin bam da aka kai a cocin Saint Porphyrius mai tarihi a Gaza ya yi wa duniya ihu, inda Falasdinawa biyu suka mutu tare da jikkata wasu da dama.
#Palestine
#FreePalestine
#GazaUnderAttack
#FreedomFightersNG
Dubban mutane ne suka fito zanga-zanga a birnin Doha na kasar Qatar domin nuna goyon bayansu ga al'ummar Falasɗinu da kuma nuna rashin amincewa da kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a #Gaza
#Palestine
#FreePalestine
#GazaUnderAttack
#FreedomFightersNG
BIDIYO: RIKICIN FALASƊINU DA ISRA'ILA, RIKICI YA BARKE TSAKANIN YAHUDAWAN SAHYONIYAWA DA ƳAN SANDAN ISRA'ILA.
Daruruwan yahudawan sahyoniyawa sun yi arangama da ƴan sandan Isra'ila da suka zo sauke tutocin Falasɗinu da yahudawan suka rataya a unguwar Mea Shearim da ke birnin Kudus.
Yahudawan sun jefi ƴan sandan Isra'ila da duwatsu domin hana su sauke tutar.
#Palestine
#FreePalestine
#FreedomFightersNG
#PalestineUnderAttack
VIDEO: PRESS TV REPORT
Press TV Report on 9th International Quds Day Conference and Exhibition holds by followers of his eminence distinguished Sheikh Ibraheem Zakzaky leader of the Islamic movement in Nigeria.
English
Media coverage: Israeli occupation soldiers open gunfire at Palestinians during the ongoing raid on Aqabat Jabr refugee camp in Jericho, east of the occupied West Bank.
Hausa
Bidiyo: Sojojin mamaya na Isra'ila sun bude wuta kan Falasdinawa a ci gaba da farmakin da suke kai wa sansanin 'yan gudun hijira na Aqabat Jabr da ke Jericho, da ke gabashin gabar yammacin kogin Jordan da suka mamaye.
English
BREAKING: Israeli occupation forces storm Aqabat Jabr refugee camp in the city of Jericho, east of the occupied West Bank.
Hausa
DA DUMI-DUMI: Dakarun mamaya na Isra'ila sun kai farmaki sansanin 'yan gudun hijira na Aqabat Jabr da ke birnin Jericho da ke gabashin gabar yammacin kogin Jordan da suka mamaye.
English
Extremist Israeli Jewish settlers perform rituals at King Faisal Gate at the entrance to Al-Aqsa Mosque compound in occupied Jerusalem, today.
Hausa
Yahudawa masu tsatsauran ra'ayi na Isra'ila sun gudanar da ibada a kofar Sarki Faisal da ke kofar harabar masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus, a yau.
English
Once again, hundreds of Israeli Jewish fanatics storm the Al-Aqsa Mosque compound in occupied Jerusalem, today.
Hausa
A yau ma, daruruwan yahudawan haramtacciyar kasar Isra'ila suka mamaye harabar masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus.
Video: Israeli occupation forces savagely attack, this evening, the funeral procession of a Palestinian who died last night.
Israeli occupation forces forcibly remove several Palestinian women worshipers from the courtyards of the Al-Aqsa Mosque compound during the presence of the Jewish fanatics inside the holy site, today.
English
Despite rising tensions, Israeli occupation forces allow hundreds of Israeli Jewish fanatics into the Al-Aqsa Mosque compound in occupied Jerusalem, today.
Hausa
Duk da tashin hankalin da ake, sojojin mamaya na Isra'ila sun kyale daruruwan Yahudawa masu tsattsauran ra'ayi su shiga harabar masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus, a yau.
English:
The elderly Palestinian woman Nafisa Khweis bravely defies the Israeli occupation forces and settlers in Bab al-Silsila area in Jerusalem.
.....
Hausa:
Tsohuwar Bafalasdiya Nafisa Khweis da jarumtaka ta bijirewa sojojin mamaya na Isra'ila da mazauna yankin Bab al-Silsila a birnin Kudus.
Jawabin Ashura: A ranar 5 ga watan Al-muharram 1437AH
Jawabin Ashura: A ranar 5 ga watan Al-muharram 1437AH
Daga-: Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)
Kukasance taredamu akowace rana da misalin karfe 04:00 na yamma.
03-August-2022
©Freedom Fighters Ng
Jawabin Ashura: A ranar 4 ga watan Al-muharram 1437AH
Jawabin Ashura: A ranar 4 ga watan Al-muharram 1437AH
Daga-: Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)
Kukasance taredamu akowace rana da misalin karfe 04:00 na yamma.
02-August-2022
©Freedom Fighters Ng
Jawabin Ashura: A ranar 1 ga watan Al-muharram 1437
Jawabin Ashura: A ranar 2 ga watan Al-muharram 1437
Daga-: Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)
Kukasance taredamu akowace rana da misalin karfe 04:00 na yamma.
31-July 2022
©Freedom Fighters Ng
Insha Allah, Karatun Nahjul Balaga na Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) zi rika zuwa maku a kowace ranar litinin da misalin karfe 04:00 na yamma
Mun Gode
©Freedom Fighters NG
Ziyarar 'yan uwan yankin Zamfara
Bidiyon Jawabin Jagora Sayyid Zakzaky (H) a lokacin Ziyarar 'yan uwa daga garuruwan Talatar Mafara, Gusau, Zuru, Illela, Takakume, Maradun, a ranar Asabar 25/06/2022, 26/11/1443, a gidansa dake birnin tarayya Abuja.
©Freedom Fighters Ng.
Karatun Nahajul Balaga
Karatun Nahajul-balagah Episode 8.
Daga-: Jagora Sayyid Zakzaky (H).
Kukasance taredamu akowace ranar litinin.
27-June-2022.
©Freedom Fighters Ng
#nahajulbalagah
Karatun Nahajul Balaga
Karatun Nahajul-balagah Episode 7.
Daga-: Jagora Sayyid Zakzaky (H).
Kukasance taredamu akowace ranar litinin da misalin karfe 4:00nayamma.
19-June-2022.
©Freedom Fighters Ng
#nahajulbalagah