18/11/2024
SHAHEED ABUZAR YAYI K**A DA UWAISUL QARNI A SADAUKAR WA.
-Shaheed Abuzar Musa Pindiga yayi shahada amma bai taba kallon Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky(H) ba. har ya tare a Abuja(Abuja Struggled).
Ya fahimci harka ne bayan waqi'ar Buhari(L), lokacin Jagora(H) yana tsare a hannun Azzaluma 2015, Sannan yayi Shahada ne lokacin Jagora(H) yana tsare a waqi'ar Tattakin Abuja 2018.
Sahabin Annabi(S) Uwaisul Qarni shima yayi Imani da Annabi(S) amma bai taba kallon sa ba lokacin da yaje Ziyara ga Annabi(S), lokacin Annabi(S) baya gida yayi tafiya har ya koma yankin su. har yayi shahada bai taba kallon Annabi(S).
Akwai darasi a rayuwar wannan bawan Allah Shaheed Abuzar Musa Pindiga Gombe.
Assalamualaika Ya Shaheed Ranar Haifuwar Ka, Ranar Shahadar Ka, Da Ranar Da Za'a Tashe Ka A Gaban Allah(T) Kana Mazloum๐ญ.
Channel Tv