Gagaruma Hausa

Gagaruma Hausa Barka da zuwa
kukasance damu domin samun ingantattun labarai mungode🙏

A kasa da AWA 1 na samu kyautar BONK coin na kimamin dala 7 wani 9k a naira a binance Yadda zakayi ka samu kaima shine k...
22/08/2024

A kasa da AWA 1 na samu kyautar BONK coin na kimamin dala 7 wani 9k a naira a binance

Yadda zakayi ka samu kaima shine ka bude cikin binance dinka a daidai HOME PAGE daga sama akwai wajen scanning sai ka saka hoton da zan saka a comment section zaka ga kaima sun baka kyautar coin din BONK sai kayi claiming a nan take zai ne FUNDING wallet dinka ta binance

Zaka iya turawa wasu kaima domin kara samu da yawa. Hoton na comment section

DA DUMU-DUMI: Shugaba Tinubu Ya Saka Hannu Kan Dokar Ninkawa Manyan  Alkalai Kuɗin Shiga Ninki UkuShugaban ƙasa Bola Ahm...
13/08/2024

DA DUMU-DUMI: Shugaba Tinubu Ya Saka Hannu Kan Dokar Ninkawa Manyan Alkalai Kuɗin Shiga Ninki Uku

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya saka hannun ne bayan fitowar sa daga zauren tattaunawa a yau talata.

Ya ƙara da cewa hakan zai kara nunawa duniya cewa gwamnatin tarayya na kyautata walwalar ma'aikatan Najeriya baki ɗaya, ƙarin kuɗin ya haɗa harda da alawus, kamar yadda Bashir lado ya bayyana a yau talata.

Me za ku ce ?

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Jerin kyaututtukan da za'a bawa wa 'yanda zasu lashe GIVEAWAY din kamfanin  Abba Sani Umar Phantami DATA ta Naira dubu 5...
12/08/2024

Jerin kyaututtukan da za'a bawa wa 'yanda zasu lashe GIVEAWAY din kamfanin Abba Sani Umar Phantami DATA ta Naira dubu 500k da 500GB na Data.

1, 100,000
2, 70,000
3, 50,000
4, 40,000
5, 30,000
6, 20,000
7, 12,000
8, 10,000
9, 10,000
10, 10,000
11, 9,000
12, 8,000
13, 7,000
14, 6,000
15, 5,000
16, 4,000
17, 3,000
18, 2,000
19, 2,000
20, 2,000

Daga na 21 zuwa na 60 kowanen su Naira 1,500.

Daga na 61 zuwa na 100 kowannen su 1,000.

Daga na 101 zuwa na 200 kowannen su 3GB na Data.

Daga na 201 zuwa na 300 kowannen su 2GB na Data.

Total = 500,000 + 500GB Data.

Daruruwan mutane ne zasu samu damar lashe gasar.

In Sha Allah cikin wannan satin da zamu shiga za'a gudanar da GIVEAWAY din. Bayan wannan akwai na Top Fans dina da zanyi.

Kuyi Download din sabon Application mai Thumbprint da Contact Numbers da sabbin tsare-tsare din ta wannan link din a PlayStore
👇👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=09068536069

Mai bukatan karin bayani, ko korafi, Don Allah ya tuntubi daya daga cikin customer care ta WhatsApp;
08126081967
07046868000
07061347599.

Muna bada APi a farashi mai rahusa.

Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya umarci Hakiman da ke karkashin masarautarsa da su shiga Kano domin hawan Sal...
11/06/2024

Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya umarci Hakiman da ke karkashin masarautarsa da su shiga Kano domin hawan Sallah babba.

Ya kuke ganin wannan dambarwa?

'Yan siyasa, sun lalata makarantún gwamnati, sun lalata tsarin Local Government, sun lalata tsarin masarauta, yańzu kuma...
28/05/2024

'Yan siyasa, sun lalata makarantún gwamnati, sun lalata tsarin Local Government, sun lalata tsarin masarauta, yańzu kuma sun tasó kotunàn mu a gaba. Kuma duk talaka ne ke wahala. Cèwar Barista Abba Hikima

Ku menene naku ra’ayin?

Babbar Kotun tarayya dake zamanta a kano karkashin jagorancin Justice S.A Amobeda  ta umarci hukumomin tsaro da su koro ...
28/05/2024

Babbar Kotun tarayya dake zamanta a kano karkashin jagorancin Justice S.A Amobeda ta umarci hukumomin tsaro da su koro Sunusi Lamido Sunusi daga Gidan Dabo tare da umarnin shigar da Mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero gidan Dabo domin cigaba da tafiyar da sha'anin mulkinsa.

Avacoin yanzu yana saving Normal.Wanda Basu fara ba ga LinkAvacoin yanzu yana saving Normal.Wanda Basu fara ba ga Link
14/03/2024

Avacoin yanzu yana saving Normal.

Wanda Basu fara ba ga Link

Avacoin yanzu yana saving Normal.

Wanda Basu fara ba ga Link

Gold is where you find it.

Faka-Faka Wannan wani Telegram BOT ne da ake samun kuɗi da shi sosai mai suna MARCO-NETWORK, in kayi duk task ɗin da ya ...
08/03/2024

Faka-Faka

Wannan wani Telegram BOT ne da ake samun kuɗi da shi sosai mai suna MARCO-NETWORK, in kayi duk task ɗin da ya baka zaka samu 2500 kyauta, kuma duk mutum ɗaya idan ka gayyato zasu baka 2K.

Duk mai buƙata zai iya shiga ta wannan link ɗin. 👇

https://t.me/MarconetworkBot?start=r02177541426

NB: Sun ce daga gobe 9th ga wannan watan na April za'a iya fara withdrawal.

Allah ya bamu sa'a

Biyo bayan buɗe iyakokin Nijeriya Tinubu ya amince a shigo da ababen more rayuwa 41Gwamnatin tarayya ƙarƙashin shugaba B...
13/10/2023

Biyo bayan buɗe iyakokin Nijeriya Tinubu ya amince a shigo da ababen more rayuwa 41

Gwamnatin tarayya ƙarƙashin shugaba Bola Ahmad Tinubu ya rattafa hannu na amincewa da shigo da kayaiyakin more rayuwa daga wasu ƙasashen zuwa Nijeriya kamar yadda sanarwan ya fito kai tsaye daga fadar gwamnatin tarayyar a jiya Alhamis.

Jadawalin kayaiyakin kenan da s**a haɗa kamar haka rigis..

(1) Shinkafa
(2) Siminti
(3) Magarin - (Botar Biredi)
(4) Man Kwantirola
(5) Man gyada
(6) Man alayyahu da kayan lambu
(7) Nama da naman da aka sarrafa
(8) Kayan lambu da kayan lambun da aka sarrafa
(9) Kaji da kayan kiwon kaji da aka sarrafa
(10) Kifin gwangwani wata Geisha ko sardine
(11) Shimfidadden karfe watau faleti
(12) Dogon kwanon rufi
(13) Gajeren kwanon rufi
(14) Wilbaro
(15) Kwanon sarki
(16) Akwatunan ƙarfe da kwantenoni
(17) Fadi ka mutu
(18) Badujala
(19) Fayif na karfe
(20) Wayar rodi - lalatacce da wanda bai lalace ba
(21) Rodi sitil
(22) Rodi Bagobiri
(23) Wayar raga
(24) ƙusa
(25) Wayar tsaro da turakuna
(26) Fatikus bodi
(27) Faibod da faleti
(28) Filawud
(29) Ƙofofin katako
(30) sinken sakace
(31) Gilashi da kayan da aka yi da gilashi
(32) Kayan kicin
(33) Kayan hada tebur
(34) Tayil
(35) Silindar gas
(36) Sakakkun yadudduka
(37) Tufafi
(38) Kayayyakin da akaa yi da roba
(39) Kwayoyin roba watau Polypropylene
(40) Ledar rufe alewa da jaka
(41) Sabulu

Kotu taci tarar gwamnatin Kano.Babbar Kotun tarayya dake Kano ta umarci gwamnatin Kano ta biya Naira Biliyan talatin ga ...
29/09/2023

Kotu taci tarar gwamnatin Kano.

Babbar Kotun tarayya dake Kano ta umarci gwamnatin Kano ta biya Naira Biliyan talatin ga ’yan kasuwar da aka rushewa Shaguna a masallacin Idi

Alkalin Kotun Justice Simon Amobeda yace rushe shagunan da aka yi cikin dare haramtaccen aiki ne.

Kotun ta kuma hana gwamnatin Kano duk wani yunkuri na shiga filin ko sake bayar dashi ga wani.

YANZU YANZU: Ana Mataki Na Ƙarshe Wanda za'a yake hukuncin kan  Shari'ar Gwamnan Jihar KadunaA Yanzu Haka dai Kotun Saur...
28/09/2023

YANZU YANZU: Ana Mataki Na Ƙarshe Wanda za'a yake hukuncin kan Shari'ar Gwamnan Jihar Kaduna

A Yanzu Haka dai Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓen Jihar Kaduna Sun Dawo daga Hutun Minti 10 Domin hukunci kan kuri’un da aka kada a Zaɓen 2023 da kuma Wanda ya lashe Zaben.

Idan ba'a manta ba Kotun dai ta shafe makonni tana Sauraren Shaidu Daga ɓangarorin biyu, Kuma a Yanzu anasa ran zata yanke Hukuncin ƙarshe.

Al'ummar Najeriya dai zasu sanya ido Sosai kan Hukuncin, Domin zai iya yin tasiri Sosai a fagen Siyasar Kasar.

Wane kuke yiwa fatan Samun Nasara?

BURKINA FASO: Yanzu Haka Cikin Wannan Dare Al'ummar Ƙasar Burkina Faso Sun Bazama Kan Manyan Titunan Ƙasar Suna Faɗin "B...
26/09/2023

BURKINA FASO: Yanzu Haka Cikin Wannan Dare Al'ummar Ƙasar Burkina Faso Sun Bazama Kan Manyan Titunan Ƙasar Suna Faɗin "Ba Mu Yarda Ba, Ba Mu Yarda Ba"

Ki ma dai menene za muji za mu gani...

Ƙungiyoyin NLC da TUC sun bayyana cewa za su shiga yajin aikin ne daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba, yayin wani taron ...
26/09/2023

Ƙungiyoyin NLC da TUC sun bayyana cewa za su shiga yajin aikin ne daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba, yayin wani taron manema labarai da s**a kira da yammacin ranar Talata a Abuja.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3ZuBfiX

Duk rana ina samun Naira dubu 30 a sana'ar Aski, Cewar Wata budurwa mai sana'ar Aski a Kudancin Nijeriya.Masu Karatu me ...
26/09/2023

Duk rana ina samun Naira dubu 30 a sana'ar Aski, Cewar Wata budurwa mai sana'ar Aski a Kudancin Nijeriya.

Masu Karatu me zaku ce?

DA DUMI-DUMI | Mawaki Tijjani Gandu ya dangwarar da tafiyar Kwankwasiyya ya dawo tafiyar HE Dr. Nasiru Gawuna har ya rer...
25/09/2023

DA DUMI-DUMI | Mawaki Tijjani Gandu ya dangwarar da tafiyar Kwankwasiyya ya dawo tafiyar HE Dr. Nasiru Gawuna har ya rera masa sabuwar waka.

Daga MD

Tushen Labari: Daga shafin Hausa News Reporters

Da dumi dumi...........Gawuna Ya Gabatarwa Da Ganduje Takardar Nasararsa A Kotu.
25/09/2023

Da dumi dumi...........

Gawuna Ya Gabatarwa Da Ganduje Takardar Nasararsa A Kotu.

DA DUMI DUMINSA: mutanen Jihar Kano Zasu iya Sadaukar da rayuwarsu Sabida da Soyayyar da Suke yiwa Gawuna, Cewar Musa il...
24/09/2023

DA DUMI DUMINSA: mutanen Jihar Kano Zasu iya Sadaukar da rayuwarsu Sabida da Soyayyar da Suke yiwa Gawuna, Cewar Musa iliyasu kwankwaso

Me Zaku ce?

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gagaruma Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category