Matasarmu

Matasarmu Fadakarwa ilimantarwa da kuma nishadantarwa gami Da labaran Hausa Da English.

26/02/2023

Neman Taimako 🀲

Hakika Duk mutumin da kagani a cikin wani hali na jindadi ko akasin haka toh hukuncine daga ubangiji, Allah ne yaso ganin ka A haka 😭

Ka taimakawa wanda kaga yana neman taimako indai kana da hali rayuwa ba a gama halittarmu ba sai ranar da muka bar wannan duniyar

Baka son wacce irin jarraba kaima zata sameka ba saboda haka ka taimakawa wanda yake bukata kaima sai Allah ya taimakeka

Wannan bawan Allah da kuke gani yana mai neman taimakon ku🀲 'yan uwana masu Albarka hakika idan ka taimakawa wani kaima Allah zai taimakeka

Ya hadu da Accident ne wanda shima bai zaci hakan ba kuma gashi basu da hali har hakan ya kai ga bai samu damar an kaishi asibiti domin duba lafiyarsa ba sai dai maganin gargajiya da akeyi masa 'yan Uwa Dan Allah🀲 a taimaka domin cito rayuwar wannan bawan Allah

An kaddamar da asusu naiman taimako a karkashin shafin "Debit.ng Hausa" Saboda haka duk wanda yke da niyya ya taimaka ga account din k**ar haka πŸ‘‡

ASUSUN TALLAFAWA

*MUHAMMAD MUHAMMAD*

*0722326816*

*GTBank*

A sanadiyyan Babu kudi ne shiyasa ba'a kaishi Asibiti ba Allah ka kawowa wannan bawa naka dauki 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

πŸ™πŸ™πŸ™
✍️ NASIR HARUNA MUHAMMED

07/11/2021
Do  u  know  that  Ali  is  no  longer  a boy πŸ‘¦ ☺? Simbi  is  now  a mother  of  2  children πŸ˜‚ πŸ˜‚ πŸ˜‚ Do  u  still  remembe...
04/11/2021

Do u know that Ali is no longer a boy πŸ‘¦ ☺?

Simbi is now a mother of 2 children πŸ˜‚ πŸ˜‚ πŸ˜‚

Do u still remember Edet....he know longer lives in calabar but has moved to Canada ☺ ☺

What abOut Agbo....Agbo is happily married too and has left the town of lagoon for London πŸ˜‚ πŸ˜‚ πŸ˜‚

Eze no longer goes to school....he is now a graduate πŸŽ“ ☺ ☺

Even Mr salami is no longer a farmer but a politician πŸ˜‚ πŸ˜‚ πŸ˜‚

Remember Ralia the sugar girl πŸ‘§
She now owns one of the biggest sugar factories in kano ☺ ☺

Ade our naughty little brother πŸ‘¦ is now a medical doctor in one of the biggest hospital in the country πŸ˜‚ πŸ˜‚ πŸ˜‚ πŸ˜‚

Do u know Chike the river boy πŸ‘¦
He is now a contractor specialized in building roads and bridges πŸ˜‚ πŸ˜‚

Nkem (the fruit of honesty) has ruled for 52 years πŸ˜‚πŸ˜‚

Wow!

What a great medium to recall those days of Macmillan English ☺ ☺

We still have them off hand

Help others feel the spirit of our sweet primary school days ☺ ☺

Val 🌹.

Masu son akawo  lttfn namiji baya kadan su s**ayi rinjaye *NAMIJI BAYA KADAN*Pg 1Zaune suke a parlon cikin hiran jin dad...
04/11/2021

Masu son akawo lttfn namiji baya kadan su s**ayi rinjaye

*NAMIJI BAYA KADAN*

Pg 1

Zaune suke a parlon cikin hiran jin dad'i
dan yau gidan a cikin nishad'i yake,
Mahmud da yanzu ya shigo cikin miskilanci ya zauna gefen
Mamin shi
tare da tab'e fuska yana ta huci,
ya kalli
Khadija dake gefe rik'e da woya tana mgn daga dukkan alamu da mutumin da ya kora yanzu ne take mgn,
Tana katse kiran ta juyo cikin tsurawa Mahmud d'in ido
da alamun tuhuma ,
Shima idon ya tsura mata tare da katseta cikin had'e fuska yace,
"Wlh ni kunya k**e bani ji irin mutanen da suke zuwa suna buga mana layi a k'ofar gida sai kace sun samu gidan mai,
Duk gayyan taru kucen banza".
Ita kuwa harara ta watsa mai cikin bacin rai ta juya ta kalli Mami da Anty dake wurin tace.
" Wlh Mami kuywa yaron nan fad'a ya fita daga idona fisa bilillahi duk Wanda yazo guna sai yai ta koransu ko ni Sa'ar sace ni wlh ban son raini haka jiya yayiwa Sulaiman rashin mutun ci yau kuma ya kori Alh Bashir tome yakeso dani"?.
Shima fuskar ya had'e yana
"Kai da Allah kiyi ta tara tsoffi bayan ba iya rik'e da gsky zasuyi ba ko sun aureki".
Mami ce ta kallesu cikin k'osawa da hali irin nasu dan inda sabon sun saba yanzu suita Sa,insa anjima ajisu suna hira da k'us k'us.
Shiyasa ta mik'e tana "toh kai Mahmud meyasa kake kore mata bak'inta kai wanne irin k'anine wannan".
Anuty ma mi k'ewa tai tana "ke Khadija ya k**eyi har yasan da bak'in naki har ya samu damar koransu"?.
Baki ta tura cikin nunashi da yasa tana
" Wlh Anuty yaron nan ya cika Sa ido ne yaro k**ar may"..
Bata kai da rufe bakinta ba ya taso cikin fushi ya tsaya gaban ta yana nunata da yatsa har jikinsa Na bari a fili ake ganin bacin ransa murya Na rawa yace
"Wlh ina gaya miki daina cemin yaro wlh ki kiyayeni waye yaron sai kace wata k'anwar uwata kiyi tace min yaro" a fili b'acin ransa ke bayyana.
"Ehh ancema yaron shekara nawa ne tsaka ninmu ko ka manta Na tunama kana dai sane Nike shiryaku lkcin da kuke zuwa primary ko"?
Had'e fuska yayi tare da matsowa kusa da ita cikin yin k'asa da murya tare da d'an tsura mata ido yana mai lumshesu dayin piki piki dasu yace
" Khadija wlh shi namiji baya kad'an ki dena cemin yaro ko Wai nayi kad'an ni nasan nayi miki yawane ba kad'an ba in kuwa shakku k**e Na miki alk'awari gaba zaki gane".
Dariya ta d'anyi cikin rashin d'aukar kala manshi da komai tace
"Wani ba Amman ba kai bakam Dan kana sane ni Anuty kace Amman Dan ka rainani sai kake cemin wani Khadija kai tsaye wlh sai Na had'aka da Abba tukun zaka gane".
Murmushi ya d'anyi tare da cewa
" ai inna ce miki Anuty wlh Na watsa burin raina d'en zan jawowa murad'ina nak'asu".
Mik'ewa tayi tana d'an takawa a hankali hips d'inta Na juyawa cikin rausayawan tace "wlh kai Mahmud ka feye son girma".
Shi kuwa ido ya tsurawa bayan ta tare da sauk'e ajiyar zuciya yana mai lasan lips d'inshi da tuni sun fara bushewa cikin wata iriyar murya yace
" dazu naga wata mai k**a dake a bakin to t**i komai naku iri d'aya "
Juyowa tayi cikin had'e fuska tace
Mai k'iba ko fara mai hips da yawa ko"?
Ido ya d'an lumshe cikin daga mata gira d'aya yace
"Ya akayi kika san haka take"?
" ai nasan da anga mai irin tsuffata sai ace muna k**a ni wlh ban son k'ibar nan".
Shima mik'ewa yayi ya d'an tako ya matsota cikin rada
yace
" ke wlh mace mai k'iba tayi a rayuwata ni banson mace siririya mai zanyi da ramarta mace kam ka samu ko ina ka tab'a bul bul k**ar yadda k**en nan ai yafi ko? Ni Sam ban Sha,awar ramammiyiyar mace
Y'ar duma-duma dai tafi wlh".
Matsawa tayi cikin ranta ko mmk take yadda k'anin nata Mahmud bai jin kunyar saki mata irin zantu kannan yaron da mgn ma tsada take mai ko yaushe bai da abokin hira sai littata fanshi da karatu k'ur,ani.
Shi kuwa cikin sanyi yace
"Bacci k**e jine"?
Kai ta Dan gyada mai alamar a a ,
Ajiyar hrt ya sauk'e tare da cewa
Ki hau online akwai lbrin da zan baki"
Karb'ar phone d'in yayi ya bud'e mata data cikin sanyi yace "bari Na tafi d'akinmu
Baby in baki lbri"
yana fita tana binshi a baya ya tana cewa
"Waye babyn kuma "?
Shi dai tafiya yayi yana shak'ar k'amshinta.
Ita kuwa cewa take
" ji yaro da son girma Wai nice babyn lallai ma kuwa Mahmud ka isa".
Shi kuwa yana zuwa d'akin toilet ya fad'a wonka yayi ya zira rigar baccinsa sannan ya kwanta .yana mai jawo woyarshi
K'aninshi Sulaiman ne ya kalleshi cikin tsokona yace .
"Sai chart da Anuty Khadija kuma ko wlh Mahmud ka d'ebo da zafi zan ga ta yadda abinga zai kasance, kai kace babbar mace kakeso ita kuma Anuty Khadija kullum cewa take ita matar manya ce saurayi ko sadaka ta yafe bare kuma kai K'anin bayan ta".
dariya ya danyi cikin sanyi yace rebu da ita, ita bata San cewa namiji bayyin kad'an ko me take so wlh ni Na yadda da kaina Na san zan isar mata nifa ba lusarin na miji bane".
Shi dai Sulaiman ido kawai ya tsura mai yana mmkin yadda Allah ya jarrabi zuciyar d'an uwan nashi da son Yayarta su.
Shiko cikin jin dad'i ya tsurawa picture d'inta na kan dp d'in ta ido yayi ta piki piki da idon cikin hikima ya fara yi mata mgn.
Slm yace da ita tare da cewa
"da forko dai ki cire pic enki Na kan dp d'in ki in ba so k**e muyi fad'aba".
Itako wanga ta tura mai tare da cewa
"Nifa Anutyn kace sai ka rink'a abu k**ar Kaine babba harda ko mu b'ata to mu bata d'in mana"
dariya yayi tare da cewa "ai ina sonki baby bazan iya b'atawa da keba"
Hmmm tace dashi shi kuwa cikin kuzari da kaifin basira irin nasu Na maza yace.
"Kinsan Ku mata kala kala ne kuna nan tamkar lemun zaki".
cikin dariya da daukar abin as A shi haka yake mai son raha ne tace "toh yaro ya muke"?
Cikin jin zafin Kalmar da take cemai Wai yaro ya d'ago woyar ya kirata
Itako tana gani ta d'aga dan tasan ta cinnashi bai son tace mai yaro.
tana d'agawa
sai jinshi tayi cikin sanyi ya busa mata iska a kunne tare da jan numfashi yace.
" Dan Allah ki dayna cemin yaro ni wlh har ga Allah kina k'ona min rai tunda nasan ni ba yaro bane"
Tab'e fuska tayi tace
"Toh me lbrin da zaka gaya min"?
Jin haka ya sashi k'ara narkewa jikin pillows a ranshi yakeji inama ace a jikinta yake ace gashi gata wlh da sai ya tabbata mata da cewa namiji baya k'aranta fili kuwa cewa yayi
" ko kinsan Ku mata tamkar lemun kuke
Wani lemun zaki ganshi baba a man cikinsa ba komai sai dusa wani kuma ki ganshi k'ara mi Amman cikinsa sai ruwa sai dai kuma sai a samu ruwan ba zak'i wani kuma ki ganshi gashi a cike ga ken fata Amman ba ruwa bare zak'in
Wani kuma zaki ganshi ga kyauwun jiki ga ruwa ga zak'i ga d'an d'ano ga kauda k'ishi da k'ara lfy da Sa kuzari".
Sai kuma yayi shiru ita kuma tunda ya fara mgnar ta tafi tunanin ehh haka nefa wlh maganar sa gsky ce a ranta take cewa wato su maza mu sannan masu ilimin fikk'iwu komai Na mata sun sanshi.
Mgnarsa ce ta katseta cikin kasala yace.
"Toh ke irin wannan lemunne Na k'arshe da na kwatan ta miki"
cikin jin zafin furucin nashi tace
"In kana hasa shenka ka daina sani a ciki yaro Sam baka da kunya".
Murya a dak'ile k**ar zai kuka yace
" Dan Allah ki dena cemin yaro wlh zakisa duk randa Na iso gareki Na zalum ceki dan kawar da wannan sunan"
Ita dai bata gane me ya fad'iba bare ta gane ma,anar zancen.
Cikin sanyi dan ta fara jin bacci tace
"Mahmud zanyi bacci"
Ajiyar zuciya ya sauk'e jin dad'i yadda ta kirashi cikin sanyi yace
Toh tashi k**e kiyi alwala kizo muyi Addu,ar konciya bacci".
Cikin bacci baccin "tace ai nayi ni tun d'azu "
Cikin rashin sanin zancen zai fito yace "ai nasan kinyi Amman dai alwalan ya worwore yanzu kam".
Ita kuwa cikin baccin da k'osawa da surtunshi tace
" Yauwa dama gobe ina so ka kani Geere"
Toh yace tare da cewa ni bari Na sake alwala sai da safe ko"
To tace tare da katsa kiran.
Shi kuma Mahmud kogin tunani ya fad'a yana kitsima yadda zai kasance shine miji kuma shugaba a gun Anuty Khadijan tasu
A fili yake cewa bana jin tsoron komai sai k'iyeyta daga gareta
Idanshi ya lumshe yana tuni surarta shi dai yasan ba matar da zata iya dashi sai itan itanma yana tausaya mata in ta iso gareshi.
A haka bacci yayi awon gaba dashi yana mai murad'in malla karta,kubiyomu gaba donjon sauran .

My name is Sadiya am single and searchingI need a boyfriend 😭Click my profile and send me MESSAGE now.πŸ’•πŸ’‹INBOX ME LETS CH...
04/11/2021

My name is Sadiya am single and searching
I need a boyfriend 😭
Click my profile and send me MESSAGE now.πŸ’•πŸ’‹
INBOX ME LETS CHART..

Innanallahi Wainnailaihirrajiun😭😭😭Dan darajar Annabi Muhammad (S.A.W) Karka wuce bakayi Share zuwa Group biyar 5 ba.πŸ™Wan...
04/11/2021

Innanallahi Wainnailaihirrajiun😭😭😭
Dan darajar Annabi Muhammad (S.A.W) Karka wuce bakayi Share zuwa Group biyar 5 ba.πŸ™
Wannan bawan Allah dakuke gani yasamu hatsarin motane a hanyar Kano zuwa Kaduna, Asanadiyar wannan hatsarin dayafaru dashi Yanzu haka Anyankemasa Hannan yensa guda biyu 2 Yau kimanin wata hudu 4 kenan dayanke masa hannayen Amma haryanzu baiwarkeba Yanzuma haka yana kwance Agadon Asibiti Rai a hannun Allah ,,Allah ubangiji yabashi lafiya Ameen πŸ™πŸ˜­

muke Rokonku Yan'uwa musulmai duk wanda yaga wannan sakon to dan Allah yayi share zuwa Group Biyar 5 domun samun Addu'ar Yan'uwa musulmai Akan Allah yabashi Lafiya Amin πŸ˜­πŸ™

mutun mai tausayi da imani bazai wuceba batareda yatura wannan sakon zuwa Group biyar 5 ba Sannan yayi masa Addu'a😭

Assalamualaikum
27/10/2021

Assalamualaikum

25/10/2021
24/10/2021

Who won😏 between this two guys 😐

Wayyo rayuwa DuniyadariDuniya Mai dauka tana ajewa,Asanda aka haifi Wani lokacinkin Wani ke mutuwa,Asanda Wani yayi kudi...
17/10/2021

Wayyo rayuwa Duniyadari
Duniya Mai dauka tana ajewa,
Asanda aka haifi Wani lokacinkin Wani ke mutuwa,
Asanda Wani yayi kudi alokacin Wani ya talauce ,
Wani ya saki matar Shi Wani an daura masa aureπŸ˜€ duniya Kenan
Matasa mu hankalta😴

17/10/2021
05/10/2021

Diyar marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Malama Zainab kenan a lokacin da take gabatar da jawabinta bayan da ta zama shugabar mata ta kungiyar izala a kano muna rokon ALLAH ya mata jagora malam kuma Allah yaji kansa da iyayen mu baki daya albarkacin fiyayyen halitta Na Annabi Yace amiiinn 🀲🀲🀲

Auwal Daudawa, sanannen shugaban 'yan ta'adda a jihar Zamfara, wanda ya yi harbi bayan da ya shirya sace dalibai sama da...
26/09/2021

Auwal Daudawa, sanannen shugaban 'yan ta'adda a jihar Zamfara, wanda ya yi harbi bayan da ya shirya sace dalibai sama da 300 a makwabciyar jihar Katsina ya koma cikin ramuka, kasa da watanni uku bayan bikinsa na tuba.

Wata majiyar tsaro da wasu majiyoyi guda biyu na kusa da barayin sun tabbatar wa manema labarai ranar Laraba cewa Daudawa ya koma daya daga cikin dazuzzukan, kusa da kan iyaka da Katsina.

Dan bindigar mai matsakaicin shekaru ya hada kai da sace daliban makarantar sakandaren gwamnati ta Kankara, a ranar 12 ga Disamba, 2020, na farko daga irin wannan sace-sacen da duk wata kungiyar masu aikata laifuka a wajen Boko Haram a Arewa maso Gabas.

Kimanin watanni biyu bayan haka, an gurfanar da Daudawa gaban gwamna a Gusau, inda ya ayyana matakinsa na zama mutum mai canji.

Daudawa da wasu mukarrabansa guda biyar sun mika bindigogi kirar AK 47 guda 20, harsasai da makamin roka (RPG), yayin bikin.

Majiyoyin da s**a san sabon matakin na Daudawa sun shaida wa wakilinmu cewa ya tattara danginsa da mukarrabansa zuwa dajin Jaja da ke karamar Hukumar Zurmi ranar Litinin.

β€œYa kira daya daga cikin abokan huldarsa a Gusau don sanar da shi cewa ya isa dajin kuma ya yanke shawarar sake daukar mak**ai. Bai sanar da kowa ba kafin ya tafi, ”in ji wata majiya.

An ce Daudawa ya yi takaicin rashin kyakkyawar hulda bayan ya ajiye mak**ai.

Shi da membobin Ζ™ungiyarsa da s**a tuba sun kasance a cikin gidan gwamnati na makwanni kafin a ba shi gida a Damba, a wajen Gusau, don shiga tare da danginsa.

02/09/2021

Uhmmmmm 😁 Ba auran karamar yarinyyaba yar shekara16 19 Sai dare yayita tasheka tana ina mamanmu, ni tsoro nikeji,🀣🀣🀣🀣🀣

Uhmmmmm Rayuwa dagin goro,akace kowattuna bara baiji dadin banaba, Natuna Da rayuwar primary school,ayyah ummah ta,Godiy...
30/08/2021

Uhmmmmm Rayuwa dagin goro,akace kowattuna bara baiji dadin banaba, Natuna Da rayuwar primary school,ayyah ummah ta,Godiya agareki😍😍

Address

Abuja
STANDARD

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matasarmu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Abuja

Show All