Jarida Tsuntsuwa

Jarida Tsuntsuwa Ku kasance da wannan kafa mai albarka ta TSUNTSUWA domin sanin abubuwan da suke faruwa.
(4)

ARE YOU ON TELEGRAM?📌📍DO YOU KNOW?⁉️❓❔YOU CAN EARN 📈₦1,000   🎁 every minute₦10,000   🎁 per referral SUPER FAST ⏩ PAYMENT...
23/03/2024

ARE YOU ON TELEGRAM?📌📍

DO YOU KNOW?⁉️❓❔

YOU CAN EARN 📈

₦1,000 🎁 every minute
₦10,000 🎁 per referral

SUPER FAST ⏩ PAYMENT

I HAVE JUST CASHED OUT ₦200K 📈

JUST BY REFERRING FRIENDS 🎉

ARE YOU INTERESTED🤔
WONDERING HOW TO START?🤔

IT'S SIMPLE! JUST CLICK MY REFERRAL LINK 🔗 BELOW AND START EARNING 📈📈
👇👇👇👇
https://t.me/WEPAREWADSBOT?start=r03053157790 https://t.me/WEPAREWADSBOT?start=r03053157790 https://t.me/WEPAREWADSBOT?start=r03053157790

AKAN NOTCOIN MARKET....𝐍𝐨𝐭𝐜𝐨𝐢𝐧 𝐮𝐩𝐝𝐚𝐭𝐞 🔥▪️Hada- Hadar Notcoin a getgems tuni tayi nisa inda dazu wani investor ya sayi no...
23/03/2024

AKAN NOTCOIN MARKET....

𝐍𝐨𝐭𝐜𝐨𝐢𝐧 𝐮𝐩𝐝𝐚𝐭𝐞 🔥

▪️Hada- Hadar Notcoin a getgems tuni tayi nisa inda dazu wani investor ya sayi notcoin milyan dari (100m) na wani dan baiwa akan farashin Ton 650 🔥

▪️A yanzu haka Ton 650 = $1787 dala
Duk Ton 1 = 2.75 Dala a yanzu
A kudin Naira kudin yayi dai-dai da wajen Miliyan N2,840,000

▪️ A yanzu haka Vaucher Notcoin miliyan 10 ana hada-hadar ta a wajan dala $240 wanda mafi karantar abunda zaka siyar da shi militan 10m na notcoin shi ne dala $200 akan getgems wanda a kudin mu yayi dai-dai da N318,000.

▪️A hakan ba Shi ne farashin notcoin ba wannan farshin bayan fage ne, Allah ne kadai ya san a nawa ze fito dan walau ya fito yafi haka ko
Kuma ya fito kasa da haka, dan haka shawara ta rage ga dan baiwa, ko ka siyar wa investors ta bayan fage ko kuma ka jira a yi launching kaga a nawa ze fito ka siyar.

Idan baka fara ga link👇 kai ma kazo ka amfana

https://t.me/notcoin_bot?start=r_573984_28766097

Congratulations to all Notcoin miners 🕺🕺

Indai ba asara kakeso kayi ba yak**ata kudena yin registern PXR da guest account 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️ kuringa register da email ...
20/03/2024

Indai ba asara kakeso kayi ba yak**ata kudena yin registern PXR da guest account 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️ kuringa register da email dinku shine guarantee 🤷‍♂️🤷‍♂️🤷‍♂️ idan akayi launching bakasamu ko sisi ba please yak**ata kasan kaine matsalar kanka baburuwan ankabuut ahto 😐.

LOGIN WITH EMAIL ✅✅✅✅
LOGIN AS GUEST ❌❌❌❌❌

Please jama'a akula 👂👂👂
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.pxr.pxrnetwork

Referral code: 👉 25dbe
Referral code: 👉 25dbe
Referral code: 👉 25dbe
Referral code: 👉 25dbe

Saikasaka referral code kafin yawuce 👌

Da dumi'dumi: Ga wani sabon mining shima a Telegram ake yi. sunan sa *ABSTRACT MINING*Sabon mining ne da ake yi a Telegr...
18/03/2024

Da dumi'dumi: Ga wani sabon mining shima a Telegram ake yi. sunan sa *ABSTRACT MINING*

Sabon mining ne da ake yi a Telegram k**ar dai AVACOIN, suma zaka iya juya abinda ka tara zuwa BNB, BITCOIN, USDT, DAI,TRX kuma kasiyar kasha shagalinka nan take.

Kuma shi banbancin sa da AVACOIN shine, zaka iya Swapping zuwa ma banbata Token. kuma su tura maka kuɗinka. Masu sha'awar farawa ga link nan ku danna domin farawa, duk abunda ka tara zaka iya siyarwa nan take.

Ga waɗanda basu fara ba ga link nan a ƙasa 👇

https://t.me/abstract_webapp_bot?start=1886604412

Allah ya bamu sa'a 🙏

ALLAJI KARFA WATARANA KAYI DANA SANI !😰😰KAWAI KAJE KA FARA MINING ⛏️⛏️👇👇👇Hanya mafi sauƙi da zaka samu kudinka kana zaun...
16/03/2024

ALLAJI KARFA WATARANA KAYI DANA SANI !
😰😰
KAWAI KAJE KA FARA MINING ⛏️⛏️
👇👇👇
Hanya mafi sauƙi da zaka samu kudinka kana zaune gida, Daga dubu 100 zuwa 150

Avacoin sun raba dalolin kudi jiya ga wadanda s**a dage wajen yin mining dinsa

Kada a gajiya aci gaba da hako AVACOIN

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=782ef2d28e2d82040f3f

Me kake jira da ba zaka mike wajen neman referral ba, tunda ba kudi zaka saka ba sannan suma referral din naka ba kudi zasu saka ba...

Danna nan link din dake kasa ka fara A Telegram sannan ka nemi referral don samun kudade daga Avacoin 👇

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=782ef2d28e2d82040f3f

Ak Dan Jarida

WATA SABUWA: Shugaba Tinubu Zai Ɗauke Kwalejin Koyo Da Gyaran Jiragen Sama Daga Kaduna Zuwa Lagos.Me zaku ce???
13/03/2024

WATA SABUWA: Shugaba Tinubu Zai Ɗauke Kwalejin Koyo Da Gyaran Jiragen Sama Daga Kaduna Zuwa Lagos.

Me zaku ce???

Hanya mafi sauƙi da zaka samu kudinka kana zaune gida, Daga dubu 100 zuwa 150Avacoin sun raba dalolin kudi jiya ga wadan...
13/03/2024

Hanya mafi sauƙi da zaka samu kudinka kana zaune gida, Daga dubu 100 zuwa 150

Avacoin sun raba dalolin kudi jiya ga wadanda s**a dage wajen yin mining dinsa

Kada a gajiya aci gaba da hako AVACOIN

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=782ef2d28e2d82040f3f

Me kake jira da ba zaka mike wajen neman referral ba, tunda ba kudi zaka saka ba sannan suma referral din naka ba kudi zasu saka ba...

Danna nan link din dake kasa ka fara A Telegram sannan ka nemi referral don samun kudade daga Avacoin 👇

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=782ef2d28e2d82040f3f

Dan Jarida

Bamu Da Talauci A Najeriya Sai Zalunci~Inji Shaikh ZakzakyMe Zaku Ce.?
13/03/2024

Bamu Da Talauci A Najeriya Sai Zalunci

~Inji Shaikh Zakzaky

Me Zaku Ce.?

07/10/2023

Soyayyar gaskiya

07/10/2023

Chafff yau zansha dariya🤣🤣Kasaka wannan alamar 👉@
Duk sunan Wanda yafito to
Shine Barawon kajin🐓
Layyinku 😂

05/10/2023

Zaku iya Kasan cewa da Channel ina Dake WhatsApp Domin Amsa maku dukkanin tambayoyin ku Akan social media
Domin shiga kai tsaye Dannan wannan Link in dake Kasa
👇👇👇

02/10/2023

TSIRA DA AMINCI SU KARA TABBATA GA ANNABI MUHAMMAD S.A.W
👇👇👇

INDEPENDENCE DAYBATURE BEZO KASARNAN DAN YAGYARATABA YAZO NE DAN KANSHI YAZO YAKWASHI DUKIYAR DA ALLAH YA AZURTAMU DASHI...
01/10/2023

INDEPENDENCE DAY

BATURE BEZO KASARNAN DAN YAGYARATABA YAZO NE DAN KANSHI YAZO YAKWASHI DUKIYAR DA ALLAH YA AZURTAMU DASHINE

mutane sunata murna da yan'cin da aka samu a Nigeria na zamo wa qasa mai zaman kanta

alhali turawa sunzo sun same mu muna da tsarinmu,al'adummu da addinimmu s**a rusa mana su
sannan s**ace sun bamu yan'cin kai,!

Menene 'yancin da s**a bamu?shine sun rusa 'yancinmu na addini wanda mujaddadi shehu usman bn fodiyyo ya jaddadata nabin tsarin Allah da manzonshi.

Amman bature bezo kasarnan danmuba yazone ya kwashi dukiyar qasarmu yana kai wa qasar sa yana amfanuwa, mukuma yabarmu cikin talauci

sannan ya haddasa rikici da gaba a tsakanmmu, Sune s**a hada rigimar boko haram, sannan da rigimar barayin shanu, kidnappers wannan duka aikinsune suna kashemu suna satar dukiyar qasarmu,

Kaikuma kazo wani wai kana happy independence ina 'yancin yake kullum ana ta kashe 'yan qasarka.

ALBISHIR: Allah ya tada Wanda zai kawo, qarshenku shine shugabammu,jagorammu maulammu, allama sayyeed ibraheem ya'qub el-zakzaky(h),mujaddadin wannan qarnin, shine yafito yake bayyana hakikanin abunda yakawo bature qasar nan shiyasa Akeneman rayuwarshi yau ko gobe cikin taimakon Allah yake kareshi.

Lallai azo abi allah akoma ga tsarin Allah shine mafitarmu aqasarnan.

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIR RAJI'UN mahaifiyar Shahararren Malamin nan Young Sheikh ta rasu.Cikin jimami da alhini muke s...
29/09/2023

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIR RAJI'UN mahaifiyar Shahararren Malamin nan Young Sheikh ta rasu.

Cikin jimami da alhini muke sanar da ku rasuwar mahaifiyar Matashin Malamin nan wato Young Sheikh Zaria Zakeer M.S Ali Malama Aminatu Muhammad.

“Malama Aminatu ta rasu a Sanadiyyar haihuwa inda ta haifo 'yan biyu mace dana miji, ta rasu ta bar 'ya'ya goma Rigis.

“Za'a yi jana'izar ta da misalin ƙarfe 4:30pm na yamma yau Juma'a a Zawiyyar Sheikh Aliyu Mai Yasin Sabon Layi Tudun Wadan Zariya.

“Muna addu'ar Allah (SWA) yajiƙanta da rahama yasa ta huta.

Hukumar DSS Sun K**a Babban Editan Jaridar Almizan Hausa A KanoDaga Zuhair Ali IbrahimRundunar tsaro ta farin kaya DSS s...
28/09/2023

Hukumar DSS Sun K**a Babban Editan Jaridar Almizan Hausa A Kano

Daga Zuhair Ali Ibrahim

Rundunar tsaro ta farin kaya DSS sun k**a babban Editan Jaridar Almizan Hausa na Mabiya Mazhabar Sh'a, Ibrahim Musa.

Sun K**a Ibrahim Musa ne a filin jirgin saman Malam Aminu Kano a hanyarsa ta zuwa kasar Saudiyya domin gabatar da Umra.

Jaridar Almizan tana ɗaya daga cikin tsoffin Jaridun Hausa Dake yayata Manufofin Mazhabar Shi'a a Nijeriya.

Sai dai har kawo wannan lokacin hada wannan rahoto babu Wani sanarwa da Hukumar DSS ta fitar game da K**a Ibrahim Musa.

Wani Magidancin Ya Kai Ƙarar Makwafcinsa Kara Gaba Kotu Kan Satar Masa Dafaffen Abinci.Rahotanni daga Garin Dirin Daji a...
28/09/2023

Wani Magidancin Ya Kai Ƙarar Makwafcinsa Kara Gaba Kotu Kan Satar Masa Dafaffen Abinci.

Rahotanni daga Garin Dirin Daji a jihar Kebbi na cewa wani Magidanci ya kai maƙwafcinsa ƙara a gaban Kotu inda ya nemi alƙali ya ɗaure shi saboda ya satar masa dafaffen abinci ya kaiwa ƴaƴansa, da alƙalin Kotun ya tambayi wanda ake ƙara ko me yasa ya aikata wannan aiki.

wanda ake ƙarar ya shaidawa Kotu cewa Kwana da kwanaki ba'a iya ɗora tukunya a gidana kuma ya san halin da nake ciki na nemi ya taimaka min koda bashi ne ya ranta min idan aikin kaka yazo nayi aikin gona in biya shi amma ya ƙiya ni kuma na fakaici idon matarsa dama a cikin zaure take yin girki ina fitowa waje naga ta tashi sai na lallaɓa na kamfato abincin na kaiwa yara na don sun dameni da kukan yunwa kuma babu inda ban buga ba don in nemi abinci na rasa gashi babu aikin yi.

Nan take alƙalin yace wanda yake ƙarar ya kawo dubu 30 kuɗin Shari'a don a yanke hukunci ya sa hannu aljihu ya ƙirgo ya bada, alƙalin ya sauko da kansa ya amshi kuɗin yaje ya damƙawa wanda ake ƙara yace gashi nan kaje ka ƙara siyawa ƴaƴan ka abinci, sannan alƙalin ya umarci ma'aikatan Kotun da su rufe ƙofa duk wanda ya zo kallon Shari'ar nan kowa sai yayi belin kansa akan Naira 1,000 alƙali ya fiddo dubu ɗaya yace ga tashi ya fara ajewa ana gama haɗa kuɗin sai alƙalin ya tattara su duka ya sake damƙawa wanda ake ƙara kuma yace ya kori shari'ar nan take

Menene ra'ayoyinku shin kun gamsu da hukuncin da alƙalin nan ya yake???

Mabiya Mazhabar Shi'a Almajiran Sheikh Ibraheem El-Zakzaky, sun gabatar da faretin girmamawa ga Manzon Allah (S.A.W.W) a...
28/09/2023

Mabiya Mazhabar Shi'a Almajiran Sheikh Ibraheem El-Zakzaky, sun gabatar da faretin girmamawa ga Manzon Allah (S.A.W.W) a Garin Zariya yayin da s**a bi sahun zagayen da aka gabatar a jiya 12 ga watan Rabi'ul Auwal.

📸Hoto: Zuhair Ali Ibraheem

''Kamfanin dillancin labarai na Jarida Tsuntsuwa na taya Zuhair Ali Ibraheem, murnar ƙarin matsayi da ya samu a wannan J...
27/09/2023

''Kamfanin dillancin labarai na Jarida Tsuntsuwa na taya Zuhair Ali Ibraheem, murnar ƙarin matsayi da ya samu a wannan Jarida bisa jajircewarsa da rikon amanarsa ya sanya muka ɗaga matsayinsa daga Edita zuwa Babban Sakataren Kamfanin na kasa baki daya.

Ku Masa Fatan Alkairi.

Yadda mai Martaba Sarkin Zazzau Dr. Ahmad Nuhu Bamalli ya gudanar da ƙayataccen hawan Maulidin Manzon Allah (SAW) tare t...
27/09/2023

Yadda mai Martaba Sarkin Zazzau Dr. Ahmad Nuhu Bamalli ya gudanar da ƙayataccen hawan Maulidin Manzon Allah (SAW) tare tawagar sa a birnin Zazzau duk a yau Laraba.

Al'umma Musulmi sama da miliyan 3 ne s**a fito gwanon maulidi a birnin Zariya. Daga Idris M Usman (Dady Bigja) Zariya.Ya...
27/09/2023

Al'umma Musulmi sama da miliyan 3 ne s**a fito gwanon maulidi a birnin Zariya.

Daga Idris M Usman (Dady Bigja) Zariya.

Yadda miliyoyin Al'ummar Musulmi s**a fito cikan su da ƙwarƙwatun su a birnin Zariya Jihar Kaduna domin sabunta gwanon zagayen maulidin Manzon Allah (SAW) a yau Laraba wanda yayi dai-dai da 12 gawatan Rabi'ul Auwal.

“An fara gwanon zagayen maulidin k**ar yadda aka saba duk shekara bisani an faro gwanon zagayen maulidin ne tun daga Kofar Kuyanbana har izuwa fadar Maimartaba Sarkin Zazzau Dr. Amb. Ahmad Nuhu Bamalli (CFR).

Bugu da ƙari an samu makarantun islamiyyu da s**a fito suna tafe suna rera waƙoƙin yabo na Manzon Allah (SAW), gami da ƙungiyoyi na zakirai, jiga-jigan malaman Ɗariƙun Sufaye, Sha'irai, Gamayyar tawagar ƙungiyar Salati, duka a domin nuna farin cikin su da tunawa da ranar da aka haifi Manzon Allah (SAW).

Gwanon tawagar miliyoyin Al'ummar Musulmin anyi lafiya an kuma tashi lafiya k**ar yadda aka saba duk shekara wakilan jaridar ALFIJIR HAUSA sun tabbatar mana da haka.

📸 Hoto: Zuhair Ali Ibraheem

Kyawawan manufofi tare da muhimman shawarwarin da Sheikh Badaru Kano ya baiwa Gwamnan Kano mai jiran rantsuwa Dr. Nasiru...
27/09/2023

Kyawawan manufofi tare da muhimman shawarwarin da Sheikh Badaru Kano ya baiwa Gwamnan Kano mai jiran rantsuwa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna don inganta al'ummar Jihar Kano.

Kashi na farko

TATTALIN ARZIKI

1-SAMARDA INGANTACCIYAR WUTAR LANTARKI

a-Kauda rashin gaskiya a kamfanin rarraba wutar lantarki

b-Samar da cibiyoyin wuta nazamani

c-Isar da wutar lantarki kauyuka a fadin jihar Kano

d-Saka idanu akan shuwagabanni.

2-FARFADO DA MASANA'ANTU

a-Gwamnati ta saka ido akan kamfanonin da aka rufe,kuma ta kafa dokar tabaci,kodai suci gaba da aiki tunda an gyara wutar oantarki,ko gwamnati ta siya ta farfado dashi kota saidawa wanda zai farfado dashi.

b-Gayyato "yan kasar waje suzo su kafa kamfanonni madadin muje kasarsu musayo,suzo jaharmu su gina gina kamfani don matasan mu su sami aikinyi.

3-TALLAFAWA MASU KARAMIN JARI DOMIN INGANTA KASUWANCI.

(a)-Gwamnati ta kafa hukuma ta musamman domin Kula da masu karamin kasuwancin dayakai harme jarin dubu daya, dawanda yake a kauye,

b-Tabbatar da duk wani karamin Dan kasuwa yabada lambar account,in bai da a bude masa saboda tursasawa bankuna budewa duk dan jahar kano account saboda temakon gaggawa,

c-Gwamnati ta zauna da bankuna don rage kudin ruwa ga masu karamin jari,

d-Gwamnati ta koyar da dabarun kasuwanci nazamani,

e-Shigo da iyayenmu mata cikin kananan kasuwanci,

f-Gwamnati ta bayar da rance ga ƙananan "yan kasuwa ba tare da kudin ruwa ba,tunda kowa yana da Account.

4-KAFA CIBIYAR KASUWANCIN KAYAN NOMA TA DUNIYA.

A-Gwamnati ta fitar da tsarin duk abinda muke nomawa zai zama zamu iya fita dashi wata kasa,

B-Gwamnati ta gayyato kwararru a dinga tacewa tare da gyara abubuwan da muke nomawa yanda zasu dade ba tare sun lalace ba.

5-KARA INGANTA KAMFANIN TAKI NA (KASKO)

A-Gwamnati tasa tallafi ataki yazam duk wani talaka yasami damaryin noma,

B-gwamnati tasa ido don karawa kamfanin karfi ya dace da zamani,

6-FARFADO DA NOMAN RANI,

A-Gwamnati tayi kokari wajen samo iri(Seed) wanda manomi zai sami riba mai kyau,

B-Gwamnati ta samar da madatsun ruwa na zamani domin saukaka harkar noman rani,

D-Gwamnati ta taimakawa manoma da rance domin samun damar Samar da amfani mai yawa,

7-GWAMNATI TA DAWO DA KANO CO-OPERATIVE

Ku dakace mu domin jin kashi na biyu na shawarwarin Sheikh Badaru Kano ga Mai girma Gwamnan Kano mai jiran rantsuwa Dr Nasiru Yusuf Gawuna.

Muna nan zamu fara bayyanawa Al'umma kyawawan halaye da Dabi'u na Sheikh Badaru Kano  tare da kyawawan manufofinsa ga Al...
26/09/2023

Muna nan zamu fara bayyanawa Al'umma kyawawan halaye da Dabi'u na Sheikh Badaru Kano tare da kyawawan manufofinsa ga Al'ummar Jihar Kano da ma kasa baki daya.

Mosoyan Sheikh Badaru Kano

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jarida Tsuntsuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jarida Tsuntsuwa:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Media/News Companies in Abuja

Show All